Uncategorized

So Ne Hausa Novel Complete

Copied by Bee Been Masoya.

 

Bee Been๐Ÿ’ž Masoya: ๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ž๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง
*SO NE……*
*DALILIN HAWAYENAH๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ*
๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ž๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง

ยฉยฎ
Khadija bee bee
Khadijabeebee@gmail.com

My wattpad user name…. *khadijabeebee……*

*I LUV YOU ALL MY FANS*๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹

*_I’m back masoyana nazo da sabon salon labari mai tsuma zuciya…lbrn yafaru dgsk…saidai akwai salon morewa aciki…da wa’axantarwa domin wa’axin yafi yawa ga wayanda hakan bai faru dasuba suguji sa’bama iyaye…_*

*_Alkhairin dake ciki Allah yabamush bakid’aya..,sharrin dake ciki allah yakaremu dashi….kuskuren dake ciki Allah yayimuna gafararshi….,_*

*_ina neman gyara a inda na kuskure…, Amma ta hanya mai kyau…,idan akaje yiman gyara aka kaucema shari’ar gyara bazanjiba kuma bazan gyaraba..๐Ÿ™…๐Ÿผdomin kunsan an gyara ta sigar fahimta…๐Ÿคท๐Ÿผโ€โ™€idan lbr yafaru dgsk dole saida gyara….,naso yin chikar muradin zuciyata saiga wani lbrn anbani jiya…,don haka Allah yabamu ladar abunda zamu fad’a ciki…._*
*โ˜…TRUE LYF STORYโ˜…*

*BISSIMILLAHIRRAHAMIRRAHEEM*

*{BISMILLAHILLAZIE…LAH YADURRU MA’A ISMUHU SHAI’UN FEEL ARDI..,WALAH FEESSAMA’I…,WA HUWAL SAMI’UL ALIEM}*๐Ÿ‘๐Ÿป๐Ÿ‘๐Ÿป๐Ÿ‘๐Ÿป๐Ÿ‘๐Ÿป
๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง
Nasadaukar da page d’in gareki..,my luvly
*Zarah katsina {mmn beauty’s}* qaunarki gareni babu adadi much luv you dearโค

Page…
โ˜…1โƒฃโ˜…

ยฎ *”‘ya’ya farha* kiyi haquri kijaye qud’urinki akan abunda bashida umfani gareki…,kidaina biye ma wata rayuwar daba ita bace rayuwa mai kyau…,ni yr uwarkice wadda ba kyason kiga kukana kuma bakyason kiga abunda zai ‘batan rayuwa…,’ya’ya don girman Allah kitausayaman ke kad’ai ke gareni a duniyar nan wadda zan duba naji sanyi….kiyi haquri ki kar’bi abunda iyayenmu sukazo dashi nasan gaba zakiyi murna da farinciki ‘ya’ya farha kiso *brox abdl-jabbar* nasan zakiji dad’in kasancewa dashi na har abada….”

“Dakataman *iman* ke qanwatace wadda aqalla nabaki shekaru ukku da jin qamshin duniya…mezaisa ki fini hangen abunda ni zanfi ganinshi….mezaisa na kar’bi abdl-jabbar a matsayin mujin aure….,bayan inada wanda nakeso rayuwata shine farincikinah,shine rayuwata ta aminta da shi amatsayin muji….,don haka wlhy bazan iya aurenshiba…,gara namutu dana aureshi……”

*Iman* da sauri taqarasa gabanta tareda riqo hannunta…..hawaye kefita cikin idonta d’aya bayan d’aya…ta duqa da qafafunta qasa tace….

*”‘Ya’ya farha* kirufaman assiri gada kiyi silar tarwatsewar rayuwamu kiyarda da qaddara gada ki kafurcema Allah tareda qin yima iyayenmu biyayya kifad’a halaka mafi muni…yaya kinfison duniya tabada musali dake ne a kan son zuciya…?”

*Farha* hawaye ke xuba d’aya bayan d’aya kasancewar ganin qanwarta na zubar da nata qwalla taqara riqa hannunta itama tagoge hawayenta tace……

*”Khadijatul iman* nakiraki da sunanki na gsky…, kinkoh san menene so..,da rashin so….? Idan har da kinsan so toh wlhy bakisan tasirinshi a zuciyar d’an adam ba….,sanin kankine banta’ba son Abdl-jabbar ba dad’ai rana…amma ina yimasa d’aukar d’an uwa maqwafci wanda xumuncin abotar qawancen iyaye ya had’amu…,amma banta’ba sonsaba dad’ai rana domin b shine chikar burinah ba…..amma naso yin biyayyar a farko amma ynx nafasa…bansonshi wlhy bansonshi๐Ÿ˜ญ…”
Kuka sukeyi dukansu zukatansu na bugun ukku ukku kowa baqincin zuciyarshi ya isheshi ba kamar iman da take kuka biyu….halinda iyayensu zasu shiga gefen tayar da alqawalin dasukayi a matsayinsu na aminai na qwarai….,dakuma halin da yr uwarta qwaya d’aya dazata shiga…domin wannan kafiya tata babu inda zata kaita saiga danasani… Koh mutuwar data tsarama rayuwarta…,hakan ita iman take ganin tarwatsewar rayuwarsu mai dad’i yazo…,taqara duqar da guwayyunta a qasa tana kuka tadubi yr uwarta tace……

“Toh ynx ya za’ayi wannan rikitaccen alamari..,kinsan dai ynx balallaine baba ya yrda da abunda kikeso kikafa koh..? Tun farkoh yakama bakyasonshi ki fad’amasu gsky amma baki fad’iba saida abu yayi nisa har kowa yasan da zancen tsayar da aurenku.., a gsky ni banga zaman lfy ba awannan rayuwar…, toh ‘yaya farha idan har kin rabu da brox Abdl-jabbar waye kikeso da nashin yayi tasiri a kanki…..?”

“Iman *ANWAR TIJJANI IBRAHIM MILO* nakeso domin duniya gabad’aya babu wanda nakeso kamarshi…shine burin xuciyata shine tsarin rayuwata….”

Jinsunan da farha ta ambata yasaka iman saurin sakar mata hannu tareda miqewa tsaye…tazaro idanunta baki d’aya tace…..

