Uncategorized

Tabara Hausa Novel Complete

*🕊️TAƁARAH🕊️*

001
_Mmn teddy_

SAKAMAKON GASAR WAƘOƘI DA MA’ANONI ,DA GINANNUN JUMLOLI NA LITTAFIN *WARRR* DAKUMA LITTAFIN *TAƁARA*

MashaAllah kamar yanda muka sani an saka gasar ne don murnar sallah , people to rejoice and jubilate ,To Alhmdllh ba Wanda zai saurari waƙoƙin da participants ɗin suka gudanar ka gamaji baka tsinci kanka a nishadi ba tabbas munyi dariya kuma kunyi ƙoƙari tabbas

Duk wanda sunanshi da Number wayarsa ya fito cikin masu nasarar wannan gasar zai turo da Account detail ɗin sa ta Numbobin mu don Amsar Kyautar ku
09065990265
08081202932

Wanda yazo /Tazo na ɗaya a gasar Namijine *ABBA DJ 08102452225*

Wanda tazo na biyu *HADIZA MOHAMMAD 09060703187*

Wanda tazo na uku
*أم جعفر 08069946904*

Allah ya ƙara basira congratulations
Note: Duk wacce ta fito gasar amma batayi nasara ba ,Akwai kyautar littafai guda 3 cikin littafan marubutan domin ƙarfafa gwuiwa ,damarkine ki zaɓi wanda kikeso daga cikin jerin sunayen gasunan a ƙasa:-

Kwarton manya
Jinin sarauta
Bariki gadona
Bafullatanan ruga
Jarababben namiji
Gidan daɗi
Akan dadirona
Ƴar Aikina
Hariji
Ƴar waye
Walijam
Gidan ƙwarata
Auren sha’awa
Siyasata
Babbar yarinya
Indo maƙata
Bintoto
Ƙwaryar sama
Ramuwar gayya
Laylerh
Bagidajiya
Rayuwar Afredarh
Dijama ƴar Fulani
Gidan zawrawa
Kawaliya
Ƴar maula
zuma da maɗaci
Qasaitattun mata
Namijin kishi . Da sauransu.
Kuyi sharing plz Ya sadu da wanda suka ci gasar.

*Koya aka ga labarin salon sane yazo da hakan😉 .*

_*A wannan karon masu buƙatar na ɗaura masu tallahn hajar su, suyi haƙuri ,hakan bazai samu ba , saboda Bhuzuwa empire ta siye ƙaf pages ɗin da xanyi na free page…kunsan 5 free pages nakeyi..Don haka masu buƙatar littafin TAƁARAH zasu na iya fara payment ɗin su yanxu…normal group ₦300 Vip group₦500 Special ₦1000 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank…ko ku tura katin MTN ta wannan number 08081202932*_

_Taɓara💃💃 Ehh taɓarahhh💃💃💃 aaah taɓara salon daban ne , kar ku sake ayi baku love, symphaty, romantic and sexual story😅🕊️._
_Wannan Shafin naki ne ta wajena Mutuniya ta Safara’u (Safa) alherin Allah ya ci maki har zuwa inda kike…_

*BHUZUWA EMPIRE*
_1)Nayi kuka ba adadi akan matsalata damuwa ta ga mijina ,wannan dole nayi kuka._

_2)Cin mutunci tijara hantarar ƴaƴan sa tamkar bashi ya haifa ba ,wannan dole nayi kuka._

_3)Ga rufin asirin kuɗi kaman suci kansu babu mai ci sai shi da wanda yaso , mu ko damu da banza ɗaya ,ina bhuzuwa dole wannan nayi kuka._

_4) mijina kullum idon shi na akan matan manza karuwai mazinata , shima ya zama mazinaci saboda taƙamar sa kuɗi zai masa komai…humm wannan dole ne yasani kuka._

_5) Iƙirarin sa inna gaji nazo ya sauwaƙe mun ,saboda Allah ya rufa masa ,bayan ada a talakar tilis na aure shi…wannan ai dole nayi kuka._

_6) Aure na dashi yasa naji tsanar ko wani ɗa namiji nake masa kallon azzalumi ,wannan ba dole nayi kuka ba ._

_7) Nayi kissan mu ta mata ƙwalliya aune da turaruka masu jan hankalin ɗa namiji duk a banza ,wannan ai dole nayi kuka._

_8) ƙin ƴan uwana tsanar suuuu…..ya isa ya isa kawai kice Alhmdullh ,baku ba matan aure kaɗai ba har ƴan matan mu maras farin jini masu fama da yaudarar samarin zamani indai kunzo taskar bhuzuwa empire kuyi hamdala domin kuwa ina faɗa maki yau kukan ki ta ƙare ,tun da Har Allah yakawoki taskar bhuzuwa empire…mai ladaftar da duk wani ɗa namiji duk tsagirancin sa sai kince yi zaiyi ,canja fuska ko kikayi kiga yanda jiki zai hau rawar ɗari. Waye yace ayar Allah ba magani ba ce ? Sahihul kuwa ,idan kuna ta tama Kuzo taskar Empire kusha mamaki ._

