Books Reviews & FAQs

Zynah Hausa Novel Complete

MAMAN USWAN…

E-book by Sardaunah
Maman Usman hausa Novels..

(9:53) 22-4-019

🍀🍀🍀🍀

_*ZYNAHH!!!*_

🍀🍀🍀🍀

*WRITTEN ✍ BY MMN USWAN*
_______________

©©©©©©

_*follow me on*_

_*wattpad:Hauwa s zaria*_

_*Facebook group*_
_*Mmn Uswan*_

➿➿➿➿➿➿

 

_*TAURARIN CIKIN*_

 

*ALHJ ALAEE*
*HJY KHURSUM*
*AM’ABUWA*
*YAH-NA*
*BAKURA* _(EMAD)_
*AMINA* _(ZYNAH)_
*NI’EEMAT* _(ADYRA)_
*HJY FALMATA*

 

_*BISLLAHI RAHAMANI RAHIM*_

_*In the name of Allah, The Beneficent, the Merciful*_

~~~~~       ~~~~~~      ~~~~~
*(true life story)*
~Gargaďn ban yarda wani/wata ya juyamin wannan labarin ba, kuma banyi shi domin cima wani/wata mutumnci ba, idan labarina yayi kama da rayuwar wani to yayi hakuri, banyi hakan da nufin cin fuska ko zarafin wani ba, kuma da gaske ne ya faru, sai dai ďan gyare-gyare da baza’a rasa ba, Allah shi kyauta shisa mu dace, sannan kuma yasa mufi karfin zuciyarmu.~

🅿1⃣-5⃣

A sanyaye take knocking a bakin kofar, ta daďe tana  knocking sannan taji motsi mutum, mikewa yayi yazo ya buďe kofar, gani zynah ce tsaye hannunta rike take da try mai dauke da abinci a cikin, daga gani lunch ne ta kawo masa”.

Fuska daure yace shigo mana, kin tsaya kinayi kamar wata bakuwa”.

To kawai tace, sannan tasa kai cikin ďakin, tana shiga bakura ya meda kofa yafe da key”.

Matsowa yayi dai-dai da ita, hannu yasa ya ďagota tsaye, sannan ya kara jawota jikinsa, idonsa na cikin nata, yace, har yanzu su hjy basu dawo bane?”

Kai ta ďaga masa, da ehhhh”!!!
Good yace, sannan ya kara jawota jikinsa ya rungume, zynah dake tsaye shiruuuuu tayi tana tunanin irin wannan hali da Bakura yake niman jefata a ciki”.

Shiruun da tayi, ba shine damuwar Bakura ba, nan ya shiga shafeta yana lasanta kamar yadda ya saba, duk lokacin da suka kadaice tare da ita”.

Gani tayi shiru, ta barsa shikadai yakeyi ba tare ta mataimaki ba, yasa Bakura cewa, haba Zynah pls ki taimaka min mana, mai yasa kikemin haka, idan da sabo ai ya kamata ace kin saba”.

Duk Bakura yana maganar ne, cikin wani irin tanayi, da haka har ya tubeta nicker, sannan shima ya tube, nan suka shiga romacing junarsu, gani kafarsa bazata iya daukar  gangan jikinsa ba, wuffffff tayi ta cilllllata zuwa bed, shafa Bakura kewa Zynah haďe da lasheta, duk kannin jikin zynah babu inda Bakura ya bari, wajan lasa da tsotsa, da haka har yayi release, sannan ya dauka daga kanta”.

Gudun kada su hjy su dawo su kamasu yasa, Bakura mikewa, towel ya dauka ya daura, sannan ya mikawa zynah ďayan towel yace ta daura taje tayi wanka”.

A gurguje tayi wanka, haďe da goge ruwan dake jikinta, sannan tazo ta meda kayanta, jikinta har rawa yakeyi, sabida su hjy su kusa dawowa”..

*~~~~ ~~~~~ ~~~~*

_*WANENE BAKURA??*_

 

Ahji Aliyu da matarsa en’ asalin garin maiduguri ne, cikin wani kauye da ake kira da *mulay* under *jeriy* local govt”.

Alhj aliyu shahararran ďan boko ne, ďan yayi karatu mai zurfi, har matakin doctoring degreen,” Matarsa mai suna hjy Khursum auren haďin ita da mijinta, duk kansu suyi karatu sai dai ita iya secondry ta tsaya, amma na kur’ani kam, babu laifi, domin su sameshi sosai”.

Alh Aliyu wanda akafi sani da Alaee, wanda suke kira da Alaee da harshensu ta barbanci, yanada mata daya da yata uku”.

*AM’ABUWA*