“Innalillhi wa inna ilaihirraji’un….,yaya farha lallai kinsamu mtsl mai girma domin bansan cewa wannan qaramin yaron zai firgitakiba kamar hakan…,domin *ANWAR* natabbata idan xai girmi shekarunki bazai baki shekaru ukkuba a duniya…,domin yarone sosai….,gada qiyar kud’in mahaifinshi takaiki ga shiga halaka….gada rud’in arziqin wani yasaki ga fad’awa halaka…kirabu da masoyinki na gsky wanda kesonki so na har abada tun kina yarinyarki wadda bata mallaki hankalintaba har kika girma yana qaunarki…ynx ki zubar da gsky ki kwashi gsky….ni yr uwarkice wadda keson ganinki hanya tak’warai *anwar* yarone bazai iya sharemaki hawayenkinba wlhy….”

“Dakata *IMAN* kina kiransa yaro a wacce siga yake yaro gareki..? Kingirmeshi ne…?

” bangirmi *anwar* ba,saidai a aure ke kingirmeshi…”

Dasauri *farha* tad’aga mata hannu…
“Dakata Iman nasiharki ta isheni hakan ki adana aburki may b gaba zatayimaki rana…,ynx ni ba zancen kowa xan iya ganewaba…..”

*Iman* fitar da idanunta tayu gabad’aya domin jin furuchin yr uwarta mai biyayya mai addini….mai kamala…a yau wai wa’azinne batasonji sbd soyayyar da banga zatayi haske garetaba….a yau tasani tatake saninta….,hakan yasa *Iman*sakin baki tana kallon ikon Allah….

Jin motsin mamarsu dasukaji a gefen d’akinsu yasa *iman* saurin share hawayenta….,hakan itama *farha* sauri tayi tafad’a toilet…,domin halin da suke ciki gabad’aya iyayensu basusan da shiba…,domin *farha* ta hani *iman* da gada tafad’i zancen so takeyi shi *abdl-jabbar* d’in yafad’i da bakinshi yafasa aurenta abashi kud’inshi …..

Mamar taturo qofar d’akinsu a hankali tana kiransu…,karo tayi da *iman* tsaye…

“Auta lfy najiku shiru..banga kunzo d’ibar abinciba…? Ina ‘yayar taki take….?”

“Tana toilet alwallah takeyi amma ynx gamunan fitowa…”

Mama ta juya *Iman* tausayin mamar yakamata sai tazauna kujera d’aya dake d’akinsu ta dafe kai sbd tsananin rikicin kukan datayi kanta har ciwo yakeyi….

Fitowa *farha* d’in tayi daga toilet d’in tace “sai kitayi yr wahala….domin wa’azinki bazai kai ko inaba….”

“Allah yasa kigane gsky tunkanda su baba susan abunda kikeyi…..”

 

waiting comments….โœ๐Ÿป

~Ummu Ilham~
*Bee Been masoya*๐Ÿ’ž
[12/26/2017, 9:43 PM] Bee Been๐Ÿ’ž Masoya: ๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ž๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง
*SO NE……*
*DALILIN HAWAYENAH๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ*
๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ž๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง

ยฉยฎ
Khadija bee bee
Khadijabeebee@gmail.com

My wattpad user name…. *khadijabeebee……*

*I LUV YOU ALL MY FANS*
๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹

โ˜…TRUE LYF STORYโ˜…
โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…

*_INA QAUNARKU WRITTERS๐Ÿ˜˜MANYA DA QANANAN MA…SBD QAUNARKU GA BEE BEE๐Ÿ’žBA ADADI…ALLAH QARA BASIRA YABARMU TARE..K’AUNARKU LODI LODI_*โค

page…
โ˜…2โƒฃโ˜…

ยฎ “FARHA inasonki bazan iya rayuwa babu keba…farha mena yimaki lkch d’aya zaki sakaman da wannan mummunar sakayar…kece mace ta farko da na fara so..,kece zuciya ke mararin samu…zuciyata ta sarqu acikin zuciyarki…banji zan iya haqura dake ba…,innalillhi wa inna ilaihirraji’un….”

Kuka yakeyi kamar ranshi zaifita qirjinshi har wani zafi yakeyi…juyawa yayi ya jawo wayarshi..dake charging gefen gadonshi…,bud’e luck d’in wayar yayi babu wadda yaci karo da ita sai farha tana murmushi a wallpaper d’inshi…wani mashi yaqara sukar zuciyarshi๐Ÿ’˜wadda saida ya juyar da wayar gefe….yafara dialing wayar farha d’in daya sanyama *my happiness* ringing takeyi ba ad’aukaba..hakan yasa yaqara kira tareda duba agogon d’akin nashi…. 9:30 yasan bata isa barciba haka ringing d’in yaqare batayi picking ba…,ya aje wayar kawai yakoma tunanin ‘baqincinkin dazai risqi zuciyarshi ynx…..

Hakandai bai damuba kuma yaqara danna number tata…lkchn daya kira Iman tafito toilet d’insu taduba wayar daketa faman ringing amma farha taqi d’agawa……

” ‘yaya farha wayarki na ringing p…”
“Nagani kuma ina sane da ita banida ra’ayin d’auka domin ba shine gabanaba…kallon nan yafiman jin muryarsa dad’i….,keda abun yadama kin iya d’auka domin ni ba xan iyaba wlhy….”

Hakan yasa iman d’aukar wayar…tareda sallama…,lkchn da yaji muryar yayi tsammanin farha d’ince domin muryarsu na kala d’aya yad’aga acikin farinciki…..

“My happiness…”

“Brox abdl iman ce…yaya na toilet idan tafito zan fad’amata kakira…”

“Ok sis dama inason tambayarkine…,shin koh kinsan abunda nayima farha ne tace ynx bata sona….?”

Tayi ajiyar zuciya tareda duba phone d’in tace….
“Koh d’aya babu komai…,kawai rayuwace kasan kowanne lkch za’a iya ‘batama mutun har yayi fushi….ni qanwarkuce bazan iya yanke wani hukunciba akan hakan…domin bansan menene soba bansan menene rashinsaba..,domin ban sababa…..amma kanemi sani gareta….”

“Toh shikenan ngd sis ki gaida su mamah saida safe…”

Ta aje wayar tareda juyowa ta miqamata wayar…”yaya farha zaki jawomuna mtsl p…zaki sakamu a wani yanayi na ‘bacin rai….,domin xaki jamuna zagi a idon duniya…wlhy idan baki aje wata rayuwa taqaryaba zaki d’auki gsky lkchn da nadama zata xo maki a rikice….”

Tsawa tadakamata tareda miqewa tsaye…..