_ _mallaka ta hanyar rubutun surukar alƙur’ani._
_ _mallaka ta hanyar zuciya._
_ _Mallaka ta hanyar suratul yaseen kunsan aikin shi kuwa kaman yarkan wuƙa_
_ _Mallaka ta hanyar turare
_Mallaka ta hanyar takalmi silipas da kuka sani_
_ _Mallaka ta hanyar zabba_
_ _Mallaka ta hanyar rubutu da nono a badumi ki gwada kisha_ _mmki….gasunan dai da yawa kawai abun da nake cewa ” sai kunzo taskar Empire_
_Don haka kawai tuntuɓe Ni Ko ajent ɗina ta wa’annnan lambobin 09061466409._

Masu tambayana littafaina ba kyauta bane ba , na kuɗi ne gasunan👇 ,haka kuma masu tambaya littafan wasu ,Ni bana aje littafin kowa a waya ta don Allah ,masu tambayana password ɗin littafaina baxan bayar ba na kuɗi ne ,ai bakya kika rubuta mun ba ,idan kin shirya biya ga kuɗin ko wannen su👇”.
1) Bafullatanan Ruga ₦200
2)Ƴar Aikina ₦100
3) Walijaam ₦300
4)Ƴar waye ₦200
5)Siyasata₦300
6)Gidan ƙwarata₦500
7)Ƙwaryar sama₦200
8) Bintoto
9)Ƴar maula₦200
10)Habibi da’iman
11)Gidan zaurawa₦300
12) Dijama ƴar Fulani₦200
13)Kawaliya₦300
14)Ƙwartn mnya₦500
15)Zuma da maɗaci₦200
Duka zaku samu complt document ɗin su akan farashi sassauƙa…idan kuma duka kuke buƙata 3000 zaku biya ta wannan account deatails mohammed Aisha keystone bank 6037312299 thnkyouu
_______________________

_The Destiny began_
Duk zafin ranan da ake tanfatsawa bai hana ta kaiwa da komowa daga gidan su zuwa rafin da take ɗaibo ruwa ba , hannun ta ɗauke yake da tulu , fuskar ta kaɗai zaka kallah kasan tana cikin matsanancin damuwa ,wanda tabar mawa kanta da zuciyar ta…wasu irin koɗaɗɗun atampha ne a jikin ta ,riga da ban zani daban….Fara ce ko dagani amma wuyar rayuwa da ƙazanta yasata ta koma baƙa baƙa ƙirin…. Fuskar ta duk ta bishi da zanen baƙar ƙwalli , tana tafe tana ɗan waƙe waƙe ,idon ta na fitar da ruwan hawaye ,wanda kullum suka zamana sune masu ɗebe mata kewa ,sai ta zubda su sannan take samun ƙwanciyar hankali taji ɗan sassauci game da kanta da rayuwar ta”. Wasu irin ƙorama take wucewa , wanda yasani duba ga wannan ƙauye sosai ina mamakin wannan wacce irin ƙauye ne? Babu abu ɗaya da zaka kalla kace wai gashi ta zamani , kaman daji haka garin yake , ko ina ka kalla duwatsu ne sai bishiyoyi , ƙara duban yarinyar da take ɗauke da jan ruwan rafin da ta ɗebo nayi da kallo , ƙafar ta ba ko takalmi ,amma a haka take tafiyar ta bata damu da ƙayoyin da suke karce taba , sai dai ta sunkuya ta cire su ta cigaba da tafiyar ta ,wannan yana nuni da dama tun farkon su a haka suke rayuwa ba lalai sun san wani abu da ake kira wai shi takalmi ba…. Bin bayan yarinyar nayi tayi don na san ciki da wajen wannan gari mai kama da jaji”. Dai dai wani bukka tazo wucewa , nan taji ihun wanda a kullum a kuma koda yaushe takejin ta , abinci taga sun watsa ta cikin wata bukka da babu hanyar fita sai hanyar fitar iska , yana watsa masa wani irin tuwo gaya ba miya ba komai. Cewa mutumin yake ku ai ƴaƴa maza baku da amfani a garemu ,inda anyi shawara dani kamin na haifo ka to tabbas da nace a sauya mun kai da ɗiya mace , don haka marabar ka da dabba magana , gwara na rufe ka cikin wannan ɗakin har lokacin mutuwar ka, Ni kuma na komawa wurin Malam Sa’idu yaƙara roƙamun Allah yabani ƴaƴa mata , wanda suna tasawa na miƙasu birni a rinƙa biyana kuɗi duk shekara na huta da wahalar rayuwa ,kaga daga ranan noma ya ƙaremun …yana maganan ne haɗi da barin wurin ran sa ɓace”. Tsayawa Ramatu tayi can nesa tana sauke tulun hannun ta , cikin matsanancin kuka yarinyar da ashekaru bazata haura 11 ba , itama kanta tasan nata ƙaddarar yana a kan hanya , cije yatsa tayi tana zubewa wurin tana kuka ,haɗi da faɗin cewa ” Ina ma nima namiji ne , da zaifi mun a wannan gari , gwamma a rufeni kaman dabba a rinƙa wurga mun abinci ta taga , duk da basu damu da ina suke ba haya ba , komai a wannan wuri suke ba wanka ba wanki , kana nufar wurin zakaji wani irin wari na musamman yana tashi , wasu daga haka ne basa rufe wata suke mutuwa , kai wannan irin kafircin da ƙauyen nan keyi ko lokacin jahiliyya ba’ayi shi ba…..Su ɗebi yaran su mata sukai birnin Taɓara acan xa’a lalata masu rayuwa , su dawo da cututtuka iri ² , daganan wasu shikenan sai dai su jira mutuwar su kuma , su koma tamkar masu cutar ƙanjamau ,amma tsabon cutar sanyi ne da ta cisu ta masu illah yara mata ƴan shekara 18 -19 idan ka gansu sun zama abun tausayi , za’a zo har ƙauyen garin da Moto ake kwasar yara mata , a biya iyaye kuɗi ƙalilan su kuma su miƙa yaran su ,sai bayan shekaru a dawo masu dasu , cikin mawuyacin hali , anbi an TAƁARA rayuwar su ,an masu taɓarara komai nasu bazai moru ba , kun san me zai biyo baya daga ƙarshe dole mutuwa ce , ba magani a ƙauye komai a jahilce sukeyi , basu da ilimin addini tamkar maguxawa ,wai kuma a hakan suke faɗin musulunci shi suke biiii…..

