_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers}_
™/FRID4/1/2019🔞
🍒🍒
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
🍒🍒
_A TRUE SENSATIONAL STORY_
*From the writer of*
*ARNE🔥*
*MAKAUNIYAR HANYA*
*ALFAH🎀*
*SO MAKAMIN CUTA💔*
*SAKAMAKO🌺*
*SAMARIN SHAHO🍒*
~_Story written by_~
*SURAYYAHMS🔥*
*OFFICIAL CATTY🐈*
*FOLLOWWATTPAD @SURAYYAHMS*
*#Lovestory2018/19*
*#romance#purefiction*
*#Destiny at fault#lovethriller*
*Any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence,i give no permission for any comparison ‘All my stories are strickly mine,beware copycats!.*
_this page is Dedicated to all honourable members brilliant writers asso._
_And my dear,dear maryam sa’id ko wani shafin farko kyauta ce a gare ki Allah ya sauke ki lpya ya saukaka miki nauyi,ameen_
*TSOKACI!*
*duk abunda yake cikin labarin nan daga farkon sa har karshe ya faru ne a gaske,im full aware of y’an bani na iya’so calm down this isnt a fiction🤗*
*#goldenrules SURATUL HUJURAT*
*1. “Fa Tabayyanu”:* Investigate: when you receive an information,lest you harm people out of ignorance.
_Bismillahir-rahmani raheem_
_PAGE1_
Kallon ta take cike da tashin hankali tana cewa” __SARAH!!!!!Stop it sarah, ure overeacting ki ajiye kwalban nan haka ya ishe ki” ,sarahn na tsaye bata ce komai ba sai dai tayi yunkuri ta yi wurgi da kwalban giyan data sha daga sama har kasan benen da suke zaune akai_ .
_hawayen da ke bibiyan kuncin ta ta share ta mike straight ta kama hanya zata bar wajen_ ”
Anan Catherine ta tsare ta _c’mon stop!ena zaki je kuma? Look dare yayi fa, its to 1.00 see? Tayi nuni da wrist din ta ‘a dame amma kuma still sarahn bata ce koma ba don layi take sosai ta kame kanta dake bugawa tana maida nunfashi_ ..
_A dame catherine tace tunda bazaki ce komi ba zo nan kawai na kai ki daki ki kwanta ure stressed..Bata damu da shirun nata ba sai ta dan jawo hannun ta da niyyar kaita dakin kamar yaddaa tace amma sai sarahn taki motsawa kuma gaba daya ta sa iya karfin ta ta fincike hannun ta ta dan ja baya kadan ta daure fuskan idanun ta sunyi jajir sun kumburo_ ”
Kallon kallon suka maida ma juna _cikin muryan layi wanda daga ji kasan bakuwa ce a shan giya tace’ki bar ni haka,just shut up cath’ juya wa tayi a hargitse da alaman zata bar wajen tana yi tana magana cikin i’i na’ tana cewa “ina zuwa cath relax, kar ki damu emmm? i wll be back ..n..iii bana jin da..ddi ne,daga nan ta wuce tayi gaba abun ta.._
mota ta fincike tana tafiya tana tuno da gawar vashika da kuma maganganun mahaifiyar vashikan yau a motuary da suke je da yamma ita da mahfud da team din ta
listening to all the sobby voices na matar a kwakwalwar ta ya sa ta slow down sosai da tukin data keyi tana jin bugun zuciyan ta cikin radadin jimamin tuno da rayuwar ta a baya.
bata tsaya ko ina ba sai “rai walia hotel india room56 ta hauro,ta tsaya bakin kofar kusan minti 10 sannan ta sa hannu ta shiga knocking.
_Yes! Ya fada da calm and sweet voice dinsa a lokacin da ya bude kofar tare da sauke idanun sa akan nata da suke cike da maye da rudewan tunani”_
Cikin tsananin mamaki ya daskare a tsaye yana kallon ikon Allah “innanallhi wa inna ilahi rajiun SARAH? What happen meye ki keyi haka?”bata ce komai ta wuce shi ta shigo ciki, tana zama kan gadon nasa ta fashe da wani irin sassanyar kuka tare da kife kanta akan gwiwan ta”
hankalin sa ya tashi sosai so ko juya wa baiyi ya sake kallon ta ba,jikin sa har wani rawa yake a ranshi he just wonder if ba sarahn sa bane a gaban sa yau acikin maye,don ba tantama data wuce shin yaji warin giyan hernessy mai karfi na tashi.tsaban ya rasa abun yi ya sa ya dada leko waje gefe da gefen door dinsa don yaga ko gizo yake gani,sannan ya juyo ya dube ta cikin rashin jin dadi yace “kin bani mamaki heroine,can you just stop this nonsense and explain to me yaushe kika fara shan giya kuma akan me? Are alright at all?.
Sai ta dago ta dube sa tare da yatsune bakin ta kamar karaman yarinya mai shirin kuka..kallon ta a hakan yasa ranshi ya dada baci har yana shirin daka mata tsawa”tuni itama ta mike cikin rudani tace “i dont know,ni ban san komai ba mahfud zaka saurare ni ne ko na yi tafiya ta?.
mamaki ya sa ya kasa magana yana binta da ido, yasan sarah tana da yawan daga hankalin ta akan cases din da suke facing musamman kwana biyun nan don kullum bata cikin hankalin ta,shi kansa yasan shes personally attached amma yau shine har da shan giya?
‘Bai taba kawo tunanin haka game da ita ba,kai dole ne ma akwai wani muhimmin al’amarin da sarah ta gano ko take boyewa a case din vashika..
ya raya a ransa ayayin da yake kallon ta.
“yunkuri tayi zata sake tashi ta fice jin yayi shiru bai amsa ba,kuma ta lura yana observing dinta ne.
“da hanzari ya sa hannu ya jawo ta ya zaunar da ita akan gadon calmly gefe da ita shima ya zo ya zauna yace “toh im all ears sarah,wa ya baki giyan toh?..tayi shiru ta sunkuyar da kai..cikin muryan lallabi ya kuma cewa.. sarah na,meyasa kika sha toh?ko baki san haramun bane ? baki san zai yi affecting career ki ba Ko?ure a public figure sarah kin manta ne? baza fa ki cimma burin ki a haka ba sarah you will….
Da wuri Ta katse sa da sssssssshhh,ai bani nasha giyan ba,nima bani akayi ka gane?
kuma ai da gaskiyan ta baka ga da dd..nana sssssha najjji sauki, sauki ba?
