Uncategorized

Takama Hausa Novel Complete

TAƘAMA “PAID BOOK🪐*

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💖 MALAM, AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN…._

 

*TAƘAMA🪐*

Ƙasaitaccen labari maiɗaukeda Abubuwan Al’ajabi, ruɗani, tausayi, tawakkali, Rashin imani, Haƙuri, izza, Soyayya, banhaushi, mamaki, Haɗida *TAƘAMA🪐* Dik Acikin wannan littafin nawa dazai fara sauka 29/6/2022 insha Allh yana ɗauke da darusuka da dama wannan littafin na ƙuɗine gawanda yasani kuma yasaba bibiyar littafaina yasan ba hasara A biyan ƙuɗin littafaina bantsaurarar dika labarina ba inayinshi dan jindaɗi kawai ba inayine dan samun wani darasi da ƙoƙarin nunawa Al’umma matsalar wani Abu dake faruwa damu dan muyi ƙoƙarin gyara gobenmu, Alƙalamina baya shashanci kuma baya rubuta batsa gsky kenan dan ni uwace bazanso lalata gobena tahanyar rubuta miyagun Abubuwa ba, amma nakan dage da rubuta Abubuwa nagari waɗanda zamuɗau haske Akansu.. Allh yasa mudace Ina godiya niɗince dai _MUJAHEEDAH MATAR MALAM, AMMIEYN KHAUSAR, HEEDAH HYDAR OSTHMAN WHATSAPP NUMBER 07064904617 OR CALL 07031012948_
*MARUBUCIYAR…….. FAHAT HOT LOVE,, SAINA KASHE MIJINA… SO SIRRIN ZUCIYA.. RAUNIN MACCE…. BARRISTER KHALEEL.. ZUCIYAR NAMIJI…. AKAN PRE_WEEDIN PICTURES… SILAR ƊA NAMIJI.. ALL IS FREE BOOKS🥰,…… MAIZAMAN KANTA,, ABBAKAR SARAKIE “PAID BOOK” “PAID BOOK” BAƘIN KISHI “PAID BOOK” DOCTOR HEESHAM “PAID BOOK” ALL IS PAID BOOKS.. AND IS TAƘAMA “PAID BOOK” IS LOADING….. AKODA YAUSHE INA MARABA DAKU MASOYANA🥰🥰💃💃*

 

_Godiya ga Allah maɗaukakin sarki daya sake bani dama iko wurin tsayawa narubuta muku wannan littafin maitaken *TAƘAMA* Inafatan zaku ƙarɓeshi kamar yarda kuka ƙarɓe sauran littafaina, Allh yabamu damar ɗaukar darasi makyau dake ciki mara kyau kuwa Allh yakaremu…_

 

 

_INAMIƘA GODIYA GAREKU MASOYANA ADIK INDA KUKE NIMA MUJAHEEDAH INASONKU FATAN ALLAH YABAR ƘAUNA INAYINKU OVER_

 

 

°°°°°INAYABAMIKI LATEEFA NAGODE DANUNA SOYAYYARKI AKAN LITTAFIN AKAN PRE_WEEDING PICTURES INA GODIYA°°°°

 

………………………………

 

*NASADAUKAR GA UWATAGARI MAHAIFIYATA ALLAH YAƘARA MIKI LAFIYA DA NISAN KWANA AMEEN*

 

_ALLH KABAWA MY KAHUSAR ƳATA LAFIYA AMEEN_

 

 

*BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM*

_FREE_
_🅿️1&5_

 

 

Wata haɗaɗɗiyar budurwa naga tafito daga wanka tana ɗaure da towel kawai wanda ko cinyoyinta baiƙarasa rufewa ba, ɗayan hannunta kuma ɗauke da ƙaramin towel tana goge sanyayyen dogon gashinta daya zuba hargadon baya,

Ƙasaitaccen Ɗakin nakalla wanda yasha kaya Anƙawatashi sosai daganin ɗakin kasan Ankashe naira gurin ƙawatashi….

