Books Reviews & FAQs

Yarima Ashman Hausa Novel Complete

[1/22, 6:31 PM] It’z B Y ebrerheem: YARIMA ASHMAN
๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ

Story & written by mmn fareesa

Ina matuk’ar godiya ga dukkan masoyana aduk inda kuke, wasu sun kirani sunmin murnar kammala littafin NIDA D’ALIBATA, duk wadanda bana cikin grps dinsu ,inajin jinjinarku da fatan alkhairi agareni nagode sosae.naso sai new month wannan novel yafito to amma sbd wasunku sun kagara nayisa ,hakan yasa nayi sbd farincikin Ku…๐Ÿ˜๐Ÿ˜

GARGAD’I
banyarda wani ko wata yajuyamun novel ta kowace sigaba,sabida haka in kunne yaji…..

BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM

๐Ÿ…ฟ1&2

Wasu ‘yan matane kyawawa guda 2zaune awani had’ad’d’an garden.
“Kowaccen su da lemo na rober agabanta”, yesmin da kanta ke duke tana jin haushin k’awarta kubra data tursasata zuwa garden d’in .

dan ita bata saba xuwa irin wad’an nan guraranba nashak’atawa,kasancewarta talaka kuma marainiya .

” tarakotane sabida batason yawan jayayya.”

d’ago kanta tayi ,masha ALLAH ”
ALLAH yayi halitta gun wannan yarinya, dan kyakkyawa ce ajin farko ,itaba faraba, itaba bak’ba ,chacoolat colour ce ,ga dan k’amin bakinta dke d’auke da pink lips,ga golden eyes dinta ga cikakkiyar gira dke son had’e wa afuskarta sbd yawa.

Yesmin fa tahad’u ta ko ina dan duk cikakken nmjin da yaganta dole ya k’yasa…

“d’agowa tayi zatayiwa kubra magana ,kawai taji jiniya da busa, annufo gun.”

Cikin dan firgita kubra tace friend ta shi dan ALLAH mubar gun nan kada yaxo yasamemu agun nan dan ba mutumcine dashiba inkatab’osa,kinga mutane na fita tun kafin ya ida isowa,ta fad’a had’e da nunawa yesmin mutanan dke fita dg cikin garden d’in.

Kicin kicin da fuska yesmin tayi tace nifa bangane mikeke nufiba ,wanene zamu tafi sbd shi??

Zaro ido kubra tayi tace dan ALLAH friend muje kada kijamana matsala ,gashi har body guards d’in sa sun fara fitowa shima yanxun zai fito ,dan inyaxo yasamemu nan zai saka a wulak’antamu dan inyaxo nan garden d’in kowa fita yake abarsa sbd bayason hayaniya komai garden d’in nanya san hakan.

“” doguwar tsuka yesmin taja ,tace wlh babu inda zani, inyazo yasameni yakasheni koyayyi gunduwa gunduwa dani .ko kansa farau sarauta ne ,ai kud’i Muka biya Muka shigo ba kyauta ,inwani abu yake tinkaho dashi ai saiya Gina ta shi yaje ya huta, bawai aci zarafin mutane afita dasuba sbd shi.””;;

Ajiyar zuciya kubra tayi dan dama tasan halin yesmin bata raina kowa kuma bata yarda arainata ba.

Waigawa tayi taga har an bud’e wa ,yarima Ashman k’ofar mota dan yafito,Aida sauri taja hannun yesmin tace pls friend muje gashinan ,fisge hannunta yesmin tayi tace bbu inda zani saina gama hutawa,ta zauna ta aza k’afa d’aya kan d’aya.

“Koda kubra taga haka tasan yesmin da kafuwa,gashi ta hango yarima yana doso gurin ai da sauri tabar gun,axuciyarta tana tausayawa yesmin akan abinda yarima zai mata..

Waigowa nayi dan ganin waye yafito a motar,wow wow lallai irin su yarima ashman ake kira one in thousands dan guy din yahad’u ta ko ina ba karya,farine dogo kyakkyawa, karfaffa ga faffad’an kirji ga wani saje bak’i sidik daya k’ara fito masa da kyansa, hancinsa har baka ga red lips dinshi da sexy eyes d’in sa masu tafiya da imanin y’an mata.
Cikin nutsuwa hade da k’asaita irinta ‘yayan sarakuna ,yarima Ashman yake tafiyaya nufi gun da yesmin ke zaune had’e da yiwa body guards d’in sa alamar kar su biyosa.

