Copied By
YAYA HAYAT
(admin
Hayat hausa novels Group
Hausa novels and fashion Group
Cool novel, makeup and kitchen1 Group
And
WOMEN24 TV Group
WHATSAPP NO:+2349030159301
*๐
ฑRILLIANT WRITER’S ASSOCIATION๐*
_{pens of freedom,home of exceptional and magnificent writer’s}_
๐น๐น๐ธ๐ธ๐ผ๐ผ๐บ๐บ
๐คฆ๐ปโโ๐คฆ๐ปโโ๐ญ๐๐ป๐๐ป
*”SANADIN GIDAN AIKI”*
๐คฆ๐ปโโ๐คฆ๐ปโโ๐ญ๐๐ป๐๐ป
๐น๐น๐ธ๐ธ๐ผ๐ผ๐บ๐บ
~Written by saleehat{s&s beauty}~
_Naji dadi sosei ganin book yasamu karbuwa,shiyasa nayi miku typing kan lokaci da dama,dama wasu sun sanni ina mai kara godiya gareku fans kar ayi sanya da yin comment in kukayi haka nima zakujini lakwas๐๐คช_
*”wannan page dungurugun na sadaukar dashi ga mahaifiya ta (ina alfahari dake uwa daya tamkar ga dubu duk duniya bani da kamarki ummina abar alfaharina)*
_page 5-10_
….jikinsa har rawa yakeyi yanajinsa aduniyar maji dadi,sosei take kokarin kwatar kanta dan tasan bashi da imani yanzu seiya keta mata hakkinta,sake danne ta yayi ganin taki tsayawa,rigar yajefar agefa ya sa hannunsa biyu ya cafko dukiyar fulaninta yahau matsatsu cikin mugunta gawani dadi dayaji yana ratsashi tun daga kansa har yatsan kafarsa,kuka takeyi ba kaukauta tana yarfe hannu jin zafin ddatakeyi har tsakiyar kanta,daker tasamu ta zame bakinta cikin shashekar kuka tace….yalabe kataimaka karka tarwatsamin rayuwa ta ka ruguzamin farin cikina ina da buri yalabe kayi hakuri tafa kuka nacin karfinta.
“Shikwa shan’sha’aninsa kawai yakeyi yana mimikewa,baimasan tanayi ba,dogon wando jikinta yafara kokarin cire mata,firgita tayi suka fara kokwa,kusan dei karfin mace da namiji ba daya ba nan yasamu nasarar rabata da dogon wondon ta daga ita sei pant.
“Innalillahi wa’ina’ilaihi raji’un ita kadai take fada jimta ajikin wani wanda ba muharaminta ba zigidir ya ilahi allah gani gareka ka kubutar dani karya ruguzamin farin ciki ta fashe da kuka…yalabe….dan allah kayi hakuri bani dagata karka rabani da budurcina alfaharin kowace budurwa takai budurcinta gidan mijinta yalabe kaji tausayina ka agazamin wannan abin shi kadei nake tutuya dashi nake tun kaho kayi hakuri.
“Nan yashiga shafata yana lumshe ido mirsisi yayi dan kwa yaji duk abin data fada murmushin mugunta yayi yafara zamai mata pant,wani karfi ne yazo mata ta karsa masa cizo a kunnensa da sauri yayi kara ya saketa,wuntsulowa tayi daga kan gadon tana zubda hawaye ta dauki rigarta ta na kare kirjinta wanda ke mata radadi jikinta sai rawa yakeyi ta make ajikin bango tana rawar sanyi.
“Ransa yayi masifar vaci cikin zuciyar sa yace yarinya kin tabo ruwan dafa kanki tunda har kazamin bakinki ya tafa skin dina(kujifa wani raini hankali fans yasan karamin bakin ne ya tsotseshi๐)gadan-gadan….ihu zata kurma yayi sauri ya buga mata tsawa yana mata nuni da hannu yace…kina kara seina farfasa miki jiki…dan uwarki ni zaki ciza dan inajin dadi dake to wallahi kinci daraja daya bana zuna da yau seina koya miki hankali seina kyeta miki haki shegiya keda bama taste zakiyi ba wata kucaka dake seide aji lami babu dadi wawiya kawei jaka talakar banza yar gidan talakawa matsiyaciya mara asali kidahuma…kuma wallahi tallahi kinji na rantse maki kika kuskura kika fadawa wani abin dana miki seina sa anyi repin dinki yanda baxaki muruba kuma yanzun ma funishement nayi miki da abin dakika aikatamin na hawamin bed kucaka kawai yaja tsaki yawuce toilet abarnan mike a wando……๐คญ(hmmm mara kirki kawai harda wani cewa beji dadiba)
“Mutuwar tseye tayi maganganunsa namata yawo aka,hawaye na zuba a idonta tace shikenan shi talaka bashi da gata bashi da galihu bamaijin kan talaka seide dan uwansa talaka meiyasa? Ga cin fuskar dayayi min ga tozartani dayayi yagama gani tsaraicina sannan ya zaxageni……wallahi karki kuskura nafito nasa mi dakin nan da dadi kuma kafin nafito kificemin a room yaja tsaki,da sauri tasa kayanta ta gyara masa room din tanajin tsanarsa a zuciyarta ko kaunar kallon face dinsa batajin zata iya duk duniya babu wanda ta tsana kamarsa hamdallah kawai takeyi dabe keta mata haki ba,cikin ranta tace….dan iska kawai waishi baya zuna kawai dei allah ya kwace ni….ji tayi alamar ze fito da gudu ta fita a part dinsa gani tayi atara duk yan aikin gidan palour dur kushe gaban hajiya layla(momy).