*YAH-NA*
*BAKURA*

Am’abuwa itace babbansu, suna kiranta haka ne, sabida taci sunan mmn bbanta”.

Yah-na kuwa ita sunar yayan mmnta suka sanya mata”

Sai kuma bakura, wanda shima sunar kakansa yaci, wanda ya haifi Alhj Alaee “.

Alhj Alaee ya rike mukamai da dama, har takakin head of service, daga lokacin ne yabar local govt nasu ya dawo cikin garin maiduguri da zata, cikin wata G.R.A da ake kira da suna *famfamari* famfamari unguwa ce, dake cikin garin maiduguri, amma ba kowa ke zama a gun ba, in ba ma’aikatan gwamnati ba”.

Bayan dawowarsa cikin garin maiduguri ne, ya dauki su Am’abuwa da kannita ya kaisu wani school da ake kira *El’kalamil* El’kalamil school ta islamic, duk da kasancewarta tsohuwar makarantace amma har gobe tana tashe, sabida tsadarta ba kowa ke iya sai yaransa school ďin ba”.

Alhj Alaee yakai yaransa can ne sabida yana masu kwadayin su samu karatun addini, kuma alhamdullh, domin kafin subar maiduguri su dawo abuja da zama, su samu ilimin addini sosai, ban garen larabci kuwa babu sabida basuji”.

Barin maiduguri da zasuyi yazo dai-dai da lokacin da suka kammala sacondry nasu, bakura ne kawai bai kammala ba, dan a lokacin SS2 yake, duk su uku ba wani nisane dasu ba, sakamakon kunika da akayi masu”

Duk da kasancewar bakura ne karaminsu, amma tazaran dake tsakanimsa da Am’abuwa bazaifi shekara biyu ba”.

Am’abuwa da yah-na kuwa idan ba kasan yah da kanwa bane zaka dauka swist ne, tun daga lokacin Allah bai sake bawa Khursum wani cikin ba, suma da shike bamasu son tara yara bane, abin bai dame suba”.

Yanzu haka suna zaune a cikin garin abuja ne, a wata part da ake kira *Jabi queiters opposite E.F.C.C headquarters nwadi azikewer road*.

Bayan dawowarsu abuja ne, alhj Alaee ya sami masu gwurbi a university of abuja, Am’abuwa da Yah-na, shi kuma Bakura yana zana waec waje aka fita dashi”.

suna zangon karshe duk suka samu mijin aure, Am’abuwa tsohon yaron gwamnar maiduguri ne zai aureta, ita kuma Yah-na tsohon mataimakin gwamanar maiduguri ita ma zai aureta”.

Yamzu haka mala suke jira ya dawo daga course ďin dayaje, asha biyu, alhj Alaee yace rana daya yakeso, ayi bikin gaba daya a huta, shiyasa aka jirkirta naYah-na”.

A yanzu alhj Alaee yana aikine a ministry of finance amma zamansa yafi yawo a Germany sakamakon wani business da yakeyi a can”.

_*WANNAN KENAN*_

________

_*WACECE ZYNAH??*_

ZYNAH dai yar’asalin garin kano ce, cikin wani kauye dake,da ake kira da kunci, kunci yana undar wudil local govt ne”.

Sunan mahaifinta malam shehu, malam shehu dai shine limamin cikin kauyen, yanada mata biyu da yara takwas, uwar gida keda yara biyar, sai kuma amaryan dake da yara uku, amarya itace sadiya, uwar gida kuma rakiya”.

Malam shehu yana matukar son sadiya, sabida biyayyar da take yimasa, idan har yaja zane bata tsallakawa, ita kuma rakiya sai abinda tayi niyya takeyi a gidan, sabida gani take, bai isa ya saketa ba, domin “ya” yan maza suke, uwa daya uban daya, hakan yasa take tsula tsiyarta yadda takeso, a gidan”.

Gani abida takeyi yasa yaranta suma sukeyi, babbata da yaran sadiya, biyayyan da yaran sadiya sukeyi masa da kuma ita kanta sadiyan’ yasa malam shehu baya iya boye soyayyar da yake mata, rakiya nada yara maza hudu, mace daya, ita kuma sadiya dukka mata ne, babbansu itace Amina, sai kuma ta tsakiya fatima karamarsu kuma hauwa”.