” sama da k’asa yakalleta ,ya yatsina fuska kamar yaga kashi.”

Tsartar da yawu yyi ,cikin husky voice insa yace WHO ARE U?

“Ashek’e yesmin ta kallesa ta d’aure fuska had’e da cewa, I don’t no speak English.”

da sauri ya kalleta ,azuciyarsa yace lallai zan koyawa wannan villager girl din nan hankali,nida mata ke bi suna mun biyayya sai wannan wawiyar zata rainamun hankali.

Matsawa yyi gundatake ya aza k’afarsa mai takalmi sawu ciki kan k’afarta,runtse idanunta ta yi sbd azabar dataji,kuma jin kamshin turaren sa yasa tagane shine yatakata dan sadda yanufo gun irin kamshin taji gashi taji yyi yawa akusada ita.

Cikin b’acin rai tace mlm meye haka ?kad’agamun kafa dan naga bbu alamar kasan darajar d’an Adam,tafad’a batare da ta kallesa ba.

Tsaki yaja,yace keda dabba duk d’aya kuke aguna, dan naga bakida kunya had’e da tarbiya….

Cikin bacin rai hade da tsanarsa yesmin ta katsesa ,da cewa ya isa haka ,ai duk marar kunya da tarbiya yabiyo bayan ka,ta fada had’e da janye k’afarta da karfin tsiya.

Wani wawan mari yarima Ashman yayiwa yesmin yana huci,Wanda Saida jinta yadauke na wucin gadi.

Cikin bacin rai yanunata da yatsa yace ki iya bakinki ko ke wacece,nafi karfin mace tagayamun magana wlh wawiya dke sokuwa.

Dafe kuncinta yesmin tayi cikin jin xafin Marin tace ALLAH ya isa mugu….wani Marin yasake yima ta ,aibata yi watawata ba ta dauki lemon dke gaban ta watsa masa ajikin fararan suit dinsa.

Cikin damuwa tsananin mamakinta da al,ajabinta yake kallon kansa,atake ransa yyi mummunan b’aci dan bbu Wanda yataba yi masa irin wannan wulakancin sai ita.

Cikin haushin ta had’e da tsanarta yyi gunta rai bace.”

“Ita kuwa yesmin ganin yanayinsa yasa ta tsorata matuk’a musammun dataga ya nufota .”

“Aida sauri tayi baya ta Neman guduwa.”

Taku biyu yyi yasa hannunsa ya fincikota ,had’e da janta yanufi gun motar guda dg cikin motocin dayaxo.

“Itakuwa sai k’ok’arin kwatar kanta take takasa,domin ta tsorata tanagudun kada yyi mata wani abu, dan tatsani ayi mata fyad’e arabata da martabarta.

Hakan da ta tuna yasata ,sake tsorata.

Shikuma yarima azuciye yabud’e gdn baya yawurgata yarufe,be damu da yadda guards d’in sa da ma’aikatan gun ke kallonsuba .

Bude gidan gaba yyi yashiga had’e da yimusu,alamar kada Wanda yabiyosa ,atsiyace yaja motar yabar gun……..๐Ÿ˜๐Ÿ˜

Hmmmmmmm tofa fans ina jinku me zakuce??

Share pls
[1/22, 6:31 PM] It’z B Y ebrerheem: YARIMA ASHMAN
๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ

Story & written by mmn fareesa

Wannan page din nakine miss Zarah marubuciyar ASEEYA kiyi yadda kkso dashi, ngd sosae da kulawarki gareni.

