*RASHIN JITTUWA.*
By Mrs j moon.
*Wattpad @Mrsjmoon.*
An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau – kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau – manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau – Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that – we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that – pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that – our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
®ELOQUENCE WRITERS ASSOCIATION.
*Happy new year in advance.*
Bissimillahil rahmanin rahim. Allahuma salli ala sayyiduna Muhammadun wasallim (S.A.W)
01
A sannu ta tub’e gown d’in da take sanye dashi tare da inners ta d’aura towel mai yalwa milk colour, cike da kasala ta nufi hanyar bathroom, tana shirin shiga taji anyi sama da ita an ajiye gefe, k’amshinta yasanya bata kwalla ihu ba sabida sosai ta firgita.
Tsaki ta ja ta zauna samar stool tana zabgawa k’ofar toilet d’in harara.
Kimanin mintoci goma ta fito rik’e da k’aramin towel wanda take goge hannun da shi, kallo d’aya tayi mata ta kauda fuska tana mai k’unshe dariya.
A fusace ta mik’e ta fata toilet batare da tace da ita komi ba, lamarin da yasanya Aameelah kyalkyalewa da dariya kenan har da rik’e ciki, cikin dariyar take cewa “Ina zan iya jure zaman jiranki har sai kin fito wankanki mai kama da kina sanja fata.”
Lek’owa tayi “Had’uwarmu dake ba zaiyi miki kyau ba yarinya.”
Wani dariyar ta kuma kyalkyalewa da shi.
“Banza mai dariyar aljannu kawai.”
“Mantawa kikayi ni ce ke.” Cikin jin haushi ta furta hakan.
Murmushi Aamirah tayi mai sauti ganin tayi nasaran rama abinda tayi mata hankali kwance.
Zaune suke dik kan zuri’ar gidan a saman dining, supper duke ci cike da natsuwa, bakaji sautin komi sai na spoons.
Aamirah ce ta katse shirun tana mai cewa.
“Abbu dan Allah kabarmu muje riga tare da Ammi, tunda cikin k’arshen mako zata je.”
Kallon da ya sauke mata yasa tayi saurin tashi zata bar wurin dan tasan ta karya doka sabida a tsarin mahaifin nasu in har ana cin abincin kuma yana a wurin to bawanda zaiyi magana har sai an kammala sai dai in kwarewa wani yayi ko atushawa to wannan za’a iya yiwa juna sannu.
“Ina zaki?” Ya furta a dak’ile.
Komawa tayi ta zauna amma tak’i cigaba da cin abincin sakamakon kama yayarsu Aasim da tayi yana yi mata dariya a sink’e.
Gyaran mirya Ammi tayi, batare da ta d’ago ba ta soma d’iban abincin kad’an – kad’an tana ci, dan tasan umurni take bata.
Aamilah ta matsa cikin dabara ta murje mata toes, tanajinta tayi banza da ita dik kuwa da zafin da taji amma ta daure sabida juriya wannan yana daga cikin d’abi’unta.
Suna kammalawa Abbu yasoma tashi Ammi tabi bayansa sannan Aamilah ta mik’e itama zata bar wurin, aikam cikin hanzari Aamirah ta fincikota ta jefata jikin Aasim ta nunasu da yatsa “Wallahi Allah zan karta muku rashin m inhar baku kiyayeni ba tam”
Ta shi Aamilah tayi tana zabga mata harara, tana shirin bata amsa ta cinkayi fitar sautin mari fass!!, azabure ta waiwaya Aasim ne tsaye cikin huci wanda shine ya fallawa Aamirah marin.
Cikin rawar mirya tace da shi “Meye haka Yaya?, shin ba su Ammi sunyima kashedi akan saurin dukan nan ba?”
“Ke!! Rifemin baki ko kema yanzu ki sami rabonki.”
Kama bakinta tayi ta kai hannu ta kamo Aamirah wacce kanta ke sunkuye.
“Sorry dear.” Tace da ita, tana kwanto da ita jikinta.
