Hausa Novels

Ruhi Biyu Hausa Novel Complete

*RUHI BIYU*
_[a gaangar jiki daya]_

๐ŸงŸโ€โ™€๏ธ๐ŸงŸโ€โ™‚๏ธ๐ŸงŸโ€โ™€๏ธ ๐ŸงŸโ€โ™‚๏ธย  ย  ย  โ€

*๐ŸŒŽMANAZARTA WRITERS ASSOCIATION ๐Ÿ“š๐Ÿ–Š๏ธ*
_Kungiya d’aya tamkar da dubu._

*_SPECIAL EDIT 2021/2022_*

*Written*
Abdul Alhaji musa 10k
*Phone no:*
+2349077974042

*REPORTS*

*FREE BOOK๐Ÿ’ฏโœ…*
*EPISODE_0๏ธโƒฃ1๏ธโƒฃ*

 

*In the name of Allah, the most gracious and the most merciful, may Allah sustain me with courage and comfort from the starting point to the last chapter*

 

*ยฉยฎ2020-3-10*
Sanyin safiyar Monday garin ta waye da hazo hazo haka…..
Sannan kuma al’umman garin sun kasance suna harkokin,cikin Fara’a

Kota ina ka waiga zakaga mutane birjik……
Wasu na kokarin bud’e shop’s,wasu na kokarin zuwa wajen aiki…..haka zalika students…na kokarin zuwa schools.
Haka babbar titin birnin ta cika makil da cunkosan ababen hawa iri daban daban….
Wayenda suke tafe da *bike*, motor dama masu takawa da kafa…..

Duk taron cukusun nan ko sun kasance suna mai duba lokaci *agogo* domin basuson suyi laitin…..
Cikin taron da akwai wata adaidaita wanda acikin wannan adaidaitar da akwai wani santalelen saurayi mai kyawun gaske.

Shi dayane a cikin adaidaitar…….
Sannan ya kasance silent,domin kuwa ya sake fuska,sannan kuma babu alamar sauri tattare dashi…..

Bayan wasu y’an dakiku suka sami hanya……inda wannan adaidaitar ta wuce kai tsaye izuwa University…..
Cikin wannan university ya taka biriki,nan da nan saurayin ya sauka da yar akwatin sa ahannu da kuma *handbag* a rataye a kafadar sa….
Tsayen yake sai direbar kafibabir din yace dashi…….

“Dan uwah,kudin ka naira 30 ne………..kaga na ciye kudin naka kenan, tunda na kawo ka inda kake so”

Cikin sakin fuska mutumin ya furta hakan…..
Saurayin nanko bai ko murmusa ba ya sako hannu cikin handbag nashi ya ciro naira dubu daya ya mikawa wannan mutumin…..

Mutumin ko da ganin idon dubu yace….dashi

“Toh pha…. Allah dai yasa inada cenji”
Bayan ya furta hakan ya anso kudin…..
Bayan ya anshi kudin ya juya gefe guda da niyar ciro masa cenji a akwatin da yake zuba kudin….

Soma irga cenji yayi hade kuma da cewa…..

” kyakyawan saurayi,wai bazakace dani komi ba?……
Tunfa daka hau adaidaitar kayi shiru kabarni inata surutu ni kadai…..
Inda badan kahau tare da friends naka ba, da bazan san inda kake son zuwa ba”

Bayan yagama furta hakan ya juyo da niyar yamika masa canji……
Nanfa ya tarar da babu kowa a gurin….. Cikin mamaki yafurta cewa

“Kut abin mamaki,ina kuma ya shige…….”

Nanfa yahau waige waige… Inda ya hango sa a cen nesa…..
Yaa kwalla masa kira hade da cewa…..

“Kai Dan kyakkyawan saurayi ka manta karban cenjin ka”
Dukda yasan yaron bazai jiyo hakan ba amma yayi ta maimaitawa…..
Gashi kuma babu damar yabisa sabida hanyar takawa da kafa ya yabi…..

Yaranko yakasance daban cikin mutane danko yadda ya shigo school din da akwati a lokacin da ba’a diban new student……Sai ya zama Daban Kuma abin mamaki.
Taku yake a hankali kansa kuma ya sauke kasa…..

Hakan ya kasance yana takawa aslow…..harfa akaiga wata Group na *bad guys*
Tunfa lokacin da suka hango sa suka soma mitin a kansa….suna kuma cewa…

“Wow gaskiya chikar nan yahadu….”
Cewar daya daga cikin su….

“Uhmmm gaskiya He’s so hot๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ”
.haka sauran suka bashi ansa cikin hadin baki…..shiko ya sake da cewa…

“Yakamata mutsayar dashi,mukuma tsarashi idan yakaraso”
Hakafa suka gama tsara tsiyarsu suka kuma tsaya jiran zuwan wannan saurayin mai sabuwar fuska….
Zuwan sa keda wiya daya daga cikin su ya mike hade da karasa wajen wannan saurayin…..yakuma ce dashi

“Tattausar lebe…..murmulellen hanci,da kuma kyawawan idanu dukย  ta bayyana a fuskar ka…….
You are so hot body……”
Furta hakan yayi,yayin da yake shasshafa mar kumatu…..

Wannan dan saurayin ko bai bud’i baki yace dashi komi ba illa daya hada fuskar,yakuma sauke hannun wannan mutumin a fuskar sa…..
Yunkuri tafiya yayi sai sauran gayun su shige Masa gaba….