“Kallon tuhuma momy tabida dashi ganin duk kayanta sun ya mutse tace….ke kuma daga ina kike?sei sumi-sumi kikeyi dakai…..kirjinta ne ya buga hawaye da take makale dasu suka zubo tana in ina tace….hajiya daga gyaran dakin yalabe nake……ke kinji min munafukar ‘ya uban mei aka miki kaka fara kuka ko shi baban nawane yamiki wani abin….tunowa tayi da gargadin dayayi mata yasa ta girgiza kai….mtwss dallah zo inyi muku last warning kaba dayanku….zuwa tayi ta durkusa kamar yanda ‘yan’uwanta sukayi .
“Ina mai gargadinku wannan shine na farko kuma na karshe duk warca ko wani ya karyamin doka to seiyabar gidan nan bacin anyi masa hukumci da abin daya aikata…dagayo yazama rana na karshe duk wanda yakuma batawa *ASHMAN* rai to abakin aikinsa abi doka a zauna lpy ku tashi kuban guri..daya bayan daya suka dunga fita ke zonan…jikinta na rawa tazo ta durkusa gaban hajiya tace gani ranki ya dade…cikin kulawa hajia ta kalleta tace mei yaron nan yayi miki ne?(dan duk cikin yan aikin hajiya tafi sonta saboda yarimya ce mai hankali da nutsu ga ladabi uwa uba ga tsafta baka taba ganinta da darti ko karya doka akwai bin doga shi yasa hajiya layla kesanta kawai dei bata nunawa gaban *ASHMAN* dan ta sanshi da kyamar talaka yanzu seiya fara fada yana cewa azubar musu da mutunci ankula talaka wannan kenan)
“Cikin dashashiyar murya warca tasha kuka tace babu abin dayayi min…..dakata *ASHMINAL* bansan karya fadamin gaskiya..wallahi babu abin dayayimin kawai daii………
_*more comment more typing๐*_
~written by saleehat{s&s beauty }~
[9/4, 7:56 AM] Hayat: *๐ ฑRILLIANT WRITER’S ASSOCIATION๐*
_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writer’s}_
๐น๐น๐ธ๐ธ๐ผ๐ผ๐บ๐บ
๐คฆ๐ปโโ๐คฆ๐ปโโ๐ญ๐๐ป๐๐ป
*”SANADIN GIDAN AIKI”*
๐คฆ๐ปโโ๐คฆ๐ปโโ๐ญ๐๐ป๐๐ป
๐น๐น๐ธ๐ธ๐ผ๐ผ๐บ๐บ
~Written by saleehat{s&s beauty}~
*”NASIHA CE๐๐ผ*_komai yayi zafi mganin sa allah,dan haka mukasance masu hakuri akan dukan nin al’amuran mu,mu fawalawa allah lamuranmu shine zeimana maganin komai,karmuce yau dan allah ya jarabemu mu butulce masa muce baya sanmu har mukwance hanya mubi bokaye da malamai dan mu warwarewa kanmu matsala cikin sauqi(inji masu fada)hmm kuji wani shirmai don allah,shin shi bokan ko malam din da muke tutiya dashi waye ya hallice sa?allah ne ya hallice sa kamar kowa kawai dei tsafe-tsafensu ne sukeyin kayansu wanima karya yakeyi seide ya amshe mana kudi yaci kaji ya barmu 6ayau๐ญ muji tsoron allah aduk inda muke kuma mu kauracewa bin bokaye da malamai dan biyan bukata(dan yanzu hakan yazama ruwan dare abin dake faruwa a novels na kirkira shi yake faruwa yanzu a gaske๐ญ)musani allah keyin komai kuma kowana bawa da kalar tashi kaddarar dan haka mukasance masu bin dokokkin ubangijimu mu kauracewa hudubar shedan domin mu gyara aljannarmu”musamman ma mata muji tsoron allah masu yiwa kishiya asiri ko mallake miji yazama naki ke kade mtwsss๐ ji shirme dan allah kenanma in hakane baki cika mace ba tunda har zakije gurin boka,in so kike ki malake mijinki mallaka ta har abada ga hanyoyi da damana wanda allah bei haramta ba,mace fa yar kissa ce ma da yanga da shagwaba pls dan allah mu dinga aiki da ilimi mana mudeina jahilci cikin al’amuranmu wallahi mata ku kuke zubar da mutunci ku da kimaarku ta ‘ya’ya mata warce allah ya baku haba mu kile mu waye mu goge anma ba hanyar bin malamaiba da bokaye,allah ubangiji yasa mudace duniya da lahira yasa mana hakuri da juriya yabamu ikon cinye kowace kalar kaddara ce ameen ya allah๐คฒ๐ผ๐(ban fadi haka da wata manufa ba nasiha ce๐๐ผkuma mu gyara don allah,dama ita gaskia daci ne da ita nikwa koza akasheni seina fada๐๐ )_
_page 10-15_
……kawai dai mai?dafata momy tayi tace,kinga fadamin bajin tsoron komai zan dau mataki kinji kisan dei ni ina sanki sbd ke yarinyar kirkice kuma tamkar ‘yata kike k……..what mom kinsan mai kike cewa kuwa yanzu wanar kucakar yarinyar kike hadawa dani? Oh *ASHMAN* mai yasa kake hakane?shima fa talaka mutunne kamar kofa kadaina fadarhaka bamusan muma ya allah zeiyi damuba nangaba…….tabdijan lallaima mom zaki fara mana bakinaki to wallahi nidei seidei cigaba anma baci bayaba,kuma dama nasan wannan kinibabiyar yarinya tafare hure maki kunne to wallahi inde zaki dunga hudardasu gidan zan bari sbd bazan dauki rainiba ace mahaifiyata tana mgn da talaka maganarma ta fahimtar juna abin dabaze taba wuyiwaba su irin wa’anan bama mutane baneba dabobbine kuma kaskantu haka zalika ki kiyayye……oni layla yoni nakejin yaro….ok hakazaki ce ko mom?kisan nidei sare bana doguwar magana rabona danayi harna manta sei yau to pls basan shouting kindeji abin danace abi doka azauna lpy yana gama fada ya zubawa *ASHMINAL* harara yayi ficewarsa.