Dafe kai Ramatu tayi tana cewa ” Allah ka taimake ni na mutu kamin a kaini wannan wuri , xaifi mun a rayuwa ta , tulun ruwar ta ɗauka da ƙyarr tana nufan Wurin hudan da sukayi kaman taga ,tana haɗa hannayen ta biyu tana ɗebo ruwan ,haɗi da saurin kai hannun ta cikin ɗakin ,kaman yanda tasaba yi masu tara bakin sa yayi tana zuba masa , idan ya ƙare ta ɗebo wani a haka har ya ishe sa , yana cewa ” Na gode Rahmatu, ya isheka ko Audu? Tayi mgnn tana ɗaukar tulun sannan ta matsa zuwa wani akurkun da ake rufe wasu maxan garin haka tayi ta bin su ɗaya bayan ɗaya , har sai da ta tabbatar ta gama dana nan ɓangaren sannan ta ɗauki ragowar tana nufar jinkar su. Ramatu Ramatu !! Wannan wani irin zallar iskancin taɓara ne , kusan sa o’i nawa da fitar ki jeji ɗebo ruwa ? Amma ace ji ɗan abun da kika ɗebo?? Dudu ke maganan tana kama kan Ramatu haɗi da sakin mata wani irin ranƙwashi jikake ƙwasssss!! Wanda yasa Ramatu gigicewa ,don tabbas da ana sabo da wahala da Izaya to da ta saba dana Dudu . Jikin ta ne yahau rawa kar³ kamin tayi magana ta kuma jin saukar ruwa tun daga kanta har ƙasa…gaba ɗaya ruwar da take ɗebowa Dudu tayi mata wanka dashi a jikin ta”. Wani irin duka Dudu ta rufe Ramatu dashi ,tana kilan ta iya ƙarfin ta , hannu da ice ta ko’ina dukan ta takeyi , kuka Ramatu keyi tana neman agaji amma babu! Fure da take cikin ɗaki itama jinya ya isheta motsi ta kasa yin shi ,dama komai yi mata akeyi…. Gafara dai?!! Shine abun da wani dattijo yake faɗi kenan babu sallama sai dai Gara dai!! Ke ke??? dudu Arxiƙin nawa zaki kashe? Saura kwana nawa ne ya rage azo abani arxiƙin ta ,na miƙa ta shine zaki kashe mana ita ,mu tashi sinƙin fakiti?? . Nisawa Dudu keyi tana taka Ramatu da ƙafarta ,kana tace ” Shegiya ja’ira … Ganin Ramatu ta sha da ƙyar yasata miƙewa cikin mawuyacin hali a jigace duk kayan ta sun daɓe a taɓallɓalon wannan jinka….Da gudu tayi ɗakin fure tana cigaba da kuka wanda Muryar ta ko fita bayayi saboda wahala da kuma yawon kuka da takeyi a rayuwa”.