“baice komai ba don sai yanzu ya dada lura bata hankalin ta kwata kwata but shes in pain and now stammering heavily.
..itama sai ta yi shiru kadan,..daga bisani sai ta nitsu kamar yadda shima ya nitsu yana binta da ido cikin kukan da already ta dade tana yin sa a hankali ta furta cewa”im so scared mahfud please help me
Gaban ta ya tsugona yana mata kallo mai cike da kauna da kuma tausayi”
duk dama yau yaga tabbatacen rashin hankalin ta amma he still feel like tana cikin tashin hankalin da bazata iya rikewa ita kadai ba’
yace “duk laifi na ne sarah, i knew ure not ok da case din nan tun farko, gashi na kyale ki kin tafi ke kadai toh bari na hada miki ruwan wanka i wil get you some milk sai kishah kiyi bacci ure stressed.
ya mike zai tashi ta jawo hannun sa da karfi sai da suka karkace, kadan ya rage ya fada kanta gaba daya” wani dum yaji aran sa ita kuwa dan takaitaccen murmushi tayi ta dube sa tace am sorry.
baice komai ba ya kuma mikewa zai tafi ta kamo hannun sa tare da binsa da lallausan kallo tace”hey listen to me,nasan zaka saurare ni.ni bana son nayi wanka yanzu so nake na fitar da wannan abun dake damuna na huta tayi nuni da zuciyan ta,
yayi saurin tsugono yace
Ya dade yana damun ki ko sarah?Abun da kika dade kina jin shi aranki Ur pain right, Talk to me sarah shi ne?
Kallon sa kawai tayi don bata san lokacin da ta dada sauke wani hawayen ba
Kawai sai ta gyada kai a hankali sannan tayi shiru bata ce uffan ba.
“shima shirun da yayi yana tunani ya sa ta sake tashi ta haura gadon ba tare da ta cire takalman ta ba ta rungume pillow tayi shiru hawaye na kan sauko mata
Kallo ya bita da shi”nasan sarah tsawon shekaru amma ban taba sanin wannan hidden pain din nata ba.
Ko hala shine yau take so ta gaya min”but why?
tana cikin maye idan na saurare ta banyi kuskure ba?wont i be taking advantage of her sub consiousness?
ance wanda yasha giya hardly yake iya yin karya musamman idan abun yana matukar damun zuciyan sa.
“gefe da ita ya dawo ya zauna jiki asanyaye sai ta kawo kanta ta daura kan cinyar sa ta kuma sake hawaye cos jikin ta har ya fara daukar zafi..”
shiru ne ya dan ratsa wajen kafin nan ya sauke ajiyan zuciya”a ransa yace ina matukar kaunar ki sarah ure my life
…koma miye ne yau zanji kuma zan tsaya miki har rayuwar mu ta kare”i promise you..
nan ya shiga shafo gefen fuskan ta a hankali cikin sigar rarrashi har ya jawo ta jikin sa yana zaune ta dan lafe kan kirjin sa
A sanyaye yace “heroine,please tell me now kar ki boye min komai’lets share ur pain together,kina bukatar hakan don bazan taba iya sake ganin ki a wannan halin ba”
shiga jikin sa tayi kadan ta dada lafewa akan kirjin sa tana maida numfashi a hankali alaman taji meyace din’hannu ta sa ta goge sauran tears din ta sannan ta shiga bashi labarin kanta.
_At exactly 5years 10months ago_
_✍🏻 Alkaleri unguwan kurwala_
‘Saratu..saratu..ke saratu!! Ke tashi…da Allah tashi kiyi gidan ku mayyah kawai..shegiya!
Baba laure ne akai na cikin masifa kamar zata wanka min Mari
“Sum sum na dago a kasale na shiga watseke wa tare da mutsuka ido Daga lungun da na rakube ena gyan gyada wa a hankali na daddafe na mike a ladabce nace”
“Ena wuni baba Laure”
..ban amsawa. yi maza ki wuce gidan ku tun da ke kunnen kashi ne dake …maza wuce ,fitinanniya kawai.
Nace”Baba dan Allah kiyi hakuri ki barni na dan kara lokaci anan walhy bazan dade ba zan tafi…
Bata kula ni ba ta shiga zabga kira cikin gida dan dama daga gefen zauren su muke
“Dan asabe ,kai dan asabe… Maza kawo min dorinanan nan yar fiskan wa kawai
Jin haka ya sa Tuni Na matsa gefe a tsorace
Ido na suna neman cikowa da ruwa amma sam naki tafiya na tsaya ko zata tausaya min
“aniyar ki ta biki saratu tirrrrr da irin hali naki..wai ace mace kamar ki da girman ta sai tabi ta gallabe mutane da rakube rakube a gida kamar kyanwa,..saratu anya ba wani abu kike boyewa ba kuwa?”
“A’a, baba laure walhy babu komai ni bana boye miki komai ..kawai na idan gaji ne daga makaranta sai na kan huta anan kafin umma ta dawo sai naje gida.
Harara ta watsa min tace”Da Allah yi min shiru yo mani zaki yi ma shariah saratu? kai ungo naki ta zungure ni da karfi…”surfe kuke yi ko nika a makarantar da zakice min kin gaji kina hutawa?,ta daura hannu a kugu tana bina da mugayen harara cikin masifn ta kuma cewa
“hmm toh waye ma bai gano ki ba a kauyen nan yanzu..
Ke fa tun da ubanki malam bukar ya rasu kika soma neman hanyar tozarta uwarki gambo”
“Kai amma albasa batayi hannun ruwa ba sam. gambo dai ita ce ta soma aure acikin matan marigayi malam bukar duk don ta kare mutuncin kanta da naki amma gaki nan kina yawon jawo mata masifa a gari ai ena ji sarai a makwabta jiya a na cewa har kwana kin tabayi a zauren gidan su bintu diyar malam buba.
A take na sunkuyar da kai na kasa.
“to bari kiji saratu .. nikam dai nafi karfin ki ba dani ba sai ki canza lale.
Kuma kinsan Allah? kawancen ki da yata hansatau ma yau din nan na soke shi ,Bafa zanje wanjen gambo kai kara ba, wannan karon har wajen kawun naki dan goggoji zanje na kai ki,wallhhy in baki fita a tsabga ta ba zaki san kuwa kin tsukano tsuliyan dodo.. maza zo ki fice ayi gaba chan Allah ya tura keya.