“Whare do you think you are going…….you can’t run from us
Kayi babban kuskure da ka gujewa tayin ogan mu….danko bai taba yiwa wasu matan irin wannan tayin ba…..
Dukda ka kasance male but yayi maka kyakkyawan tayi…..but you reject it”

Haka daya daga cikinsu ya furta…..sannan bayan ya furta hakan sai daya yasake cewa

“Yazamanto dole kabashi hakuri…..kafin nan muyi maka hukunci…you must apologize,and you must do what he want”….

Soma tutturashi dukkannin sukayi….suna turashi da baya….
Shiko yakasance yanata jada bayan Har saida yaji gadon bayansa yasauka a kirjin wannan gayen daya tsayar dashi da fari kafin nan ya taka biriki hade kuma da juya fuskar sa……

Suna hada idanu yace dashi

“Your punishment zai kasance zaka wuce hostel naku tsirara…….
And karkaji kamar yaune kawai zanyi maka hakan…..
Duk ranar dana sake ganin wannan furtar taka saita zamanto tafi nayau zafi…..”

Wannan saurayin ko babu alamar tsoro a fuskar sa danko ya kura masa idanu ko kibtawa bayayi……

Nanfa suka soma ihu suna kuma furucin………”take off your clothes”
Hade da tafi…

About 20minutes suna hakan but wannan saurayin bai ko motsa daga inda yake ba….
Nanfa suka yanke shawarar yayyage kayan jikin nasa da kansu…..
Soma hakan sukayi,inda suka yayyage hannayen rigar hade da ciccire botun na rigar tasa…..
Wannan yaron ko bai ko motsa daga inda yake ba……
Sannan baiyi yunkurin dakatar dasu ba…

Nan ogan nasu yake yana kokarin yayyage rigar jikin saurayin……sai yajiyo muryar wata na cewa…..

“Musty what the hell? U are doing”
Dajiyo futucin nanko ya dungule hannu….
Juyawarsa yakai naushi…..da ganin fuskar tako ya sauke hannun da sauri….

“Matar yaya,kiyafe mini nayi kuskure wallahi bansan kebace”
Haka ya furta muryarsa na rawa……itako tace da shi..

“Wai wannan tsiyar taka harta haura kankowa ta dawo kan Brother na……?
Maiyake damun kane wai…..?”

Dajin wannan batu saurayin ya dagokai ya kalli fuskar wannan yarinya….
Itako sai famar zuba take….bayan ta gama yimusu fadar ta umurce su dasu wuce..

kafin su wuce ko suka kai bakinsu kusa da kunnuwan wannan yaro suka ce dashi…..
“We will meet Again……”

Ganin yadda suka kai bakin su kusa da kunnen saurayin tayi musu tsawa cewar mai kuke jira….
Haka kuma ta umurci sauran student’s da suka taru suna kallon rigimar dasu wuce….
Bayan kowa ya koma bakin aikin sa sai wannan saurayin ya tsunkuya kasa ya soma tsintar kayakinsa da suka barar cikin handbag nasa….

Tayashi tayi bayan sun mike ta juya baya ta soma shararo zance kamar haka….

“Firstly I’m *RIHANA* nakasance nadan jima kadan a wannan school….
Sannan kuma zanso na sanar dakai labarin akan wayencen gayun…..
sun kasance….’bangaranru domin akwai majalisar su wadda suke kafawa 10:00pm…..ย  duk wacce tabi side din ko nace duk wanda yabi side din a irin wannan lokaci fa sai sunyi fasikanci da maishi……male or female
Sunyiwa male & female fiyad’e yafi a irga……. but babu yadda akayi dasu sunfi karfin kowa a wannan school……suna takama da karfin mulki da kuma arziki…
Nima dole yasa na karbi soyayyar ogansu shiyasa kaga na iyya cetonka ayau….
But I’m not sure zan iyya sake hakan danko zasu iyya komawa gareka akowace lokaci,so kayi taka tsantsan dasu”

Bayan ta gama furta hakan ta juyo daniyar ta kalli fuskar wannan saurayin…..but sai ta tarar babu kowa illa wasu student da suka tsaya kallon ta……yayin da take maganar ita kadai.

“Ooops gaskiya yama gama dani…….ashe tun d’azu ya wuce….
Ya kyaleni inata zuba…ko godemin baiyi ba”

Bayan ta furta hakan ta dafa goshi alamar takaici……

*_BAGAREN SAURAYINNAN KO_*

Wucewa yayi izuwa hostel……inda ya shige dakin sa..ya.kwanta
Tunfa lokacin Daya shige dakin yasoma shekar barki bai kuma farka ba……
Harsai washe gari……wajen 7:00am na safe……

Farkawar tashi keda wiya……ya wuce bayi yayi brush…….Kuma Hade da watsa ruwa…..
bayan ya gama kintsawar yadau harramar zuwa lecture,a hanyar sa ta zuwa ya tarar da tarun mutane…..sunyi runduna suna kallon wani abu….. alamar wani abune ya faru….

Da ganin hakako ya karasa wajen da sauri………
Gani yayi ansaka jen kelle a bakin lab din domin dai abin ta farune a cikin laboratory…..
Nanfa yayi yunkurin shiga but y’ansanda suka sanar dashi hakan bazata yuba….

Yayi iyya kokarin sa wajen ganin ya shawo kan y’an sandar but sun hanashi shiga…..
Nanyake ya saukar dakai yanata nazari ta yadda zai bullo wa lamarin…..