“Ke dakataman wlhy bazan d’auki iskancin banxaba…yaushe zaki zauna kidinga fad’aman maganar banxa…,bayan sama nake dake ba qasaba..kisani nagaji dajin maganarki ta banza wadda ba itabace abunda ke gabanaba don haka ki natsu kikagane…kina magana ne da ‘yayarki *FATIMA {FARHA} ALIYU ABBAS* banason kina yiman magana a matsayinki na qaramata ki dinga ganin komai nakeyi ba a hankalina nakeyinshiba nasan menakeyi iman nasan menakeyi….you know….?”

Iman sakin baki tayi tana kallonta…tunda suka tashi basu ta’ba samun sa’bani tsakaninsuba…,koh a hanyar mkrnt kagansu farha riqe take da hannun iman duk inda zasuje kayansu iri d’aya suke sakawa…gasu kyawawa dasu…wani baya abu ba tare da d’ayaba…farha nada tarin qawaye amma idan ba’a za’ayi komai da qanwartaba toh tafison su rabu da qawar….tun tasowarsu suke cikin gata tun mahaifinsu bayada doguwar wadata.,har Allah yabashi dai2 gwargwado……

Ayau ga farha na shirin ruguza farincikin family d’insu mai dad’i wanda a ynx ankai matakinda kwata kwata bata fahimtar zancen da qanwarta ke fad’amata harda miyagun maganganu…toh Allah kawo sauqi ciki kawai…..

Duban datayimata tareda bud’e fararen idanunta kawai sai hawaye suka biyo fuskarta…,nantake sai kuka takeyi tana fad’i……

“Haqiqa yaya farha kin samu ta’bin aljannu idan kuma ba aljannu bane toh ke ba farhan da nasanibane….,Allah yakawo sauqi…amma kisani wlhy a ynx iyayenmu nake tsoron wani abun yasamesu domin zuciyar dakega mahaifinmu…,zancigaba da addu’a insha allah……”

Kallonta kawai farha tayi tareda duban fuskar datake hawaye da ita…ta ja tsaki kawai tace…..
“Rashin aikinyi kawai…”
โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…

A wata ranar monday farha tasauka a qarshen titin gidansu domin gada wani yaganta…,an sauketa a mota mai bala’in kyau…,dai2 tym d’in Abdl-jabbar yadawo aikinshi saman mashin d’inshi wanda samarin ynx ke bala’in taqama dashi wato zhonshen…hango saukowarta kawai yayi tana murmushi…abun yayi bala’in bashi mamaki…tareda tsayar da mashin d’in nashi domin ganin ikon Allah….,dama farha tasan tashiga motar wani wanda ba d’an uwantaba ba jinintaba…bakuma mijin dazata auraba….lallai akwai qalubale gabanshi da wuri…..”

Takunta takeyi cikin hankali siga ta burgewa duk abunda yakeyi idan yaga farha hankalinshi tashi yakeyi….,gashi bayason abunda zai dameta tuntana qarama…amma wajibi yau yasan laifin da yayimata…..,
Yakai dai2 wani shop na unguwarsu anan ya aje marching nashi tareda..takawa da qafafunshi yabi bayanta…zai iya shiga gidan nasu domin bayada shamaki da gidan tun baikai hakanba…..amma bayason gidan nasu susan da abunda ke faruwa…,gara yaji laifinshi tunda wuri yanemi yafuwar abunda yayimata…tun akusan tashiga get nasu yake ta qwalamata kira ……

“FARHA…! FARHA…!! FARHA…!!!
Don Allah kitsaya kiji abunda zan fad’amaki mana…”

Yabiyota da sauri har bakin get nasu tanajinshi amma tayi banxa dashi..,ganin ankawo get nasu xai iya biyarta har cikin gida hakan yasata zayawa bakin get nasu…,juyowa tayi a fusace tareda d’aure fuska tace…..

“Lfy wai kake qwalan kira kamar wata dai2 kai….? Toh kasani wlhy bazan aurekaba..,kuma idan duniya zata taru saman kaina bazan aurekaba…kasani na girmi ajinka ynx…,domin ni bazan iya rayuwa dakai a matsayin dakake zauneba…,dama ina maka kallon mutuncine sbd babu yrda zanyi..,daga ranar da akace wai anbakani daga ranar nafara shakkun wannan auren ai bazaiyi kyau daniba…,saigashi ynx kuma nasamu waraka domin nasamu dai2 ni…. Idan kanada zuciya katura tsofaffin dasuka kai kud’in aurenka ga iyayena su kar’bo maka abunka kasamu dai2 kai….kasani koh uban da ya haifeni a halin ynx bazai tillastani aurenkaba na d’auka…,kakosan shike iko dani kuma shine gaba da al amurrana..,amma a aurenka bazanjiba…”

Hararshi tayi tajuya zata tafi…qafafunshi duka rawa sukeyi…domin jin kalaman farha dai2 suke da mutuwarshi ynx…da sauri ya riqota hannunshi biyu ya turata ginin dake cikin get nasu..,yariqeta gam….zuciyarshi halbawa takeyi sosai domin jin kalamanta na nuni da ta haukace koh aljannune jikinta domin akwai mamaki wayannan maganganu harda mahaifinta take iqirarin bazai tilastataba….

“Farha kiduba dakyau Abdl-jabbar ne…,don Allah kisanar dani laifin danayimaki nabaki haquri…,kinsan da sonki na saba tun baki kai hakanba…,baki nuna baki sonaba sai ynx da iyayenmu sun kakai qarshen magana….farha kiyi haquri kisoni gada kice baki sona ynx don wlhy zan iya halaka..,kece mace tafarko dana fara so rayuwata….,plz my farha tell me…menayimaki hakan dazaisa kid’auki zafi hakan?”

Kallon riqon dayayimata harda kusan had’a jikinshi da nata guri d’aya shi yasata hasala daqarfi ta dubeshi tace….

“Kasakan..! Nace kasakan mana…”

Yaqyaleta fuskarta yake kallo da bakinta ji yakeyi kamar ya maidata cikin jikinshi baki d’aya koh tafad’amasa laifinshi yanemi afuwan…, taqara fusata tace da qarfi….