Amina itace gaba da zainba, gani sun fara tasowa, malam shehu ya ware masu ďakinsu daban, lokacin suna da shekara goma sha hudu, ďan har fita hira sukeyi, malam shehu yasha gani mutani cikin hudu suna aikin banza, amma da shike hudune yasa baya tantance ko su waye a lungun, amma kullum cikin sa ido yakeyi, domin gane ko su waye”.

Wani daren laraba, bayan su idar da sallar isha, yana dawowa daga masallaci kenan, haska tocin da zaiyi, kawai zainab ya gani, kwance cikin damin kara sai faman kai kawo yakeyi akanta, tsawar da yadaka ne yasa zainab tashi a guje, ta ruga zuwa gida”.

Shi kuwa yaron yana mikewa kara ya ďiba ya watse wa malam shehu a ido, take malam shehu ya fara faďin kaeee wani irin yarone wannan? Yau ga lalalatancen yaro, wai ma kae ďan gidan waye a garin nan?”

Duk malam shehu yana ganarne yana goge idon sa, zainab kuwa tana shiga, kai tsaye ďakinsu ta nufa, tana shiga hasa-hasa takeyi yadda zata kare kanta, cannnn wani tunani yazo mata, gani Amina kwance tana bacc, dama kuma yau kaya iri daya sukasa, da sauri ta tube kayan ta dauki wani tasa sannan ta nufi ďakin ummata”.

Ko kafin malam shehu ya gama goge kasar daya shiga mada ido, tuni yaron ya tsere”.

Gani yana gun, dole yasa malam shehu shiga gida, da fama da sababi ya shiga, yau ko sallamar dakeyi a lokacin da zai shiga gida, bai yiba”.

Kai tsaye ďakin rakiya ya nufa yana tafe yana faďa, koda ya shiga ďakin ganita yayi suna hira, hankalinta kwance, babu alamar itace ta aikata hakan”.

Mamaki ya kama malam shehu, rakiya dake zaune bakin gado tace lafiya malam?”

Nan malam ya kwashe komai daya gani ya gaya wa rakiya”.

Duk da rakiya tasan yar’tace zata iya aikata hakan, amma tayi furrrrrr ta ďikirkire tace ba, zainab bace, domin tunda akayi sallar magrib suke tare”.

A fusace malam shehu ya bar ďakin, ďakin rakiya, ďakin su zainab ya nufa, yana shiga ba tare daya tsaya sauraran komai ba, yasa Amina a gaba da duka, Amina dake bacc a gigice ta falka, haďe da ihu, sadiya tanajin ihun Amina amma bata fito ba, sabida tana kunyar yar”fari, balle dama duk abinda tayi idan akan Amina ce, sai kaji rakiya na cewa tana mata rashin kunya”.

Duk da kukan Amina yana damu sadiya,amma haka taki zuwa cetonta”..

Malam shehu saida yayi me isarsa sannan ya fice daga ďakin”.

Tun daga lokacin haka zainab taci gaba da sharrrr huloyanta, ita da samarin gari, tana kawowa ummata kudi, wata ranar zainab ta tashi da mai, gani babu kowa a lokacin, yasa rakiya ta nemin magana ta bawa zainab, zainab ta daina amai ďin da takeyi”.

Cikin dare kuwa, ranar ita keda girki, har suzo kwanciya nan rakiya ta hada karya da gaskiya, tace Amina nada ciki, idan kuma yana gani kamar karyane, aje da ita gidan likita a gwada a gani”.

Ran malam shehu yayi matukar baci, sosai, ďan be taba zaton haka a cikin iyalansa ba, gani yayi shiru, yasa rakiya cewa”.

Ban hanaka tafiya da ita gidan likita ba, amma inaso kasani, idan har kasake kabari wannan maganar ya fito, tabbas asirinka ne zai tonu, kuma idan har kabari hakan ya kasance,tubeka za’ayi daga wannan mukamin, karshenta ma a koreka a garin, tunda kasan halin mutani garin nan sarai, uwa uba mai gari, balle dama ba mutunci ne dashi ba, mafi alkhairi kawai ka koreta daga garin, shine kawai rufin asirinka, domin idan kace zubar da cikin za’ayi, zata iya mutuwa, idan kuma ta mutum mai zakace wa mutani gari?”