Nanyake sai yajiyo an kamo hannun sa…….kai ganinsa yayi gurin inda yayi ido hudu da *Rihana*

“Toh Dan kyakkyawan saurayi……yau ma inada damar taimakon ka,but sai ka bukata…….cause bazan sake maimata kuskuren danayi ba jiya,at that time ko thanks baka ceda niba…..Dan haka
Idan so kake ka shiga zan iyya shigar dakai ciki amma bayan nayi hakan zaka godemin,idan kuma bakaso sai mutsaya kallon su ta wajen…..”

Bayan yajiyo haka ya gyada kai alamar yana bukata……
Da ganin haka ko tayi wani batu cikin kasan ranta…….Kamar haka

“Kodai bayajine……?”
Sake bawa kanta ansa tayi………da
“Share Baby koma kurmane aiko ya hadu…..gaskiya kin iyya zabi”

Dayin wannan furucin cikin kasan ranta saita ga yayi murmushi……
Haka itama tayi murmushi hade da kama hannun sa suka karasa bakin lab din….
Bayan sun karasa sa ta fadawa y’ansan dar dake tsaye bakin kofar…..

“Mu y’an jaridar ne,daga tashar farar wataTv……
Amma muzo zamuyi bincike kuka hanamu shiga”

“Sorry sorry aiko dan uwan nakine baifa ceda mu komiba just yazo da niyar ya shige shine muka hanashi……..
But we are so sorry”

Haka aka basu damar shiga, ba’a ko tambayi ID nasu ba…..inda wannan saurayin yayi ta murmushi bayan ya shige cikin…..
Haka ya soma waige waige…….inda yaga cikin lab din a birgije…..
Kota’ina hayaki ne ke ‘bulbulowa…..

Haka yayi arba da gawarwakin wasu mutane bakwai a jere guri duga……
Ida da danin wannan gawarwakin ya hade fuska,danko soma ganin fuskar wancen gaye dayaso ya zubar masa da mutunci yayi…
Tuno kalmar da mutumin yayi alokacin nan dasuke wucewa. ….”we will meet again”
Da tuno hakar sai idanuwar sa tayi jajir…..
Nanfa ya lumshe idanu inda ya soma ganin abinda ya sami gayun nan cikin idanun sa…….

Soma tuno Daren jiya yayi………kusan 9:00pm inda samarin nan bakwai suka kasance suna kokarin gama practical test nasu da aka sakasu…………cikin wannan lab
Inda suka……..
๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚

*MUHADU A NEXT EPISODE*
_*Guys Ga Wanda suka San wannan littafi Na taba sayarwa a 2020 and yanzu inaso na sake posting nashi which is free Dan haka zanna posting Bayan kwana daya daya and idan kunsan bazakuyi comment ba karku fara karantawa she*_
*_MONDAY WEDNESDAY AND FRIDAY_*
*_3days a week_*

๐ŸงŸโ€โ™‚๏ธ๐ŸงŸโ€โ™€๏ธ๐ŸงŸโ€โ™‚๏ธ๐ŸงŸโ€โ™€๏ธ

*RUHI BIYU*
_[a gaangar jiki daya]_

๐ŸงŸโ€โ™€๏ธ๐ŸงŸโ€โ™‚๏ธ๐ŸงŸโ€โ™€๏ธ ๐ŸงŸโ€โ™‚๏ธ โ€

*๐ŸŒŽMANAZARTA WRITERS ASSOCIATION ๐Ÿ“š๐Ÿ–Š๏ธ*
_Kungiya d’aya tamkar da dubu._

*_SPECIAL EDIT 2021/2022_*

*Written*
Abdul Alhaji musa 10k
*Phone no:*
+2349077974042

*REPORTS*

*FREE BOOK๐Ÿ’ฏโœ…*
*EPISODE_0๏ธโƒฃ2๏ธโƒฃ*

 

*In the name of Allah, the most gracious and the most merciful, may Allah sustain me with courage and comfort from the starting point to the last chapter*

*RECAP*
*_Haka yayi arba da gawarwakin wasu mutane bakwai a jere guri duga……_*
*_Ida da danin wannan gawarwakin ya hade fuska,danko soma ganin fuskar wancen gaye dayaso ya zubar masa da mutunci yayi…_*
*_Tuno kalmar da mutumin yayi alokacin nan dasuke kokarin wucewa. ….”we will meet again”_*
*_Da tuno hakan sai idanuwar sa tayi jajir….._*
*_Nanfa ya lumshe idanu inda ya soma ganin abinda ya sami gayun nan cikin idanun sa……._*

*_Soma tuno Daren jiya yayi………kusan 9:00pm inda samarin nan bakwai suka kasance suna kokarin gama practical test nasu da aka sakasu…………cikin wannan lab_*
๐Ÿ†•
Nan suke cikin wannan lab din,sun kuma kasance sunata famar gwaje gwaje…….chemicals
Nanfa sai suka jiyo iska mai karfin tsiya ta buge kofar shigowa wannan lab din…..
Sannan Takuma ratsa cikin d’akin..kaikace bakar guguwace zata tashi.
….da ganin haka musty yace……

“Oh my word,wai yaushe zamu kammala wannan practical din ne……
Gaskiya nina kosa da wannan shirmen,wallahi bazan sake bata much time anan gurin ba……
Cuz my Baby’s suna famar waiting dina”

Haka musty ya furta cikin nuna isa da kuma takama…….
Bayan ya furta hakanko sai daya daga cikin friends nasa ya ce dashi……

“Gaskiya kam yau akwai chilin…….so muyi sauri mu kammala wannan aikin…..sai muwuce..
Tunda kunga akwai sauran time,9:09pm yanzun”.