“Sosei momy taji haushi anma tasan halin danta yanzu seiya hadata da mahaifinsa ya cashe mata dan ko digo daya baya ganin leifin dansa mom itama tana biye masane dan azauna lpy,nuni kawai tayiwa *ASHMINAL* alamar tatafi,hawaye ta goge ta fice,sosai takejin tsanarsa ko kadan beisan darajarmu ba muma talakawa ai muna da ‘yanci bashi kadaine mutunba….bangaransu ta nufa dayake agidan suke kwana.
“Tagumi tayi cikin dakinsu tana ta zubar hawaye abin dayayi mata yaki barin idonta da zuciyarta kuka takeyi harda shasheqa…dafata taji anyi ta juyo taga Aisha ce abokiyar aikinta nan ta juya taci gaba da kukanta….haba yar uwa maiya saki kuka haka?kiyi hakuri kifadamin kisandei duk gidan nan bani da kamarki kuma kema haka dan allah kiyi shiru kukanki na taban zuciya nima saiki sani kukan tafada a raunace….share hawayenta tayi anma sunki tsayuwa cikin muryar kuka tace Aisha wannan damuwa tace bataki ba kibarni inyi kukana shikadaine zeisa naji sanyi araina….haba kekwa yanzu seikiqi fadamin damuwarki baki taba boyemin komai ba kidaure kisanarmin kobazan miki komai natayaki da ardu’a tafada tana dafata.
“Aysha basan lokacin dazan daina zubda hawaye ba tunda nazo duniyar nan banta6a samun wani farin cikiba kullin cikin kunar rai nake cikin bacin rai da takaici ninasan nida farin ciki har abada seide a lahira…..hawaye aisha itama keyi tace,kideina fadarhaka dama kowana bawa da kalar kaddararsa kidaure kicinye taki kuma insha allahu komai zeiyi dai-dai yanzu dei maiye dalilin kukanki?
“Hawaye ke zuba a idonta tace,waishin talaka ba mutunneba?koma shiba allah ne ya hallicesa ba kamar kowa?maiyasa masu kudinmu basu dauki talaka komaiba?…..hmmm *ASMINAL* kedanasa wannan abin aranki domin yalabe da halin masu kudi dasu hajiya da alhaji duk ‘yan iskane musamman ma wannan shegen aljjanin dan nasu yafi kowa iskanci๐ni wallahi da ina da dama seina sa bindiga na harbe shege tafada tana waigawa dan kar’ajita,kuma wallahi inde wannan ne kideina damuwa inba hakaba zaki kashe kanki abanza yakamata kisaba da halin gidannan tam kinji nafada miki dai….jan majina tayi tsabar kuka tace bazaki ganebane nafi kowa takaici bakisan koni waceba shiyasa kika fadi haka ba iya abin gidan nan ke batamin raiba ina tuno rayuwata ta baya ina shiga kunci da takaici ni rashin gatana da komai nawa asali ya biyo ko anmin wani abin agidannan nasan ba gidanmu bane ba anma gidan ubanka ma aikamaka bare banaku ba aikinga bajin haushi….pls kifadamin abin dayake saki kukato kuma zanso naji labarin dama shine kawai bansaniba inji aisha.