Saurin daka tsalle tayi ta kaucewa hakan, cikin jan idanu ta kalli Aasim dake tsaye yana jifarsu da mugun kallo, itama mugun kallon ta watsa masa tace “Wallahi summa billahil azim indai har an haifeni ni Juwairiyya da jini to sai kayi kuka da idanunka daga nan zuwa gobe, wannan arubuce yake. Ke kuma kizamo shaida.” Ta nuna Aamilah.
Dank’ota yayi ya matse a bango, ya sanya hannunsa ya matse bakinta da k’arfi, tanajin zafi amma tak’i yin kuka domin bata son ya gano gazawarta. Aamilah ce ta rik’e hannunsa cikin zubar kwalla tace “Yaya in kanayiwa Allah da manzonsa ka saketa kada kaji mata ciwo kazo kana da kana sani mara amfani.”
Sakinta yayi ya juya yabar wurin fuww!! kamar zai tashi sama.
Tsaki taja tana mai goge bakinta tare da liliya inda ya lotsa da farcensa har ya fashe shafo jinin tayi ta cije lips “Natsaneka tsanar da bazan iya kwatan ta irinsa ba cikin ruhina.”
“Ya Salam Meerah meye haka? Shin ko kin manta d’an uwanki na jini kike ik’irarin cewa kin tsana?, kalmar da Allah da Manzon Allah sukayi hani da’a fad’awa dikkan musulmi.”
Wani kallo ta watsa mata sannan tace “To bari kiji kad’an daga cikin tsanar da nayi masa, inda ace Ubangiji zai k’addara mana ace Aljanna atare zamu shiga to da ni wuta zan wuce direct, akan dai mushiga a tare da juna wallahi gara in zamo yar jahanna…..
Kafin ta k’arasa Aamilah tayi gaggawan rife mata baki, tana mai girgiza kai.
“Innalillahi Meerah are u mad?”
“Sama nake cizo.” Ta amsa a fusace tare da hankad’ata gefe ta bar wurin.
Bayanta tabi da sauri tana kwala mata kira.
Tsaye ta sameta cikin bedroom d’in Ammi tana shafawa wurin da yafashe cream.
“Sis Meerah dan girman Allah ki sanywa zuciyarki salama, ki rage tsanar da kike ikirarin kina yiwa Brother, kin daiga hausawa sunce babban wa uba, yanzu misali batafa nakeyi ba ace su Abbu wa’adinsu yayi kinga dole shine dai zai zame mana madadinsu.”
“Allah ya tsinewa wannan misalin naki Meelah!! banza mai mugun fata kawai, to kisani insha Allahu su Abbu sai sun aurad da d’iyoyinmu da ‘ya’yansu.
Kuma wannan wofin da kike cewa kamar uba yake garemu to sai dai yazama ubanki ke kad’ai amma banda Aamirah.”
“Ikon Allah Sis wai me ke damunki yau?”
Banza tayi da ita, ta kwanta samar gadon Ammi ta lumshe idanunta tana sak’a yarda zata k’unta tawa Aasim kafin nan da gari ya waye.
“Dear ki hak’u……
” Dakata Meelah!! Kibarni naji da ciwon gami da tiririn da zuciya ta take yimin akan marin da wancan mai sifar dodannin yayi min, kuma kisani bazan daina fad’ar na tsaneshi ba har sai na daina numfashi domin tsanarsa a jini na yake, dashi aka halicceni tun fil’azal dan haka ki rabi da ni kawai, _rashin jittuwarmu_ yasamo asali ne.”
Ficewa Aamilah tayi ranta a dagule ita ta rasa irin wannan masifa tasu ace mutane tushen su d’aya ta ko ina amma sam basa jittuwa da juna.
“Allah yakawo iyakar wanna al’amari dai.”
“Amin.” Ammi ta amsa.
Kallonta Aamilah tayi sai taji ta bata tausayi dan tasan yanzu ranta zai dagule sabida sam bata son ganin b’acin ran Aamirah ko kad’an gashi kuma Yaya ya haddasa afkuwan hakan.