๐Ÿ…ฟ3&4

“Yasmeen takai k’ololuwar tashin hankali da firgita inbacin kakkarwa bbu abinda jikinta keyi,sai kok’arin b’alle marfin motar take amma takasa.”
Cikin tsoro had’e da tsiwa take cewa wlh mlm ka’ajiyeni ko ance maka ni y’ar iskace ne?dazakazo dani wannan mugun da jin ne.
“Aibaka isa cikakken nmj ba,indakakai da inda namaka laifin zaka dauki mataki amma wai baka satoniba.”
Banxa yyi da ita kamar tana magana da bango saima yakur’e volume din wak’ar music yana sauraro ko gundatake bai kallaba yacigaba da tukinsa.
Itakuwa data gaji da rashin kunyarta sai tayi shiru tana adduar kubuta dg hannunsa.
Bata auneba taga yyi parking agaban wani had’add’en get house nashi na shak’atawa Wanda ko mai martaba baisan yanada gidanba.
“,fitowa yyi fuska a tamke ,yabud’e gidan baya da nufin ta fito amma sai ta k’i fitowa ma dg motar,kwafa yyi yasa Zara zaran hannayensa ya fincikota ,tana tirjewa had’e da zaginsa ,amma bai tsayaba yyi cikin gidan da ita.
” wani dakine yawurgata ciki ta fad’i k’asa kanta yabigi tayis d’in dakin”,sannan yarufeta ciki yafita .
Ido kawai yasmeen ke zarewa ,inbacin rawa bbu abinda jikinta keyi dan tasadak’at Repin dinta zaiyi”.
Be jimaba yadawo da ga shi sai farar jallabiyya ajikinsa yanufi indatake zaune ,Aida sauri ta rik’a ja da baya had’e da runtse idonta tana salati da Neman tsari dashi axuciyarta.
“Koda taji k’amshinsa sosai tasan yazo gab da ita cikin rawar murya had’e da yin kalar tausayi tace pls kayi hakuri natuba ,bazan sakeba kaji tsoron ALLAH kada ka rabani da martabata…….wata doguwar tsuka yaja had’e da tafa hannayensa yace me Kika d’auka da zanmiki?”
girgiza kansa yyi yace you are a big loser Ashe rashin kunyar taki ta cikin cokalice ,ainazata girman kanki da ixxa baxasu barki kibada hkuri ba. Oh kindauka ni yarima zan iyayin wani abu dke ,to never nafi k’arfin hakan ,keko dogarawana ra guards dina sunfi karfin yin hakan dke Balle ni sbd ke baki daga cikin tsarin irin matan dasuka amsa sunan su mata irinkune suka rako mata duniya.yasmeen batace komaiba saidai zuciyarta kamar ta fashe sbd tak’aicinsa da irin bak’ak’en magana ganundayake gaya mata. ”
Kallenta yyi ayatsine yace dalilin d’aukoki shine ki wankemun kayan da Kika bata sannan ki koma gida inkink’i kuma to zaki iyayin shekara anan har sai kin wankesu sannan kifita anan gidan!”ke bakikai darajar dazan saki wankiba nadai sakakine sbd ke Kika b’atasu dan…..cikin tsawa tace ya isah haka kayadaiko to bazan wankeba nafi karfin inyima wani k’aton gardi wanki ALLAH yakiyaye wlh.

“dariyar rainin hankali yyi yace ok ba damuwa zaki iya kwana anan har sai sadda kikayi obey tukum kin koma gida.” Yana fad’a yafita yarufe k’ofar da k’arfi.

“Zama tayi tacigaba da kuka da tunanin gida.”

can taga kuka bana ta bane gashi har 6:00pm tayi ga 7:00pm ake magrib inhar ta wuce magrib batadawo gd ba ,batasan irin tashin hankalin da umman ta da yah Omar zasu shigaba.

“Kawai saita mik’e ta isa gun k’ofar ta nata jijjigata tana bubbugawa.”

can taji karar anasa makulli za’a bude.

Baya tad’anyi dg gun k’ofar ,yana budewa yakalleta yana murmushin mugunta yace kincanja shawara ne?

“Tsaki taja hade da hararansa tace kabani inwanke abudemun intafi gida.”

Sama da k’asa yakalleta yace kinceci kanki daga yauma kisake gwada yiwa wani nmj rashin kunya…..

Cikin tsiwa tace aikai ba nmj bane dan naka cika ba ,matsoracin nmj ne kai kuma raggo ai inda namaka laifin zaka dauki mataki amma ba kasatoni nanba.