“Zan fada miki koni wacece aisha kuma zan baki Asalin labarina wanda dukan mai imani seiya tausayamin tabbas aisha naga rayuwa tafada hawaye na zubomata sharesu tayi tafara dacewa……….๐
*shin wacace *ASHMINAL?* *kuma mainene Asalin labarinta?* *sannan waca rayuwa tagani?* _duk amsarku na page nagaba kudai kukasance dani dan baku amsoshinku daga beauty๐๐_
_*more comment more typing*_
~#pls share~
~Written by saleehat{s&s beauty}~
[9/7, 8:06 AM] Hayat: *๐
ฑRILLIANT WRITER’S ASSOCIATION๐*
_{pens of freedom,home of exceptional and magnificent writer’s}_
๐น๐น๐ธ๐ธ๐ผ๐ผ๐บ๐บ
๐คฆ๐ปโโ๐คฆ๐ปโโ๐ญ๐๐ป๐๐ป
*”SANADIN GIDAN AIKIN”*
๐คฆ๐ปโโ๐คฆ๐ปโโ๐ญ๐๐ป๐๐ป
๐น๐น๐ธ๐ธ๐ผ๐ผ๐บ๐บ
~Written by saleehat(s&s beauty)~
_*โฃhmmm๐ฅฐ๐นbanmasan ta’ina zan fara yabanki ba Sweetheart,alherin allah yakaimiki smart feenart marubuciyar wannan shahararan book dinnan mei fadakarwa ilimantarwa tare da nishadantar,sa mei hawan jini saukwa ayayin dayake karantawa(WAHALA DA GATA)kai duk wanda baya karantawa yabar dadi kuma anbarshi atasha dankuwa book ne mai dadin gaske da nishadantarwa,duk inda dan halak yakai Sweetheart kinkai wllh,murucin kan dutse baki fitoba seida kika shirya anbiga dake anbarki seide gani da ido mai gwarji a idon al’umma tare da farin jini”allah yabamu yataki sis alherin allah yakaimiki yanda kike samu nishadi allah ya biyaki ninkin baninki,amincin allah yaje miki my sweet sis๐ค๐ผ๐นโฃ๐๐ผ*_
*”WANNAN PAGE DIN NAKINE SWEETHEART KIYI YANDA KIKESO DASHI MALLAKIN KINE,NIMA KAINA TAKICE BARE BOOK DINA KUMA DUKANMU MALLAKAR KINE,KOMAI ZAI IYA BAKI INDEI INA DASHI INAJI DAKE A ZUCIYA TA I LOVE U SO MUCH ALHERIN ALLAH YA’ISAR MIKI HAR GIDANKI๐๐๐*
_page 15-20_
…..iyayena yan Asalin garin yobe state ne,mahaifina yana cikin kauyen yobe shi kadaine agurin iyayensa a lokacin dayake shekaru goma sha shida akafara nema masa aure kisan kauye da auran wuri haka aka daura masa yar gidan aminin babansa sunanta lantana,lantana yar kimanin shekaru sha biyu macace jarababiya mara imani gata mara kamunkai bata da hakuri ko kadan masifa harda ta siyarwa tana da’ita har bin maza take suyi anfani da ita abiyata,mahaifina duk yasan wannan anma sbd biyayyar iyaye ya aureta dankwa ba auran soyayya baneba,bayan auransu da wata shida,allah yayiwa mahaifansa rasuwa ba cuta ba komai kuma lokaci daya suka mutu ajali kawai,tahir sunan mahaifina kenan anma a kauye anfi kiransa da tahiru,sosai abbana yayi kukan rashin mahaifansa lokaci guda gashi basu barmasa komaiba sakamakon talakawa fitik su,haka yaci gaba da rayuwa da lantana warce bata ganin kimarsa ko kadan kuma yawwan barbada bata dainaba kullin sei anyi fada da ita a unguwa,bayan shekaru hudu abbana yana da shekara ashirin lantana nada sha shida ganin abincin dazasu ci yana gagararsu yasa ya fara zuwa wani kauye cikin garin yobe yana yar fica-ficarsa ya rarumo abin daya samu ya dawo ahaka allah ya rufa masa asiri suke samu suci,anma sam lantana bata da godiyar allah abbanmu hakuri kawai yakeyi da’ita domin bei isa yafada tajiba,haka aka sake shekaru biyu lantana ko batan wata bata ta 6ayiba abbanmu yadamu anma yasan komai na allah ne,Alhamudillah yanzu abbanmu yana samu sosei dan hartaimaka marasa shi yakeyi daidai gwargwadonsa,a kauyen dayakeyin sana’a ya hadu da mahaifiyata nan suka fara soyayya mai karfi,mahaifiyata kuakyawace ta ajin farko mace jinin fulani gaba da baya yar fulanin yobe ce kamar balarabiyya haka take hausama kadan takeji seide fillanci mace mai alkunya da hakuri da kawaici,ba’aja lokaci ba akayi aure aka kawota kauyen su abbanmu.
“Nan lantana ta dauki karan tsana ta daurawa fatima sunan fahaifiyata kenan anma ana kiranta da falmata,kullin seita tsokaneta da fada anma ko tanka mata bata tabayiba hakan ba karamin batawa lantana yakeyi ba dan babban burinta ta samu abokin fada a sunga gwabzawa kamar karya,bangaran abbana iya mutukar san Innata agaban kowaba nuna mata yakeyi yana santa har gaban lantana domin kuwa innata nayi masa tsantsar biyayya gashi kuma auran so,tun abin baya damun lantana harya fara damunta nan taje gurin abokiyar shashancinta ta zizigata akan ta dunga dukar innata harta gaji tabar gidan,haka lantana tadau shawara,ranar da abbanmu yabar gari yakoma kauyan su innata lantana tazo kofar dakin innanmu rike da kugu.