Shiruuuuuu malam shehu yayi, yana nazarin al’amarin, can kuma yace, maganarki gaskiya ne, domin a yadda nakeson wannan limancin ba zaiso a saukeni ba, hakan kawai shine mafita”.

Asalatun farko, malam shehu yaje ďakin sadiya, tunda malam shehu ya fara magana kuka kuwai sadiya keyi, sabida tasan Amina bazata aikata haka ba, kuka sosai tayi, tana cikin kukan kenan, taji malam yana cewa idan zakije kuyi sallama to, idan kuma bazaki ba, ni kinga tafiya ta, domin inaji ina gani, bazan yarda mutuncina ya zuba a garin nan ba”.

Tare suka fita daga dakin sadiya zuwa dakin Amina, Amina na bacc kamar daga sama taji ana tada ita, bude idon da zatayi malam shehu ta gani da ummata tsaye a kanta, gani umma na kuka yasa Amina mikewa da sauri tana tsmbayar lafuya?”

Ba tare da malam shehu ya bari suyi wani magana ba, hannu yasa ya kamo wa Amina hannu, yana kokarin fita da ita daga ďakin, gani haka yasa sadiya kwashe mata kayanta da sauri ta kulle a ďankwali, a guje ta koma ďakinta ta dauko wasu canji, tazo ta bawa Amina, sannan ta faďin mata inda zata daga nan”.

A fusace, malam shehu ya fisgota, suka fice, suna fita, sadiya ta fasa da kuka mai tsananin cin rai da takaici”.

Rakiya kuwa tana can rabe tana kallonsu, idan ba dariya ba, babu abinda takeyi”.

Kafin lokacin kiran sallar farko har malam ya tsallakar da ita daga garin, da safe kuwa duk ya baza da cewa,Amina ta bace, take magana yayi kwayammmm a cikin gari, kowa da abinda yake faďi”.

Wasu alkhairi,wasu kuma akasin hakan”.

Amina na isa cikin garin wudil, kai tsaye gidan kanwar mmnta ta nufa, nan ta faďi mata iya abinda ta sani, kanwar mmn tata ta tausaya mata matuka, nan tace, ta zauna har lokacin da Allah zaisa komai ya dai dai “.

Bayan kwana biyu, rakiya ta shiga ta fita ta ziddawa zainab cikin da tayi, ita kuwa sadiya sabida kukan bakin ciki har kwanciya ciwo ta, taso barin gidan, amma koda ta fita batada inda zata, sabida iyayenta duk su rasu”.

Satin Amina uku a wudil, tsana da tsangwama da Amina ke fuskanta daga gun mijin kanwar mmnta, yasa tace zatabar gida, babu yadda batayi da Amina ba, akan tayi hakuri ta zauna, amma Amina tace a’a, hakan yasa ta turata cikin garin kano, gun wata kawarta da take samuwa yara aikatau”.

Amina na zuwa kano, gidan matan, cikin sa’a lokacin ana gobe zatazo abuja, gani yadda Amina take karkarface, ba wani tsayine da ita sosai ba, amma kuma baza’a kirata da gajeruwa ba, saidai nace modirate”.

Hakan yasa alhj uwani ta dauki,Amina zuwa abuja gidan su hjy khursum, amma da amincewar ta”.

Hjy khursum taji daďi sosai da kawo mata Amina, sabida tasha daukar yaran aiki, amma rashin kuzarinsu yasa take koransu, wasu kuma, kafin ta koresu suke guduwa, sabida bala’inta, hjy khursum macece wacce batasan darajan ďan adam ba, kullum gani take dan kowa lalatance ne, nata ne kawai shiryayyu”.

Shiyasa duk yaran da za’a kawo mata yaran aiki, da karuwai take kiransu, hakan yasa basu zama da ita, da zaran su fahimci haka guduwa sukeyi”.

 

_*wannan kenan*_
 

 

 

*mmn uswan ce📚✍*
🍀🍀🍀🍀

_*ZYNAH!!!*_

🍀🍀🍀🍀

*WRITTEN ✍ BY MMN USWAN*