“Idan ka haifu ga uwarka Amina da malam Ibrahim kasakeni nashiga gidan ubana…banxa kawai mara zuciya…,wlhy samun sauqinka gareni shine katura kace kafasa auren nawa abaka kud’inka kanemi wata…,don wlhy *Banasonka! Banasonka Abdl-jabbar! Kuma bazan aurekaba koh duniya zata nad’e kuwa bazan aurekaba don bana k’aunarka….”*

Dasauri yasaketa tareda matsawa baya yana kallonta…idanunshi sunyi jawur sbd kalamanta sun hirgitashi nantake fuskarshi tayi jawur sbd bala’i…tunda uwar data kira ta haifeshi ba’ata6a kirantaba anxageta hakaba sai farha da yake iqirarin itace matarshi uwar yayanshi lallai ta d’ebo da zafi domin ta’ba mahaifanshi jidaline duniya babu wanda yafi qauna kamar ummanshi da abbanshi sai ita farha d’in da yasaka aranshi toh tunda batasan girmansuba zai tausa zuciyarshi duk halin dazaishiga saidai yashiga ya qyaleta domin bazai d’auki cin mutunciba wlhy…..

Tawuce fuuuuuu da sauri tareda gyara hand bag d’inta da handouts d’inta ke ciki….,ta bud’e qofar tashiga koh waigowa batayiba bale taga halin da yake ciki…..

Abdl-jabbar riqe kanshi yayi tareda karanta addu’ar da yasani a bakinshi…. *” ALLAHUMMA AJIRNI FEE MUSIBATI HAZA WA HALUFHU KHAIRAN MINHA..* Lallai ina cikin mtsl domin ciwon sonki zai kasheni…,amma wlhy bazan d’auki zagin mahaifanaba akanki….,dole nasama kaina burki akanki wlhy koh da kuwa zan.mutu…..”

Hakan yajuya jikinshi babu qwari yabar get d’in….yana was wasi a xuciyarshi anya kuwa farha ce..? Hakan ya d’auki mashin d’inshi sai gidansu…..

Shigarshi gidan rayuwarshi babu dad’i hakan yakama hanyar d’akinshi domin bayason wata fira tashigo zuciyarshi…yashiga d’akin nashi yafad’a gadonshi domin komai ya toshemashi…tunani yakeson yayi amma wlhy baya iya tuna komai sai miyagun kalaman farha akanshi…,hakan yaji qwalla nabiyar fuskarshi domin shi kad’ai yasan baqincikin dayake ciki…..
Yana cikin wannan hali ummarshi ta turo qofar d’akin tashigo…,domin taji shigowarshi amma baishiga inda takeba kamar yadda yasaba kullum idan yadawo aikinshi…..,hangoshi tayi a gado yana kallon fankar dake juyawa da alama tunani yakeyi…..

“Babanah lfy kuwa kake…? Naga kashigo ba yarda nasankaba…,koh wata mtsla ne tasamu wadda bazaka fad’amunba….?”

Jin muryar ummanshi yasashi d’agowa da murmushi domin gada ta fahimci damuwarshi…

“Ah Umma babu komai kawai nauyin aikin namune keda wuya…,amma mezaisa naqi fad’amaki damuwata umma? Babu komai nagajine kawai….”

“Toh babanah Allah yataimaka yasa ayi cikin nasara…har naji zuciyata tayi sanyi…katashi muje muci abinci koh…?”

Yayi murmushi tareda jin wani sanyi zuciyarshi domin yasan cewa a duniya babu abunda ummansa tafi so kamar taga yana farinciki…da ace taji abunda yafaru a yau da zatafishi baqinciki domin itama tanason farha rayuwarta…..

“Umma zanyi wanka nayi sallah zan fito ynx insha allah…”

“Toh babanah ina jiranka….domin na dafamaka abunda kafi qauna rayuwarka….”

Ummar tafita yatashi jikinshi mace yafad’a toilet d’in d’akin ya watso ruwa yayo alwallah yayi sallah tareda roqama kanshi abunda zai zama alkhairi gareshi…..

Yafita don ganin ummar tashi suci abinci……..

โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…

*Shin wai ya wannan rikitaccen al-amari yake…?kuma shin menene asalin kan lbrn wannan family guda biyu….??*
*Ku biyo bee bee don warware zare da abawa…..*

 

*Bee Been masoya๐Ÿ’ž*
[12/27/2017, 7:56 PM] Bee Been๐Ÿ’ž Masoya: ๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ž๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง
*SO NE……*
*DALILIN HAWAYENAH๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ*
๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ž๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง

ยฉยฎ
Khadija bee bee
Khadijabeebee@gmail.com

My wattpad user name…. *khadijabeebee……*
My Facebook page….
*beebeenmasoya*

*I LUV YOU ALL MY FANS*
๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹

โ˜…TRUE LYF STORYโ˜…
โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…

*_MASOYANAH JEROKU ZAIYIMAN WUYA WLHY AMMA KUSANI BEE BEE NA QAUNARKU LODI LODI..BUHU BUHU…๐Ÿ’ž K’AUNARKUCE KE SANI HAWA TAMKAR FARASHIN MAN PETROL…YNX DA YAYI TSADA…KUNA BINA DA PETROL IDAN NAQONE P๐Ÿ˜‚….GA TAKEN P..๐Ÿคธ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿคธ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿคธ๐Ÿปโ€โ™€ LUV YOU ALL๐Ÿ’‹_*

Page…
โ˜…3โƒฃโ˜…

*ASALIN WANNAN RIKITACCEN AL-AMARI*

ยฎ Alhaji Aliyu abbas d’an asalin qaramar hukumar zamfara mai suna maradun…,alh.Aliyu abbas shikad’aine d’a namuji a gurin mahaifansa…,sauran duka matane…,d’akinsu mata biyune shine kawai d’a namiji gidansu har allah ya yima mahaifanshi rasuwa…da yn uwansa dasuke d’aki d’aya suma Allah yayimasu cikawa…kasancewar yazamo shikad’ai namiji sai gadonshi yad’ara nasu…hakan yajamashi qiyayyar yn uwansa baki d’aya sai yazamo shi kad’aine ke rayuwarshi….hakan yacigaba da karatunshi…har Allah ya had’ashi da fatima wadda ake kira da binta..mmrsu farha kenan sukayi auren so da k’auna mahaifan binta suka riqamasa akayi auren cikin nasara..,kasancewar yana yr sana’arsa da kuma kiwon dabbobi da mahaifansa suka barmasu kasancewarsu fulani….