*****

_ABUJA_
Wani irin ƙayataccen gida ne mai girman gaske ,wanda ko dagani kasan mamallakin wannan gida ba ƙaramin dukiyar ya taraba. Gida ne yayi masa gini sama da ƙasa bene da Underground wanda ba kowa yasan dashi ba sai wanda ya aminta dasu . Gyefe da gyefe tun daga farkon gidan har zuwa bayan wannan gida CCTV cmr ne na ɗaukar duk wani abu na daga farkon wannan layi har zuwa cikin gidan Alh Adamu samaraddani , wanda yake kan kujerar sa ta ministern Abuja” . Gidan na kutsa kaina don ɗebo maku rahoto ,wanda tafiya ce miƙaƙa cikin gidan harda ƙwalta hanyar moto sosai ,gyefe da gyefe an dasa flowers masu kyau da burgewa . Motoci ne da aƙallah sun kai goma suka shigo ciki harda na Ministern , tsayawa n su da minti biyar naga an buɗe masa moton ƙirar bnz yana fitowa , subhanah Babban mutum ne mai kama da Larabawa saboda tsabar kyau , ga manyantaka ya fara kamasa don ba yaro bane ba ,aƙallah ashekaru zai kai 55 …sanye yake cikin shigar sa ta alfarma babban riga ne yasa milk na ɗanyar gexna mai masifan tsada. Takawa yake cike da girma yana nufar wata hanya ,wanda anan naga masu take masa bayan sun ja sun tsaya daga waje….shi kuma yana shigewa zuwa cikin wani irin ƙayatacc en falo….Hajiya Latifa dake sama tana kallon mijin nata ne tajah ta tsaya tana wani irin girgiza ƙafa idon ta sunyo waje , tana jin zafin nufar sa ɓangaren da ya nufa a yanxu , wanda a kullum idan ya dawo gidan sa nan yake fara nufa ,haka idan zai bar gidan nasa shima a haka nan yake nufah”. Taune laɓɓanta tayi ta ƴan duniya cike da tsiya take faɗin ” Mata ta zama tamkar uwar sa? Ita gata ba lafiyayya ba ? Amma kullum yimata yake kaman ya bauta mata , idan ya zauna gaban ta tamkar yayi mata sijjada?? Ina bazai yiwu ba , dole nasan abun yi!! Tana faɗin haka ta juya fuuuu tana barin ƴar aikin ta riƙe da kayan motsa bakin da ta sata ta kawo mata , ta maida ma’aikata dasu da bayi basu da maraba”. Dama kuma aikin bautan suke mata shikenan….a’a fah ita ɗin ƴar duniya ce ta ƙarshe haka ƙawayen ta , Hajiyoyi ne wanda suka ɗaure mawa iskanci gindi…dukan su bana ƙwarai lesbian shi suka sa a gaba ,ciki harda Hjy latifa da ita har ma’aikatan ta mata masu hidimta mata cin su take , shi yasa ita bata ɗaukar ma’aikata ƴan ƙasa da shekara sha takwas , acewan ta sunfi daɗi ,suna kaiwa ashirin zata saita masu hanyar garin su ,a lokacin tayi ɓaraɓara dasu da rayuwarsu ,sun koma babu mamora… Chakwakiyya a kanannaɗe ku cigaba da bin alƙalamin Mmn teddy don jin wannan chkwarkwakiyar lbr mai ɗauke da darussa ,da abun da ke faruwa damu da yaran mu a yau duniya….

 

*Littafin TAƁARAH na kuɗi ne normal group ₦300 Vip group₦500 Spc ₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank…idan kati ne zaki iya Turo da MTN ta wannan number 08081202932.*

 

*Mmn teddy*
*🕊️TAƁARAH🕊️*

_Free page_
_002_

_Mmn teddy_

*Littafin tɓrh na kuɗi ne normal group ₦300 Vip group ₦500 Spc ₦1000 zaku iya tura katin MTN ta wannan number 08081202932 ko ki tura ta wannan account deatails…6037312299 mohammed Aisha keystone bank*

Masu tambayana littafaina ba kyauta bane ba , na kuɗi ne gasunan👇 ,haka kuma masu tambaya littafan wasu ,Ni bana aje littafin kowa a waya ta don Allah”.
1) Bafullatanan Ruga ₦200
2)Ƴar Aikina ₦100
3) Walijaam ₦300
4)Ƴar waye ₦200
5)Siyasata₦300
6)Gidan ƙwarata₦500
7)Ƙwaryar sama₦200
8) Bintoto
9)Ƴar maula₦200
10)Habibi da’iman
11)Gidan zaurawa₦300
12) Dijama ƴar Fulani₦200
13)Kawaliya₦300
14)Ƙwartn mnya₦500
15)Zuma da maɗaci₦200
Duka zaku samu complt document ɗin su akan farashi sassauƙa…idan kuma duka kuke buƙata 3000 zaku biya ta wannan account deatails mohammed Aisha keystone bank 6037312299 .

******

12 ga watan july shekara ta dubu biyu da Ashirin da biyu…..Wasu irin motoci ne ke suka tsaya atsakiyar gidan ,wanda cike da izza Hjy Latifa ta sako d ƙafarta wanda ke walwalin zinare da ta sanya a tsintsyar ƙafarta. Tsayawa tayi tana kallon ma’aikatan da duk suka dakata da yin koman su , suna tsayawa haɗi da ƙamewa kaman wasu sojoji ,wannan shine gaisuwar gareta , ƙa’idar ta in ta taho wuri dama haka suke mata , kome kakeyi dole ka daina har sai ta wuce.

Buɗe murfin moton wani security yayi cikin sauri yana bin umarnin ta . Wanda cike da gidadanci ta sauko ƙafarta cikin sauri , tana fitowa don jin ta take tamkar a kurkuku. Tsayawa tayi tana ware ware da ido tana bin komai na gidan da kallo . Wanda ta daɗe tana mafarkin irin nan ne aljanna da take yawan ji ana faɗa. Bin ta da kallo sauran ma’aikatan sukeyi cike da mmkin wani ƙaddarar ya kawo ta wannan gidan TAƁARAH , ita ko bin komai take cike da tsoro da fargaba ƙirjin ta na wani irin buga mata damm³. Gaba Hjy Latifa tayi cike da Issa tana takawa kaman mai tausayin ƙasa…..Itako Rahmatu tsayawa tayi tana bin flour ɗin gidan dai dai da ƙasan gidan da dutse akayi kankare da shi ….. Duƙawa tayi cike da ƙauyanci tana kai hannun ta haɗi da shafa ƙasar tana cewa ” Nan ina ne kuma , wannan shima ƙasa ne ƙafa ke taka shi??? Tana maganan tana tuno da rayuwar ƙauyen su ko ma ace jeji , ƙasa mai tsafta ma baka gani ,sai ƙayoyi…..