_______________

©©©©©©

_*follow me on*_

_*wattpad:Hauwa s zaria*_

_*Facebook group*_
_*Mmn Uswan*_

➿➿➿➿➿➿

_*BISLLAHI RAHAMANI RAHIM*_

_*In the name of Allah, The Beneficent, the Merciful*_

🅿5⃣-1⃣0⃣

Bakura na fitowa daga wanka, kallo daya yayi wa zynah yaga yadda take faman karrrkarrrwan jiki, domin Allah-Allah take ya fito daga wanka ya buďe mata ďakin ta fice”.

Murmushi yayi, sannan ya matso kusa da ita, hannu yasa ya kewayeta dashi a kugunta, fuskansa kuwa yana kan kafaďarta ya sagalo mata fuskansa, dai-dai kunninta”.

My zynah”!!
Zynah take tsaye ta amsa da na’am”.

Meyasa har yanzu kinki sakin jiki dani? Kodai bakijin dadin abinda  mukeyi ne?”

Shiruuuu zynah tayi, bata bashi amsa ba”.

Dake fa nakeyi my zynah”.

A hannnnkali tace, inaji”.
To meyasa kike haka, kamar  bakijin dadi?”

Cikin in-ina tace inaji, nidai dan Allah kabarni na tafi, kada su hjy su dawo basu gani a cikin gida ba”.

Murmushi bakura yayi, sannan yace, idan hjy ce, kada ki damu, ba yanzu zasu dawo ba”.

Himm kawai zynah tace”Bakura yana maganar ne,amma duk hannayesa suna kan kitjin zynah sai faman shafesu yakeyi haďe da wasa da kan….

Duk da zynah najin daďin abinda Bakura keyi mata, amma kwata-kwata hankalinta baya tare dashi”.

Suna cikin hakane, suka jiyo knocking, Am’abuwa ce ke masa knonking haďe da kiran sunansa”

Nan da nan, kealla suka cika wa zynah ido, sai faman niman inda zata boye takeyi, toilet Bakura ya turata, sannan yaje ya buďe kofar, haďe da tambayar har kun dawo ne?”

Eh, mu dawo,ko kasan inda Amina ta shiga? Mudawo amma bamu ganta a falo ba”.

A dake Bakura ke magana, kamar da gaske, yace, a’a ni tunda kuka fita ina ďaki, ban fita ko’ina, babu mamaki wanka ta shiga, tunda ba ko’ina tasa ba, kije ki duba ďakonta ko tana cikin”.

To kawai Am’abuwa tace, sannan ta juya, zuwa cikin gida”.

Lekawa Bakura yayi, saida ya tabbata ta shige sannan ya kira zynah ta fito daga toilet, jallabiya yasa yace zo muje”.

Direct kitchen suka nufa, ta baya suka shiga, a hannnkali Bakura ya jawo kofar shiga kitchen ta cikin falo ya rufe, ta ciki sannan yace wa zynah tayi kamar tana aiki”.

To kawai tace, sannan ta fara aikin, kamar da gaske”.

Saida Bakura ya koma ďakinsa ya canza kayan jikinsa,sannan ya dawo cikin falo, dai-dai lokacin hjy na zauna, tana faman sauke kwandon masifa”.

Fuska daure, Bakura ya shigo da sallama, sannan yayi mata sannan da dawowa, bayan ya zauna ne, ya fara magana kamar da gaske, fuska daura, yace, hjy kinga batason abinda Am’abuwa takemin, idan banda rainin wayo, ta rasa inda zataje neman Amina sai side ďina?”

Me zatayi a side ďina? Yarinyar ko side ďina bata zuwa”.

Yah-na dake zaune ta kwashe masa da dariya, tana faman kai Bakura, nidai bansan abinda Amina tayi maka ba, da katsaneta wlhy”.

Bakura najin haka ya kara murkike fuska”.

Hjy dake zaune bata tanka masu ba, Yah-na dake zaune tace, to ina Amina ta shiga ne”.

Kamar bazai tanka ba, cannn kuma yace, oho, wahh yasani? Amma kun duba kitchen kuwa?”.

A lokacin ne, duk suka tuna da maganar kitchen ďin, Am’abuwa ce ta mike ta nufi hanyar kitchen,  tana zuwa, hannu tasa ta murďa kofar kitchen ďin da sunar buďewa, amma sai tajishi a rufe da key”.