Ba yabo ba fallasa suna zaunensu cikin rufin assirin Allah…binta na sana’ointa na hannu hakan kuma shima yana nashi sana’ar….,suna zaune shekara da shekaru basu samu haihuwaba…,hakan bai dameshiba domin yanason matarshi itama tanason mujinta…

Ahaka yasamu cigaban kasuwancinshi.., yana kai masara garuruwa ana sara idan yanoma hakan Allah yabashi rufin assiri…alokacinne kasuwancinshi yakoma kaduna baki d’aya…hakan yaga zai dinga dad’ewa idan yaje..,toh sai yad’auki binta suka koma cen kaduna da zama…,yasamu haya suka zauna kafin yasamu halin nashi…

Komawarsu kaduna sai Allah ya had’ashi da wani maqwafci na qwarai wato malam ibrahim..,kasancewarshi dattijo na qwarai kuma a girme ya girmi Aliyu abbas….,hakan sai suka kasance tamkar yn uwa…

Idan Aliyu abbas zai nemi shawara koh wani abu makamancin zaman takewar rayuwa malam ibrahim yake nema….hakan matan nasu suka qulla qawance na har abada wanda idan Aliyu abbas yayi tafiya binta gidan malam ibrahim cen ne gurin zamanta kasancewarta ita kad’ai agidan..,zataxo suyi firarsu tareda yn shawarwarin datake bata a matsayin wadda ta girmeta nesa ba kusaba…zama sukeyi na amana…..

Malam ibrahim nada yaro qarami Aqallah zaikai shekara bakwai wato Abdl-jabbar wanda suke kira da abba domin sunan mahaifin mahaifiyarshine wato Amina….

Abdl-jabbar nada shiga zuciya domin kasancewarshi kyawawa kuma mai hikima…qaramine amma idan yayi magana zakasha mamaki idan ya furtata…,hakan yasa Allah yahad’a jininsa da mutane da dama…,tun yana qarami mutane keson d’aukarshi….,duk da mahaifinshi bayaso saboda bakin mutane…..

Aliyu abbas nabala’in son abdl-jabbar wanda hakan ya karkato dashi ixuwa son haihuwa ynx…wanda burinshi baifi ace shima yasamu yaro kamar abdl-jabbar ba domin yanasonsa so mai tsanani….,hakan yasa yafara roqon Allah yabawa binta ciki koh yaga jininshi a duniya…,hakan har yafara nunama binta ra’ayinshi akan hakan…kasancewar ynx shekarunsu ukku da aure babu wani motsi…..

Watarana yadawo kasuwancinshi yake fad’ama malam ibrahim cewa…
“Yaya malam..! Wlhy ina cikin mtsl…wato haihuwa nakeso naga nasamu kuma Allah bai baniba…,shine nakeso naji koh da wani taimako da za a samu gameda hakan…?”

“Eh Aliyu nikaina kaga har ynx d’a d’aya gareni..,amma ina saran samun wasu gaba insha’allah domin nima na dad’e bamu samu haihuwaba amma akwai maganin da aka ta’ba bani akan mtsl kamar wannan…insha allah zan shirya zuwa gombe cen gurin yn uwana fulani na kar’bo maka maganinnan kuma insha’allah koh a gurin waye mtslr take insha’allah za’a samu waraka…..”

Aliyu abbas yaji dad’i sosai sbd burinshi yasamu wannan waraka…,kasancewarshi shi kad’ai bayada yn uwa idan yasamu d’iya zasu zama sanyi idaniyarshi..,yayi godiya tareda neman abunda za a bayarwa…malam ibrahim yaqi amsa kuma yanuna baiji dad’in zancenshiba nacewa zai bashi wani abu domin ai sunxama yn uwa ynx….

Anyi hakan da watanni akafara umfani da maganin da akace dukansu zasusha before suyi sex..,hakan kuwa suketayin umfani da maganin har tsawon watanni shiru dai babu lbr…,koh malam ibrahim abun yabashi mamaki…,hakan suka sanyama sarautar Allah ido….

Lkchn da sukacika 4years da aure lkchn ne binta tafara rashin lfy mai tsanani wadda dukansu basu ta’ba tsammanin ciki bane domin wahalar ciwon tayi yawa….,hakan suka d’ugunzuma zuwa assibiti dukansu…,bincike ya nuna binta na d’auke da ciki har wata hud’u….murna gurin Aliyu da malam ibrahim ba acewa komai….suka dawo aka cigaba da rainon ciki….,aikin komai binta bata iyawa saidai Amina tashigo tayimata komai takoma gida….,

kasancewar malam ibrahim primary yake karantarwa hakan sai yake zuwa da Abdl-jabbar kullum…itakuma taji da aiki……

Cikin binta ya isa haihuwa…watarana sai tatashi da naquda mai sauqi..,nantake Allah yakawo haihuwar ya macce kyakkyawa kamar mahaifanta….

Dasauri mmn abdl tazagaya kiran nurse d’in unguwarsu dama tazo taje tadawo…akazo aka gyara baby da mai haihuwa…nan take tafara shaidama malam don yakira aliyun yafad’amashi….

Murna ba acewa komai duk da yaso ace namijine farkon haihuwarshi amma koh ynx alhmdllh bakomai Allah ya rayamasu *fatima* sunan mahaifiyarshi kuma sunan matarshi…yasanyamata….
Farinciki da murna ba acewa komai…yashaidama yn uwan binta da iyayenta domin sukad’ai ke gareshi yn uwa don yn uwanshi bazasu amsaba koh yafad’amasu…..

Ranar suna yn uwan binta sunxo domin mahaifinta yace tayi jegonta gidan mujinta..,tunda sun samu masu taimaka masu…akayi buki aka qare yn uwanta sunkoma da murna domin sunga binta cikin wadata da yalwa…kayan barkarta duka masu kyau dakuma yarinyarta..wadda suke kira da *{FARHA}* farinciki kenan….

Zama mai dad’i sukeyi itada aunty amina domin sunan datake kiranta dashi kenan….,koh yaushe farha na gidansu malam ibrahim…,domin abdl-jabbar cewa yakeyi qanwarsace..,kuma bamai ta’bata sai shi…,duk gidan da take yana cen…mkrnt kad’ai ke rabashi da ita….

Farha na girma tana qara wayo domin koh barci takeyi dataji muryar abdl xata falka tayita miqo hannu ya d’auketa…,tun ana hanashi har yakai basa hanashi ita….shike renonta koh yaushe…hakan yasa iyayen ke qara shaquwa tsakaninsu…..

Farha nada shekara biyu aka yayeta…domin tuntana shekara d’aya da wata biyar taso yayenta amma mmn abdl tahanata…duk da farha ta iya tafiya ga baki amma saida tayi shekara biyu a nono…..

