Books Reviews & FAQs

Yarima Saleem Hausa Novel Complete

*πŸŽ€yarima SaleemπŸŽ€*

🌟 GORGEOUS WRITTERS FORUM🌟
*{G.W.F}*

*Home of gorgeous interlligent expert writters we the best among the rest*

*this story is based on love romantic and patience*

*Nachaza wa novel din suna daga prince suhal zuwa yarima Saleem da fatan zaku cigaba da bibiyata*

*Kusani fa masoya Ina alfahari da Ina yinku over😍 deejah ta kuce saboda da haka na baku kyautar page dinnan Ina yinku masoyana da Wanda na sani dama Wanda bansaniba I love you too much*

* *Ina rokon Allah Yana fara wannan littafin lafiya Allah sa na ida shi lafiya*

*Dedicated to Aisha Salisu baraya*

*Daga alkalamin✍ deejah✍*
*Bismillahilar rahamanun rahim*

*{Duk yabo ta tabbata ga allh madaukin}*

*0⃣1⃣to0⃣2⃣*

Da hanzari suke tafi sakamon leeting da sukayi suna cikin tafiyar wata haddadiyar bakar mota da an rubata *yarima Saleem 3* tazo wucewa ne ta fantsar masu ruwan qwatar wacen sai jikin uniform din khaleesat baki ta rike da cewa

“Wani banza da basan darajar Dan Adam ba zai watsa wa mutane ruwa”

Yarima ne ya fito yace “ke wakike zagi” “Tace da Kai nake Kai da bakasan mutuncin mutane ba kawarta ameera ke rikita Tace Ni dallah sakeni hannu ya daga ya watsa Mata mari Nan da durkushe

“Yace Mata wannan shine babban kuskurenki a duniya ke Yar gidan uban wacece da har Taki tsaya kina gayamin magana”

Daurewa tayi ta tashi “tace ubana ba wani bane Ni tallakace futuk mahaifina ba wani bane Amman musan darajar Dan Adam”

Ba irinkaba banza marar mutunci zai Mata wani Marin ne abokinshi sadeeq yace haba yarima ai ba girman kabane fada da Yar tallakawa

Muta suka koma ita Kuma Tace “wa Ameerah ta tafi makarantar ita zata koma gida Tace aa khaleesat muje Ni Zan tsaya ki” kawai kitafi cewar khaleesat ran ta cike da damuwa

Tana shiga gidane ta gamu da mahaifiyar ta tana wanke_wanke Tace “khaleesat lafiya miya sameki” hawayen fuskar ta ta goge tace “inna wallahi faduwa nayi wallahi

“Tace badai kiji ciwo ba ko Tace “banji ba in a

Ruwan wanka ta hada Mata Tace je kisake wanka Haka ta shiga ta sake wanka tana fitowa ta amshi wanke wanke ta ida Mata

Bayan tagane Tace “Inna Wai har yanzu Abba bai dawo ba”

Khaleesat bai dawoba gashi har yanzu ko Karin safe ba muyi ba

Allah Mai doshi lafiya cewar khaleesat bata ida magana sai gashi ya shigo yace “khaleesat bakije makarantar ba Abba wallahi har na tafi a hanya nayi tuntube na fadi uniform Dina sukayi dirty shine kawai na dawo

Badai kinjin ciwo ba ko banji wani ciwo Abba mahaifiyar ta ta Mika wa ledar ta amsa yace wake da shinkafane sai a dafa aci Rana da dake Allah shiyi abarka shine abinda inna ta fadi

Khaleesat tashi ki kuna wutar kafin na gyara wanke ko da saurin ta tashi ta hado komai

Baccin yarima sun fito daga inda zasune yake “cewa abokinshi sadeeq ya zama dole yane mo mashi information Alan wannan yarinyar” bakomai wannan ai karamin aikine cewar Saleem

Sallama sukayi kowa ya kama gaban sa Koda yaje kalma daya keashi yawo cikin kwawarsa *babana ba wani bane face tallaka Amman yasan darajar Dan Adam* shine abinda yayi ta mashi yawo a kwawarsa har sai da barawon bacci ya kamasa

Washe gari assabar ba makarantar boko sai islamiya anan ne suka hadu da ameera Tace ke khaleesat kinsa kodawa kikayi fada ko jiya Tace ba wani bane face banza da baisan darajar mutane ba