Dole yasa ta koma knonking, ta jima tana knonking, sannan Amina tazo ta buďe tasa kofar, gani Am’abuwa ce, yasa Amina cewa, anty sannu da dawowa, duk yadda Am’abuwa taso da tayi mata masifa, amma yanayin da Amina tayi mata ne, yasa zuciyarta saukowa daga turban data ha’u, nan dai ta shashe da tuntuni muka dawo, bamusan kina kitchen ba, sai faman niman ki mukeyi, dan mu duba ko’ina bamu ganki ba”.

Eh, ina ciki ina aiki ne”
To meyasa kika rufe kanki a kitchen?”

Murmushi Amina tayi,alamar jin kunya, sannu tace tsoro nakeji idan gidan babu kowa, sai ni kadai yasa, nake shiga kitchen na tufe kaina”.

Murmushi Am’abuwa tayi, sannan tace, ga hjy can zaune, ki kawo mata ruwa”.

Cikin zafin murya nama Amina taje ta buďe frg, ta dauko ruwan sanyi na goran faro, haďe da glass cup, nufo gun hjy, taje mikawa hjy kenan, sai tayi tutubi, faďin da goran zaiyi sai kafar hjy, duk mutani dake zaune a gun subhallh suke ambata, ita kuwa Amina take jikinta ya ya ha’u rawa, haďe da faďin dan Allah kiyi hakuri hjy,wlhy bada sa’nina bane”.

Yah-na ce dake zaune cikin harshen barbanci tace wa Amina *Afno hankali bahhh*
_means hausa babu hankali_

Shiru kawai Bakura yayi yana kallosu, Am’abuwa ce, tayi murmushi haďe da cewa Amina jeki kici gaba da aikinki, kawai”.

Ba komai ne yasa Am’abuwa tayi haka ba, sabida tasan hakan ba halin Amina bane, wannan ma kuskure ne”.

Tsaki hjy tayi, har Amina ta juya zata shige kitchen, tsawa hjy ta daka mata, tana kiranta, da sauri Amina ta juyo tazo inda hjy take zaune”.

Tunda Amina ke tafiya idonu hjy nakan Amina, gani irin kallo da jjy ke mata ne yasa Amina har tana haďa hanya, da karrr ta samu ta kariso, kusa da hjy, kan Amina na sunkuye tace gani hjy”.

Wani irin kallo hjy take wa Amina, sama da kasa, sannan tace Amina ta juya, da haka saida hjy ta kare wa Amina kallo tasss, sannan tace ta wuce”.

Amina na barin gun hjy tace, itafa tsoron Amina takeyi, domin kwata-kwata watanta takwas a garin nan,amma dubi yadda duk ta canza, ko’ina nata su bayyana daga gaba har bayanta, ko’ina su fito lubu-lubu, to gaskiya da sake,  gobe daukarta zatayi zuwa suleja ta medata gidan matar data kawo mata ita”.

Duk basuso haka ba, amma babu yadda zasuyi, shiko Bakura jin haka, yasa ya fara nazarin abinda zaiyi”.

Washe gari, Amina ta kitchen tana aiki, kiran hjy ne yasa ta saki aikin da takeyi, tana zuwa gun hjyn, hjy tace jeki ki kwaso kayanki, yau zakibar gidan nan, domin medaki zanki inda kika fito”.

A sanyaye Amina taje ta kwaso kayanta,shi kuwa Bakura tunda yaji magana tafiya, ya haďa baki da driver, yace anjima zasu fita da hjy, dan Allah yanaso idan lokacin fitan yayi yace bayajin dadi”.

Koda hjy tazo akan yaje ya kaita unguwa driver yace bayajin dadi, keyadda Bakura ya uzarcesa”.

Dole yasa hjy tace Bakura yazo ya kaisu, unguwar”.

Bakura yayi haka ne,sabida yanaso yasan inda hjy zata kai Amina, domin ko lokacin da aka kawota, baya nigerin, lokacin yana waje yana karatu, dawowa kawai yayi yaga Amina a gidan”.

Bakura yana driver, hjy ce ke nuna masa hanya, sabida duk yawon da yakeyi, bai taba zuwa ta nan area ba”.

Suna isa, duk suka sauka, shiko Bakura sai faman karewa area kallo yakeyi, hjy tana meda Amina gun wacce ta kawota aikin gunta, sukai sallama ta fito ta shige mota, suka juya zuwa gida, abuja”.