Furta hakan keda wuya sai suka jiyo an rufe kofan dakin da karfi,sannan aka saki budewa…….a lokaci guda
Hakan ne yasa suka kai ganin su gurin…….Musty ko yahyi umurniga daya daga cikin gayun dayaje ya rufe kofar…..

Haka yaron ya taka izuwa bakin kofan yasa hannu yaja kofar ya rufe…..
Sannan Bayan yayi hakan ya sangamawa kofar kwad’o dan gudun karta sake budewa…

Juyawa yayi ya koma wajen sauran friends nasa…..
Kafin yace dasu uffan sai suka soma jin ana bude kofar a hankali anakuma rufewa…
Hatta windows suma suna bude kansu su kuma sake rufewa…..Akuma lokaci guda hakan take faruwa

“Maybe baka Rufe maikyau ba,but never mind barta a bude tunda mun kusan tafiya…..”
Musty ne yayi wannan Batu…..inda abokin nasa yace dashi…

“No,I’m sure na rufe kofar…….but bari dai na sake rufewa danko wannan sautin bazai kyalemu muyi aiki cikin kwanciyar hankali ba”

Haka wannan saurayin ya koma ya rufe kofar,sannan yabi windows daya bayan daya ya rurrufe…..
Bayan ya gama rufewar sai suka ji an soma kwankwasa kofa…..

“Waye?”
Cewar abokin mustyn……..

“Oh khamal just open it maybe,wanine yazo domin joining night class”
*Musty* ne yayi wannan batu…… *khamal* yace…

“Okay maybe hakan ne”
Nanfa ya bude….kofar inda ya tarar da wani dattiyo a tsaye bakin kofar……
Hannunsa kuma rike yake da farantin wanda aka jero cups akai….
Sannan yakuma kasance ya saukar dakai kasa….domin ba’a iyya ganin fuskar sa.

Sanye yake da farar riga….doguwa sannan gashin kansako baki wuluk….
Da ganin yadda suffar mutumin yake sai yace dashi…..

“Yadai malam lahiya kuwa?”

“Ance nakawo muku coffee,shine na kawo”
Hakan ya bashi ansa ba tareda ya dango kai ba…..

“What?,coffee Dai….no babu wanda ke bukatar coffee anan gurin”

Dajiyo haka mutumin ya sake cewa…..

“Amma dai nan akace na kawo”

“Kai tsohon matsiyaci,idanfa tsiyarne muma mun iyyata……..
Duk cikin mu babu wanda ke shan coffee……
Dan haka ka koma wajen wanda ya turoka yasake gayamaka inda zaka kai”

Cikin nuna bacin rai khamal ya furta hakan….
Mutumin ko yasake cewa…

“Aiko halin mutun takan iyya sauyawa a kowani lokaci…….
Wata kila abokan naka sun soma shan coffee batare da sanin kaba…..
Dan haka kadan tambaye su mana dan Allah”

“Wai wani mahaukacinne ya dauke ka aiki,mstwwwwwww
Bazan tambaye suba just get lose……”

Bayan ya furta hakanne yajiyo muryar musty na cewa….

“Khamal wai mai katsaya yine,acid nakafa zai lallace….
Maza yi sauri kazo ka cigaba da aikin ka…..”

Dajiyo wannan batu na musty, ya rufe kofar da karfi kamar zai balla….
Ba tare da sun kammala maganarba ya rufe kofar…..

Nanfa ya karasa wajen musty da sauri ya zauna……
Suko suk Tambayesa waye ne ya kwankwasa…..shiko ya basu labarin komi….
Suko suka ce dashi….

“Maybe Rudewa ne yayi……”
Basu kammala fadar hakan ba sai suka jiyo an sake kwankwasa wannan kofar da karfin tsiya…..
Nanfa zuciyar khamal tahau tafarfasa…..
Wafce bottle na swan water yayi a hannun musty ya wuce…..kai tsaye ya bude kofar.

Budewa yayi hade da watsa ruwan….niyar sa shine ya watsawa mutumin…..but abin mamaki sai yaga babu kowa a gurin…
Da ganin haka ko sai yaji gashi jikin sa duk sun mimmike tsaye….sannan zuciyr sa ta soma bugawa da sauri…..

Baifasan lokacin daya ja kofar ba ya rufe….bayan ya rufe kofan ko ya jingina jikin kofar da gadon bayansa….
Nanfa yakai ido gurin dasu musty suke aikin,saiya tarar babu kowa a gurin….
Da ganin hakako ya buga ihu mai karfin gaske…..
Inda muryar ta rikide ta koma ta abin tsoro ga musty domin muryar ta koma irin ta bakaken aljannu…

Still musty da sauran gayun suna cikin dakin but baya iyya ganin su…..Haka suma dai basu iyya ganin sa…
Dajiyo wannan karar mai razanar wa suka kyale duk abinda suke yi….
Suka kuma juya a fusace suka dubi kofar lab din…..
Tarar da gun babu kowa sannan kuma kofar ta kasance a bude take…
Dukda cewar khamal ya rufe kofar,sannan kuma jingine yake jikita but sai suke ganin kofar a bude…

Musty jajircewa yayi ya kirawo sunan khamal cikin muryar tsoro….
da kiran sunan ko suka ji an kashe fitulun gurin baki daya….aka kuma sake nunnowa…..
Dukkannin su shida suka dubi juya…..khamal ko ya wani mammatse kansa a jikin kofar sai famar kuka yake…..