“Cikin ladabi innarmu tace yaya sannu wani abu kikesone?bata ankareba taji duka kota ina dayake lokacin innarmu nafaba da laulayin cikina yasata kasa aiwata komai sei hakurin datake bawa lantana kawai,seida tayi mata lilis har jini yafara biyo kafafun innata,nan lantana tace,ohoo shegiya har ciki kikayima kenan ko? Gashinan na zubar dashi ko dari zakiyi seina zubar da shege tafice abinta daga gidan tabar innata cikin wani hali mai wuyar fasarawa,tana cikin wannan halin makwanciyarsu tashigo nan ta dauketa ta kaita wani asibiti dayake cikin kauyen allah yataimaka cikin jikinta bei zubeba seide gala baitar datayi,tun daga lokacin innarmu tashiga tsoron lantana tana kaffa kaffa da cikinta kar lantana tagani koda abbanmu yadawo innata bata gaya masaba.
“Cikin innata na wata hudu ashe lantana ma nada ciki ita nata watan shi shida ma anma anbanmu yace banasa baneba itakuwa ta zage tace nasane kuma a zahirin gaskiya banasa baneba,haka ya hakura dan kar aji agarima,bayan wata uku lantana ta haifi diyarta mace maisuna hansai sak kamarsu daya dankwa lantana ba kyakyawa bace ba ko kadan,nan duk kudin da abbanmu yata nada domin haihuwar innata nan lantana tasa kahon zuka seida aka kashe matasu tas tsakanita da innata nama ko yanka daya,cikin innata yatsufa haka take jimilim aikin gida kwannan lantana talatin innata ta haifeni nan abbanmu yarasa ya za yayi bashi da kudi a hannunsa daker yasamu yasai dan akuya akayi hakika dashi nan yazage sunan innata yakeso asamin wato fatima yana kirana da zara innata kuma *ASHMIMAL* tana mitikar san sunan shiyasa akasamin shi matsayin nikname abba kuma yace shi bazei iya fadaba yayi binnanci da yawwa,kamarmu daya da innata dan kwa harna fita kyauma yanda ake fada,sosei lantana ta dauki tsanar dunia ta daurawa innata dani azaba kullin keba innata in ababanmu baya gari,tun ina jariri lantana ke mintsinnina dagangan seita daukeni ta jefar dani kasa tace rashin sanine itakuwa innarmu seide taita aikin lalashi.
“Bayan shekara daya da wata goma,atare su innarmu suka yayemu da hansai nan lantana ta bazama bin bokaye ganin yanda abbana ke nunamin kauna nida innata,nan ta mallake abbanmu ko kaunar ganinmu bayasan yi nida innata kusan kullin seiya yiwa innarmu shegen duka nima ya bibigeni nida bansan maima akeyiba,duk mai yararuma lantana yakeyiwa da hansai innarmu tazama yar aikin gida dankwa ko kwana abbanmu ba yayi gurinta kullin cikin bakanta mata suke lantana zata zazageta ta daketa ta aiketa duk inda takeso haka takeyi domin tasan abbanmu ba ahaiyacinsa yakeba gashi mahaifin innata basa zuwa gurinta waisu alkunya basu taba zuba seide aike lokaci-lokaci sannan ganin abba nazuwa shiyasa basu damuba,azabar da akewa innata taki karewa har mukakai yan shekaru shida-shida nida haisan.
“Nanfa abi yadawo kanmu nida innata haisan duka takemin ta yayakusheni ta jijeni uwartama ta zaneni jikina yayi rudu-rudu dakin da innarmu ma take dashi yanzu tsakar gida muke kwana cikin tirbaya ko abin shin fidawa bamu dashi,wahalar yau daban ta gobe daban azaba ba kaukautawa harmufin tukunya innarsu haisai kenanamin inyadau zafi,imnata tun tana kuka harta daina ta mikawa allah komai.
“Abbanmu yama manta da wata innata matsayin matarsa shima cimata uwa yakeyi fiye da da duk duniya ya tsani innata haka duk duniya yana kaunar inna lantana hata mutanan gari sunyi mamaki ko fada akeyi da inna hansai abbanmu shike karai mata ayi ta gwabzawa dashi,lokacin damuke shekaru takwas nayi wayo sosei na gane cikin mawuyacim halin damuke ciki innata wahala ta mayar da ita baka nima kaina haka anma akwaini da farin jini sosei kowa yana sona a kauyemun abinci kuwa seimuyi kwana biyu uku ba abamuba acikin gidanmu seide naje makota abamu muci,nike aibo ruwa nayo ice nakawo a dillikeni yuwa jaka innata tayi girki kuma ahanamu,haisai itama hakinsu daya da uwarta har innata take zagi abbanmu harcewa yake innata ta tsayar da fuskarta haisai taita galla mata mari kamar yarta. Nikwa ba’a magana dankwa inadakuwa ko jaka albarka,rayuwa ta mana muni innata taitamin nasiha tana bani hakuri wata rana sei labari haka nake daukar maganarta na share hawayena.