*momyn Noor.*
*RASHIN JITTUWA.*
By Mrs j moon.
*Wattpad @Mrsjmoon.*
®ELOQUENCE WRITERS ASSO.
*Addu’ar neman karb’ar ayyukan alkhairi.*
_____________________
Rabbana taqabbal minnaa innaka antas sami’ul aliim.
_______________________
02*RASHIN JITTUWA.*

02
“Ina Aamirah?”
“Tana cikin bedroom d’inki.” Ta amsa cikin ladabi.
Shafo fuskanta tayi cikin murmushi tace “Aamilah d’iyar albarka.”
Kwantowa tayi jikinta cike da jin dad’in kalamr albarka da rakirata dashi ta furta “Godiya nake Ammina.”
“Tafi ki dafawa yayarku ruwan lipton d’insa dan nasan yanzu zai shigo nema.”
“To Ammi.” Ta amsa tare da nufar hanyar kitchen ita kuma ta wuce zuwa cikin bedroom.
Tsira mara idanu tayi tana nazarin yanayinta sadda ta shiga room d’in.
“Aamirahta.” Takira sunarta cikin rad’a.
Bud’e idanu tayi ta zubesu kan Ammi, a firgice Ammin ta zauna gefenta ta kamota cikin rawar jiki take tambayarta “Waye ya tab’amin ke Mamana?
Lafewa tayi jikinta tana sauke ajiyar zuciya ahankali tace “Zalimu ne.”
Murmushi tayi tana shafar bayanta tace “Kiyi hak’uri Mamana wannan rashin jittuwa naku wallahi yana jefani cikin rud’ani, ace yara tun kuna k’anana kuke cikin abu d’aya gashi yanzu har hankali yazo muku amma lamarin bai sanja zani ba. Shin wai har sai yaushe ne zaku bar hankulanmu su kwanta?, Kai jama’a Allah yakawo iyakar wannan lamari.”
A hankali sautin kukanta ke fita, iska Ammi ta fesar cike da jin d’acin sautin fitar kukan nata tasoma magana.
“Hakik’a banason ganinki cikin b’acin rai dan nima nawa ran b’aci yakeyi amma ke a kullum burinki shine ki jefa kanki cikin lamuran Asim bayan kinsan sarai ganin b’acin ranki shine cikar burinsa.
Dan Allah Aamirata ki dawo cikin hankalinki kinji?, ina son ganin kin fita daga sabgarsa sabida yanzu ba yarinya kike ba, kin girma daf kike da ajiye zuri’a.”
Cikin sanyi murya ta amsa “Tam Ammi kiyi hak’uri zan fice.”
“Bakimin komi ba mamana, Allah ya baki iko.”
“Amin Ammina, amma dai sai kin soma shiga tsakanina da shi, kiyi mana iyaka da juna tun kafin na d’au mataki da kaina.”
Shiru Ammi tayi tana kallonta ita kuma ta sunkuyar da kai k’asa tana jan hanci, ajiyar zuciya Ammin ta sauke a hankali tasan Aamirah bazata tab’a sanjawa ba sam, yi mata addu’a shine kawai mafita.
Mik’ewa tayi sai da ta kai k’ofar fita sannan ta juyo tace “Aamirah bazan tab’a iya raba tsakanin hanta da jini ba amma dai zanyi k’ok’arin d’aukan mataki akan lamarin ko dan samun kwanciyar hankukanmu.”
K’uri tayiwa hanyar da Ammi tabi tana nazarin ‘Shin wani irin mataki Ammin zata d’auka?’
Ganin ta kasa lalibo amsar sai ta koma ta kwanta cike da takaicin Aasim, gefe d’aya kuma tausayin Ammi nata yacika ruhinta dan tasan tabbas rashin jittuwarsu yana ci mata rai.
10:00 na safe.
Sanye take ciki riga da zani na a tamfa sai k’amshi perfume take zubawa, a sannu ta fito daga room din Ammi zuwa dining area, tana ganinsu suna kallon ball sai dariya suke kwasa dan murnan ganin team nasu ke leading, yi tayi kamar bata san da ruwan tsiransu ba.