Zama tayi Akujerar da take kusada dressing mirrow ɗin taɓata lokaci tana faman shafe shafenta simple make up take tamiƙe tanufe makeken gadonta, wanda tini Anfiddamata kayanda zatasa, Riga da wando pencil black tasaka, ɗaure kanta tayi da ribom baƙi tayi, kai masha Allah kallo ɗaya zaka mata kasake kalla domin kyau iya kyau wannan budurwar tayi kuma dama itaɗin maikyauce, SAMHA kenan yarinya maijida ƙuɗi izza *TAƘAMA* Kyau.

 

Fitowa tayi ƙarema palourn kallon tayi yayi kyau ga ƴan aikin gidan nata faman aikinsu, gaidata suka hau ko kallon inda take batayi ba, balantana ta ƙarɓa , direct gun daining tanufa

“Morning My Mommy tafaɗa tana hugging ɗinta,”

Kiss ɗinta tayi Akumatu tanafaɗin “Monirng too dougther How was your sleep,”?

 

“Fine mommy” tafaɗa tana maizama A ɗayan kujerar,

Buɗa kulolin tahauyi, ɗan yamutsa fuska tayi Kafin Cikin *TAƘAMA* Tace,” Haba Mommy meyasa baza’a girka Abunda nakeso ba? taya zan iyacin wannan? wama yadafa shi,? Savant Savant kitcheng!!!”

Cikin masifa take ƙwaɗawa wadda ke girkin kira, dama bata iya kiran sunan mutum Aikinka shine sunanka muddin kaiba wani bane to bazakusha inuwa ɗaya da ita ba, dika ƴan aikin gidan tsoronta suke..

Yanzuma cikin tsoro da rawar jiki maidafa Abuncin tazo,

Ɗauketa damaruka har 3 Samhat tayi tare da kifamata Abincin Afuskar tata saurin rintse idanuwanta tayi domun da bahaka ba data makantar da ita, “Ubanwa yabaki damar dafamun doya da ƙwai Angaya miki inacin waɗannan Abubuwannan dasafe tea kawai yawadatar dani amma shine kikamin wannan iskancin,”?.

 

Cikin kuka tace”dan Allah kiyi haƙuri Aunty wllh bansani bane kuma dan Hajiya nadafa kinga gatanan tanaci ai, dan All ah kimun uzuri bada gangan nayiba zankiyaye gaba,”

“Gaji shashancin banza wai kuskure Aka gaya miki Agidan nan Anaƙarɓar kuskure ko Uzuri? kafin ke mutum ɗai ɗai har 50 sunzo wannan amma naƙaɗasu saboda bazan ɗauke kuskure ba, dama ku ƴaƴan talakawa hakawa haka kuke kullum cikin kuskure, bandamu da Abunda zaki girkamata ba dole idan kinmata nata nima kimin nawa koma kimin nawa kawai dan haka yanzu basai Anjima ba kibar gidan nan inko bahakaba wllh saina saka Anwalaƙantamu ke matsiyaciya kawai, Mtswwwww,” taja dogon tsaki tabar palourn..

Mommy nagani Amma batace komaiba ganin hasalar ƴarta yasa tahau yarinyar da masifa wai taɓatawa ƴarta rai dan haka tabar gidan kawai tinda hakan samhat ke buƙata, Saka securities tayi sukayi waje da ita,.

 

Mommy kuwa haƙuri da lallashin ƴarta tahauyi harta sauka,

Sake shiri tayi cikin Wani tsadadden yadi fari sol wanda yadace da fatarta batako ɗauki gyale ba tafito danzuwa restaurant neman Abunda zataci,

Ƙafarta sanye take da wani takalmi masu mugun tsini fuskar nan tasha madubi baƙi no respect wanda yarufe rabin fuskarta ƙamshin turare kuwa kamar tafaɗa cikin kwalbarsa ne, bakajin komai sai ƙarar sautin takunta tanufe harabar inda Akatanada dan Ajiye motocin wata parado baƙa wadda tasha tinteck taɗauka Har drivers ɗinta sunsheƙo danuyar tuƙata amma taɗaga hannu tadakatar dasu kawai,
Tinkan takawo gate man ɗin yawangale mata ƙofa tafice Aguje Agidan…

 

Ajiyar zuciya sale maigadi yayi tareda faɗin “yau natsira,”