Keee!!! Taji Muryar Hjy Latifa na daka mata tsawa ,wanda cikin sauri ta miƙe jiki na ɓari ³ ta na kallon Hjy Latifa dake sauke Baƙar glss ɗin fuskar ta ,ta ƴan duniya , kee wacce irin jaka ne bagidajiyar daji???. Tayi magana a fusace kamar zata duke Rahmatu da idon ta ya ciko da ruwar ƙwallah. Don Allah kiyi haƙuri Guggo “.

Wani irin bugawa ƙirjin Hjy Latifa yayi haushi da takaici ne ya kamata ,wannan wani irin iskanci ne ? Itace za’a kira da Guggo?? . Kasa cewa komai tayi sai juyawa tayi da ƴan aikin da su duka suka sunkuyar da kansu ƙasa. Larai?? Ta kira sunan ɗaya daga cikin ma’aikatan ta. Jiki na rawa larai ta tako zuwa inda take , na’am Hjy amarya kuma uwar gidan Alh kun gaji kuɗi izzah ajinin ku take ,takawannki lafy Hjy Latifa.

Wani irin nisawa Hjy Latifa tayi kamin tace ” Faɗa mata sunana taji?”. Cikin sauri kamin ta rufe baki Tace ” Hjy Latifa “.

Ƙwallah ne suka zubo ma Rahmatu cikin sauri tace ” Na tuba Hjy kiyi haƙuri don Allah”.
Juyawa Hjy Latifa tayi suka cigaba da bin ta , tana wani irin takawa cike da mulki…. A haka suka isa can ɓangaren Hjy Latifa wanda. Faɗin tsaruwar sa ma bazai faɗu ba.
Kasa shiga tsakiyar falon Hjy Latifa Rahmatu tayi ƙafarta na matsa tsantsi tiles ɗin na son kada ita…wannan yasa larai riƙo hannun ta ,da ƙyar take iya tafiya kamar ƴar koyo. A dai dai bakin wani ɗaki Larai ta saki hannun ta tana juyawa , Ita kuma Hjy Latifa na kutsa kanta cikin ɗakin Rahmatu na bin ta a baya.

Wani irin ƙara Rahmatu ta saki da ƙarfi tana dafa kai , wasu irin hajiyoyi ta gani zigidir haihuwar uwar su uban su , tsirara suna cin kansu , abun da Rahmatu bata taɓa gani ba ,a rayuwar ta. Sai wani irin ihu suke sun haɗa gumi suna ɗigar zufa ,kaman mala’ikun zare rai haka ta gansu . Keeeee jaka!!! Yimun shiru ??? Hjy latifa tayi maganan tana fizgo Rahmatu haɗi da wurgata tsakiyar falon. Juwairy ne ta miƙe tsaye tana takowa inda Rahmatu take tana kai hannun ta haɗi da shafa jikin ta , yanda ƙirjin ta ke bugawa yasa nonuwan ta yin sama suna ƙasa . Wannan yasa Juwairy kai hannun ta tana jan kuɗaɗen rigar ta ,ja ɗaya ya dare ,nonuwan ta suka bayyana…..Wani irin ƙara suka saka na ƴan iska su duka suna nufo inda Rahmatu ke tsaye tsoro da fargaba ya gama kamata… Kun san abunka ga ƙauye ƙarfi ne dasu kaman kaman me? A ɗauko ice aka ɗaibo ruwar rafi , wahala iri da kala sun san shi… Wani irin zabura tayi tana hanƙade Hajiya Latifa da Juwairy sukayi baya daga³ zasu ƙasa….da gudu Tayi waje duk da tsantsin tiles ɗin dake kwasar ta , kuka take tana ihu ,a dai dai tsakiyar falon ta taji tayi tuntuɓe da wani abu da bata san meye shi ba ,jin ta dai kawai tayi rammmmmm ta faɗi ƙasa kanta na buguwa da tiles ɗin….kuka ta rushe dashi tana faɗin wayyo Guggo fure kizo ki taimakeni…..fitowan Hjy Latifa da mabiyan ta yasata ƙara ƙwasawa da gudu bata damu da jinin dake fita a goshin ta ba. Gudu take yi tana ƙarawa, wanda cikin ɗaga murya Hjy Latifa ke bayarda umarnin a kama mata ita…nan ko mai’aikatan gidan suka biyo Rahamatu ,wasu na tarota ta gaba. Amma ta zille tana nufar wani hanyar da ta gate ne ,ana ta tunanin hanyar fita ne…… Ganin wurin yayi mata ɓahhhhh ta rasa ina zata nufa yasa ta kutsa kanta cikin wani ƙofa da ta hango a buɗe….. Bari mu leƙa tallahn bhuzuwa empire kamin mu dawo mu ci gaba…BHUZUWA EMPIRE
1)Nayi kuka ba adadi akan matsalata damuwa ta ga mijina ,wannan dole nayi kuka.

2)Cin mutunci tijara hantarar ƴaƴan sa tamkar bashi ya haifa ba ,wannan dole nayi kuka.

3)Ga rufin asirin kuɗi kaman suci kansu babu mai ci sai shi da wanda yaso , mu ko damu da banza ɗaya ,ina bhuzuwa dole wannan nayi kuka.