Baki b’ude yake kallonta yana mai maita raggo,azuciyarsa lallai yarinyar nan da wlh ni manemin matane Dana nuna mata kuranta nacemun raggo.

Amma a fili sai yyi tsaki yace nike cikawa baki kinamun rashin kunya,bacin kina hannuna sai yadda nayi dke ko?

“Murguda baki tayi tace abani na wanke ”

Fita yyi bbu jimawa yadawo da kayansa data bata yajefeta dasu,had’e da nuna mata bayi yace komai na ciki ki wanke dakyau dan inbasu fitaba zaki canja.

Cikin wani bak’in ciki daya tokare mata zuciya had’e da mamaki ,wai ita yasmeen zatayiwa wani gardi wanki,ta dauki kayan ta wuce toilet din dake d’akin.

“Batafi 15 minit ba tafito da bucket din da kayan ke ciki ta bude k’ofar ta fita.”

A parlour tasameshi zaune ,fuska adaure ta aje bucket din tace gashi abudemun na fita.

Ko kallonta beyiba ,yakai5minit tukum yaduba kayan yaga sun fita d’auka yyi yabar parlourn bbu jimawa yadawo had’e da watsa mata yan sauran ruwan dke cikin bucket din.
dan zabura tayi tana maijin mugun tsanarsa kuma tad’auki alkawari suka sake had’uwar saita nasa abinda baya tunani.

K’ofar yaje yabude ,beyi maganaba yadai tsareta da firgitattun sexy eyes dinsa.

“Aida sauri ta zo ta bi gefensa ta fita ,tana fita ta juyo taganshi zai rufe k’ofar ta ce ALLAH ya isa mugu azzalimi dan is….Aida sauri ta arce ganin yabiyota ta bude get din ta
fita.

” murmushi yyi dan tabasa dariya ganin akwaita da rashin kunya amma sai tsoro, tsaki yaja yakoma had’e da cewa gobema kiyiwa wani rashin kunya.”

Yasmeen na fita, ta tsorata da yadda taga hanyar ba kowa ga dajine,axuciyarta taita tsinewa yarima.

“Gudu takamayi can ta fito bakin titi shima sai motoci jefi jefi ke wucewa”.

Nan tacigaba da tafiya,kamar dg sama taji ance yasmeen.

da sauri ta juyo dan ganin me kiranta.

” wani Habib ne d’an anguwarsu ,zai wuce da mashin ,ai da sauri ta tsaya suka gaisa ta tambayesa gida zashi yace eh.

Nan ta hau bayan mashin din tace da sun shigo anguwarsu yasauketa ta ida da kafa ,yace to nan suka tafi…..

Ahanya yake tambayarta ina taje ,?nan hanyar dabata da kyau”.

K’arya ta masa tace wata course mate dinta ce key in bath day ,shine taje kuma bata ganeba ganin marece yyi tadawo.

Habib yace gara dakika dawo sbd hanyar batada kyau.

Bayan sun iso ,yasauketa inda tace,ta yi masa godiya sannan ta ida isa gida.

Tana shiga ana kiran magrib,umma ce tsakar gida ke alwalla.

Nan tace yasmeen ina Kika tsaya sai yanxun har magrib tayi?

‘Cikin inda inda tace umma bansami abin hawa da wuriba ,ga bamugama lakca da wuriba.

Umma tace to ai Alhmdllh tura kindawo lfy jejiyi alwallah.

To tace taje tayi ta wuce daki….

WANENE YARIMA ASHMAN??……

Share pls
[1/22, 6:31 PM] It’z B Y ebrerheem: YARIMA ASHMAN
๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ

Story & written by mmn fareesa

hakik’a banida bakin godiya ga masoyan wannan novel,inajin dadin yadda kuke sonsa tun kafin ayi nisa sannan insha Allah zaku ruk’a samun 2page kullum indai banida wani uxuri,amma banyi alkawariba,nagode sosai love u all๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐ŸŒน

๐Ÿ…ฟ5&6

WANENE YARIMA ASHMAN?