Sani maibawa fulawowin gidan ruwan ruwa yayi dariya “Aiba kaine da Ajiyar zuciya ba irin Sule driver dan yana daf da shiga banɗakine tafito da Ace yashiga tafito da yau yabar gidan nan,”

 

 

Sule Yace”wllh kuwa bakaji irin faɗuwar gabanda naji ba ai, amma nayi murna da tafi itaƙaɗai dan yau danasha masifa wllh kai wannan yarinya batada kirki ko ƙaɗan wllh Akwai *TAƘAMA*,”

“Hakane wllh kaga yarda take fatattakar dukiya? bata ɗauke ɗan Adam Abakin komai ba musamman talaka yarinya sa’ar ƴarka amma tadubeka tawanke tafi kuma takoreka,? kaduba yarda tama ƴar yarinyar nan Suwaiba wai bata dafama mata nata tea ba amma uwar tata tana gani tabarta, Adole gata mai *TAƘAMA*,” Cewar sule,

 

“Kaga mukoma bakin aikin mu kada tadawo mubani kowani munafukin yaje yabada labarin Abunda mukace, Amma kam Akwaita da *TAƘAMA*,” Cewar sani….………………………

…………………

 

 

WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948

 

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

*TAƘAMA🪐 PAID BOOK*

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💖 MALAM, AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN…._

 

“`MARUBUCIYAR…. 1-FAHAT HOT LOVE, 2-RAUNIN MACCE… 3-SAINA KASHE MIJINA.. 4-SO SIRRIN ZUCIYA.. 5- ZUCIYAR NAMIJI.. 6- SILAR ƊA NAMIJI..7- BARRISTER KHALEEL..8-AKAN PRE_WEEDING PICTURE’S..9-MAIZAMAN KANTA”PAID BOOK” 10-BAƘIN KISHI”PAID BOOK” 12-ABBAKAR SARAKIEY”PAID BOOK” 13-DORCTOR HEESHAM.. 14- *TAƘAMA PAID BOOK* ALL MY WRITE’S 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💗 MALAM… AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HAYDAR OSTHMAN….“`…………………………………………………………………………………………………

 

………………SADAUKARWA GA MAHAIFIYATA JARUMATA🥰………………

 

 

_FREE 🅿️ 10&15_

 

Mommy ce tafito Harabar gidan tana faɗin “kai ina securiti’es gidan nan? fatan dai bakubar ƴata ta tafi itaƙaɗai ba ko,”?

 

“Madam I’m so sorry To say wllh itaƙaɗai tafice,” joseph kenan wanda shine kusan shugaba cikin securites ɗin gidan gaba ɗaya kuma shike take bayan Samhat dik inda zata, dayake yajima garin hausawa kuma suma yajima dasu shiyasa yakejin hausa sosai, kada kuyi mamaki jin nace yajima shi, hakan tafarune saboda yana bala’in respecting ɗinda dik Abunda takeso shiyake mata wannan yasa take shiri dashi kuma basu sami matsalaba saboda yanada taka tsantsan bugu da ƙari yanada ƙirar ƙafi wanda ganinsa kawai kanfirgita mutum balantana inyace zaku daku, wannan yana ɗaya daga cikin dalilin samhat nazama dashi danshi ke ƙara taremata tazigi uban kowa Ahanya…

 

 

“Amma ai wannan shirmene joseph dan tace itaƙaɗai zata saika barta? kadafa kamanta ita ƙanƙanuwar yarinya ce wadda dika shekarunta bazasu haura 20years so saboda me bazaku iya mata uzuri ba, kadama wani Abu yasa meta so yanzu plz kuɗauki mota ku 6 ɗinnan kubi bayanta taje Restaurant ne zaku iya samunta Ahanya kuhanzarta dan Allh banson wani Abu yasameta,”

 

Cikin girmamawa yace,”Angma hajiya,”

 

Kankace me tuni suka hau ɗayar motar sukabi bayanta cikin mugun gudu ..

 

 

Samhat kuwa wani ƙasaitaccen Eartery Mall tayi paking ganinsa ƙaɗai zaitabbatarma sai Manya kan ziyarceshi ko ƴaƴan manyan bakowa yake zuwa ba sai wane da wane.,

Paking motar tayi tafito ɗauke da ƙaramar pose ɗinta tanufe ciki, cikeda takunta na ƙasaita da jan hankalin dik wani dake kallonta Tafiyarta ƙaɗai zata tabbatarma itaɗin mai *TAƘAMA* ce,.