“Sis Meerah bakiga Yaya Aasim ba ne hala?” Aamilah tace da ita.
Yi tayi kamar bataji me tace ba, d’iban abinda take muradi tayi tazo ta wucesu cikin takun k’asaita. Wani mugun tsuka ya ja ya mik’e ya bar wurin, da wowa tayi da baya ta zauna tana jifar Aamilah da mugun kallo.
Ita kallon ta watsa mata cikin tab’e baki tace.
“Matsalarku ce wannan iskaron, ace mutane sai kace masu ganin hanjin juna, kai Allah dai ya sauk’ak’a muku kam.”
“Ji da gani ne naki.”
Harara Aamilah ta zabga mata, murmushi ta saki tare da maida hankali kan cin food nata, zuwa can ta dakata cikin nishad’i ta furta “Kuka dole ne wallahi nan bada jimawa ba.
“Waye zaiyi kukan?”
Tashi tayi ta fice compound rik’e da plate batare da ta amsa mata ba.
A su kwane ya shigo parlorn yana dube dube idanunsa sun kad’a sunyi jajur.
Umma da take yanke farce ta d’ago cikin tsuke fuska tace “Gidan kafurai ka shigo kenan?”
Komawa da baya yayi cikin shak’ewar murya ya yace “Assalamu Alaikum.”
Amsawa tayi batare da ta d’ago daga abinda takeyi ba.
“Umma Aamirah tashigo nan kuwa?” Ya tamyayeta hankalinsa a tashe.
“Eh, amma ta fita tin d’azun.” Ta amsa masa cikin rashin kula.
“Ya Salam!! Umma wallahi in har Aamirah tayi sanadin salwantar document din nan Allah sai na sumar da ita gau!!.”
Cike da mamaki take dubansa, Fuww!! Ya fice kamar zai tashi sama.
Tsam Umman tayi, ta d’auko wayarta dake gefenta tasoma dialling number Aamirah.
“Dik inda kike kizo yanzu ina jiranki.” Bata jira cewarta ba ta kashe kiran.
Kallon Asiya tayi tana sosa tsinin hancinta cikin farin ciki tace “Anzo wurin da alama hak’ata ta cimma ruwa, bye k’awalliya sai mun had’u kawai.”
Kamota Asiya tayi da sauri “Meerah anya abinda kike shirin yi shin kina ganin kin kyauta kuwa?”
“Mitchew!!! Kyautawa fa kika ce?, Wallahi bana fatan zuwar ranar da zan kyauta tawa wannan bagidajen mai siffar dodanni.”
Dariya Asiya ta kyalkyale dashi “Yo K’awata abinda yayiki ai shi yayi Yaya Asim, in dodo ne shi to tabbas kema dodanniya za’a kiraki dan sak kamaninku d’aya da juna hatta kwayar idanunku shape nasu iri d’aya tamakar wasu identical twins, hasken fata ka d’ai ya d’an d’araki shima ba sosai ba.”
“Allah ya isa tsakanina dake.” Ta furta hakan cikin fushi.
A fusace ta fad’a cikin napep da ta tare, tanajin kiran da k’awar nata ke kwalla mata amma tacewa mai napep “Kada ka sake ka tsaya.” Gyada kai yayi tare da k’ara gudu.
Tana isa k’ofar gate d’in gidan Umma Asim na fitowa shi da Aamilah, dik da gabanta ya fad’i tsoron ganinsa yakamata amma sam jarumtarta yak’i bari yayi tasirin ganin hakan a fuskanta.
Sallamar mai napep tayi ta doso zata wucesu, wani dank’a yayi mata ya murd’a hannunta sai da sautin k’was yafito.
Tsuwwa tayi mara sauti cikin tsiwa tace “Sakeni Malam! tunda ni d’in ba watsatstsiyar daduronka bace.”
Mari yayi niyyar sauke mata ya tsinkayi muryan Abba “Saketa nace ko ranka ya b’aci.”