Yarima Ashman saurayine matashi d’an kimanin shekara32 aduniya .
Yana tak’ama da ilimi,kud’i,saurauta had’e da k’asaiita”,bayason raini ko kad’an kuma bayason shishshigi,akwaisa dason girma.”gashi miskiline na karshe dan yanada girman kai haka jama’a ke cewa dan in yayi maka magana sau daya ko biyu bazaisake ba,kuma bayashiga abinda be shafesaba.
Barrister Ashman kenan ,lauyer ne mezaman kansa yakammala karatunsa na law a k’asar jodan. Ayanxun haka yazama cikakken barrister ,baya shigarma masu kud’i akan kara .”talakawa yake taimako kuma kyauta baya karbar ko sisinsu “,dan shi aganinsa bbu mai kudin daya isa yadaukesa lauyensa har yabiyasho,hakan yasa talakawa ke mugun sonsa suna kaunarsa”, ko guri zaibi ya wuce zakaga anatafi ana d’aga masa hannu hade da yima sa kirari.
” hakan yasa yyi suna sosai ko ina agarinsu ,kuma masu kud’i marasa tsoron ALLAH basa sonsa.”
Yarima mutumin kirkine don baya shaye shaye da Neman mata irin na samarin yanxun ga kuma uwa uba ilimin addini dayake dashi.
“Maimartaba isma’il khaleed sarkin bauchi shine mahaifinsa .”
Yanada mata2 hjy falmata da hjy rahama ,hjy falmatace uwar gida tanada yara5 lubna ,Ashman,Hanna,sadeeq,sa Auta salim.
Hjy rahama tanada yara3sameera ,sageer sai Maryam.”family ne dke zaune lfy cikin ganin mutuncin juna da girmama nagaba da mutum.”
Yarima iyayensa nasonsa da danginsa dan inkagansa gaban amminsa tana lallab’asa saikace shine Auta.yanada son yara sosai fan kanwarsa dke bimasa tanada yara twins munib da muniba ,yarima nason yaran sosai sun shak’u da yaran har shopping yake musu yaje gidansu yakai musu “, kowa yana mamakin sa dan inbada daliliba baya zuwa gidajen yan gidansu mata masu aure ba.”
Tun bayan yarima yafara aiki mai martaba yaso yyi aure amma sai yace ai yarinyar dazai aura bata ida karatuntaba .
Hakan yasa sarki yasharesa kafin yyi lokacinsa .
“Yarinyar da yarima keson ya aura wato salma “,yanason ya auretane sbd tana mugun sonsa dan ita ta tura kanta gunsa,ta dauki tsawon shekara tana binsa tana rokar soyayyarsa dg karshe yaga zata kashe wata yarinya sbd shi,daganan yaga zai iya aurenta tunda zata iya komai sbd shi,amma bawani sonta yakeba,tabbas ya yarda akwai so amma shi aganinsa yafi karfin zubda ajinsa yace yanason mace saidai ita tace tana sonsa.
” da kyar ya amince ma salma zai aureta amma yana mata wulakancin da yaga dama dan inba ita takirashiba baya kiranta ,kuma kota kira saiyagadama yad’aga kiran.”
Yahad’u da salma a akasar Jordan itama tazo karatu har ya kammala karatunsa yabarta yanxun saura shekara1tayi degree dinta tadawo Nigeria kuma itama yar bauchi ce.
“Tana mugun sonsa musammun a cikin kawayenta tana alfahari dashi,shikuwa yana juyata kamar bante,ko wani guri zata saita kirasa ta tambayesa ,inyace bazatajeba to ko iyayanta sunce taje bazata jeba.
” alokacin dasuke tare akasar Jordan yayimata alkawarin zai aureta hakan yasa ta nuna masa ko romancing juna surikayi,yanuna ma ah ah had’e da yin fushi sosai da ita dan nuna mata yyi zai iya rabuwama da ita akan hakan Dan yatsani mace marar tarbiya.kuma bawai dan bayada bukatar hakanba ah ah,saidai yana tsoran aikatawa da zunubin da zai daukarwa kansa.

Salma yarinyace yar kimanin25years tataso cikin gata dan iyayenta sun batata da kudi tana yadda take so.

Salma Nada wani boyayyen Hali danbakowa yasantadashiba ko yarima bai saniba.

“Y’ar lesbian ce ta bugawa ajarida ,inataga yarinya ta mata tofa duk yadda zatayi sai tayi tabiya bukatarta da ita,Wanda a Jordan ne ta lalace tazama yar lesbian gakuma shaye shaye tanayi.