 

 

Tindaga bakin ƙofar securities wajen suka fara gaidata dan kowa yasanta ba iya garin ƙaɗaiba harda tsallake *TAƘAMARTA* Ƙaɗai kan bayyana kowacce ita,.

Ɗaga masu hannu kawai tayi tare zuge bakin pose ɗinta batasan konawa bane amma Aƙalla zasu kai dubu 1.,000,000 Tawatse musu tanufe ciki, kirari kuwa tashashi bakinsu..

Wurinta na musamman da Akatanar damata tanufa tazauna tana tauna chinwgom taɗaura kafa ɗaya kan ɗaya tana ƙarƙaɗawa,

Cikin sauri waiter yazo saida yaduƙa ƙasa cikin yin ƙasa da murya Yace,” Madam meza’a kawo ne ,”?

 

 

Kamar bazata kulashi ba sannan Tace,”Kaje kafaɗawa manager nice nazo Abunda yasan nasaba ci shiza’a kawo, sa’arka ɗaya banajin walaƙanta mutum yanzu saboda waɗancan Zabin sunsakani farinci da yabona dasukayi da badan hakan ba dasaina wanwanka maka mari wllh dan bana ɗaukar kuskure maza matsamun Anan kazo saiwari kake,” Taƙarasa maganar tawani rufe hanci..

 

Sosai water ɗin yaji ciwo Amma sanin itaɗin ba kwanwar lasa bace kuma tanafama da *TAƘAMA* Ga dukiya ga kyau yasa yaha ƙura yamiƙe yabar wurin,

 

 

Ida saƙonta yakai ga manager Wurin kankace me Manager dakansa yabada oder ɗin Abunda zataci,

Tebur ɗin Gabanta Akacika da Abuncin canis kala kala, kusan dik ganyaye ne, Abun mamaki sainaga tahau cin Abunta, Cike da natsuwa da ƙwarewa da nuna sabo da Abuncin ga *TAƘAMA*…

 

 

Wani guy na hango Bako tsoro yatinkaro inda take, bako neman izini ya zauna tareda jan kofin lemunta yakai bakinsa Yanafaɗin “waike ganin kike kinfi kowa ne? kike wani *TAƘAMA* haka kodan kinga ke mai kyauce? waima tukuna ke ƴar gidan Ubanwaye? kina wani izza da *TAƘAMA* Haka? dubeki makar Akuya kinawani cin ganyayyaki haka,”

 

Dariya wasu ƴanmanta da guy ɗin yazo dasu sukayi, Mutanen da suka san wacece ita kuwa saɗaɓ saɗaɓ sukabar wurin suna tausayin wannan dan yau yajangwalowa kansa, baka shiga harkarta ba ta walaƙantaka balantana kai da kanka kajangwalota?

(NIKO MUJAHEEDAH MATAR MLM NACE AIKO YATARO MARCH ASHE😨😂)

 

 

Hartakai Abincin bakinta ɓacin ran maganarsa da isarsa nazuwa har inda take yasa tafasa kai lomar tamaida cibin,
Kallon sama da ƙasa tamasa eh daganinsa shiɗin ɗanmasu shine Amma ita zaitara yakira Akuya imagin wai ita?

Ɗaukar cop ɗin gabanta tayi dake cike da ruwan sanyi tawanke masa fuska dasu,

Cikin ɓacin rai yaɗago harya ɗaga hannu daniyar wanketa mari, itakuwa harta rintse idanuwanta gabanta nabugawa saiyanzu take nadamar fitowa itaƙaɗai bada joseph ba, jira kawai take taji marin

 

Adaidai lokacin Joseph yabanko ƙofar glass ɗin yashigo, cikin Azama yaƙarasa wurin tare daaa….…………………… …………………………

………………………………………

………………………………………

 

WhtsApp number 07064904617 or call 07031012948

 

 

 

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

 

*TAƘAMA🪐 PAID BOOK*

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💖 MALAM, AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN…._

 