“har yanzu Kaina a kasa yake bance komai ba Hawaye na sun taru suna son su sauko kasa amma na hana su, cikin taushin murya mai ban tausayi nace.
Ayi hakuri dai baba laure Allah ya huci zuciyar ki duk abunda kika ce naji
Insha Allah…
dakata.. Ta katse ni azafafe yi waje!!
Ban motsa ba “ta dan tura ni da karfi, A sanyaye na kalle ta kalar tausayi na juya na gyara jelar makaranta na na soma tafiya akan layi
Tsaki mai kauri ta watsa daga nesa enaji tana kan zagi na
Gabanin magrib ne don haka waje ya soma rufewa da duhu
Tunanin me zanje na tarar a dakin umma ya sa ni fashewa da cun kusashen Kukan takaici
“Shekara na goma sha hudu ne kacal a lokacin nika dai umma na ta haifa
A yanzu ena aji na biyu a makarantar gaba da primary a nan bayan tashan kurwala
Yau kuma rasuwar baba na malam bukar wata goma sha uku kenan cas..
Baba ya bar mata uku mama na ne amarya
Ina da yayu biyu maza yaya hamza da yaya mati da yayu mata manya guda shida guda huda daga cikin su duk an aurar da su bisa al’adan mu na fulani tun suna shekaru 11,12 13 yanzu saura laraba ne da lami yan shekara 12 suma duk an sa ranar bikin su
Gida daya muke har Yanzu da yan uwa na da kishiyoyin mama na’
“kawu babaji ne,bayan ya auri ummah na ya ba ta izinin ta zauna tare dani a kan daki na na gado don baba na baida dukiya sosai dama makeri ne abakin kasuwan garin mu
daki daya na samu a gadon sa daya barma na kuma shine wanda mahaifiya ta take ciki yanzu
“makarantan boko da na keyi har yanzu shine Babban wutar fitinan dake cin ummah a gidan mu .
Don kowa ya zuba mana ido ne yana jira yaga madakatan tarbiya na
Umma ita kadai tace bazan yi auren wuri ba sai nayi karatun bature tun baba na raye.
Tun Bayan auren ummah da kawu babaji nake cikin fitina da tashin hankali.
Don kuwa nika dai nasan mummunan halin da nake ciki a hannun kawu babaji wato wanda ya maye dakin mahaifiya ta a yanzu.
dan iska ne maci amana azzalumi..gashi mugun gaske ne don ko ni nan ena matukar tsoron sa
Kawu babaji irin kasurkurmin jahilin dattajo ne masu sa ido da kahun zuqa ma kowa musamman yan mata da samari..
kai kawu bai bar kowa ba wajen tada zanne tsaye tsegumi da hade haden magana a gari..
Amma dai yana da rufin asiri manomi ne kuma Shima yana da mata biyu sai dai suna chan gidan sa a bayan layi enda ya kafa babban majalisan gulma da bare deden sirrin mutane,
Yanzu haka Bana ganin sa sosai
Don sai ranakun kwanan sa da ummah yake zuwa dakin mu
Tunda na cika sha uku dama yayi mummunan samin ido,amma yanzu daya auro ummu na wani abu daban nake ganewa tattare da shi
wato a duk lokacin da nayi laifi idan zai buge ni sai ya rika cahkumo min nonuwa na yana hayagi da jiki na a nasa yana mammatse ni cikin wani irin kokuwan da bana gane kansa,.don ko na tsaya waje guda ya bige nin baya bari na sai ya rika jana yana fizgo ni jikin azzakarin sa wanda ban taba jin ya kwanta lumui ba in yana duka nan .
Shiyasa duk randa zai zo kwana gidan mu kwana da umma sai na dau lokaci a wani wajen sosai in na fakanci anyi bacci sai na zo gida na kwanta a soro baki alekum
Na dan dauki lokaci ina haka ba wanda ya sani.. Badon ma korafin mutane ba da Umma na bazata san ena zuwa gidajen kawaye na ena rakubewa don naja lokaci ba
Ummah Tayi fadan tayi fushin amma babu mafita waje na don sam na Kasa samun sauki kuma tsoron abun da zaije ya dawo ya hana ni kawo wannan maganan wa ummah.
gashi sam bana so na hada ta fada da sauran matan gidan don ba sa kaunar ta tun da ma bare yanzu data riga su aure.
shiyasa ban taba gaya mata sukan kore ni a Wulakan ce daga dakunan yayan su da daddare ba,yanzu duk tunanin ta idan baba babaji yazo mata,ni ina chan tare da sauran yan uwa ina kwana.
“Allah sa ummah na ta dawo”.na fada tare da sauke Ajiyan zuciya na shige cikin babban gidan namu
Banyi magana ma kowa ba na isa shashin namu
a gefe na ajiye jakata na shiga bayi ganin babu kowa ya sa na dauro alwala kawai na shiga sallahn magribh.
Zan iya cewa Bani da ilimin addini dan Ban wani iya nagartacen sallah ba sabida islamiya daya ne damu a garin mu wato islamiyan zauren malam shehu.
Anan kuma daga karatun sallah ba abunda ake tsinta amma naso ace nayi karatun addini sosai saboda baba na yana da ilimin addini dai dai kwarkwado shiyasa nakan ce tarbiyan sa daban take da kowa.
Ina zaune har wajen isha ba wanda ya shigo abun ya bani mamaki
Riga na da zani na kwama na dan hingine akan tabarma a dakin ummah ena tunanin rayuwa.
Assalam Alaikum
Dum kirji na ya buga na leko mukayi ido hudu da aziza yar makwabtar mu
“Waslm ya dai aziza?
“Uhmmm Yawwa Addayo dama wai ana
Kiran ki ne a waje
Nace Ni kuma aziza Waye wannan din ?.
Tace “Sageer ne mai shagon askin hayin nan.. ta washe baki zatayi dariya..
Na ce”Shhhhhh ke da Allah yi magana a hankali mana na dan leko gefe da gefe ena lura.