” saidai bata taba bari yarima yaganeba.”

dan ita tana sonsane amatsayinsa na kyakkyawa kuma dan sarki amma bawai dan yabiya mata wata bukata ba in ya aureta.

WACECE YASMEEN?

Yasmeen yarinyace yar kimanin shekara 18,mahaifinta mlm ahmadu yarasu shekara2da suka wuce Wanda shiga akayi har gida aka kashesa amma ba’son kosuwa sukayi kisanba kasancewarsu talakawa.

Mariya wato umman su yasmeen asalinsu yan yolane fulanin can fatauci yakawo mijinta da yayansa Kawu bala agarin bauchi har suka zauna da iyalansu.

“Yasmeen su biyune agun iyayansu daga yah Omar sai ita .”

Sunsha wahalar rayuwa bayan mutuwar ubansu.

“,Kawu bala mugune na karshe mai matuk’ar son abun duniya da had’ama ga ganin gari dan zai iyayin komai sbd kud’i”.

Yanada mata 1da yara 4bashir,Rukayya, saude sai Musa.

Bashir da’ake kira da bash tantirin marar mutuncine bayada aiki sai Neman mata dayiwa yara fyade ,askul d’aya suke da yasmeen tana 100level yana 400lavel.

Kawu bala bayan rasuwar mlm ahmadu wato mahaifin yasmeen duk Dan abinda yabarmusu Saida ya k’wace da karfi da yaji harda filing daya fara ginawa sukoma da iyalansada kasancewar gidan haya sukewasu tumaki5da shanu2dayake kiwo duk yakwace.

Umma mace mai hakuri da kawaici batace komaiba tabarsa ga ALLAH.

” hakan yasa suka tagaiyara ko abinda zasu ci gagararsu yake ,mai gidan dasu zaune yace su zauna kyauta yayafe musu kudin hayan.

Umma nayin wankau da surfe da haka suke cin abinci ga karatun yah Omar.

“Awahalce yah Omar yakamma NCE dinsa ,itakuwa yasmeen tana gama secondary skul tadakata da zuwa skul.

Cikin ikon ALLAH yah Omar yafara faskare yana siyarwa ALLAH yasa ma abun albarka jar yayi dan shago na langa langa yana siyarda kayan tireda,umma nayin cincin Nome ,aya ,anasiyarma ta ak’ofar gida gun da yah Omar keyin tired a.

” da haka har yamaida yasmeen a skul yanxun tana label 1 sannan yasayi fili yyi daki1da bayi suka tashi suka koma gaba daya yah Omar shine gatansu.dan shi bayata karatunshi burinshi shine yaga yasmeen takammala nata karatun dan mugun jida ita yake sosai.

AKawai wani Alh jamilu ,dan siyasane kuma ,mutane suna zargin dan mafiyane dan ba’asan meye sana arsaba.

Yakasance yana auri saki yanada matarsa uwar gidansa ,gidanta daban yake.

sannan yanada wani had’adden gida can yake auran yan mata yakai duk wadda ya aura batafin5or8month yake bata Jan kati ya auri wata dan barin kudi yake ma mata har su yadda su aureshi duk wadda ta yi shekara 1to ta Dade .

Anacikin haka yaga yasmeen xata skul abakin titi yaganta,duk yarufe ta tafi da imaninsa.

Cikin kwana2 yyi bincike akanta yagano komai har da mutuwar ubanta da cutarsu da Kawu bala yyi ,yajikuma Kawu bala Nada son kud’i,ai sai yaji dadi sosai.

Nan yaje har gida yafadamasa bukatarsa nan Kawu bala ido ga kud’i ya yarda ,had’e da cewa duk runtsi sai ya auri yasmeen ne bar gidanba Saida yana Kawu bala dubu Dari biyar yace wannan somun tabine.”

Shikuwa Kawu bala yagama shawara soyake kawai ya fidda rana yaje yasanar da umman yasmeen dan yagama yanke hukunci,Ammafa injisa.

Kuma sun yi da alh jamilu bayan kwana2yadawo yaji abinda ake ciki.