Sakinta yayi ya sunkuyar da kai k’asa tuni jijiyoyin kansa sun fito rad’a -rad’a dan b’acin rai.
Tsaki taja gami da tofa masa yamu tabi bayan Abba da gudu.
“Sorry Yaya.” Amilah tace dashi cikin zubar kwalla.
Shima kwallar ya sharce yace “Wallahi kome za’ayi sai dai ayi dan sai ta fitomin da takarduna ko inyi azalinta kowa ya huta da shed’ancin ta.”
Zare idanu Amilah tayi cike da tsoro furucinsa.
Jinjina mata kai yayi alamun tabbatar da zancensa.

“*RASHIN JITTUWA.*

Ammina, amma dai sai kin soma shiga tsakanina da shi, kiyi mana iyaka da juna tun kafin na d’au mataki da kaina.”

Eloquence writers asso.
*Addu’ar neman Allah ya shiryar da mutum tare da iyalensa da zuryarsa yayi musu jagora.*
____________________
Rabbana waj’alnna muslimaini laka wa min zuriyyatinaa ummatan muslimatal lak wa arinaa manasikanaa wa tub alainaa innaka antat tawwabur rahiim.
____________________
03
Da sarsarfa ta isa ta rungume Umma wacce ke zaune, rungumeta itama Umman tayi, cikin rad’a tace “Umma dan Allah kome nayi miki kada kiyimin fad’a agaban azzalimin can.”
Sarai tagano da Aasim take yi, nock Umma ta sakar mata a kai mai kyau, dafe da wurin take duban Abba kamar zata fasa ihu, jinjina kai yayi ya furta “Madallah.”
Kwalla ne ya ciko idanunta ta sunkuyar da kai k’asa, sai tabasu tausayi musanman Umma, mannata tayi da jikinta cikin sigan rarrashi tace “Sorry Aamirahta amma ina son ki amsamin wad’an nan tambayoyin da zanyi miki, ina muradin jin gaskiya.
“Me yasa kike raina yayarki Aasim?, Me yasa kika shiga cikin d’akinsa kika d’aukan masa takardu masu mahinman?, kuma ina kika kai su?”
Shiru tayi yana jan hanci.
“Oya ta shi maza ki d’auko masa kayansa amfani zaiyi dasu nan da gobe.” Abba yake umurtan ta.
Kuka ta fashe da shi mai sauti, cikin kukan take cewa “Sharrin daya k’ullamin kenan na sata? To wallahi Allah sai ya bimin hakkina akan lak’amin satan da yayi.”
“Munafuka ko kukan jini zakiyi yau sai kin fito da su.” Asim ya amsa sadda ya shigo parlon Aamilah na biye dashi.
Cikin k’arajin tsiwa tace “Ni ba munafuka bace kaine cikakken munafiki mai fuska biyu wanda yafi jin tsoron mutum da mahaliccinsa.”
Kafin su ankara har ya iso inda take ya watsa mata mari yayi kuma ball da ita, Umma ce tayi hanzarin tarota zuwa jikinta da mummunar fad’uwa zatayi.
Tasss!!! Abba ya d’aukeshi da mari wanda saida yaga tartsatsin wuta ya gifta masa a maganansa.
“Oya get out of my house!!.” Abba yace dashi cikin tsawa gami da nuna masa hanyar fita.
Tallabe ta cheek nasa ya fice ko ganin gabansa baiyi da kyau dan marin yayi mugun shigarsa.
Shima Abba barin parlon yayi batare da ya aiwatar da sulhun da yayi qudiri aiwatarwa ba.
Aamilah zata bi bayan Aasim Umma tace “Kul kika fita.”
Dawowa da baya tayi hawaye na zubo mata, hahara Aamirah ta cilla mata tare da mik’ewa daga jikin umma ta nufi hanyar bedroom, itama Umma ta dakatar da ita.