Nace”Jeki kice bazan zo ba yayi maza ya tafi
“”Ah ‘ahhhh amma amma Adda..adda… yoo
Cikin bude ido nace “ki wuce kawai kiyi abunda nace miki aziza bana son wani bayani
“Babu sallama sai buuut mu kaji mutum akan mu
“in….a i…n…a wuni baba babaji'”sum sum aziza ta tafada a rakube tana do tabi gefen sa zata wuce waje don tsoro muryan ta har na rawa
nima firgit na mike kirji na na bugu .nace sannu da shigowa baba
Ya wani daka tsawa
Ke aziza!! Zo nan
Kuka ta soma yi don karama ce yar shekara 9
ya jawo ta Zafff ya wanka mata tafi a kafadan ta..zatayi kuka yace” yimin shiru Munafuka,bana hanaku shigowa lungun nan ba? Wato kune iyalan kai gulma waje ko..yanzun
Me kika zo yi anan
“tsut ta kame bakin ta dake bari tana jimami “Uhmmm uhmmm baba ,dama na zo gayan aika ne.
“eh ..ehh baba kayi hakuri aika ta zo
Yace “Aika? wajen wa kenan.
Ya juya ya tsula mana razanananun idanun sa
Tace” Dama goggo rabi ne tace addayo ta zo ta debe kwanukan ummah..
Nasha mamakin karyan da aziza ta yi yanzun sai na sake baki ena kallon ta
na kasa cewa komai
“kuka ta fashe da shi tana bashi hakuri..daga bisani yace wuce ki bani waje
da gudu ta fincike tayi waje. sai binta da ido nake bayan ko sake kallo na batayi ba..
harara ya watsa min sannan ya shiga ciki
bance uffan ba sabida komai ajere na bari daga abun da nasan zai ce yana bukata na miko masa .
tsaki ya ja bayan ya ga hakan.
kenan baida dalilin da zaisa nayi masa wani kwakkaran aiki bare ya sake samun daman gaya min maganganun batsa dana cin zarafi kamar yadda ya saba.
Ina ganin ya zauna yana waya na sabule nayi waje din nasan zama ni da shi inuwa daya ba alheri bane tunda aziza tayi min hanya sai na bari akan shine makara ta
Fita na ke da wuya Ashe ranshi yayi mugun baci dana fuce din ,a ganin sa ya samu wani damar baza min halin sa tunda umma bata dawo ba tukun.
Ko cin abinci baiyi ba ya rufe ya biyo baya na
Cikin rashin sa’a kuwa
Ina fita na ci karo da sageer a bakin kofar gida
tsayawa nayi ena rokon sa ya tafi don kirjina har bugu yake min kar baba babaji ya fito ya riske ni da shi a tsaye.
Mun kai kusan minti 10 muna sa’in san magana amma da kyar sageer ya amince ya tafi a dole wai shi da gaske yake zai aure ni..
Bayan tafiyar sa Juyawa da zanyi sai cahraf muka hada ido da baba babaji gani nayi yana leko bayan sageer daya kusa lumewa daga lungun gidan mu..
na sunkuyar da kai na kirji na na bugu wani irin mugun kallo yamin ya kada kai ya wuce abunsa
ni kuwa ganin baice komai ba ya sa na bari a hala baiga komai bane sai na sullebe na shiga gida.
Akan hanyar sa Dariyar mugun ta yayi sosai har cikin ransa yace ” yarinya kenan,ai dama yaro yaro ne,ni babaji bazan taba rainon dan damisa na bar ma na dawa ba wannan karya ne..
Dama chan ena ta farautar sarahtu Amma daga yau ena ga komai ya kare
Wannan ai Sageer ne dan gidan halliru mai nama hmm”dan gidan wanda nake bi bashin filin gona ta daya gina gidan sa ya kasa biya na dan jaraban talauci..kayyah!!!
…ya karashe da wani shu’umin murmushi
Nikuwa Hankali na kwance na zauna a daki,
Sai wajen 8 saura suka kuma shigowa da umma na
A ladabce na sake gaida su
Na kimtsa ma ummah kayan sana’ar ta don dama masa take siyar wa a babban kasuwar kan tudu itake da babban rumfa don ummah na akwai azama da hikima irin na matar karkara.
Hiran su suke yi irin wanda na tsana don sosai kawu babaji yake soka ma umma maganan banza kuma bata isa ta rama ba..
wani bin har yakan ce mata yar bariki goyon farar hula wato karuwa kenan
Umma na bata da hayaniya sabida bata da ilimin komai amma a ladabce take mayar masa da suka in abun ya ishe ta….
abu daya ke bani haushi yadda yake saurin wasa da hankalin ta ta wajen juya magana..
in har yace abu kaza ne bata isa tayi musu da shi ba yafi so ma tabi bayan sa ko kuma tayi shiru kawai
Duk randa ta haura ko akan gaskiyar ta ne sai ya soma dukan ta yana zagin ta ta uwa ta uba,umma na kuwa tunda akayi hakan sau biyu sai ta dena bashi daman haka kwata kwata duk abunda yace yanzu sai dai ta hau kai itama ta dada zuga shi ba don son ranta ba.
Ni kaina nan na sha deban jibga a hannun sa akan samarin dake biyo ni kofar gida
a hakan ma wata rana na san karya yake min amma ban isa na tanka ba haka zasu min lisss
sai dai daga baya umma tabani hakuri
Suna na zaune Wayar sa yayi kara ya dauka
Yace”Wai yaya ne kam zulai?
dan shiru yayi daga bisani ya kwaroro salati
Yace”Hmmmm duniya kenan tabbas anyi mana rashi kai kai kai bari to zan neme ki kawai…
Ai Wannnan maganan ma ku barshi haka zan zo da kaina ma gobe
Yana kaiwa nan ya katse wayar yana jimami,.
Ummah tace “Me gida lpya kuwa…?
bari kawai gambo..ya ya mutsa fuskan kalar jimami yace”ai zama bata kama ki ba Gobe zaki je chan dindima inna wuro ne ta rasu yau din nan da dare.
“Innalihhi wa inna ilaihi rajiun,. Allah ya ji kan innna.. Allah ya sa ta huta amma babaji ciwo tayi ne haka?Sai naga kamar jiya jiyan nan yafendo ta gaya min inna wuro garau take tana ma filin roron gyada.
Ni dai ina daga gefe ta bakin kofa Ina shiru uffan bance ba
“nan baba ya hatsala”Ke da Allah rufe mun baki gambo,da
Cahn mutuwar sai ya zaba wanda zai dauka ne? bana son shashanci da neman tsugudidi fa”
Ummah ta tabe baki tace “ahhhhh toh Allah ya baka hakuri
Mai gida Nace ba?
Goben da su zulai kenan Za muje ko?
“ban sani ba ..ya mike a fusace kamar zai mare ta
wanda hakan ya sani sulalewa chan nesa da bakin kofar kadan na rakube.