Musty sake cewa yayi…..
“Waye anan gurin?”
Shiru babu wanda ya ansa masa…..shiko ya sake da cewa..
*show your self,idan kuma bakayi hakaba… zamu bincikoka mu bata maka*

Nanfa futulun suka soma rawa…..off and on….haka zalika windows…
Tattles da sauran kayakin anfani cikin lab dukka suka soma rawa….da karfin
Kakace girgizan kasa ake awannan dakin…..

Gayun nanko sun kasance marne suke guri daya…..
Fuskarsu cike take da tsoro, kamar basu bane masu shuka shiyar a school din…..
Bayan sunga abin na kara kaifi suka sheka uban ihu…..
Wanda wannan ihun ta matukar tsorata khamal….
Danko baisan lokacin daya tsiyayo fitsari ba a wando….
Danko muryoyin ababen tsorone suke tashi idanu su musty sunyi ihun….

Nanfa komi ya tsaya cek……
Gayun nanko suka saki jikin juna….bayannan suka kalli fuskar junan su….
Nanfa suka ruga a guje niyarsu shine su fice daga dakin….
Saifa dasuka kai jikin kofar….taja kanta ta rufe…
Haka windows suma sun rufe kansu….cikin kankanin lokaci utar labdin ta dauke……
Inda suka zazzaro wayoyi suka kunna toci….

Daga hasken tocin da musty yayi…sai yayi ido hudu da wata bakar halutta mai munin gani….
Idanu sunfi goma a fuskar sa…..kansa kuma kaho ne har guda uku….
Kunnuwan sa nada tsayi matuka…gakuma faratu zabga zabga…..
Duk jikinsa ko gashine ta lullube…….hakwara kuma kamar ta jegare mai feshin uta…

Bai iyya karemar kallo ba ya kwara ihu…..hade kuma da rufe idanuwar sa….
Dukkannin su saida sukaga wannan halittar…a karo daya da musty suka kwara ihu….
Inda dayin wannan ihu suka ga fitulun dakin sun kawo…
Ahankali musty ya bude idanu…inda ya tarar babu kowa a kusa dashi duk abokan nasa sun bace…. Haka dukkan ninsu suke guri daya,amma babu mai ganin dan uwan sa….
Haka bakar aljanar nan ta sake bayyana kanta a karo na biyu…
Kamal ko da ganin suffarta ya sume…..

Itako ta soma cewa……….

“Kun kasance ‘bata gari,kutauzar ta mutane bila adadin…..
Toh yau zaku d’and’ana kud’ur ku….tunda kuka shigo hannu na saina yanke muku hukunci daidai da tsiyar da kuka shuka…..”
Haka ta furta yayin da muryar ta ke fita uku uku…..

Nanfa ta rikid’e ta koma haske mai dauke ganin mutum…..
Sannan ta mika hannu sululululululu ta shako wuyar musty…..ta d’agashi sama….
Hajijiya ta soma yi dashi shiko babu kalmar dayake ambatawa illa kiyimin rai yar Uwa….
Bata saurare shiba haka tabisu daya bayan daya ta sheke su….
Bayan ta gama hakan ta fashe da muguwar dariya….

Nanfa takoma ainahin halluttar ta……….

“Dan saurayi,kai kyakyawan saurayi….shin kana jina kuwa…..”

Bude ido yayi inda yayi arba da *Rihana* tsaye gefensa….

“Lahiya kake kuwa?,naga tun dazu da muka shigo kake tsaye anan gurin kayi shiru”

*Rihanace* tayi wannan batu,shiko yayi y’ar gajeriyar murmushi hade kuma da cewa

“Uhm ina lahiya…..”
Dajiyo muryar sako….tayi shewa hade da cewa…

“Ashe daman kana magana,niko na zata bakayi wallahi”
Furta hakan tayi cikin Fara’a ta kuma sake cewa

“Sunana……
Katse mata nunfashi yayi da cewa……

“Rihana sunanki….kin shigo school dinnan 6mouth ago”

Dajiyo haka tayi murmushi hade da cewa

“Taya kasan haka?”

“Shin kin mantane jiya kece kika fada min”
Hakan ya bata ansa…..

Itako tayi furucin ooops hade da dafa goshi…..sannan tayi wata magana kasar zuci

“Gaskiya wannan sabon saurayin nawa….yana da wuyar sha’ani……kamar wani kwarangwal…hmm”

Cikin kasar zuci ta furta hakan but saiya zuro idanu hade da cewa

“Kwarangwal kuma? Haba dai”

Dajiyo hakan ta zuro idanu hade kuma da cewa…..
“Taya Kajiyo hakan”?

“Meye wai,wani abu kika cene”?
Haka ya bata ansa…..

Itako tace dashi…..

“naji kace kwarangwal”

“Gashin a Bayanki”
Nuni yayi mata….intako ta juya tayi ido hudu da kwarangwal din…..a staye bayanta…
Murmushi tayi inda ta sake wani batun cikin kasar zuci….

“Hmm this guy is so sweetie……anyway yana da kyaun gaske…..
But nama manta ban tambayi sunan saba…..”

Kafin ta kammala furta haka sai taji yace…..

“Sunana Safras”
Bayan yafurta hakan ko saiya juya ya soma waige waigen sa cikin dakin…..

Rihana ko ta zuro ido tayi hade kuma da dafa baki……nanfa ta soma takawa tana kuma nazari akan tattaunawar tasu
Zuwa tayi ta tsaya gefen wata kabot wanda ke kokarin rusowa…..