Shiru falon yayi kamar babu mai rai zuwa can Umma ta kauda shiru ta sauke dubanta kan Aamirah “Mamana kinfi kowa sanin bana son wannan fad’ace – fad’acen naku da yayanki, hakan yasa naci burin Amminku da ta bani ruk’onku tace sam ita baza ta raba yaranta da juna ba, nayi hak’ura a wancan lokacin amma yanzu kam ko tak’i ko taso kindawo nan gidan kenan dan banshiryawa zaman makokin kiba bisa ganganci.”
“Ina bayanki Umma wallahi gara ta dawo wurinki zaifi dan Yaya Aasim ya tabbatarmin sai yayi ajalinta inhar tashigo hannunsa.”
Salatin Umma ta saka tana tafa hannaye, ita kam Aamirah numfashinta ne ya kusa yin balaguro barin jikinta sakamakon kad’uwa da zancen Aamilah ya je fata, ta san tunda ya furta zaiyi ajalinta lallai ba makawa zai iya aikatawa.
“Kisafa kika ce Aamilah?”
Maganar Umma ce ya dawo da ita natsuwarta.
“Wallahi haka yayi ikirari da zun a waje sadda ta tofa masa yamu.”
Tagumi Umma ta buga ta tsirawa Aamirah idanu, lamarin da yakad’a ‘yan hanjin Aamiran kenan a take ta soma kuka dan tasan babu abinda Umman ta tsana kamar jin kukanta.
Aikam tayi nasara dan tana soma kukan Umma ta rungumeta tana shafar bayanta, lamo tayi tanajin motsin bugun zuciyar Umman.
“Na tuba Umma kiyi hak’uri ba zan sake ba.” Ta furta a hankali.
“Ya wuce amma kada nasake jin labarin kin zubawa wani yamu bama yayarki ba, kinji ko?”
“Tam Umma.” Ta amsa a hankali.
Umma tacigaba “Wanna abinda kikayi shine abu mafi tsakwaron wulaqanci a rayuwar dan adam da za’ayi masa yakasa mantawa dan haka ki kiyaye aikata hakan nan gaba.”
“To Ummana”
“Good, yanzu aina kika b’oye abinda kika d’aukan masa?”
“Umma kiyarda da zancena Allah ni ban d’aukar masa komi ba, nifa rabona da shiga d’akinsa tun ina j.s 1 sadda nashiga na fashe masa kayan shafa akan jefani da yayi cikin ruwa har na kwana uku ina zazzab’i, Meelah ce shaidata, tamyeta kiji ma.”
Murmushi Umma tayi tare da jan kunninta tace “Ja’ira ba kunya kika iya bada labarin kin tab’a yi masa barna ko?”
“Sorry Umma ai lokacin ina jariri yace.” Ta furta cikin ‘yar dariya.
Dariya Aamilah tasoma yi itama, cikin shagwab’a tace “Umma kinganta tana yimin dariya ko?”
“A’a ban ganta ba Mamana.”
Tura baki tayi, Umma ta kauda fuska cikin tsokana tace “Ji baki kamar bakin yayanta sadda yake yaro.”
Da hanzari ta gyara bakin tana mai b’ata rai, suka kwashe mata da dariya, barin musu wurin tayi tanufi kitchen.
A gidan suka yini wurin Umma, sai sangarta sukeyiwa Abba da Umman kamar wasu yara, su kuma sai biye masu suketayi dan burinsu shine ganin iyalansu cikin walwala.
Cikin dibara Abba yayi ta yiwa Aamirah wayau dan yaji ko ita ta d’au karwa Aasim project d’in da yasha wuyar had’awa dan har aboard yafita yayo research a wani library, yanzu yana murna ya kammala zai mik’a wurin aikinsa kuma yana da yak’inin zai sami k’arin girma akan irin namijin k’ok’arin da yayi amma gashi a lokaci d’aya ya nemesa sama ko k’asa ya rasa.
Amm k’ememe Aamirah tace ita sam bata san zancen ba, domin babu ruwanta da kayansa balle har ta d’auka, in mata ta d’auka amfanin me zaiyi mata.
Wannan bayanan nata yasa suka amince ba ita da d’aukar masa ba.