Ke kadai nace zaki je, da daban aure ki ba ai su nake turawa..wai nikam rashin kunya zakimin ne gambo?
Uhmm uhmmm..umma tace kamar bata damu ba
Tace Allah ya kaimu goben..daga nan taja bakin ta tayi shiru
Shiru ne ya ratsa wajen ban sake jin motsin su ba..
nima bacci ne yayi nasaran dauka na a gefen bakin kofar ban sani ba
gurnani da sambaton baba babaji ya sa na firgita. cikin sanda da tsananin kunya na mike na kama hanyar soro ba wanda ya sani kamar kullum naje na kwanta kan dakali.
Bayan sallah asubah
Wanke wanke na ke yi ayayin da dai dai kun mutanen gidan mu ke fitowa .
Yanzu kam babu wanda yake kulani sosai a gidan..
su yayu na ma kamar tsine min sukayi ..ai idan mace takai haka a gidan uban ta ba aure to karuwa ce”().
“‘yawwwa Gambo ya kamata ki fa hanzarta ki kama hanya maza maza ayi wankan inna dake.
cewar baba babaji.
“toh me gida ummah ta amsa..Nan ta shiga shirin ta tsaf.
Bayan na kammala dumame na rusuna na gaida su” tsaban kallon da baba babaji yake aika min a sace ya sa na kasa cewa komai na daure fuska.
umma duk tana lura da yanayi na amma sam na kasa gaya mata tafiyar tan ne bana so kwata kwata sam hankali na ni bai kwanta ba.
Gashi ya sa ma na ido ko tari umma tayi sai ya amsa”
hakan mukayi rabuwa da kaikayin magana a zucin mu umma ta kama hanyar dindima.
Tun tafiyar ta komai ya sauya Acikin nishadi baba babaji yake, don sosai fuskan sa ya nuna hakan duk dama yana yi yana fuskewa yana shan qamshi..
tunda umma ta tafi ko hutawa banyi ba don tamkar baiwa haka ya maida ni
Yau da safen har wanke masa aswaki da kasar takalmi sai da nayi
“karfe 11 saura ne,sai na dan jinguna kadan ena jiran lokacin makarantar rana yayi,nan naji an kwalla min kira…
gani baba,na shigo na rusuna gaban sa.
je ki bakin kasuwa wajen mai shayi zai baki aika ki kawo min..
Nace toh azuciya naa ina tunani”Tabbb yanzu fa ya ci dumame jibgi guda ko mai zaiyi da aikan mai shayi oho”
Nan na mike ina kokarin ficewa .
Ya dada hade rai Yace saura kuma nazo na kama ki a inda kika saba lafewa kina iskan ci da yan iskan nan marasa tarbiya irin ki,..
madallah ma kinsan yanzu nine aka bar min ke agidan na ko?to ki kiyaye kan ki da ni saratu.
A ladabce nace to ,sai ya juya kansa ya ce
Kuma layin mai goro zakii bi kar ki sake kibi bakin titi kinji na gaya miki kenan.
Gyada kai kawai nayi
Bance uffan ba na sabule nayi waje na kama hanyar kasuwa…
Ina fita Ihu ya sake ya soma rawa yana kirari makan sa adakin shi kadai
” Kiriiiiiii baram bam bam bam bam kaii kai,..sai ni babaji dan gidan goggoji sara dai a hankali…. dawa sai maza,, .. duk wanda yayi jiran tasha dani da shi zamuyi kwanan mota.
Yiiihuhu sai ni babajii dan goggoji yau ango kake tartil babu hafsin.
Kikiki ya fashe da dariyar kuruciyan zuci Mai shake da jahilci da tsananin mugun ta.
hahahaha yarinya yau naki taka kare kwanan ki sai agadon babaji dama chan nagaji da cin durin uwaki…
Ya koma kan gado ya kwanta galala cikin tunani yace”Ga nan rabi bazaura na jira na alayi kwana nan zan yaga ku na auri ta na huta.. Na gaji.
Haba,itama tabi duk ta hanani sakat babu dama nace zan ci nata durin agaban gambo dan nasan munafurcin mata sarai.
Cikin shakekken nishadi yake maganan sa’yanzu duk sai sun gane kuran su.
Ya koma ya dada juyi cikin maganan zuci wanda zai tabbatar maka da ya kullace ummahn ya ke cewa”hnmmmmm Kina wasa dani ne gambo,yo ni me zanyi da saiwar jikin ki da yaya bukar ya gama shanye wa?dama chan dan kuruciyar ki na gani.
dukan ku ai akan tarko na kuke lokacin ku ne yayi,kinga kafin ki dawo daga gaisuwan mutuwar karyan dana miki.
Lokacin har wannan shashashar yar nakin ta san ni waye,
itama da sannu zata haura kan qayar dana daura mata shi yanzu….
kai bari ma na fita saboda naji dadin ganin komai ya tafi min dai dai idan kuwa sageer yamin kuskure nasu ya kare agarin nan.
dariya ce akan fuskan sa ya dau hular sa ya fice hanyar kasuwa.
_FIRST CHAPTER REVIEWS I NEED SOME MOTIVATION_ 🙄🙄, _yana ji na gaji ne_ 🥺
*Follow Wattpad@ SURAYYAHMS*
[2/23, 22:35] +234 802 646 5734: .*🅱RILLIANT WRITERS ASSO🖊*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™/SAT5/ 2019🔞
🍒🍒
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
🍒🍒
_A TRUE SENSATIONAL STORY_
~_Story written by_~
*SURAYYAHMS*🔥
*OFFICIALCATTY🐈*
*_WATTPAD_ @SURAYYAHMS_*
@ IG:Surriem-sule_
*#Lovestory2018/19*
*#romance#purefiction*
*#Destiny at fault..*
*Any resemblence of life style or story should be considered as a coencidence”i give no permission for any comparison All my stories are strickly mine,beware copycats!.*
*hmm It seems like the universe has given me soo many special maryams THIS PAGE IS also for this exceptionaly special maryam watoh”MARYAM SANEE(mamuhgee)GOD will bless you for me#ride or die with us#die hard is uz🥰*
*SURATUL HUJURAT*
*2.”Wa La Yagtab”:* Do not backbite each other. Its a major sin equivalent to eating your dead brother’s flesh
_PAGE2_
Umma na da kafa take takowa zuwa tasha don haka ta dau Lokaci sosai don sai wajen karfe 10 na safe ma ta kai kan titi.
anan ma zaman diris tayi tana jiran motan haya koda kuwa akori kura ne ya kaita cikin yankin su inna wuro amma shiru babu wanda ya wulga…
“nikuwa tun da na foce a gidan Tafiya nake sanye da hijabin uniform dina bana kallon kowa.