“Wata ranar asabar ranar da bazan taba mantawa da’itaba rana mafi muni rana mafi kunci a rayuwata ranar dana rasa farin cikina a kusa dani,ranar aka nemi innata cikin garinmu aka rasa nasha kuka ba iyaka inna lantana da abbanmu ko ajikinsu sei makota ketayani dubata anma sama ko kasa ba ita ba labarinta ko garinsu da akaje dama ni bansan iyayen innata ba nanma aka riski mahaifiyar innata ta rasu baban innata kuma bayanan shima ba’asan inda yakeba nashiga kunci da takaici na rayuwa nayi rashi bamai kaunata cikin gidanmu suturata kalla dayace tak dani,inna lantana kuwa farin ciki tayi sosei domin ita tayiwa innata kurciya domin ni bansaniba,nan duk wata wahala ta dawo kaina azaba ba kaukautawa nasha wahala mara adadi,mun shiga shekara sha uku cif haisai tazama tantiriyar yar iska karuwanci take zubawa tun tana kankanuwarta nikwa tsoronma maza nakeyi bani da ilimin boko ko dis seina addini shima yar makota ke koyamin haisai kuwa tayi boko anma nida ita sammakal dankwa batasan komai ba,wanki haisai da innarsu nike musu abbanmu shima abin tausayine domin kuwa inna lantana juyashi takeyi yiwa waina a tanda har marinsa takeyi,aikwai wata rana natashi da zazabi mai zafi wanki da aka bani nayi nakasa har dare ina kwance haka inna lantana ta samaini ganin banyi wankiba ta zanemin jiki ya fafashe daga karshe……
“Majina taja tana mai riskar kuka kamar ta mutu tace aysha kisan maiya faru?hawaye a aysha keyi ta girgiza kai,cigaba tayi dacewa daga karshe…….
_๐ญ๐ญ๐ญ๐ญallah sarki dunia kenan allah kasa mucika da imani๐ญ๐ญ_
_*More comment more typing*_
*๐
ฑRILLIANT WRITER’S ASSOCIATION๐*
_{pens of freedom,home of exceptional and magnificent writer’s}_
๐น๐น๐ธ๐ธ๐ผ๐ผ๐บ๐บ
๐คฆ๐ปโโ๐คฆ๐ปโโ๐ญ๐๐ป๐๐ป
*”SANADIN GIDAN AIKI”*
๐คฆ๐ปโโ๐คฆ๐ปโโ๐ญ๐๐ป๐๐ป
๐น๐น๐ธ๐ธ๐ผ๐ผ๐บ๐บ
~Written by saleehat{s&s beauty }~
*Haki’ka naji dadin karbuwar da book dina yayi kuma Comment din da akeyi akansa yanasa naji dadi nagode sosei masoyan book dina,dan haka wannan page nakune masoya aduk inda kuke na sadaukar gareku my fan’s”sanan ina mai muku albishir zan bude group domin samun SANADIN GIDAN AIKI a saukake dama sauran books din brilliant batare dakunsha wahala ba” i love u all my fans๐ฅฐ๐ฅฐ*
_page 20-25_
……daga karshe ta hada ruwan nikaken barkono yayi jajir tasa seinayi wanka dashi,kuka nakeyi nace..dan allah inna kiyi hakuri azaba zansha…dariya ta sheke da’ita tace,to aidama sonake kisha azabar wannan ma sahun farko ne gamashi kizo kiyi nabiyu ba zazabi ba zakici ubanki ai tunda harna saki abu kiqikiyi ubankima bai,isa nasashi aikiba yaqiyiba bareke shegiya wuce kiyi kafin namiki ila mei sufar mayu kawai tsinaniyya mayya jinsin aljanu ke dan kutumar ubanki ma agabana zakiyi tunda kallona kikeyi nidei bazan ciyoba seide kici kanki yar’isa karuwanci ma zaki shiga konafi morarki…..kuka nakeyi sosei zanyi magana ta zabgan mari ta kobe min kodadin kayan jikina ba’imani tahau zubamin ruwan barkono ina ihu yayin da azaba ke riskata naji gwara mutuwa ta da wannan azaba seida na gwanmace dama alla ya dauki raina a lokacin haka ta dunga zubamin tana tsulamin bulala wanda jikina yayi jajir abinka da fara idanuna sunfirfito waje sunyi luhu-luhu,ihu nakara saki yayin danaji ta zubamin agabana har danna barkonan takeyi ciki kuka magiya nayi anma zuciya ba imani yitakeyi kawai,ganin haka yasa nafara kiran sunan allah,bayan ta kammala wannan ta jawoni tana angaza kaina tadauko loko asalin mei zabin ta zazagemin shi ajikina ta mamangareni,shegiya mei sifar yahudawa maza jeki kiyimin wanki dana saki minti talatin nabaki inba hakaba seinayi gunduwa-gunduwa dake,bamusu natafi domin kuwa mgn ma ta gagareni nikadai nasan azabar dake riskata naji dama banzo duniyar gaba dayaba,wanki nakeyi cikin radadi ga zazabin dayasake rufeni kaina nasaramin juwa na’ibana…maganar innata ce tafodomin lokacin da inna lantana ta zaneni ina kuka innata tacemin nayi hakuri domin hakuri dacine dashi wataran kuma yafi zuma zaki,aduk halin dana tsinci kaina natuna da maganar innata inajin sanyi araina,haka nagama wanki nashanya nakoma gefe innaji dakaina dan nikadai nasan meinakeji.