Har farha tayi shekara ukku mamarta bataqara samun cikiba…,saida tayi ukku da rabi sannan taji alamun ciki jikinta hakan yasa farha takoma gidansu abdl-jabbar zama sbd suma suna buqatar hakan…..

Ba adad’eba ta haifi khadijatul{IMAN} wadda taci sunan mahaifiyar binta shine suke kiranta da iman wadda gareta babansu yasan cewa lallai ya d’ebo gadon gidansu kenan…d’iya matane arziqinshi..,toh Allah yarayamashi su shiriya ta addinin musulunci…suka cigaba da renon yayansu a kyakkyawar kulawa….

Hakan kowanne mutun zaiyi tsammani farha da abdl-jabbar da iman uwarsu d’aya uba d’aya duk da iman batayi haskensuba…amma zaka d’auka gida d’aya suka fito…..

Farha nada shekara 6 tana primary 1 abdl-jabbar kuma yana shirin zana j.s.s exam..inda iman koh shirin sanyata ba ayiba domin ynx takeda shekara ukku cikin ta hud’u…amma tamatsa hakan babansu yasakasu dole guri d’aya da ita..aka sakata nursery1..hakan yake kaisu a mashin d’inshi kafin yawuce gurin aiki….

Prvtschool yasanyasu mkrntar masu hannu da shuni domin yanason suyi ilmi mai yawa…,suzama abun alfaharinshi koh da bai samu ‘ya’ya mazaba suxamo sanyi idanuwanshi…,hakan yata jajircewa tareda mahaifiyarsu gurin ganin sun samu karatu mai yawa….

Abdl-jabbar kullum shine lesson nasu..shike koyamusu assignment yakuma gyara masu inda suka kuskure…,har suna kiransa da brox jabbar sbd d’aukar dasuke yimashi na yayansu najini..,domin bazasu rabe dangantakar iyayensuba domin akwai kyakkyawar shaquwa da k’aunar juna tsakaninsu wanda kowa nashiga dangin kowa….

Haka suka taso cikin kyakkyawar kulawa…,farha na bala’in son k’anwarta wadda komai tare sukeyi d’aya bazayayi abunda d’aya bayasoba,suyi kuka tare idan d’aya yayi laifi akayimashi fad’a…suyi dariya tare idan d’aya yayi abun farinciki…hakan nasa iyayen nasu jin farinciki duk da baibasu d’a namijiba kuma bai qara basu wata haihuwaba…sunji alhmdllh kuma ga abdl-jabbar nayi musu duk abunda d’a namiji zaiyima iyayenshi domin rabin zamanshi duka gidansune…..

Lkchnda abdl-jabbar yaqare secondary school lkchn ne kariyar arziqi tafad’oma baban farha komai nasu ya tsaya domin shine garkuwarsu har Abdul d’in hakan yasa daya gama secondry bai wuce wataba…lkchn mahaifinshi malam ibrahim bayada komai domin albashin nashi na shigowa bashin abincin dasuka amsa zai cenye kud’in….

Duk da halin dasuke ciki Aliyu abbas bai daina buga bugar dayakeyiba gurin neman kud’in makarantar yaranshiba haka itama binta..har saida komai nata yaqare a hakan suke zaune cikin rufin asirin Allah yaran na karatu….
Watarana gidansu abdl-ake kawo masu abinci…har farha takai primary 5 awannan halin suke….

hakan yasa baba Aliyu abbas yaga yakamata abdl-jabbar yawuce school tunda takardunshi sunyi kyau hakan yasamu yasamamashi wata university nan kaduna yafara..tareda taimakon shi abdl d’in domin yasan ciwon kanshi…,hakan suketa taimakon junansu hardai aka qarasa…..

โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…

Rayuwa nagudu kwanakki na gushewa ayau farha taqarasa secondary school d’inta iman na s.s.2…Abdl-jabbar yaqarasa university d’inshi sai service dayakeyi a yobe wanda yana d’aukar long tym bai dawoba…..

Izuwa lkchn duk wani yn matanci gabad’aya ya baiyyana ga farha domin yariyar akwai kyau..farace kuma mai d’an jiki, qirar farha qirace ta azo agani domin ita mai yalwar qirjice ga kyau….wanda baka rabeta da qanwarta saidai iman batayi haskentaba.., totally yaran sun had’u….

Dawowar abdl-jabbar tafarko lkchn ne yaji qaunar farha tawuce ta d’aukar zumunci takai ta abun a yaba…,han yasashi fara nuna mata a wasa….,

Watarana yazo gidansu bayan isha’i kamar tym d’inda yake zuwa fira gurinsu domin shi ba ma abuci son qawayeneba….

Farha tafito d’akinsu domin gaidashi taji yashigo….kallo d’aya yayimata yafara jin changi jikinshi….haka tazauna shinfid’ar tareda yimashi barka da dawowa…suka fara firarsu kamar yadda suka saba…,dare yayi yawuce suma suka koma d’akinsu……

Yadawo gida hnkalinshi tashe domin wlhy son farha yakamashi amma wlhy yakasa fad’amata….Toh waishi ta ina zaifara…..??

Yake tambayar kanshi domin sonta full yake a zuciyarshi….Allah yasa ta aminta dashi kafin yakoma….,shikad’ai ke firarshi ad’akinshi………

 

*Bee Been masoya*๐Ÿ’ž
[12/29/2017, 9:44 AM] Bee Been๐Ÿ’ž Masoya: ๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ž๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง
*SO NE……*
*DALILIN HAWAYENAH๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ*
๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ž๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง

ยฉยฎ
Khadija bee bee
Khadijabeebee@gmail.com

My wattpad user name…. *khadijabeebee……*
My Facebook page….
*beebeenmasoya*

*I LUV YOU ALL MY FANS*
๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹

โ˜…TRUE LYF STORYโ˜…
โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…

*_{SUBHANALLAHIE WA BEHAMDIHIE….,ADADI HALQIHIE….,WARIDA NAFSIHIE….,WA ZINATU ARSHIHIE….WAMADADA KALIMATIHIE…๐Ÿ‘๐Ÿป}_*

*RAMLART REAL DAMBU…congratulation…,inamaki murnar qare buk d’inki.., โ˜”NAMIJI BA YARO BANEโ˜” Allah yaqara haxaqa…,bee been kice dai๐Ÿ’˜*

Page….
โ˜…4โƒฃโ˜…

ยฎ ABDL-JABBAR IBRAHIM UMAR…, matashine maiji da kanshi ta hanyar gyara kanshi abdl-jabbar shikad’aine ga iyayenshi..wanda sun dad’e basu samu haihuwaba sai gareshi..,kuma sai Allah bai qara basu wata haihuwarba….