Ameerah ce tace”wallahi khaleesat kibi mutumin nan ahakalin Dan sarkin garin Nan baida kirki wallahi bai ganin mutuncin mutane kowa a garinana tsoransa yake ji manya da yara”

Amman Kash mahaifin sa mutumin kirkine dattijo Mai dattaku Wanda mulki da sarauta da kudi basa gaban Kuma duk cikin yaransa ya fison yarima Saleem

Tace “ameer nida wannan duk bata Dame Ni ba much gaba da karantun mu”

Karantunsu suka cigaba dayi aranan ne sadeeq ya shiga binciko information akan khaleesat Nan ya sami wani dattijo yace ko yasan wata yarinya anan unguwar wace take kan layi Nan yake mashi kwatacenta kan ya ida yace

“Kwarai nasan ta sunan ta khaleesat mahaifin mutumin kirkine ko wa na darrattashi Yana aikin kafinta a Nan bakin titi wajen primary

Asalinsa badan Nan garin bane a garin batagarawa yake ci rani ya kawosu Nan garin gombe da zama Yana zaune a gidan haya shida matarsa da Kuma diyar sa da kake tambaya akanta basa shiga harkar kowa suna harkarsu su kadai

Yace baba nagode sukayi sallama da magariba yace _ya zai Yana wa yarima Saleem yada sukayi yace zanyi amfani da wannar damar na nuna ma ba ,a shiga harkar yareema a zauna

Ranar Monday ya shirya da kanshi yaje makarantar tasu wato family support direct offishin principal yaje yace ya zo a kan wata magana Kuma umarni yake bashi ba shawara

Yanaso a korar mashi da khaleesat ibrahim daga makarantar Nan kora ta har abada gaban principal dine ya yanke yace gaskiya yarima wannan maganar taka ka chanza saboda makarantar a yanzu babu Wanda muke alfahari dashi cikin student kamar khaleesat yarinya Mai hankali da gwazo tsawa yarima ya dakawa principal jiyayi kamar yayi fitsari a wando

Yace”umarnine ba shawara ba principal haka ya fice cike da baccin rai”

Principal sakoka ya shiga ajin su khaleesat yace ta biyoshi office ranshi ba badi sai Dan yasan ko waye yareema binshi tayi gabanta na faduwa Daman tun da ta da safe gaban na faduwa baccin ta zaune yace wannan ta kardar da kada karatun kice bisa umarni daga yarima yace wani abu ta tafa hadaku dashi Tace aa Nan ya Mata nasiha ta tashi ta fita tana fita sai kuka sai ta dawo Tace ko mahaifinna yazo

Kar kace ga Wanda ya sa aka koreni yace insha Allahu khaleesat wannan alkwarin na daukar maki tana fita shima sai da yayi hawayen

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
*Kar ku mance nice taku deejah*

*Iya comment dinku iya typing dinku*
*πŸŽ€princess SaleemπŸŽ€*

🌟 GORGEOUS WRITTERS FORUM🌟

*🌟{G.W.F}🌟*

*Home of gorgeous interlligent expert writters we the best among the rest*

*This story is based on love romantic and patience*

*Gaskiya naji dadin comment dinku Allah sa ku dure a haka yanda kukasan nayi ta tsalle 😍saboda Jin dadin comment dinku wallahi Kuma Ina yinku over masoyana idan natsaya lissafoku time zai tafi*

*Dedicated to Aisha Salisu baraya*

*Daga alkalamin✍ deejah✍*

*Bismillahilar rahamanun rahim*

*0⃣3⃣to0⃣4⃣*

Cike da bacin tana zuwa aji ta hada school bag dinta “tacewa Yan ajisu an sallameta” Ameerah ce tayi saurin mikewa Tace “what an sallameki mikikayi nima bansaniba shine abinda Tace wa meerah

Yan ajin kowa yayi bakin cikin korarata ko ba komai sunyi missing di wa,azin da take maso tana fita ta gamu da wani malami Wanda da yake sonta kowa yasani a makarantar har iyayenta

Yace “khaleesat Yana ganki haka Ina zaki “Tace uncle jabeer an sallameki daga makarantar Nan” bansan wasa shine abinda yace Mata wallahi yanzu principal yaba takardannan

Wucewa tayi takama haryanta direct offishin principal ya wuce danji abinda yasa ya Kori khaleesat Yana zuwane yattadashi ran shi ba dadi