“Bayan shekaru biyu muna shekara sha biyar kenan nida haisai,azabar daakesha tananan abi gaba kawai yakeyi dadama kawayena nacewa nagudu da makota anma naki gudu sbd bansan inda zanjeba kuma inayiwa haka naci amanar innata warce kullin tana raina,abbanmu ma wahala yakesha gurin inna lantana haka wata ranar jumma’a akanemi abbanmu aka rasa sama ko kasa,inna lantana ko ajikinta dama tagaji dashi gashi kuma tasamu dama ya kada duniya nan ta sake balle hancin karuwanci uwa nayi ‘ya nayi *kai wa’iyazubillah๐คฆ๐ปโโAllah katsaremu da aikata zuna* haka zasu fice seide nina gyara musu guri namusu girki,wataran har kwaratansu suke zuwa dashi daga ita har haisai nan wani yaganni acikinsu yace yana bukatata innar haisai tace yadawo gobe haka kuwa akayi.
“Ina bakin murhu ina girki ya shigo bajimawa wani yasake shigowa ba adadeba wanima yashigo kuma kowa daban yake,inajin hayaniyarsu dakin inna anma bansan mei sukecewa ba najidei kamar alamar musu sukeyi”kunga ku dakata yamzu dai duka ku uku bukatar ta kukeyi ko,atare sukace eh,to dumus kawai zanji duk nawanda yafi yawwa shine zai kwashi gara adadin kudinku adadin shan’sha’ani inji inna lantana tana mika hannu,jiki na rawa hamisu yamika dubu goma halliru kuma dubi bakwai habu kuma biyar nan inna lantana ta irriga su cas tasa ajaka tamike tace halliru da habu sufito subawa hamisu guri yasha rashana dagashi sei halliru da habu nan suka fito hamisu yayi zigidir ya haye gadon karfe yana masha shara nufashi jirana kawai yake nazo,inna ce tafito tace ke shiga kikarbo sako bamusu natashi nashiga jikina ba kwari domin bansan wana sako zan karboba.
“Ina shiga ban kula dashiba domin bakirkirin yake kamar gawayi,daidai gadon natsaya ihu nasaki tare da toshe bakina tozali danayi dashi tsirara ga abu narkeke kamar mai,baya nafara ja yana tun karoni kafin na ruga da gudu inna lantana ta ja kofar tasa mukulli tana dariyar mugumta tace hamisu ssha’sha aninka ga dagargaji shegiya karka daga mata kafa,kuka nakeyi ina rokarsa anma yararumoni ya nika kan gado sosei nake kokarin kwatar kaina domin banaso yaga tsarancina kokawa mikeyi sosei dashi kofar naji anbanko haisai ce cike da masifa tace hamisu….jin muryar dayaji yasa ya diro kan gadon jiki na rawa nan nasamu na gyara rigata hawaye na zuba a idanuna.
“Cikin jaraba haisai tace ni zakaci amana ko hamisu?kanemaini kanemi kanwata to kayi kadan wallahi domin ni kadaice taka barda wannan kazamar yarinyar maci amana kawai kekuma yau saina ci maki uwa yar tsiya kawai cikin shege matsiyaciya fice adakin nan kafin na halakaki…dadine ya lulubeni a lokacin domin allah ya tsirar dani ko kadan vanji haushin haisai ba domin taimakata tayi awannan lokacin,ina ficewa suka sheka ayarsu da hamisu yagama ya fice,bayan awa guda inna lantana da haisai ne zaune adaki nikuma lokacin ina aikin wanki,jin kuskus dinsu nayi suna cewa.
“Haba inna kinsaide yanda nakeson hamisu yazakimin haka?ya hakuri diyar arziki afuwa mantuwace anma kisan natsani yarinyarne shine nakeso agurbata mata rayuwa kawai,dariya haisai ta kece da ita tace,inda haka kikeso ai ba abune mai wuyava mafita dayace domin kuwa nima kaunar ganin ta banayi agidan dan duk wanda yazo sei yace yana kwadayinta kinga kumamu ai zata kashewa kasuwa…hakane kumafa diyar arziki yanzu to maiye mafitar?yawwa shegiyar tantiriyar karuwa warce tayi fice ohoke shegiya inna haisai tafada,dariya ina takece da ita tace kwarema kuwa haisai fadi dake nice dai nice dai,to yanzu mafitar itace ki hankadata birni kawai…..zaro ido inna lantana tayi tace haisai kina da hankali kuwa birnifa kikace so kike tayi arziki kenan….ke wallahi inna dakikiya ce wlh bakya fahimta kinfiye jakanta wlh seiki tambayeni dalili ai ko?tomeiye dalilin naki?kisan ni jakarce fa…mtwss inka turata birni gidan aiki za akaita duk albashi adunga baki kinga ance yan birni yan’iska ne sosei sunfi na kauye karuwanci kuma ance mazajen birni inde suka tashi cin mace mutuwa takeyi sannan inde yan kauye sukaje wayo akemusu kinga intayi aiki ta tara mana dukiya seitafara iskanci ayinta na farko ta bakunci lahira kinga ai gaba takaimu,hoo ke shegiya haisai dadina dake basira haka za’ayi kawai dama gobe dilaliyar binni zatazo seita wuce da’ita kawai,yawwa innata haka nakeso yanzu dai mushiga harka kisan nonanki akwai….nan inna lantana ta tube tayi zigidir gaban haisai itama ta tube nata suka fara alfasha suna tsotse junansu dankwa neman junansu sukeyi bacin zuna dasuke aikatawa *kai allah ka karemu daga ahilci katsaremu ka kiyayemu domin wannan jahilcine uwa na zagin yarta ‘ya nazagin uwa ga neman junanansu allah wadai๐ญ*
“a lokacin na tsorata sosei da abin dasuka fada dakuma abin danaji sunayi nan nasha kukana na koshi wata zuciyar tace nagudu wata zuciyar tace nazauna haka na hakura nazauna namikawa allah komai,washe gari haka akayi kuwa hajiya dilakiyar birni tazo tatafi dani da sauran ‘yan mata nikadaice cikinsu bana murna,garin kano mukazo nan gidan dik cikinmu hajiya layla ni tazaba nazama yar aikinta nan dilaliyar birni tace kar adunga ban albashi duk karshen wata zatazo ta amsa nan hajiya ta amsa mata da to,albashi nai yawwa za adunga biyana anma rashin hanani bei damaini ba ardu’ata kawai shine nasamu sausauci akan kauyemu anma cin zarafin yayi yawwa.