Iyayen Abdl-jabbar suna matuqar sonshi….saidai rashin wadata mai yawa na tauyesu ta wani gefen gurin samamashi jin dad’in duniya…amma wadatar zucinshi shine abu mafi burge iyayenshi….

Abdl-jabbar kyakkyawane ajin qarshe domin komai taurin kanki ke macce da kinganshi xakiji ya kwanta maki…akwai tsafta akwai son gayu hakan yasa yake samun yn mata tako ina idan yafita…,irin mutanen nanne masu ko in kula da rayuwar kowa…,hakan yasa bayada aboki..,idan yadawo da mkrnt bayada gidan dayake zuwa face gidansu farha yaci firarshi suyi kallo suyi karatu…yadawo gida domin barcinshi…

Tsarin rayuwarshi na burge kowa…,hakan yasanya babansu farha yake matuqar sonshi sosai…,kuma gashi yana d’ebe mashi kewar yaro namuji dabai samuba…

Rashin wadatarce mai yawa tsakaninsu..,komai na karatun abdl-jabbar yadawo hannun aliyu abbas babansu farha kenan…,duk da shima ba komai gareshiba amma yanada mutanen dayasani dalilin kasuwancin dayayi baya..,suna taimaka mashi….,sbd bayason karatun abdl-jabbar yayi baya domin yanada ilmi mai yawa….dahaka akatayin karatun har abdl-jabbar yasamu ya kammala service d’insa….

Saidai yaqarasa tareda wani al-amari mai rikitarwa domin babu wadda yakeso a cikin mata face farha…,duk da yasan idan yafad’ama mahaifansu zasuyi murna da farinciki…,amma yafison yasamu yarda da amincin farha d’in kafin mahaifan susani…,
Toh amma yana nunamata har ynx bata fahimci komaiba…,koh taya zaiyi..?
Hakan koh yaushe zaije gidansu suyi fira yadawo da zancenshi aciki baifad’amata sonda ke zuciyarshiba…,
โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…

FATIMA {FARHA} ALIYU ABBAS…,fatima kyakkyawace ajin farko kasancewar fatima ita tabiyo mahaifinta gabad’aya Farace sak ga manya idanu…fatima yr duma dumace itaba siririyaba kuma bamai jikiba tsaka tsakiyadai…farha nada yawan son murmushi don koh magana batayimata dad’iba zatayi murmushi sannan tayi fushin nata…farha nada biyayya koh nace sun samu tarbiya mai kyau gurin iyayensu… Iyayensu nasonsu kamar rai da ajali duk da basu samu d’a namijiba sunsan sune sanyi idaniyansu….saidai farha nada wata d’abi a riqaqqen ra ayi gareta..,domin koh a binci akwai abunda takeso akwai wanda bataso..kuma idan batason abu bazatace batasoba saidai kaga tanaqin accepted d’inshi wannan kad’ai na dagula rayuwar yr uwarta iman….

*KHADIJATUL IMAN* k’anwace gurin farha…,khadija itama tsarinsu d’aya da farha saidai farha tafita haske sosai…itakuma khadija batada jiki kamar na farha amma kuma ba ramarmace…,khadija nada kyau da sassauqan ra’ayi komai ya tari gabanta zata iya kar’barsa taci domin tasan shine wadatar gidansu…,kuma shine arziqinsu tunda a farko ba haka suka tasoba….duk da yadda iyayensu ke nunamasu qauna saidai da alamun sonda sukeyima farha ya girmi na iman domin farha itace ta farko…,saidai mahaifiyarsu nanuna k’aunar iman ne a fili….
Komai tare sukeyi basa rabe kansu gurin saka kaya gurin ma’amala koh wa yasan sirrin kowa kuma kowa na rufe sirrin kowannensu..,wanda iyayensuma basa sani…,sai idan abu yafaru mai nauyi su sanar da brox d’insu abdl-jabbar zaibasu mafita….basa fita koh ina..,hakan yasa basuda qawaye sune abokan junansu…

Lkchnda farha tafara zuwa state university nan kaduna lkchn IMAN ke shirin zana S.S.C.E d’inta hakan yasa suka samu banbancin fita tare…..

At all yaran sunsan kansu ta hanyar gyara kansu…dole kagansu kaji kanaso kuma dole kaji sanyi idan d’aya tace tanasonka…duk da farha tagirmi iman kuma tafita cikar budurci amma duk d hakan ba bayaba…chikar haibarsu daban take da sauran yaya duk da rashin wadata mai yawa koh dake garesu..,hakan iyayensu ke sayamasu suturu masu tsada……

๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง
Kamar kullum abdl-jabbar a hakan yake riqe da sirrinshi..,saidai yau yaquduri shaidama farha sonshi a zucigarshi zuwa gurinta…
Yashirya kamar kullum domin shiga gidansu gurin firar dasukeyi…,saidai yau tafiyar ta ranace…. Yayi kyau iya matuqa domin ta ko ina qamshi ke tashi jikinshi….yashiga d’akin ummanshi domin yashaidamata zaije gidan baba Aliyu koh da za a nemeshi….,anan yatarar da mahaifinshi d’akin suna zaune suna fira…,ummanshi na ganinshi tace…..

“Babanah kuma yau sai ina hakan…?”
Yasosa kanshi yace…
“Umma gidansu farha zanje zanyimata assignment da akabasu…,amma xan dawo anjima….”
Sukayimashi Allah tsare tareda cewa su gaishesu….

Kasancewar ynx akwai nisa tsakanin gidansu da dagidansi iman..,sbd masu hayar na suka tayar dasu sai suka matsa wani gurin..,wanda malam ibrhim shine yayi hanyar samun wancen d’in kafin Allah ya yassaremasu nasu…

Fitarshi da buri mai yawa axuciyarshi har yakai gidansu farha…,shigarshi keda wuya yatarar da mama da farha zaune suna kallo kasancewar ynx sunfara samun wadata..,sbd baba aliyu yana kasuwancinshi b laifi sbd baison zama…..
Mama naganinshi tafara murna domin tanasonshi sosai ji takeyi kamar itace ta haifeshi domin bata ta’ba mance karamcin iyayenshi akansu….