Bayan komar hjy gida da kwana uku, saiga Bakura yazo suleja, gun Amina, wannan karo har cikin gida ya shiga, bayan yayi sallama kanta ta leko, gani Bakura ne, da mamaki kande tace ya shigo, har ďaki tayi masa iso, bayan su gaisa, ya kalli Amina dake zaune gefe daya, murmushi kawai yayi mata”.

Kanďe dake zaune, tana mamaki zuwan Bakura gunta, Bakura yace, hjy gunki nazo, niman wata alfarma, amma bansan yaya zaki dauki al’amarin ba”.

Nan ya zauna ya warware wa kanďe komai dake tsakaninsa da Amina, buďe bakin kanďe tace, dama biri yayi kama da mutum, sabida gaba daya naga canji a gun Amina, nasan ba karami kaya take ja ba, lalla yaro kace kaima kana waya network”.

bakura yace, yanzu abinda nakeso, shine auramin Amina zakiyi, amma banaso kowa ya sani, hatta iyayena, kada ki damu, idan maganar kuďi ne, konawa ne zai iya kashewa dan gani na mallaki Amina”.

Jin maganar kudi yasa kanďe washe baki, nan dai suka shirya, batare da tayi tunanin abinda zaije ya dawo ba”.

Washe gari da zuwa Bakura suleja, hjy ta bijiro da maganar zata aiki Bakura england gun babansa, da farko yaso yaki amincewa da tafiyar, amma da yayi wani tunani baki kawai ya washe, yana tambayar yaushe nene zai tafi”.

Hjy tace nest week, hakan yayi dai-dai da lokacin yariga ya mallaki Amina a matsayin matarsa”.

Washe gari Bakura ya koma suleja, kuďi ba dan kaďin ba, Bakura yabawa kanďe, ita kuwa Amina daukarta yayi yaje yayi mata paspot, su jima a wani guesthouse suna hira, sai aroud four sannan ya koma abuja”.

Hjy dasu Am’abuwa suna can suna nema wa, Bakura visa, shima Bakura yananan yana nema wa Amina tasa visa ďin,”.

Ranar juma’a bayan saukowa daga masallaci, aka daura auren Amina da muhammed, wato Bakura kenan”.

Ranar asabar kuwa, daya daga cikin abokansa Bakura ya tura, suleja yaje ya dauko masa Amina, yace dashi kai tsaye airpot zai wuce da ita, kuma dan Allah yanaso yayi mata komai, har izuwa lokacin shiga jirginsu, kuma dan Allah bayaso tayi nisa dashi, kuma inaso ta kasance a gabata, ko kuma bayana, idan muzo layin shiga jirgi”.

Wani irin shiga Amina tayi, cikin bskin jallabiya, haďe da nikabi, daga hannunta har zuwa kafarta duk ssnye suke da safa”.

Har su Bakura da Amina suka shiga jirgi, su hjy da Am’abuwa basu gane ba, cikin sa’a kamar suka samu gun zama daya”.

Saida jirgi ya tashi sannan Bakura yasa hannu ya buďe wa Amina fuska, da take rufe da nikab”.

Wani irin murmushi ya sakar mata, haďe da rungumarta, yana faďin amaryata, itako Amina daga daya hankalinta baya gunsa, domin daga daya hanji cikinta han wani kugi yakeyi sabida tsoro, sabida tunda Amina take a rayuwarta bata taba zato zuwa koda filin jirgi ba, balle shiga cikin jirgi”.

A lokacin ne, Amina ta tuno da mahaifiyarta, wani irin kuka Amina tasa, haďe da kiran ummata, kuka sosao Amina keyi, gani haka yasa bakura rungumarta a jikinsa sosai yana bata magana”.

__________

Tun bayan kammala karatu Bakura da yaje a kasar Germany ya dawo gida nigerian, hjy khursum ta buďe ws Bakura katafaren kanti anan cikin garin abuja a area 11, kantine daya haďa komai-da komai,kama kayan su turaren ďaki na jiki, na gyaran amare da dai sauransu”.