Cigaban labarin…

Share pls
[1/22, 6:34 PM] It’z B Y ebrerheem: YARIMA ASHMAN
๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ

Story & written by mmn fareesa

Wannan page din nakine FATIMA ZOIS marubuciyar ZARAH TAWACE kiyi yadda kkso dashi ina mugun jidake irin sosai dinnan๐Ÿ˜๐Ÿ˜

I’M SICK PLS I NEED YOUR PRAYERS๐Ÿ‘๐Ÿป๐Ÿ˜ฐ๐Ÿ˜ฐ

๐Ÿ…ฟ7&8

Cigaban labarin..

“”” bayan yasmeen ta idar da sallahne,suna zaune da Umma suna fira yah Omar yashigo d’akin,da sauri yasmeen ta tashi tana masa sannu da zuwa ta karbi ledar hannunsa.”
Budewa tayi ,murmushi tayi tace Yayana nid’aya nagode,zama yyi yana yar dariya yace baby (dayake haka yake kiranta)duk mijin da kka aura yabani da zaryan siyan fura any time.
“Keko gundurarki batayi?” Murmushi tayi tace ni bata wani gundurata wlh ,ko umma nah?
Girgiza kai umma tayi tace eh hakane tunkina karama kike sonta.
“Tashi tayi tace barama nadama abata,nan tafita tsakar gd”, umma takalli yah Omar tace ga abincinka nan!to yace had’e da jawo kular yyi bissimilla yafara ci,saiga yasmeen ta shigo da kwano da ludayi.zama tayi suna fira abin kwanin sha’awa,yah Omar be fitaba sai da aka kira isha’i.

**** **** *****

Washe gari byn yasmeen ta gama ayyukan gd ta shirya dan xuwa skul,tana fitowa dg gida yah Omar zai shiga nan tafara masa shagwaba adole saiyakaita skul.
” yar dariya yyi dan yah Omar akwai saukin kai yace to baby muje.”daa,kayan sana’ata zanfito dasu amma muje nakaiki,turo baki tayi,shikuwa gd yakoma yafito da mashin ta hau suka wuce skul.
“Yana ajeta ,kubra data hangosu da sauri ta nufosu dan jiya tunda yarima yatafi da yasmeen bata runtsaba.”
Kallan yah Omar tayi tagaidashi cikin sakin fuska ya amsa had’e da yiwa yasmeen bye bye yatafi abinsa.
“Kubra taja hannun ta tace my friend wai ina yarima yakaiki jiyane?”dan wlh banyi baccin kirkiba nayita addua ALLAH yasa kada yyi Repin dinki. wata doguwar tsuka yasmeen ta ja had’e da cewa ni wlh har ma na manta da wannan sarkin girman kan,nanta labartamata yadda sukayi dashi.
” ajiyar zuciya kubra tayi tace to Alhmdllh tunda baimiki komai ba, nima nayi tunanin bazai mikiba k’ila sbd gsky mutumin kirkine haka naji abakin jama ‘a.
“Yatsina fuska yasmeen ta yi tace can ta matsemasa”, amma nayi alk’awarin duk sadda Muka sake haduwa dashi saina masa rashin mutunci”wlh.”
Kubra tayi y’ar dariya tace hmmm kibidai ahankali wlh nidama yace yana sonki don zakuyi matukar dacewa da juna wlh,zaro ido yasmeen ta yi had’e da bankawa kubra harara tace ALLAH yakiyaye dan natsanesa wlhy kadama kisake wannan tunanin. ta fad’a rai bace, had’e da cewa ni ba sa’ar soyayyarsa bace!sbd ni talakace ba yar kowaba,kuma ko ba hakaba bazan soshiba,inkika sake mun irin wannan maganar to zamu rabu wlhy.
“dafa kafad’arta kubra tayi tace ALLAH yabaki hkuri ,ban fadaba dan inbata miki raiba ALLAH yahuci zuciyarki,nan taja hannun ta had’e da kara bata hkuri suka wuce dan daukar lectures.

___________________

da misalin karfe 12:30pm su yasmeen neda kubra zaune a cikin k’awayensu,bayan sunfito dg lecture. Sai fira suke kafin ashiga wata .