Gashi dama hankali na ba a kwance yake ba sabida yanayin lungun da baba babaji yace na bi.
wajen shiruuu ne babu mutane sosai,ni kaina Allah Allah nake na samu na fice..
Sai da na kai Daf da bakin gargada naji wani kara kamar an fasa tayar mota sai da na dan razana ,ko samun daman juyi banyi ba naji an shakuro ni ta baya an matse min baki da karfi…
Firgici na shigayi cikin tsainnanen tashin hankali da tsoro ganin sageerr ne a kaina yana faman kokuwa da ni…
Ka sake ni..ka sake ni nace..nan na shiga tsala ihu neman ceto.
Shikam Baice uffan ba ya jawo ni da karfin mallaka yayi wani hanya dani daga nan ban sake sanin meyafaru ba..
Daga bangaren ummah kuwa har yanzu bata yi dacen mota ba, har tagaji da bata lokacin da zaman jira, chan da azahar sai ta tashi ta soma daukar niyyar takawa da kafa kadan kadan zuwa kauyen su inna wuron.
Akwai nisa ba laifi.
ummah tana tafiya ne kamar bata yi,
in tayi ta gaji ta samu dan inuwa ta kan tsaya jira ko wani zai bi nan ta sami wanda zai amince ya kaita ciki amma kusan duk wanda suka shige ba wanda ya amince ya taimaka mata har da fuskan sani.
Ummah ta ga abun mamaki sosai
yau dai gashi da kudin ta take rokon abun hawa amma duk suka turje sam baza su dauke ta ba.
Gashi Ba halin komawa gida ga wahalan tafiya kuma tasan halin baba babaji bazai taba amincewa da hakan ba.
A haka ta daure tana tafiyan ta har magribh ya rufa ana neman ishai lokacin tana dab da shiga babban kasuwar yankin su inna wuron.
Nikuwa sai Wajen karfe 8 saura na bude ido kan wani benchi na tsinci kaina ba abunda ya same ni amma dai an cire min hijabi
,…kuka na fashe da shi tare da mikewa zaune ena duba dan iskan nan wato sageerr”ashe haka maza suke? Ashe duk kalaman bakin sageer karya ne macuci ne dan iska?.meyasa zai kawo ni dakin sa ya ijiye ni?
To wallhy sai na masa rashin mutunci, anan mutuwa ko ni ko shi na fada a zuciye hankali na yayi mummunan tashi.
Cikin wannan bambamin naji ana kokarin bude kofar, kuuuuu ciki na ya tsure jin hayaniyar mutune ” muryan baba babaji na soma ji..don shi yafi na kowa kauri.
“hannu na daura aka..”Wayyo Allah na,na shiga uku,ohhhh ni saratu
“handi mmbani”
Shikenan rayuwa ta ta kare yau..
“Munafuki ,ai yau karyan ku ta kare bude min kofa maza ….na ji babban aminin baba babaji na cewa daga waje
Sageer kuwa sai bada hakuri yake
A tsaye na mike na daura hannu aka zuciya na na duff dufff kamar zai leko waje
Sai gwaff aka turo kofar..
A tsorace na firgita hawaye ne suka biyo bayan rawar da jiki na yake yi
La haila ha illa lahu muhammadar rasullillahi sallahu alaihi wa salam SARATU!!!!
Eh lallai kam saratu yau kinji kunya,toh yau sai na kashe ki agarin nan…baba babaji ya soma bari yana kumfar baki.
Ihu na so na tsala duk gaba daya naji rudani na neman zautar dani,a tsorace na shiga bashi labarin iya abunda na sani “baba wallhy wallhy
”
Ni ban san me yafaru ba
Ka tanbaye sageer wallhy bani da masaniya akan komai shiya kawo ni nan
Allah ka tambaye shi .na kara sautin kuka ina rantsuwa.
Masifa abokin sa ya shiga mana baji daya kamar kisan kai muka aikata..suka tsorata mu sosai
Barin ni da na kasa gane komai a wajen sai rantsuwa nake ina maimaita abu daya.
Amma Kamar baiji ni ba yace “Ke Kinci ubanki, zancen banza zancen wofi yo ke din ne ban sani ba ko shi sageer din ?
Ohhh mani zaki kawo ma shahshanci “wato har kina da bakin magana ko,?
Na girgiza kai cikin kuka alaman a’a,cikin shessheka nace wallhy gaskiya nake fada maka baba,
Nan Ya dada hatsala. “inayi ki nayi,? saratu …saratu..ya daka tsalle a fusace zai jawo ni abokin sa ne ya damko sa yana basa hakuri..
Sam nakasa gane meke faruwa, meyasa komai ya juya kamar ni na kawo kaina dakin sageer me suke nufi da ni?wai meyasa baba yaki daukar magana na wallhy ban san komai ba.Hasali ma haushin sageer din nake ji da ya kawo ni nan tun tuni ya ajiye ni..
Ya na bangaje sagerr daya yi tsomo tsomo agefe ya damko hannu na yayi waje dani bayan ashariya da bakaken maganganun daya gaya masa shima ya barsa nan da aminin sa,
dani da shi muka tafi….
Sam bana jin dadin zuciya ta kuka kawai nake yi ena tafiya madel madel agaban sa badon dare yayi ba nasan da sosai jama’a zasu gane halin da muke ciki duk dama ya min kashe din nayi masa shiru sai munje gida.
Ummah ne zaune tana dan hutawa sabida yunwa ya mata illah gashi saura kiris ta shiga masaukin ta sai nishi take tana kama kwankwaso..
Gambo? Lahhh da gaske gambon ce
Ummah ta dago,Ahh larai? Kice anan da dare nan?
Ai ke zan tanbaya, ena kika fito haka a wannnan hanyar bakar jeji da aljanu gambo? Ko dai maganan dan goggoji gaskiya ne amma me ya hada yar niger da hanyar dindima, ai kamata yayi ki dubi gabas ba kudu ba.
Dariya umma tayi tace,toh? Karai sarkin maganan jyaji da shi dai.
Wallhy tafiya zanyi zuwa dindima amma bansamu dacen mota ba tun safe nake nema.