Safras dai yakasance tsaye yake yana fuskantar gawarwakin,nanfa sai yaji wani abu ya dira mar aciki…..nan da nan ya lumshe idanu…..inda yasoma ganin kabot na kokarin rusoma Rihana….

Kamar kibtawar ido yaje gurin da sauri ya ture Rihana gefe guda……
Nanfa kwabar acid ya fadomar a gadon baya…….
Sheka uban ihu yayi bayan yaji ruwan acid din a gadon bayan sa…..
Ida wannan ihu ta razana duk mutanen dake wannan gurin. Hattaย  Wayenda ke wajen dakin saida suka razana…….

*Kimanin kilo mita goma tsakanin school din da kuma wata gabjejiyar gida mai girman gaske…..
A cikin wannan gidan ko da akwai wata gabjejiyar falo inda wata Hajjaju ke zanne sai famar lasar ice cream……take

Nan take saiga wani santalelen yaro ya shigo falon yana kuma sanye da kayan motsa jiki……
Shigar sako tace dashi…..

“Harun wai yaushe zaka samarwa kanka hutune….
Kullum kaine cikin guje guje sai kace doki….
Kullum fah saikayi missing breakfast”

“Uhmm mom,gaskiya ina ganin date na barin motsa jikina zaizo daidai da ta barin shan ice cream naki……
Maganar breakfast kuma ai kullum a school nakeyi…..nama saba da abincin gurin”

Haka *Harun* din ya bata ansa itako tace dashi……

“Wai yaushe zaka daina daukana a matsayin kakar kace wai……
Remember I’m your mother,so karka sake sako ice cream dina cikin zancen”

Fashewa yayi da dariya hade kuma da marnewa ummar tasa…..

“What’s it,nasan baka rungumata sai idan kanason na taimakeka d’an nan…..
So yi gaggawar fada min meye kake bukata”

Haka ummar tasa ta furta shiko yace da ita…..

“Mom password nake so ki bani,na laptop din sister na Ramlah…inaso naje school dashi pls.”

Shiru tayi bata ce dashi komi ba,da ganin hakako ya sako hannu cikin aljihu ya zaro chocolate……..
Nuna mata yayi hade da cewa….

“Your reward idan kin sanar dani”…….

Da ganin chocolate ta murmusa hade da cewa….

“Harun karka rainan wayo”……

Dajin haka ya zuro idanu…….sannan yace da ummar tasa

“oh mom dan Allah sanar dani”……

Dajiyo hakan ta murmusa hade da cewa

“Aiko password din na sanar dakai……bani reward dina”

Murmushi yayi hade da sumbatar ta a goshi kafinnan ya wuce dakin sa….watsa ruwa yayi sannan ya fito, bayan ya gama kintsawa kuma yawuce dakin ramlah ya sato laptop din…..
Nanfa yashige mota ya wuce school……

*BANGAREN LABORATORY KUMA*

Cikin gaggawa mutanen cikin lab din suka kyewaye safras….
Sannan kuma suka soma yimar fiffita…..
Raihana ko mafarkin tsaye take…..kwakwalwarta na maimaita mata yadda safras din ya rungume ta……alokacin dayazo ture tan…

*safras* din ya kasance yana cewa…..

“Nothing to worry about……I’m just fine,bayama zafi dan Allah kowa ya koma bakin aikin sa”…..

Yan sandar dake gurin suka kira agajin gaggawa….inda likitoci biyu suka zo cikin sauri….
Cewa sukayi zasu dauke sa izuwa emergency room…..
Yayi ta nuna bayasan zuwa but suka matsa mar……He had no choice..dolene yasa ya bisu

Bayan sun shige emergency room ko suka umurce daya kwanta da ruwan cikin sa…..
Likitoci biyune da kuma dan sanda gudu….

Safras na famar cewa……..

“Ku bari kwai…..” But sunki sauraron sa

Haka yacika umurnin nasu ya kwnta da ruwan cikin nasa…..
Nan likitocin biyu suka sako almakaci suka yage kayar jikin sa….
Suka kuma dau spirit da niyar zasu soma aikin…..nanfa sai suka ga ciwon na ‘bacewa……a slow
Dukkannin su ukun suka ga hakan…..inda jikinsu ta soma rawa….
Nanfa suka dubi juna…..cikin tsoro dukkannin su ukun suka ruga da niyar barin cikin dakin…..

But abin mamaki kuwa shine sun naimi kofar fita sun rasa danko kofar ta rikide ta koma bango…..
Hatta windows babu….Da ganin haka suka taka biriki……jiyo muryar sa sukayi yana cewa……..

*MUHADU A NEXT PAGE*

COMMENT BIRJIK TYPING DA YAWA LOW COMMENT LOW UPDATE……..

๐ŸงŸโ€โ™‚๏ธ๐ŸงŸโ€โ™€๏ธ๐ŸงŸโ€โ™‚๏ธ๐ŸงŸโ€โ™€๏ธ

*RUHI BIYU*
_[a gaangar jiki daya]_

๐ŸงŸโ€โ™€๏ธ๐ŸงŸโ€โ™‚๏ธ๐ŸงŸโ€โ™€๏ธ ๐ŸงŸโ€โ™‚๏ธ โ€

*๐ŸŒŽMANAZARTA WRITERS ASSOCIATION ๐Ÿ“š๐Ÿ–Š๏ธ*
_Kungiya d’aya tamkar da dubu._

*_SPECIAL EDIT 2021/2022_*

*Written*
Abdul Alhaji musa 10k
*Phone no:*
+2349077974042

*REPORTS*

*FREE BOOK๐Ÿ’ฏโœ…*
*EPISODE_0๏ธโƒฃ3๏ธโƒฃ*

 

*In the name of Allah, the most gracious and the most merciful, may Allah sustain me with courage and comfort from the starting point to the last chapter*

 

*_MONDAY UPDATE*
*RECAP*
Dukkannin su ukun suka ga hakan…..inda jikinsu ta soma rawa….
Nanfa suka dubi juna…..cikin tsoro dukkannin su ukun suka ruga da niyar barin cikin dakin…..