4) mijina kullum idon shi na akan matan manza karuwai mazinata , shima ya zama mazinaci saboda taƙamar sa kuɗi zai masa komai…humm wannan dole ne yasani kuka.

5) Iƙirarin sa inna gaji nazo ya sauwaƙe mun ,saboda Allah ya rufa masa ,bayan ada a talakar tilis na aure shi…wannan ai dole nayi kuka.

6) Aure na dashi yasa naji tsanar ko wani ɗa namiji nake masa kallon azzalumi ,wannan ba dole nayi kuka ba .
7) Nayi kissan mu ta mata ƙwalliya aune da turaruka masu jan hankalin ɗa namiji duk a banza ,wannan ai dole nayi kuka.

8) ƙin ƴan uwana tsanar suuuu…..ya isa ya isa kawai kice Alhmdullh ,baku ba matan aure kaɗai ba har ƴan matan mu maras farin jini masu fama da yaudarar samarin zamani indai kunzo taskar bhuzuwa empire kuyi hamdala domin kuwa ina faɗa maki yau kukan ki ta ƙare ,tun da Har Allah yakawoki taskar bhuzuwa empire…mai ladaftar da duk wani ɗa namiji duk tsagirancin sa sai kince yi zaiyi ,canja fuska ko kikayi kiga yanda jiki zai hau rawar ɗari. Waye yace ayar Allah ba magani ba ce ? Sahihul kuwa ,idan kuna ta tama Kuzo taskar Empire kusha mamaki .
_ mallaka ta hanyar rubutun surukar alƙur’ani.
_mallaka ta hanyar zuciya.
_Mallaka ta hanyar suratul yaseen kunsan aikin shi kuwa kaman yarkan wuƙa
_Mallaka ta hanyar turare
_Mallaka ta hanyar takalmi silipas da kuka sani
_Mallaka ta hanyar zabba
_Mallaka ta hanyar rubutu da nono a badumi ki gwada kisha mmki….gasunan dai da yawa kawai abun da nake cewa ” sai kunzo taskar Empire
Don haka kawai tuntuɓe Ni Ko ajent ɗina ta wa’annnan lambobin 09061466409.

Barkan mu da dawo a cigaba da karatu ,sannan naji sharhin ku ta hanyar love 🥰😍.

******

Kutsa kan ta Rahmatu tayi ɗakin , tana haki da nishi , sam bata lura da samarin kusan su biyar da suke falon ba , ita dai wani irin ƙauri take ji data rasa na meye?? , A tsakiyar su ta tsaya jin tayi ɓari da Centre table ɗin da suke ɗauke da kayan barasar su. Wani uban ƙara ta saki ganin gaba baya masifa , yara ne matasa samari wanda a shekarun su duka baxasu haura talatin ba….ko wa da abun da yakeyi , wasu shishaa wasu sigari …wasu kuma Rungume da ƴammata…. Inalillahi wa’inna ilaihir raji’un wannan wata irin gida na shigo ,Gidan TAƁARAHHHHHH

 

*Littafin na kuɗi ne normal group₦300 Vip group ₦500 Spc ₦1000….zaku iya Turo da katin MTN ta wannan number 08081202932 ko ki tura ta wannan account deatails 6037312299 mohammed Aisha keystone bank*

*Masoyan Mmn teddy ku nunamun ƙauna ta hanyar share zuwa wasu grps🥰👍*

_Mmn teddy_
*🕊️TAƁARAH🕊️*

_Free page_
_003_

_Mmn teddy_

*Littafin tɓrh na kuɗi ne normal group ₦300 Vip group ₦500 Spc ₦1000 zaku iya tura katin MTN ta wannan number 08081202932 ko ki tura ta wannan account deatails…6037312299 mohammed Aisha keystone bank*

Masu tambayana littafaina ba kyauta bane ba , na kuɗi ne gasunan👇 ,haka kuma masu tambaya littafan wasu ,Ni bana aje littafin kowa a waya ta don Allah”.
1) Bafullatanan Ruga ₦200
2)Ƴar Aikina ₦100
3) Walijaam ₦300
4)Ƴar waye ₦200
5)Siyasata₦300
6)Gidan ƙwarata₦500
7)Ƙwaryar sama₦200
8) Bintoto
9)Ƴar maula₦200
10)Habibi da’iman
11)Gidan zaurawa₦300
12) Dijama ƴar Fulani₦200
13)Kawaliya₦300
14)Ƙwarton manya₦500
15)Zuma da maɗaci₦200
Duka zaku samu complt document ɗin su akan farashi sassauƙa…idan kuma duka kuke buƙata 3000 zaku biya ta wannan account deatails mohammed Aisha keystone bank 6037312299 .
****

Tsayawa Ramatu tayi ƙyam tana sauke numfashi tana bin su Zaid da kallon tsoro ganin irin yanda hayaƙi ya turniƙe wurin, jahhhh baya tayi sa sauri tana juyawa don gudu….amma sai taga ƙofan ya rufe ba mashiga ba mafita…..hawayen idon ta suka cigaba da Sauka mata sharrrr³ , Su zaid kuwa magana suke son mata daga ina take??? Amma yanda jikin ta ke rawa yasa su tsayawa ko wannen su na bin ta da kallo. Zaid ne yayi dauriyar miƙewa yana takowa zuwa inda Rahmatu ke tsaye ,wanda ganin haka yasata jah baya da gudu ta ƙara nutsa ciki , tana nufar wani hanyar da batasan ina zai Kaita ba.