Inna wuro ne Allah ya mata rasuwa babaji yace na je na bi mana baki…
“cikin mamaki oarai ta dago ta dubi ummah “Shiruuuu tayi na dan wani lokaci sannnan tace tabbbbb ikon Allah…
Kai duniya abun tsoro ne Ba shakka sai da na kawo cewa akwai makarkashiya a zancen nan dama ni chan ban taba amincewa da dan gogojji ba ..makaryacin banza almunafuki.
“ummah tace, Kamar ya fa larai?wannann wani irin magana ne haka? meya faru kuma..ke kinga tun tuni kike mini magana cikin bita da kulle ki futo kawai ki gaya min meke faruwa.
“larai ta juya ta kalle ummah tare da cewa,”Ai dole ne ma nagaya miki gambo sabida in ban fada bama zaki je chan ki tarar da gaskiya.
Hankalin umma ya tashi
Duk Ta sa ido da kunne tabawa larai tana sauraran ta.
“To bari kiji ingaya maki, mijin ki yabi gari ya yada cewa tun sahe kika fita yace wai kin gudu a dakin ki kin barshi da yarki yana bi gari yana neman ki…
cewa yayi dama ance masa sana’arki na siyar da masa ba haka kawai yake bunkasa ba akwai abunda kikeyi na daban wanda shi kansa bai sani ba. Naji fa kamar yace kina bin maza,..
Kirjin ummah ya dada bugawa’a ranta tace karuwan ci kuma? har ta budi baki zatayi magana larai ta kuma cewa”
Yama bada cikiyan duk inda aka ganki a yankin nan a tsare masa ke kar abari ki bar garin nan har sai ya samo ki dakan sa
mutuwa kuma da kike fada na inna wuro ‘to inna wuro na can kurwala tana hutu gidan babaji yau din nan da safe ta zo da ita ma ake faman debe miki albarka agidan babaji….
Wani dum ummah taji,har kanta na sarawa take ta sa hannu ta kare zuciyan ta dake nemen fashewa da firgici da rudani…tana maida nishi sama sama tace”
Amma meyasa zaiyi hakan? Kai larai gaskiya uhm uhm ban yarda da maganan nan ba, to meye ribar sa in yamin haka?
Hmmm gambo kenan
Ashe bakisan waye babaji ba,ke bakuwa ce a sanin halayaen sa…in kinga haka ai ya gaji dake ne tmyake neman hanyar rataya rayuwar ki don ya maida ki Allah sarki kamar yadda yake ma sauran mata..
Toh wallhy maza gwara ki koma yanzu akan kafufun ki kafin ki hau tarkon da ya dana miki..
ni dai kinga tafiya ta..
Umma ta dade tana jimami da magagin zafin abun aranta take ta kamo hanyar cikin dare zuwa gida.
Kafi nan, lokacin da baba babaji ya tuso ni agaba muka iso gida da myka shigo tsakar gidan gani nayi yana korar kowa zuwa dakin sa
…masifa yake yi kamar zai tashi sama kowa saida ya sha jinin jikin sa kafin ace uffan waje yayi shiru…
Kafin ya iso gare ni a kasa na zauna na dukun kune ina kuka a hankali…
Yana shigowan kuwa kaina yayi ya shiga duka na yana zagi na son ransa.
Ba irin bayani da hakuri da ban bashi ba amma baiji na bare gani na
Ni Abun da ya fi damu na shine yagen mun riga dayayi ya kuma zare min zani ya barni da fatarin undewear .sai kare kirji na ke ena bashi hakurin ina kuka..
Na tabbata mutanen gida ma suna ji na amma duk sukayi kyam ba wanda ya leko na san ana chan anata zunde ba bakance akai na..
Har Waje ya dauke kafa ana neman tara da rabi, kafin nan ya sasauata min duka, da zagi..
Kasa na kwanta ena fama da radadi ina kuka bance komai ba.
Bayan ya sha ruwan tsumin sa ya dawo Tsaye yayi a kaina
Saratu Zaki gaya min gaskiya ko bazaki fada min ?.
Ni ne zaki maida ni shasha na aike ki kasuwa don tsaban kin Raina ni sai ki aje ni kiyi zaman ki adakin saurayi?
Tirrrr da ke saratu, dama ganin take taken ki ya sa na auro uwar ki dan na kuka da tarbiyan ki amma haka kika ki sam ki nitsu,ah’a ke kin duku fa kawai asiri na kike so ki tona toh bari kiji duk abunda kike yi a tafin hannu na kike tsinanniya karuwa kawai..
yau zanci uwar ki kuma sai kin budi baki kin gaya min Abu da kike yi adakin sageer tun dazu baki dawo ba..
Nan na daure na mike daga kwancen da nake a kasa hawaye na har suna turiri.
“Wani shu’umin kallo ya bini da shi da shike ya mummunan yaga min riga da kyar nake jan sa ina kare dan madai daitan nonuwata..
Cikin shsheeka mai dauke da bacin rai nace “baba babajjj..ji nayi maka bayani wallhy gaskiya na fada maka iya gaskiyan lamarin kenan…wallhy ban aikata komai ba sageer ya kaini wajen ya ajiye ni ni kaina bansan me ya sa yamin haka ba.
“Karya kike yi,ya daka min tsawa.. munafuka
Toh In da gaske kike yi ki nuna min shaida mana..
Na ja da baya a dan firgice..nace “baba shaida ?wani irin shaida zan baka bayan rantsuwar danayi maka..gaskiya bani da wani shaida nikam.
A fusace ya mike ya jawo ni daf kamar zan wanka min mari..cikin son ya dada rudar da ni yace
Ki nuna min shaidar babu abunda kikayi da sageer shjne kadai zaisa na amince da maganan ki…
Murya na har na sarkafewa nace”Baba kayi hakuri wallhy,wallhy banda wani shaidar da zan baka don babu wanda ya sani sai sageer sai Allah..
Nace da ana iya nuna wa da na nuna maka tuntuni wallhy ba abunda yamun shidai ya ajiye ni.
Dan takaitaccen Dariyan mugun ta yayi yace” me zai hana nunawa ni bazan taba yarda ba kuma bazan lamun ta ba tunda na baki dama kin ki nuna min shaida ni zanyi bincike da kaina..