“`MARUBUCIYAR…. 1-FAHAT HOT LOVE, 2-RAUNIN MACCE… 3-SAINA KASHE MIJINA.. 4-SO SIRRIN ZUCIYA.. 5- ZUCIYAR NAMIJI.. 6- SILAR ƊA NAMIJI..7- BARRISTER KHALEEL..8-AKAN PRE_WEEDING PICTURE’S..9-MAIZAMAN KANTA”PAID BOOK” 10-BAƘIN KISHI”PAID BOOK” 12-ABBAKAR SARAKIEY”PAID BOOK” 13-DORCTOR HEESHAM.. 14- *TAƘAMA PAID BOOK* ALL MY WRITE’S 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💗 MALAM… AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HAYDAR OSTHMAN….“`

 

 

……………………………
SADAUKARWA GA MAHAIFIYATA JARUMATA🥰………………

 

_FREE_ _🅿️ 16&18_

 

 

 

Naushi maikyau Joseph ya zabgawa guy ɗin, take jini ya ɓalle ta hancinsa, zafinda yaziyarceshi har cikin ƙwaƙwalwarshi shine yasa shi sakin Azababben ihun, wanda hakan yasa tabuɗe idanuwanta, ba ƙaramin mamaki da daɗi yaziyarce taba na zuwan Joseph daidai sanda yadace,.

Dukanaa yake tako’ina bako tausayawa yayinda yake faman zabga ihu yakasa koda ƙwace kansa balantana yarama dukan.

 

Ganin hakan yasa ƴanmatansa watsewa cike da tsoro dan yagama galabaita kasheshi joseph kesonyi,.

Hakan yaɗaga hankalin ma’aikatan wurin dama ita kanta Samha dik tsiwarta da rashin mutuncinta tanada tsoro kuma takan shiga tausayi idan taga mutum cikin wani mugun hali,.

 

Cikin rawar murya Take faɗin”Kabarshi..jo..se..p..h kada yamutu kabarshi nace!,.”

 

 

Ganin dik ta rikice ne yasa yabarshi police suka iso lokacin, ƙoƙarin kamasu dukansu Sukayi harda joseph ɗin Aka sawa hankcop Anaƙoƙarin tura ƙeyarsu, guy ɗin kuwa saida suka ɗaukeshi dan baimasan inda kansa yakeba yadaku sosai,.

 

Dik taruɗe Takasa hana tafiyar da joseph saida taimakon sauran guard ɗin tama sannan tadawo gida, dik jikinta rawa yake har sanda tashige palourn direct ɗakinta tawuce dik da Mommy nafaman tanbayanta meke faruwa Amma sam hankalinta baya jikinta, zuciyarta saiwani bugawa take fat..fat..fat.. tana shiga palourn tasami gefen gadon tazauna tareda dafe gefen zuciyarta, kafin wani lokaci tuni wani Azababben ciwon ƙirji da ciwon kai suka rufeta, Aƙasan gadon tazube haƙoranta har bubbuguwa suke da juna, jijiyoyin kanta tini suka fito firɗa firɗa, juye juye kawai take Aƙasan tayis ɗin,.

 

 

 

Ganin tawuce Afusacen Mommy tasan ba saurarenta zatayi ba hakan yasa tafito waje gurinsu dan son sanin meke faruwa,. Tana yunƙurin fitowar saiga dash zaishigo, tanbayarsa take meke faruwa ne?

 

Kwashe komai daya faru yayi yafa ɗamata,.

Cikin tashin nuna damuwa tace”yanzu shi joseph ɗin yana hannun police,”?

 

“Ƙwarai kuwa madam suntafi dashi dan baƙaɗan yadake guy ba gadikan Alamuma yaron ɗan masu shine gaskiya,”

 

“Yasalam tafaɗa haɗida komawa ciki, ɗakin Samha tashiga ganin dik tafice hayyacinta ciwon na neman kassarata yasa tasaki ɗan ihu tareda faɗin “Nashiga Uku ni Salma dan Allah kada kimutu ƴata kitashi meke damunki? waya zama silar tashin wannan ciwon naki,?”