Hjy khursum ba’a nan ta tsaya ba, domin har sari take badawa, gari gari, sannan kuma tana sikawa dasu kaashen ketare, Bakura yana kai mata, dalilin da yasa kenan, yanzu haka baya kaunar aikin gwamnati, duk da kasancewarsa business admi ya karanta,amma yanzu business ďinsa yafi masa aikin gwamnati”.

Bayan dawowar Bakura ne daga waja, aka kawo Amina aiki a gidan su, da farko kam babu wanda ya kaisa tsanar Amina, kasancewarsa yar’kauye,amma data fara kilewa tana wanda da sabulai masu kyau da tsada, ga kuma cima ba daya ba, hakan yasa Amina ta canza, kyawuta ya kara fita, sosai, dan ma ba kwalliya takeyi ba”.

Tun daga lokacin Bakura ya fara raya abu a zuciyarsa, a duk lokacin da zasu haďu da Amina saiyaji zuciyarsa yana raya masa abu iri-iri”.

Wata rana, ranar Bakura ya tashi babu lafiya, babu yadda su hjy basuyi dashi ba, akan yafito yazo cikin yaci abinci, amma bakura yace bazai iya ba”.

Hjy dake zaune, tacewa Amina ta dauki abincin Bakura takai masa side ďinsa, da sallama Amina ta shiga ďakin, dai-dai lokacin Bakura amai ya yunkuro masa, tana shiga,gani halin da bakura ke ciki yasa Amina ije kular dake hannunta, hannu tasa ta dagosa daga duken da yake, ruwa ta dauka ta fara zuba masa a fuska, sannan Bakura ya numfasa daga nishin da yakeyi, a lokacin ne bakura ya lura da yadda wiyar rigan Amina duk a bude yake, karaf idanusa sukai arba da nonuwar Amina, nan take yaji wani irin, ita kuwa Amina bata lura da haka ba, ci gaba kawai tayi da abinda takeyi”.

Amina batabar ďakin ba, har saida ta gyara ko’ina, sannan tabar ďakin, koda Amina ta koma cikin gida, dasu hjy suka tambayi dalilin daďewarta, a side ďin Bakura, nan ta kwashe ta faďi masu”.

Tun daga lokacin Bakura yake fako, duk lokacin da su hjy basu gida, yake lallabar Amina ya biya bukatarsa, amma duk irin abinda Bakura keyi bai taba sex nata ba, sai shafa da sauransu, sannan kuma yace kada ta sako wani yasan abinda ke faruwa a tsakaninsu, idan tabari wani ya sani, musamman ma hjy, shi babu ruwansa, kuma Allah yasa tafi kowa sani halin hjy”.

Da lilin da yasa kenan koda wasa Amina bata bata gaya wa kowa ba, tun Bakura nayi tana kuka, har tazo ta daina, wani lokaci ma, ita da kanta ke nimar hanyar da zasu haďu, dan dai yayi mata irin abinda yasa yi mata, abu kamar wasa Bakura yaji babu wacce yakeso a rayuwarsa irin Amina, dalilin kenan daya sa mata suna *ZYNAH* wato *BEAUTY* duk lokacin da suka keďe da ita, da sunar yake kiranta”.

__________

Tun bayan tafiyar Amina sadiya ta shiga matsanancin hali na damuwa, har ciwon zuciya saida sadiya tayi, daga karke, ta fauwala wa Allah komai, ta koma addu’a da rokon Allah, duk inda Amina take Allah ya tsareta ya kuma kareta, daga dukkani masu shirri, ya kuma haneta yin zinar da ake nufita dashi”.

Babu mamaki, addu’ar sadiya ce tayi tasiri akan Amina da bakura, duk tsawon lokacin da suka ďiba suna wannan aiki, Allah bai basu ikon sex a tsakanisu ba”.

Romacing kam, iya romacing sunayi, amma banda sex “.

Ban garen zainab kuwa, rakiya ta samu sa’ar zidda cikin da tayi, batare da wani ya sani ba,amma sati biyu, zainab taji sauki sosai ta gar suka koma bakin aiki, duk da sadiya ta san komai amma babu wanda ta taba gaya mawa, sabida tasan koda ta fada ba lalla bane a amanice, karkanta ma za’a iya cewa bakin ciki ne, hakan yasa taja bikinta tayi shiru a ce warta akwai ranar kin dillanci”

 

_*wannan kenan*_

Leave a Comment