Kee!! Zaid ya ƙwala mata kira amma ina ƙara gudu take tana shigewa ɗakin ta rifo da ƙarfi tana dannewa da jikin ta ,don batasan ya zata sanya key ba ,ita impact ganin ta take cikin wani Situation da bata taɓa sanin a rayuwa wai akwai irin ta ba….Juyowa tayi tana sauke ajiyar zuciya a tunanin ta ta tsira ta kuma guje mawa wa’annan lalatattun yaran ,amma batasan ta gudu bata tsira ba , gwamna inda ta baro da inda ta isa yanzu. “Wayyoooo Allah Ni Ramatuuuu!!! Abun da tace kenan tana kama kai haɗi da rintse idanun ta biyu , ganin Sa tayi zaune a tsakiyar falon , a ɗaya daga cushines ɗin falon , gyefe guda wata budurwace kanta yasha ƙarin atarchment , haihuwar uwar ta …Babu kayan sai juyi take a gaban Abdulrahman , da idon shi na akan tsadaddan wayar hannun sa , yana using haɗi da operating laptop ɗin gaban shi…..Murmushi Baneefa tayi tana matsowa inda yake haɗi da kai hannun ta direct zuwa 🍌 tana wani irin murxa masa cike da salon rikitarwa…..lumshe ido yayi yana sauke numfashi mai kama da ajiyar zuciya , yana ɗago da manyan idanun sa yana watsa mata murmushi take masa tana mai kai bakin ta zuwa nasa ,ihun Ramatu ne yasa Su duka mai da hankula su ga inda Ramatu ke tsaye nan take ta fitsari na bin ta sharrrrrr!!

Kallo ɗaya Abdul Rahman yayi mata ya kauda kansa gyefe yana cigaba da abun da yakeyi a 💻 ɗin gaban sa , tamkar bai ga halittar Mutum ba , itako banifa saurin Ɗaukar doguwar jallabiyar ta tayi , tana zurawa cikin sauri , fuskar ta ɗauke da mmkin waya kawo wannan bagidajiyar gidan nan?? Tayaya ma ta shigo Side ɗin Abdulrahman??”. Ko braziya bata tsaya sakawa ba ta zunduma rigar nata ,dai dai Zaid na shigowa cikin sauri ,don yasan duk abun da ya faru yanxu a kunnen Ammie Maryam taji ihun Ramatu tabbas. Sanin Abun da Baneefa keyi da Abudulrahm yasa shi saurin shigowa yana kallon Ramatu da jikin ta sai rawa yakeyi ta haɗa zufa tayi sharɓann , fitsari ya gangara har inda Abdurahman ke zaune , gashi duk iya abunka bazaka taɓa fahimtar inda ya nufa ba.
Wanna ba. Baneeefa ne tayo kanta tana cewa ” Ke wacce kalar jahila jaka ce ?? Waya kawo ki gidan nan??. Baneefa !! Baneefa?? Suka ji Muryar Ammie Maryam ya katse su da take masu magana ta can sasan ta , don shi Abdul part ɗin sa haɗe yake dana mahaifiyar tasa , komai ya faru inda akayi shi a hayaniya in tana falon ta tana juyo koman su”.

Ɗan tsaki Baneefa tayi kana tace ” Ammie watace ta shigo wallahi kamar korarriyar mahaukaciya!! Subhanah kawo mun Ita yanxu , Zaid nakusa ne?? Ehh Ammie , Baneefa tayi maganan tana kallon Zaid da idon sa ke akan na Abdul Rahman da duk abun da akeyi bai ɗago ba ,bai kuma ce ƙala ba,tabbas inda da sabo to yasaba da wannan baƙin miskilanci n nasa . Muryar Ammie Maryam ce wacce dagaji kasan babbar dattijuwa ya katse masa tunanin sa tana cewa ” Ku kawo mun Ita yanxu Zaid! To Ammie gamu nan”.

Kallon Ramatu yayi da har a lokacin kuka take har da shashsheka , idon ta ya kaɗa kukan take har da majinu. Shiru yayi kana a hankali yace ” Keee Babu abun da xan maki Ni, kinji Ammie ne tace na kawo mata ke, muje na kaiki ,amma pls kar ki ƙara gudu ,amma baxata yi maki komai ba”.

Ɗaga kai Ramatu tayi ,tana tsaye yazo har inda take hannun ta ya riƙe ,wanda sai da ta zabura tayi baya. Don shi ta gani yana busar sigari , ohhh God Zaid hannun ta ka riƙe?? Baneefa ce mai maganan cike da jin ƙyama tana yin ba , kaman wanda aka ce mata Zasu nufo inda take . Baneefa meye ?? Mutum ce fah?? , A’a Zaid ka ƙara dubawa batayi kama da mutum ba wannan”. Bai ƙara bi ta kanta ba ya kama hannun Ramatu ya fice da ita daga falon yana nufar da ita farfajiyar gidan , mutanen Hajiya Latifa ne da ta aiko suka jah suka tsaya , don babu ma’aikacin gidan dake nufa ko gegen ɓarayin Abdulrahman , Saboda ɗan tijara ne ga baƙin miskilanci izza issaaaa ya ƙare a kansa. Wannan yasa su tsayawa daga waje suna jirar su kaɗota waje su ɗauke ta sukai ma Hajiya latifa .