“Abbanmu shigar rana akeyimuna yau..?”

“Eh mama farha takirani..,wai batagane assignment d’in dazatayiba nazo na nunamata…,dama kuma inason nazo…”

“Kunfi kusa ai..dama aiki nakeyi zanshiga ciki…,kafin auta ta tadawo….”
Sukayi murmushi dukansu tatashi tashiga ciki….
Yadubi farha d’in yace….

“Yau ina iman d’in tajene halan….?”
Tace…”lesson d’in exam d’insu sukeyi tun 7 sai 6pm suke dawowa…”
Yace “toh Allah yabada sa’a..”
Tace…”ameen”

“Brox chemistry d’innan kwata kwata bangane komaiba kuma yace assignment d’in shine C.A nashi gashi da 6aqar zuciya wlhy…”
“‘Dauko nagani…”

Tamiqe don zuwa d’akinsu gabad’aya hankalinshi akanta yake…,farha tayi farha ta kammala abunda yakeso ga ‘ya mace…,don haka yau zai shaidamata qudurinshi….,yana hakan tadawo da handouts d’inta da longbook nata…,ta sauko qasan shimfid’ad’ar ledar fallon nasu qarami..shima ya sauka…yana nunamata tana rubutawa tareda yata bayani d’ai bayan d’aya har suka qarasa…tarufe buk d’in tana bashi lbrn abunda ke faruwa school nasu…bakinta kawai yake kallo yadda yake motsi da kuma yadda take sarrafashi…gabad’aya yatafi a kallon qirjinta….

“Brox lfy mekake tunani hakan..?”

“Ke farha..! Ke nake tunani….”

“Brox kuma wani sabon salon firane hakan yau…? Toh kayiman ni kad’ai tunda iman batanan sai nabata lbr….”

Yayi murmushi tareda duba fuskarta…,sannan yariqa hannunta yayi murmushi…..

“Farha kinsan menene so kuwa…?”

Tadubeshi cikin mamaki tunda suka girma bai qara riqa hannunsuba sai yau…tace….

“Eh brox nasan so mana…saidai banta’ba yinsaba…Allah yasa munsamu aunty musha biki…”

Yaqara riqa hanunta duka biyu yace….

“Farha ki fahimceni…ki dubi fuskata..,sonkine kwance cikin zuciyata wanda bansa yazan shaidamakiba..,hope zakiso d’an uwanki…,kuma ki bani answer domin nasamu sanyi zuciyata…..”

Hakan dayace sai tayi sauri taqwace hannunta duka tareda rufe fuskarta…ta miqe ta.a murmushi sai d’akinsu tana faman rufe fuska….
Mama taga wucewarta da sauri kuma taga tana murmushi harda rufe fuska sai abun yabata mamaki….
Shigarta pallor d’in saita ganshi zaune yana duba littafin nata….

“Babanmu har anqarasa karatun ne..? Naga qanwar taka tayi ciki…?”

“Eh mama anqare ni wucewa zanyi dama zanbiya kasuwa nadubama baba kaya yadawo cin abinci…”

“Ah Ah jira kuci abinci sannan kaje…”

Sallamar iman tasa umma juyowa….,ganin tadawo da wuri yau…

“Auta lfy dawuri haka..?”
“Qlau mama kawai anqarasa d’ayan wlhy nagaji shiyasa kawai nadawo gida…,nasan ‘ya’ya farha tadawo tun d’axun….”

“Eh toh Allah yataimaka.. kije kizubomaku abinci ga yayankunan najira kuci….”

tagaida Abdl d’in tareda wucewa ciki….shigarta da sauri ta hango farha riqe da fuska…,domin farha ta aza shine yabiyota d’akin….

” ‘ya’ya lfy kike rufe fuska nice fa…?”
Sannan tasaki fuskar tareda dafa yr uwar tata…

“Iman sabon al-amari…,amma bazan fad’amakiba sai anjima domin ynx zuciyata takasu biyu..,kuma kibani shawara kasancewarki yr uwata abokiyata….”

“Allah yaji dani alkhairi kitashi muci abinci wlhy yunwa nakeji…mama tace nazubamana zatayi sallah….”
Tamiqe tatashi sannan itama farha tabiyo bayanta…,suka zu a kamar yadda suka sabaci..sukayo parlor farha nashiga sukaci karo ashe bai wuceba…,kawai sai tadake suka zauna aka fara ci…,shima hannunshi yasaka ciki sunaci…..

Abinci sukeci hankalin iman kwance sbd batasan abunda suka saniba…farha takasa d’aga idonta bale suga juna….shikuma burinshi yaga idonta amma taqi…,haka suka qare shi yawuce da zumud’in jin amsa d’inta itakuma suka koma d’akinsu don yin sallah…..

Dare yayi sukayi shirin kwanciya bayan sun gama karatu littafansu na addini dashima Abdl-d’in ke karantar dasu gareshi suka sauke alqur’ani….

Farha ta hau gadonsu kusada yr uwarta takira sunanta……

“Iman yau brox abdl cewa yayi wai yanasona kuma nabashi answer da wuri….,kina ganin yadace nasoshi…? Kuma wace answer zan bashi? domin bansan soba wlhy har ynx…..”

“Kai ‘ya’ya farha keda ke jami’a bakisan soba…bale ni dake secondry…,amma wlhy naji dad’in wannan abun ‘ya’ya..,brox yakai namijin dakowa keso….kuma wlhy kunyi dace ki amsa koh ta wayane kawai…,burinah kiyi aure nima a turani wlhy…..”

“Iman Allah shiryaki gaki gaki saliha amma sai iskanci ‘boye….,zanyi yadda kikace…,saidai inason brox amma har ynx baicika abunda nakeso ga mijina yakasance yanadashiba….

Nafarko…,yanada ilmin dakowa zai soshi… domin yacika duka biyun..

Nabiyu…,abdl nada kyawon dako wace macce zatasoshi…ga hankali da natsuwa….,
Saidai bayada cikar burin danakeson naga na hau wato….mujina yazamo mai dukiya domin iyayenah suji dad’i…… Amma zanso abdl ahakan sistr……..

” Ah Ah ‘ya’ya farha kiso brox da zuciya d’aya insha allah zakiji dad’i nan gaba har muma baki d’aya…,ki amsa masa gobe kina sonsa kawai….”

“Insha allah gobe zanyi yadda kikace qanwata….”

Kowa yaja bargonshi ya lullu’be sbd sanyi…….

 

Leave a Comment