But abin mamaki kuwa shine sun naimi kofar fita sun rasa danko kofar ta rikide ta koma bango…..
Hatta windows babu….Da ganin haka suka taka biriki……jiyo muryar sa sukayi yana cewa……..
๐Ÿ†•
“Inane kuma zaku,bayan kunsan baku gamamin aiki ba…….”
Dajiyo wannan batu na *safras* hanjin cikinsu ta kad’a kafafuwarsu kuma ta kasa tsayawa guri daya……

Ahankali suka jiyo ganin su izuwa bangaren da *safras* yake zaune….
But abin mamaki,sai suka tarar da babu kowa a gurin,sannan babu kuma alamar an zauna a gurin….

Zuro idanun sukayi hade da duba Fuskokin juna…..sannan suka sake mayar da ganin nasu gurin….

Jiyo muryar safras suyi a bayansu na cewa…….

“Kai nafa gaji da gafara sa banga kaho ba…..wai mai kuke lekawa ne?”

*safras* ne yayi wannan furucin…..inda wayannan ilitocin suka buga uban ihu……bayan sun jiyo hakan

*BANGAREN HARUN*

Cikin hanzari ya shigo school din…..inda yayi fakin na motar…kafin nan ya haye upstairs
Yayin hawa wannan ginin ko, yayi ta trying na numbers din friends nasa but dukkannin su basu picking……
Haka ya taka izuwa aji domin daukar lectures……..

*Rihana* ko still tana nan tsayen sai famar washe hakwara take…….
Yayin da ta kasance tana mafarkin tsaye…..

“Malama lahiya kike kuwa?”
Haka wani Jami’in yace da ita……nanfa ta baro duniyar mafarki ta dawo duniyar gaske….
Inda mutumin ya sake cewa da ita……

“Tun dazu kike nan kamar bango ko motsawa bakiyi lahiya?”

“I’m fine……but ina dan uwan aikin nawa?”

Nanfa mutumin ya zayyane mata komi…..game da yadda safras ya kone a gadon bayan sa,yayin saving nata,danko ita batama san lokacin da hakan ya faruba saboda sam bata cikin hayyacinta a lokacin……cuz a sa’in da safras din ya rungume ta..tayi losing na control.

“a inane zan same sa?”
Tambayar data fito daga bakin *Raihana* kennan…..Jami’in ko yace da ita

“Emergency room,acen zaki same su,sabida cen aka kaisa domin a wanke ciwon”

Dajiyo hakan ta wuce cikin sauri…… Da hoping ta sami *safras* din a emergency room….
Taku take cikin sauri…..ta kuma fuskanci kofar dakin kai tsaye….
Bayan takai ga dakin tasa hannu da niyar bude kofan…..
But Sai ta jiyo muryar *safras* a bayan ta na cewa…..

“Raihana,thanks for coming dama so nake na wuce lecture…..and I’m planning to get there and Inform you……..but finally sai gashi kinzo”

Dajiyo hakar ta juyo,fuskar cike da annashuwa,ta kalli cikin idanun sa sannan tace dashi….

“Thank You for today…..nasan inda bakiyi saving d’ina ba,tohfa babu wanda zayyi hakan……
So I come here just to say….THANK YOU FOR SAVING MY LIFE”

“It’s alright…….Don’t mention,bcuz bawani ciwo bane sosai….and aiko likitoci sun duba……
It Will be fine….sannan inada aji yanzu,I have to go now”

Dajiyo hakan ta soma jujjuya idanu….hade da mummurd’a hannayen ta….
Alamar tana data cewa….shiko safras din da ganin yanayin nata yace da ita…

“Akwai wani abin ne?……..You look so worried”

“Nope…..inason nace dakai *take good Care of yourself* ”
Hakan ta bashi ansa shiko yace da ita……

“Okay bye”

Hakan yawuce aji inda yayi mamaki kwarai da gaske……. because bayyi zaton zai tarar da *Raihana* a gurin ba….
It means suna Department daya sabida a ajin ya tarar ita……itama dai raihana tayi mamaki kwarai…

*AFTER LECTURES IS OVER*

Suka fito tare suna taku a hankali suna kuma fira….inda take cewa dashi

“I thought wallahi bazamu sake haduwa ba…..cuz kasan school din ta tara mutane iri iri……
Harma nayi ta tunanin….zaka manta dani in just 2days,because nasan it’s so hard kayi remembering dina….sabida kwata kwata sau biyu kawai muka hadu”

Murmushi *safras* yayi bayan ya jiyo hakan….sannan yace da ita

“Haba dai aiko idan na manta da wannan fuskar in just 2days ban kyauta ba….
Sabida itace ta cetomin mutunci na,a ranar dana shigo wannan school din a matsayin new student…..
Sannan naji ana yawan cewa a duk lokacin da mutum ya farka daga barci,fuskar daya soma gani a wannan ranar shizai yini yana tunowa….
And idan kuma kayi taimako ga wani itako zata dauki life time ana tuno hakan”

Fashewa tayi da dariya bayan ta jiyo wannan batu…sannan tace dashi

“yeah yeah I agree with that……sabida naga sing(alama) a kan kaina”
๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚

Bayan tayi wannan furucin ne suka sake fashewa da dariya together….
Sannan yace da ita……

“Actually I’m hungry…..muwuce tare mu sami abinda zamu Dan taba”

“Ok sure”
Haka ta bashi ansa suka wuce together izuwa wajen cin abincin….
Inda yaja mata kujera ta zauna…sannan ya ajiye jakar dake rataye a kafad’ar gefe guda….yace da ita

“Your highness,today I want to serve you…..so ki bani list din abinda kike bukata saina kawo miki…..”
Furta hakanne yayi yayin da fuskarsa ke cike da annashuwa….