Lafiya principal ko baka da lafiya yace aa lafiya ta qalau duk ba wannan nagami da khaleesat take teman wan ankoreta daga makarantar Nan

Hakane jabeer nima a son Raina ba hakan ta faru Amman ba yadda zanyi in banyi haka ina iya rassa kujera ta jabeer

Umarni ga yarima Saleem Ni kaina bansan abinda yarinya ta mashiba wallahi yaron Nan kwatata bai daratta mutane sa banin mahaifin shi mutumin kirkine Mai dattaku

Shikenan shine abinda jabeer yace ya tafi

Koda takoma gida ta iske mahaifanta sunyi jugum_jugum zamatayi kusa da Inna tace”Ina Mike faruwane duk naganku haka ta ce inda mahaifin ki yake aiki ne aka sallameshi innalillahi shine abinda ta furta

Inna nima wannan takardar sallama Tace daga makarantar da nake sunce naje sun sallame

Ana wata gawata shine abinda inna ta fada Tace “yanzu shikenan inganin mur baro garinmu mu huta Ashe Nan dima bamu hutuba”

Bakomai shine abinda Abba ya fada watarana sai labari duk wahala tana tare da sauki Kuma insha Allahu Zan samo wani aikin kwanaki akwai wani abokin aikina yace akwai wata hajiya da take neman Mai gadi

Zankoma mashi inji in ansamu farillahir hamdu sai muje in ba samuba Dan Kinga kudin hayar gidan Nan ma sunkusa karewa

Tace”Allah ubangiji yasa a dace Mai gida”tashi yayi ya tafi wurin abokinshi Amadu yace “yazo ne Akan maganar da sukayi kwanki akan wannan hajiyar da ke neman Mai gadi”ahamadu “har yanzu ba a samuba

Yace to alhamdulilah nizan yi insha Allahu yace to ba matsala indai za ka it’s sai muje ai tashi yayi suka kama hanya suka tafi gidan wani haddan gida Naga sun nufa wannan duk unguwar Nan ba Wanda ya kaishi tsaruwa da hadduwa suna shiga

Ahmadu yayi sallama wata dattijuwa ce akan kujerar Wanda da gani ba tafi shekara 50 a duniya da gani hutu ya ratsa tana kallo da fara,a ta amsa masu Tace ahamadu Kai ne sai ya,u nake ganinka

“Yace hajiya wallahi Mai aikine ba,asamuba Amman yanzu gawani mutumin kirkine gashi da rikon amana gaskiya zakiji dadi aiki dashi”

To shikenan ahmadu tace “malan ya sunanka yace sunana malam Ibrahim nazo daga garin batagarawa Ina da Mata daya dakuma yarinya ta daya muna zaune a gidan haya

Tace to shikenan malan Ibrahim yau zaka fara aiki agidannan akaje ka shirya da iyalanka ku dawo Nan da zama godiya yayi Mata kudi tabashi dubu biyar taba ahmadu dubu goma tace yaje da iyalansa

Godiya yayi Mata sosai yatafine khaleesat ke fadawa mamar duk abunda ya faru sanadiyar tace khaleesat komai kigani daga Allah sai da salla

Abban ya dawo ya Basu labari yadda sukayi da hajiya parking din kayansu suka fara bayan magariba suka shiga sukayi wa makota bankwana badan San ransuba khaleesat ma ta wa Ameerah take Allah kardara saduwarmu cikin kuka suka rabu da junan su

Shimuka Ibrahim yawa Mai hayarsa bayani abin duka unguwar ba nisa

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

*Kar kumanta nice taku deejah*

*Share*
*Like*
*Comment*

*Iya comment dinku iya typing*
*πŸŽ€ yarima Saleem*πŸŽ€

🌟 GORGEOUS WRITTERS FORUM🌟
*🌟{G.W.F*🌟

*Home gorgeous interlligent expert writters we the best among the rest*

*This story is based on love romantic and patience*

*Dedicated to Aisha Salisu baraya*

*Daga alkalamin✍ deejah✍*

*Bismillahilar rahamanun rahim*

*0⃣5⃣to0⃣6⃣*

sai bayan ishai suka Isa gidan hajiya a falo suka zauna ta fito cikin girmamawa suka gaisa da Inna da khaleesat tace “da daki daya zasu zauna Amman Daman tana neman masu aiki wace ce kemata sun rabu in Inna zata iya sai ta ringa masu”