Na dauka wani abun ya hango na daban a kwakwalrsa”da karfin gwiwa cikin kukan na ce “Toh..toh kayi binciken ka baba kaima zaka gani ban yi komai ba wallhy…
Ko karashe maganan banyi ba ya mike wufff ya jawo ni daff da shi sai da na shako warin a hammatar sa..
nayi kicicin zan kufce anan naci karo da kaurin azazzakarin sa da ya haura kamar dutsi har yana nuna shati a rigar jumfarsa.
tsoro ne fal zuciya ta magana sai ya dauke min sai ji nake ina zufa ina hadiyen kakkauran yawo..
Kokawar kurame muka shiga yi .
Jawo ni yayi ya daura ni da baya akan gadon ummah….ya bangade kafafuwa ta ..
Hannun sa na rike damm ina shirin tsala ihu ya toshe min bakk da karfi tsaban yadda nunfashi na ya dauke na dauka ko mutuwa zanyi.
Hawaye masu zafi ne take suka wanke min fuska .
Bai kuma dage hannun sa akan bakin na ba…
ya zame min rigata da karfi ya kuma fincike min underwear daga ni sai kamfai,.
Na shiga juyi ena so na tashi da karfin bala ‘i hankali na yayi mummunan tashi fiye da misali tunda uwata ta haife ni ban taba ganin firgici irin na yau ba idanuna sunyi jaTake Na shiga gurnanin wahala jna kokarin ganin manufar baba babaji a kwayar idanun sa har yanzu bai sake min Baki na ba kuma ya hauro saman ruwan ciki na ya matse ni
A hankali ya shafa madaidaitan premature nonuwa ta da dayan hannun sa yace “irin ku ai sai da irin wannan gwadi kika kuskura kika motsa kE zaki kashe kanki ba ruwa na.
Na dade fashewa da takurarren kuka a raina, nan ya zame wandon sa kadan ya fidda kakkauran azzakarin sa ya dada gyara cinyoyi kasan nasa ya matse su gam gam ya zame min kamfai dina yayi kasa ..
Har wani rawan jiki na ga yanayi yana zumudi baya ko jin kunya,, ina jin kaurin abun abakin wajen na dannna azababben ihun neman ceto amma baiya ma fita, kan kace kobo ya soma neman hanyar shiga na….
a zuciya ta kuruwar danayi yakai ya tsorata jarumar zakanya na tsorata sosai..amma duk a banza haka ya cusa azzakarin sa da karfi da yaji ya nitsad da shi cikin farji na ya tsince min daraja ta da kima ta…
A ranar na dada tabbatar wa baba babaji shedan ne dakan sa baida imani kona miskala zarratin
haka ya gurje ni da aron raina ya mini likisss ya kuma tara min ruwan maniyyin sa acikin ciki na sannan ya sauka akaina yayi waje..
Lokacin na dade da dan karamar sumewa dan azaba ga jini ya wanke min gefe da gefen farjina
Bana ko motsawa.
A hanya kuma ummah na ta gaji sai kayi take sama sama ga yunwa amma hakan take Takowa sai dai kashhh rashin Sa’a yasa aka kama ta tare da wasu yan daba masu safaran kayan shaye shaye irin wiwi da kayan kwalban nan..nan aka kaisu chan chaji ofiss aka kulle.
Washe gari Har wajen ya washe ana neman karfe 9 saura nan na bude ido a haka ma ji nayi ana tsoma ni aruwan sanyi na firgita tsaban azaban radadi na sake disassahen ihu..
Hada ido mukayi da baba babaji”daga ganin sa kasan tsorata yayi kar azo agane wani abu ya faru shirin sa ya wargaje gashi ban tashi ba shine ya dauko ni ya tsoma ni anan don na farka..
“duk da zafin da nake ji raina ya baci Banji kunyar ko tsoro ba na asharshara masa zagi,
Nace”Allah ya tsine maka Allah zai saka min…
fasss ya sauke min wani gigitaccen mari saida na kife akasa abayin cikin turbaya..
Ahir dinki ,banza shahsha sha
Ke din banza ba abunda kike so bane nayi maki..
A zuciye kuma cikin kuka nace amma kace dubawa za kayi baba .kace shaida kake nema meyasa zaka raba ni da mutunci na kaifa mijin mama na,uba agare ni
Meyasa zaka ci amanan mahaifi na..
Dariya yayi yace..na gode Allah da kika furta wannan kalman..
Yo wa zai yarda da kimar budurcin budurwa kamar ki yar sha hudu ana neman kaiwa 15 agida batayi aure ba? Ai abunda ba’ayii bane nayi miki shi na maida ki cikakkiyar karuwa kamar yarda uwar ki take son ganin ki,
Kuma kika sake kika sanar da wani maganan nan ke zakiji da abun kunya da abun magana dama sarki ya bada umarnin a kore irin ku agari tana bata gari banza.ke kanki kinsan ba mai yarda dake kowa yasanni garin nan.. ya dan fashe da dariyar mugun ta.
Nace “Wallhy sai na fada, sai dai ka kashe ni ai ba duka aka taru aka dawo daya ba …
Ya sake fashewa da dariya…yace “ke din?ai ba sai na kashe ki ba ..don duk garin nan Ko da za a iya yarda da kowa kekam ba mai yarda dake.
Ko baki san na san duk rabe raben bin gidan mutane dakike yi bane.
Ai su kan su yanzu zasu yi nazarin sanin cewa dama gindin ki ne ke miki kaikaiyi..kai amma Allah sa alaaka miki sharrin min kazafi..
Zaki san inada gata a garin nan..
Kuka na fashe da shi bance komai ba
Sha sha sha maza tashi ki kimtsa kanki kar na sake turmusta ki anan…jaka wawiya tsinnaniya..
Ya cigaba da masifan sa
Nayi banza da shi na cigaba da kuka mai dauke da rurin kai kara wajen ubangiji na. Har ya fice ya bar ni anan
Na dau lokaci ena neman nitsuwa dafa tsananin Kuncin da zuciyaa ta shiga Da kyar da masifa na samu na kimtsa kaina
Na mike na shiga daki na kwanta lumui sanadiyar mumman zazzAbin da ya rufe ni.
Umma na chan kulle ba wanda ya sani bare yaje yayi belin ta ga yunwa ga bugun zuciya na damun ta sam hankalin ta bai kwanta ba….
An dau kusan kwana biyu
Ina jinyar kaina ba wanda ya sani..
Gashi baba babaji yakan zo ya tsoratar dani cewa idan na sake na fada maganan nan kullum sai ya cini …har zuciya ena mugun tsoro don nasan zai iya aikatawa
Amma na kudira araina duk randa ya sake zuwa mun koni ko shi dole wani ya mutu.

Leave a Comment