“Uhm just bazansha fruit juice yauba…..but bayan wannan komai zaka iyya karbomin”

Dajiyo wannan ansar ya wuce….ciki ya fito da abinci iri iri……harma saida wata mai aikin gurin ta tayashi dauka….
Jibgewa sukayi kan *Danny table* sannan yace da ita….

“Karki soma eating….I have get some juice,dukda kince bazaki sha fruit juice ba……but you have to wait for me”

Murmushi tayi hade da cewa “alright….sure”

Shiko ya wuce *juice side* inda da zuwansa gurin ya ajiye 1k hade da cewa……

” *Mix fruit juice with strberry flavor* nake so ka hadamin yanzu”

Mai aikin gurin ko yace dashi…..

“Alright zai dan dau time kadan….I hope zaka iyya jira”

Kafin ya gama furta hakan sai ya jiyo muryar *Harun* na cewa..

” *Mix fruit juice with strberry flavor* one Cup please…..”

Hakan ya furta ba tare da ya dago kai ya dubi fuskar wannan mai aikin ba,yah kasance yana danne danne cikin waya…..haka mai aikin yace dashi “ok wait a moment”…..ya soma hadawa…..
Safras ko yakasance silent sannan ya gofe hannaye yana waiting na juice….

Bayan mutumin ya gama hada one cup….sai yace

“Your juice is ready…..”
Dajiyo hakan ko safras da Harun suka kai hannu….cep suka kamo wannan cuping….
Cuping kuma ya kasance ๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿนglass cup ne……
Nanfa Harun ya kalli fuskar *Safras* hade kuma da cewa…

“What wrong….nina ce ina bukatar *mix fruit juice with strberry flavor* so mayya saka kake kokari daukar tawa”

“Cuz I demand it first……aiko na rigaka so let it go”
Haka *safras* ya basa ansa shiko yace dashi

“Oh really…..why don’t you understand that I’m in such hurry…..It takes only 10minutes toย  prepare another cup…..so wait for it”

Cikin issa da takama *Harun* ya furta haka yayin da kuma yaja cuping izuwa side nasa…..
Dajiyo hakako safras yace dashi …..

“Okay as you wish”

Jawo cuping yayi da karfi ya kawo kusa da kirjinsa…….But dukda hakan dayayi *Harun* ba sake wannan kofin ba,Nanfa sai safras din ya sako masa kofin,shiko *Harun* alokacin bayyi zaton safras, zai sako kofin cikin ruwan sanyi ba shiyasa yayi niyar jan kofin da karfi….yin hakan keda wuya sai yaji Ruwan juice yazubu a kayan dake jikinsa….danko bayan safras ya sake ne,yaja cuping…

๐Ÿ˜ก๐Ÿ˜ก๐Ÿ˜ก๐Ÿ˜ก
“what the hell…..”
Hakan ya furta hade da ajiye kofin..gefe guda ya soma goge kayan jikin nasa….

“Your juice is ready”
Haka safras yajiyo juice maker ya fad’a, shiko yayi murmushi hade da cewa…

“Thank you so much”
Daukar kayansa yayi ya wuce….a lokaci daya dauki juice din ko suka soma kallon cikin idannun shi da Harun….
Bayan ya koma wajen Raihana.. ya zauna inda rihana tace dashi…

“What took you so long…..?”

“Share,โœjust ana hada juice din ne….anyway let start eating….kartayi sanyi”

Furta hakan keda wuya sai yaji ruwan juice na sauka a kansa…..
Saidafa yajike shakab kafin nan ya dago kai….inda yayi arba da harun tsaye…gefen sa hannun sakuma rike take da Big cup of juice๐Ÿบ๐Ÿบ….

Bayan sun hada ido da safras din….saiya gama ‘bulbula sauran ruwan juice din a kan jerin abincin dake gaban su…..

A fusace safras ya yunkura hade da cewa…….

“Wannan wace irriyar rainin wayo ce?”

“Irin wanda na koya daga gidan mu,I think akwai zafi shine nadan sanyaya maka jikin ka”
Haka harun din ya basa ansa….shiko ya hade rai……ya wani kumbura.

Baice sake cewa dashi komi ba……illa dayayi tsaki ya dauki jakarsa cikin fushi ya fice bayar gurin…….
Rihana ko tabi bayansa….da sauri….

๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ 
*GUYS HOPE ZAKU LALLABA DA 2 PAGE DIN, DANKO WALLAHI YAU NA YINI INA EXAM………*
*SAIMA KUSAN 5:00PM NA KAMMALA,SHINE NADANYO MUKU WANNAN TYPING*
_*ALHMDLLH YANZU EXAM IS OVER*_
_*ZAN SAMI DAMAR TYPING ALWAYS THANK YOU READING*_
๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ ๐Ÿ’ 9

Leave a Comment