Ganin ta da Zaid yasa su duka dakatawa kallon su duka yayi yana kauda kai haɗi da nufar ɓangaren Ammie Maryam.. itako Ramatu ƙara riƙe hannun sa tayi ƙam don tsoro , don Allah Ka taimakeni ka maidani garin mu, kar ka basu niiii”. Ramatu tayi maganan tana sa kuka , a hankali ita bama ta jiyo mai yake faɗi tadai ga bakin sa ya motsa .

Larai ne tayi saurin durƙusawa tana cewa ” Ranka shi daɗe , wannan sabuwar ƴar aikin Hajiya Latifa ce , wacce aka kawo yanxu …..tsayawa Zaid yayi yana cewa ” Eheemmm!! Sai kuma mene?? ,Jiki a sanyaye don taga tsantsan tijara a idon shi tace ” Aaa Hjy Latifa ce tace a kawo ta yanxu .

Ki koma kice mata Ni Zaid nace bazan baku Yarinyar ba , har sai Ammie ta bani umarni , yanxu haka ita xan kai mawa Yarinyar. Yana maganan ya wuce su yana riƙe da Ramatu da har yanxu jikinta rawa yakeyi . ɓarayin Ammie Maryam suka nufa kai tsaye su kuma ƴan aiken suka koma ga Hajiya Latifa .

Bala’i tayaya akayi Zaid ya ganta?? Kuma mene haɗin Hajiya Maryam da ƴar aikin dana kawo har xatace a kawo mata ita?? Hjy latifa ke maganan a zafafe tana miƙewa daga tsaye….dole kije ki taho da yarinyar nan yanxu , Idan ba haka ba ,kisani watan tonuwar asirin mu a cikin gidan ya tsaya”. Cewan Juwairy da tun da taga Ramatu take jin sha’awar yarinyar ya kamata ,kuma bazata haƙura ba ko tayaya sai ta maida ƙwalamanta , daganan sai su fara azabtar da ita dai dai da tsiyar da tona masu asirin da taso yi a yau….. Ficewa falon Hajiya Latifa tayi fuuuuuu tana mai nufar ɓangaren Ammie Maryam”.

*Littafin TAƁARA na Kuɗi ne normal group ₦300 Vip group ₦500 Spc ₦1000 zaku iya Turo da katin MTN ta wannan number 08081202932 ko ki tura ta wannan account deatails 6037312299 mohammed Aisha keystone bank*

*BHUZUWA EMPIRE*
_1)Nayi kuka ba adadi akan matsalata damuwa ta ga mijina ,wannan dole nayi kuka._

_2)Cin mutunci tijara hantarar ƴaƴan sa tamkar bashi ya haifa ba ,wannan dole nayi kuka._

_3)Ga rufin asirin kuɗi kaman suci kansu babu mai ci sai shi da wanda yaso , mu ko damu da banza ɗaya ,ina bhuzuwa dole wannan nayi kuka._

_4) mijina kullum idon shi na akan matan manza karuwai mazinata , shima ya zama mazinaci saboda taƙamar sa kuɗi zai masa komai…humm wannan dole ne yasani kuka._

_5) Iƙirarin sa inna gaji nazo ya sauwaƙe mun ,saboda Allah ya rufa masa ,bayan ada a talakar tilis na aure shi…wannan ai dole nayi kuka._

_6) Aure na dashi yasa naji tsanar ko wani ɗa namiji nake masa kallon azzalumi ,wannan ba dole nayi kuka ba ._

_7) Nayi kissan mu ta mata ƙwalliya aune da turaruka masu jan hankalin ɗa namiji duk a banza ,wannan ai dole nayi kuka._

_8) ƙin ƴan uwana tsanar suuuu…..ya isa ya isa kawai kice Alhmdullh ,baku ba matan aure kaɗai ba har ƴan matan mu maras farin jini masu fama da yaudarar samarin zamani indai kunzo taskar bhuzuwa empire kuyi hamdala domin kuwa ina faɗa maki yau kukan ki ta ƙare ,tun da Har Allah yakawoki taskar bhuzuwa empire…mai ladaftar da duk wani ɗa namiji duk tsagirancin sa sai kince yi zaiyi ,canja fuska ko kikayi kiga yanda jiki zai hau rawar ɗari. Waye yace ayar Allah ba magani ba ce ? Sahihul kuwa ,idan kuna ta tama Kuzo taskar Empire kusha mamaki ._

_ _mallaka ta hanyar rubutun surukar alƙur’ani._
_ _mallaka ta hanyar zuciya._
_ _Mallaka ta hanyar suratul yaseen kunsan aikin shi kuwa kaman yarkan wuƙa_
_ _Mallaka ta hanyar turare
_Mallaka ta hanyar takalmi silipas da kuka sani_
_ _Mallaka ta hanyar zabba_
_ _Mallaka ta hanyar rubutu da nono a badumi ki gwada kisha_ _mmki….gasunan dai da yawa kawai abun da nake cewa ” sai kunzo taskar Empire_
_Don haka kawai tuntuɓe Ni Ko ajent ɗina ta wa’annnan lambobin 09061466409._

Leave a Comment