“Dago rinanun idonta tayi tana zubda hawaye tace aysha wannan shine labari tsawon shekara biyu kenan da barin kauyemun anma bantaba komawa tunda nazo nan bansa wata duniyar sukeyiba yanzu nikaina tausayawa rayuwata nakeyi anma nan yafimin can domin kuwa ba duga seide wulakantamu sbd damu talakawane kuma yan aiki,share hawaye aysha tayi tace hakane kisha wahala anma kicigaba da hakuri wata rana sei labari yanzu kenan bakyajin lbrin innarki dakuma babanki?share kwailar data zubo mata tayi tace banaji ko kadan anma inaji ajikina suna raye kuma kullin ardu’ata allah ya hadasu,hakane to ameen anma kicigaba da hakuri shi yake daba dutse yashanye ruwansa,nagode sosei yar uwa anma yazama sirri dagani seke kinji,insha allahu babu wanda zeiji nabar abin a zuci kuma zan miki ardu’a,tonagode tashi muje mu karasa aikinmu,mikewa aysha tayi tanabin bayanta *ASHMINAL* cike da tausayawa tabbas ta tausayawa mata sosei.
“Bangaran goga *ASHMAN* direct gidan amininsa kuma abokin shakatawarsa yanufa yana zuwa Direct yayi ciki sauti music yaji ya bude kofar yashiga, ‘yan matane rairas zasuyi su 20 kowarce cikin shigar banza ansha maganin hips da nono sunyi tuma-tuma dasu wani matashi na hango shima kyakyawa dashi ‘yan mata 4 zagaye dashi sei shafashi sukeyi yana lumshe ido da kwalbar giya a hannunsa yana kurba yanajin dadinsa,nan yan mata suka hau ihu ga *ASHMAN* nan wata macace kyakyawa ba leifi tayo gurinsa tana rangaji tace my man barka dazuwa da alama wani yatabomin kai,hubyna waya tabamin kai? fadamin my man….. tsaki yaxuba ya tureta ya zubawa wannan matashin harara yawuce bedroom tashi matashin yayi yabi bayansa.
“Haba mutumin ya akayine sbd kaifa na kwaso ledies dinnan nasan bazaka rasa ta hutawa ba…..pls Ahmad kayimin shiru raina bace yake nazo nasamu nutsuwa kawai….kwalbar giyar hannunsa Ahmad ya mika masa yace fara dawannan tukunna….mtwsss kai nonsense ne wlh kasande banashan wannan abar daiko?ok badamu my friend bara naturo maka yara hudu su aibe maka kewa ko?mtwss dalla malam kadamaini dan iska kawai gabugu kazo kana fadamin mgnr banza
,kokama tambayi mece damuwa ta….murmushi Ahmad yayi yazauna kusa da abokin nasa yadafashi yace…my friend inajinka meye damuwarka fadamin in kawo maka mafita yanzu…dan tsaki yayi yace wannan yarinyar ce mana…waca yarinya kenan? Inji ahmad.
*ASHMINAL* take kowa yar aikin gidanmu yar talakawa yarinyar nan natsayamin arai wallahi gashi natsaneta kai yau dana hada jiki da ita kabaki daya taki barin brain dina bansan maiyasa ba gashi ko digo daya natsani yan aikin gidannan musamman ita kasan basan hurda da talaka fakiri kuma har wani shishige mata mom keyi kaini yau duk sei asulo hada jikima danayi da ita naji warin talauci nakeyi…….dariya sosei Ahmad keyi yace haba my friend kawai kadei kafada tarkon so kaji dadinka kace wani warin talauci kakeyi santa kawai kakeyi….afusace ya mike yace what………..
*tofa anayinta sshin magabar Ahmad gaskiya ne?* *amsarku nagaba kukasamce dani da book dina domin jin amsarku*

Leave a Comment