Kira tafara ƙwallawa masu aikin gidan, dataimakonsu Aka saka Samha mota zuwa Asibiti Alokacin harta jima da suma Mommy kuwa banda kuka ba Abunda take dik taruɗe, rabon dataga wannan ciwon na Samha yatashi yau kimanin Shekara 19 kenan tintana ƙanƙanuwa,.

 

Emagency Akashige da ita direct kulawar gaggawa Aka hau bata, Bayan wasu Awanni saiga wani likitan yafito,

Da sauri Mommy tabi bayansa tana faɗin “dr baka faɗamuna meke damun ta koma wane hali take ciki yanzu ba,” dik tana maganar ne cikin tashin hankali,.

“Calm down Hajiya, tana cikin wani hali yanzu wanda bamusan me zamuce yanzu ba Amma muna kan bakin ƙoƙarinmu, insha Allh komai zaidawo normal saidai ga shawara dole Anisance ɓacin ranta da gujemata ta’ammali da ruwa masu sanyi, yanzu mun mata Allurai kuma Alhmdllh tana dawowa hayyacinta, saidai irin wannan matsalar tata babbace gaskiya kumatana da hatsari sosai, idan Akayi sa’a in Anmata Aiki zata iya warkeba tadaina inko da rashin nasara zata iyamutuwa kuma inma ba’amata ba zata iya mutuwa dan ciwon yayi mata yanzu haryakama sashen zuciyarta,”

 

 

Cikin rawar murya na wanda kecikin tashin hankali Tace,”to dr meye maganin best solution zaka faɗamun Akai? wllh inason Samha banason rasata itaƙaɗai na mallaka Aduniya ina masifar sonta wllh kataimakamun dan Allh,”
Taƙarasa maganar tana zubda hawaye..

 

 

 

“Kada kidamu Hajiya, shawarata Amatsayina na likitanku zance kubari Amata aiki ba kowa bane kuma zai iya mata wannan Aikin face Dr. Samar ƙwararren likitane data samu horan manyan likitocin waje dama nan gida, Ahalin yanzu yanzu yana ƙasar jordan dan gudanarda wani course nashi maitaken Al’umma ɗaya, shi mutum ne maitausayi tawakkali ilimi rashinson tsiwa son girma yana ƙaunar talaka tatsane mutum mara kamun kai da walaƙanta ɗan Adam, inada yaƙinin idan yadawo nan ƙasar zamu kaimasa roƙonmu na kukawa da ita,”

 

 

“Nagamsu da jawabanka Dr. hamid kuma insha Allh dazarar yadawo kafalamuna zanje dakaina neman yardarsa kan yama Samhat aikin,”

 

 

 

“To hajiya Amma idan yadawo ni dakaina zannemo yardar tasa basaikinje bama,”

 

 

“to nagode sosai dr. Allh yasaka maka da Alkhairi nagode,”

 

Saiwaje gari Samhat tafarfaɗo dik tarame ciwon kwana ɗaya kamar na wata haka tadawo, miƙewa zaune tayi tareda faɗin “Mommy Andawo da Joseph kuwa,”?

Kallanta Mommy tayi da kulawa Tace,”kada kidamu doughter kibari harki ƙarasa warwarewa mashawo kan lamarin, yaron ɗan Minister nan garin ne shiyasa kinga dole mubi Ahankali ai ko,”?

 

 

diddira ƙafa tara haɗida faɗin “Yanzu ɗan minister yafini Ajini ne Mommy? kumafa ni ban takaleshiba shine yashiga gonata shine kuma za’a hukuntamun guard ɗina saboda wani banza Ina *TAƘAMATA* take? idan mutane sukaji ai saisumin dariya nidai gaskiya yau ɗin nan sai Ansakemun gurd ɗina,” taƙarasa maganar tana miƙewa tareda ƙoƙarin barin ɗakin,

Dik iya ƙoƙarin likitan da Mommy kantabari taƙara warwarewa sannan taƙi dole suka barta,

 

Direct police station ɗin suka nufa, Akwa sunga tujara da masifa bashiri suka sakematashi, domun Samha kobayan *TAƘAMA* Tanada sanayya da manyan ƙasar….

 

 

 

*WAYE DOCTOR SAMIR?*??????????

 

MUHAƊU NEXT PAGE DAN SAMUN ANSAR….

 

 

 

WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948

 

Leave a Comment