Tace”bakomai hajiya nima aikin nayi duk ba matsala want daki ta nuna masu wajen kichen babu abinda Babu adakin kujeru da gado komai akwai hadda kayan kallo bacin sun aje kayan ne tanuna masu yanda aiki da komai kichen da toilet

Godiya suka kara Mata suka kwanta washe gari bayan su khaleesat sunyi sallah asuba ne kichen suka nufa suka fara shirya breakfast tea da dankallin turawa suka ahada abin akwai

Time table din abinci sai waje 9am suka gama sukayi wanka suka shiryawa hajiya abinci akan dining sai waje 10am hajiya ta sauko daga sama kanshin abincin ne yafara dokar hancinta

Tace Wai Kar kungama hada Mana breakfast din tace”hajiya a tun asiba ba muka maba”
Amman kunyi kokari shine abinda ta fada
Kun kaiwa malan ibrahim nasa aa shine abinda khaleesat Tace “haba yanzu ku zauna tun safe bakuci komai ba Ni nariga da nasaba ban breakfast sai

10am idan kun ida kuci naku ku ajeman nawa maza ki karwa mahaifin ki abinci hada mashi nashi Inna tayi khaleesat ta kaimashi

Baccin sun gaisane Tace Abba ga abincin ka Tace baba hajiyar Nan nada mutunci kaga yanda take Mana karmar Yan uwanta yace Allah kenan khaleesat watarana sai mu wuni bamuci abincin ba

Wani hanin ga Allah bawane khaleesat shiya a kullin ne nake koya maki in halin da kikasami kanki ki godewa Allah wani abin jarra awar kine a rayuwa khaleesat kizama ta gari ko baki da komai ayi alfahari dake

Godiya ta mashi Tace Bari inje Kar inna tane meni yace to khaleesat

Tana koma tasami Inna da hajiya suna fira Tace “jiya dare yayi ko sunan ku bansaniba ” Inna Tace Ni sunana ameena Amman ana ceman Inna Tace wannan Kuma diya Tace ita kadai Allah yabani duk duniya

Allah sarki shine abinda Tace Tace Ni sunana hajiya haleematu Ni kadai nake zaune agidan Nan nice matar sarkin garin Nan ta farko Dana daya tare dashi shine kanta Ida fada khaleesat ta bar wurin Tace Saleem

Rana daya sarki yabani takardar sarki yace ya sakeni ba abinda na mashi sai na dawo gidana da zama sakomakon narasa iyayena baccin na auri wani alhaji lawal na haifi ya daya dashi sunanata rahama yanzu haka tana makaranta sa,ar khaleesat ce

Watarana alhaji lawal ya dawo daga Abuja wurin sauran matanshi yayi hadarin mota ya mutu kimanim shekara 3yanzu

Allah jikanshi shine abinda inna tace “takara dace a na fada maki wannan maganar badan komai ba sai Dan ban daukeki a matsayin Yar uwata ta jinni Ni yanzu daki ka ganni bani da kowa

Mu biyune awurin iyayena nida kanwata tun muna yara tafada muna yara anemeta har yau an rasa har iyayena suka hakura da neman ta yanzu har sun rasu Tace Allah sarki

Amman na tsausaya making matuka Allah baiyanar da ita intana Raye ammin shine abinda hajiya ameena ta fada

Wani Ina khaleesat ta ke uhmm wannan yarinyar in dai manya na zance bata iya zama a wurin Tace “gaskiya kinba yarinyar Nan tarbiyya dariya tayi Tace hajiya Bari inje in fara Shirin abinci Rana”

Ke Amina Wai baki gajiya ne kishirya in ajima wajen 12am zamuje super market Zan siya maku kaya Tace hajiya harda wahala bakomai Amina

Wajen 12am drive ya Kai ameena da hajiya halimatu wani babban store Amman Banda khaleesat Tace Inna ta San kayan sawarta

Tafiyar su kenan ta Dora masu sanwa har ta ida Basu dawoba takaiwa mahaifinta nashi taci nata ta shiryawa hajiya nasu a dinning

Sai wajen 3pm suka dawo kannshim abinci yashiga hancin badai wannan yarinyar tayi abinciba tayi gyaran gidan Nan Haka kamar wata babba