Dalilin da yasa Abba k’iransa kenan ya rarrashe shi ya tabbatar masa da zarginsa ba daidai ba ne ya dai nema kayansa a wani wurin.
Ya na hawaye yana komi ya koma d’akinsa ya kwanta atake yaji zazzab’i ya rufeshi.
8:30pm
Ammi tayo waya tana bawa Umma hak’uri da ta turo mata yaranta, da kyar Umman ta amince jin Ammi ta tabbatar mata da bazata bari Aasim ya kuma dukan Aamirah ba.
Kafin sutafi saida Umma tayi masu nasiha sosai wanda ke nuni da su yazo masu ganin girma na gaba dasu ko aina suka gansu mace ko namiji girmamasu shine ya kamace su, sannan ta kuma jawa Aamirah kunni akan rashin kunyar da takeyiwa Aasim da ta bari bata son ganinsu ciki rashin jittuwa nan alhalin sud’in cikin tsatso d’aya suka fito.
Sallama sukayiwa Umma.
Tafiya suke suna ‘yar hiransu ta ‘yan uwan juna kuma aminai.
Dama gidan a jere suke da juna dan haka tako k’alilan sukayi suka iso gidan Ammi.
Parlon shiru da alama iyayen hayaniyar Saif da Sadiq sunyi barci kenan.
D’akinsu Aamilah ta wuce yayin da Aamirah ta nufi parlon Ammi, sam bata lura da mutum da ke kwance saman Cushing ba, wucewar ta tayi cikin bedroom d’in Ammin tana fad’in.
“Ammina where are you?, ga mamanki tadawo.”
Cije lips yayi wasu hawaye masu zugi suka zubo masa.
Tsawon 20 minutes tana ciki bata fito ba, Aasim ya tabbatar zuwa wannan lokacin ta fito daga wankan wata k’ilama har ta kwanta.
Mik’ewa yayi cikin juriya sabida sam jikinsa ba k’arfi, lamarin ne yabige shi sosai barinma da yasake dubawa yagano gabaki d’aya takardunsa tundaga kan na primary zuwa degree nasa kaf an kwashe, a lokacin ya tabbatarwa da zuciyarsa lalli wannan aikin yafi k’arfin ace Aamirah ce ta aikatashi sai dai ko k’ila aljannu suka kwashe dan babu wata hanya da barayi zasu samu dan shigowa gidan ba tare da an gansu ba.
Amma dik da hakan alk’awari yiyawa kansa na sai ya sumar da ita zai sami sa’ida cikin ruhinsa.
Shiyasa ma ya zauna zaman dakon isowarta, sai akayi sa’a hasashensa ya tabbata da shigowarta sai ta nufo d’akin Ammi kamar yarda yayi tsammanin nan zata soma zuwa, gashi kuma k’arin jin dad’insa Ammi da Abbu tare da su twins sunfita unguwa.
Ganin bataga Ammi a ciki ba sai kawai ta nufi bathroom, wanka ta yi ta fito d’aure da madai daicin towel dan ya sauka mata har saman laps.
Drying sumar takeyi da ya jike tana ‘yan wak’e – wak’enta sosai take cikin nishad’i ganin yarda yau tayi nasaran jefa zuciyar Aasim cikin k’unci, tasan ya sha kuka ba adadi dan dama shi d’in gab’o ne wurin saurin kuka domin ko shashashar mace tafisa jarumta. (A cewar ta fa.)
Motsin da taji a bayarta, yasa ta juyo da hanzari kuma cikin d’oki dan duk a tunanin ta Ammi ce ta shigo sab’anin tunanin ta sai tayi arba da Aasim fuskan nan tasa kamar anyi gobara.
Dam!! Heart nata ya buga, ja da baya ta somayi cikin alamu mai nuni da tsoro amma abin mamaki in kaganta sam ba za ka gano tsoro a tattare da yanayinta da saman fuskanta ba.
Cije lips nasa yayi ya na mai sakin murmushin gefen baki wanda babu komi tattare da hakan sai tsabar mugunta.

Leave a Comment