Inna ce Tace “abinda ya fi hakama khaleesat zatayi maki hajiya gidan ko sai kamshi yake wannan Tace wa Inna zatayi ta shirya kafi ta fito suci abincin diyar tata

*Nice taku deejah*

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
*πŸŽ€ yareema SaleemπŸŽ€*

🌟 GORGEOUS WRITTERS FORUM🌟

*🌟G.W.F🌟*

*home of gorgeous interlligent expert writters we are the best among the rest*

*This story is based on love romantic and patience*

*Gaskiya Ina din dadin comment dinku wallahi Ina yinπŸ’― percent wallahi masoyana*

*Dedicated to Aisha Salisu baraya*

*Daga alkalamin✍ deejah😍*

*Bismillahilar rahamanun rahim*

*0⃣7⃣to0⃣8⃣*
baccin sunga cin abinne Inna Tace zatace wurin Mai gidanta ta dawo ba matsala sune abinda hajiya halimatu ta fada

Tare sukaje da khaleesat “Inna ce take bashi labaran I rin abinda hajiyar ta siyamasu da suka fita dazu” tare yace suje ya Mata godiya

Suna zuwa Tace hajiya nagode da irin hallacin da kika nuna nuna mana kwanan mu biyu agidan Nan duk da bakisan halinmuba Amman kin saki jiki da mu

Hajiya “Tace ba komai Ibrahim kamanin ku kadai sun nunuamin ko wasu irin mutanene Kuma na daukeku kamar Yan uwana na jinni”

Bakomai duk yiwa kaine Ibrahim tashi yayi yace zai koma baki aiki

Baccin ya tafine hajiya halimatu Tace “wani khaleesat baki makaranta tane”

Idan khaleesat ne yacika da kwalla Tace “Ina makaranta fada ya hada Ni da wanni mutun shine yaje makarantar ta mu yace asallameni Kuma na tabbata shine ya sa a Kori mahaifina daga baki aikinsa

Tace”Kai wannan mutumin kowa ye bashi da kirki bashi da imani ajinki nawa shine abinda Tace

Khaleesat”ce ta share hawayen fuskar ta Tace ss2 nake Zan shiga 3 take “kenan ma class mate din rahamatace it’s ss2 take a *kano Turkish delight school*
Kuma kema insha Allahu chan Zan kaiki

Yanzu saura kwana 3 suyi hutu in Zan maidata sai in mayar da ku tare wani irin farinciki ya cika ta rasa da me zata godewa hajiya irin abin alkarin da take masu tashi tayi ta rungemata Tace nagode hajiya

“Tace Kar kikara ceman hajiya kikirani da mama yanda su rahama suke kirana kema ai diyace a wurinna khaleesat ”

Tashi tayi Tace “Bari ta daura sauwar dare Inna ce Tace khaleesat kefa kikayi na Rana Bari Ni Kuma na Dora na Daren” aa Inna Ni ai ban gajiba Bari in nagama sai ki shirya a dinning

Hajiya ce Tace Inna wannan khaleesat in tana Abu sai ta ringa min yanayi da rahama tace Allah kenan

Ai hada take tsara lamarin sa duk yanda yaso

Hajiya ce Tace “yarinyar tana birgeni Gata da hankali da nutsuwa ga tarbiyya da addini”

Inna ce Tace ai hajiya yarinyar Nan ba abinda Bata hadaba ga shiga Rai mututane

Allah Raya manasu shine abinda hajiyar Tace sai bayan magariba khaleesat tagama hada komai tayi wanka tayi sallah Tace Inna Bari inje in Kira hajiya to

Tana zuwa ta ganta tana hada Kaya amsa tayi Tace hajiya daman nagama hada dinner dine nace Bari in fada maki Tace to “khaleesat har kin Ida kin kaiwa mahaifin ki”Tace Tace aa nafara zuwa in fada makine shiyasa

Maza je ki Kai mashi tashi tayi ta kaimasa lokacin data dawo Har sunfara cin abinci a plate ta zuba nata Tace zataje daki taci hajiya Tace “baki ci anan kodan Kar inga lomarki😍 dariya tayi Tace aa basan cin abinci cikin manya tayi tayi da ita sai da Inna Tace

“Hajiya ki rabuda ita komai zaki Mata Bata cin abinci anan

*wacece khaleesat wanene yarima Saleem*

*Muje zuwa next Page*

*Comment*
*Like*
*Shared*

*Taku deejah*

Leave a Comment