” kamar dg sama yasmeen ta ga bash gabanta ,yana wani cika yana batsewa.”

Sai wani cin magani yake shiga Wanda ake tsoro a skul din.

“3quarter ne da t shart ajikinsa yyi wani dan iskan aski,irin na tantiran yan duniya,cikin isa yakalli yasmeen sama da k’asa yace ke zo ina son magana da ke.

” banxa tayi dashi ta nunama batasan dashiba.”

Sukuwa k’awayen su jininsu akan akaifa yake kada bash yahad’a dasu dan sunsan bashshida mutumci ko kad’an.

“Koda yaga taki kulasa, cikin fushi yace ke dabbar inace?” ina miki magana zakimun banxa.afusace yasmeen ta tashi tsaye had’e da nuna sa da yatsa tace kai wawa Wanda baisan ciwon kansaba,me ruwanka danine?da har kake shiga rayuwata haka ajeni kayine da zaka kirani duk sadda katashi to ni yasmeen nafi karfin hakan ga kowane jaki kuma inason kas…..wani wawan mari bash yyiwa yasmeen har Saida tafad’i k’asa ta kife bakinta ya fashe ya na jini.

“Azuciye bash yyi kanta yana cewa yau zaki son koni wanene ,zaki gane gwamma kid’a da karatu dan ko wannan sakaran Omar din be isa ya kwaceki a hannunaba ni zakiyiwa rashin kunya ,yafad’a yana tunkararta,ji yyi an rik’e masa hannu wa ta baya….”

Yasmeen kuwa sbd galabaita kasa tashi tayi,jitayi ankama hannun ta and’agowa tana d’agowa wazata gani…?

Hmmm tosu wanene suka rik’ema bash hannuwa?

Shin wa yasmeen ta gani?

Domin jin amsar wannan tambaya muhadu a page nagaba…

Yawan comments yawan typing….๐Ÿ˜‡๐Ÿ˜‡

Share pls
[1/22, 6:34 PM] It’z B Y ebrerheem: YARIMA ASHMAN
๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ

Story & written by mmn fareesa

Sakallahu bi khairan ga masoyana aduk inda kuke .hakik’a adduo inku sunkarbu nasami sauki .wadanda suka kirani da masu text message ngd ana tare๐Ÿค๐Ÿค.

๐Ÿ…ฟ9&10

Afusace yasmeen ta k’wace hannun ta da k’arfi ganin yarima ne tacigaba da galla masa harara.
“Wani mugun kallo yyi mata dan Saida tad’ago yagane itace dan dayasan itace wlh dabazai taimaka mataba sbd sadda yahango abinda ke faruwa yana nesadasu,sadda ya iso har yamareta ta fad’i.”
Itakuwa yasmeen kallon dogarawa da guards din yarima take ganin sun rurruk’e bash dogara natamasa bulalai masu rai da lfy .
“Cikin kasaita had’e da Jan aji yarima yyimusu alamar su daina su biyoshi”, nan yanufi gun motarsa da sauri akafito da kujera yazauna aka matsa da bash gabansa,nan yyi kneeling yana ahi da tuba yana bada hkuri.
Kwata kwata yarima beso bimata hakkintaba dandai kawai ga idon jama’a inyafasa yyi karanta kuma dan ALLAH yyi.
” kallon bash yyi yawani yatsina fuska kamar yaga kashi yace shot up your mouth “!
Tsit bash yyi yana tsoran kada asake tozartasa agaban mutane ,dan dayasan haka zata faru dayabarta yasameta har gd yyimata rashin mutunci.
” cikin kakkausar murya yarima yace kaji kunya kato dakai kana sa insa da mace harka daketa wato kune bata gari to zansaka akoreka dg skul din nan.”dukawa bash yyi yana k’ara bada hkuri”,nandai yarima yyi masa last warning inyasake kamasa saiya yabawa aya zakinta. Nan bash yatashi yana godiya yatafi.”

Yasmeen kuwa tabbas taji dad’in taimakonta da yarima yyi amma sai fa tacika alk’awarinta datayi nayi masa rashin mutunci.

“Koda tahango yasallami bash kawai saita dauki viju milk din dke gabanta ta nufi gunda yarima yke.”

Wani murmushin mugunta tasaki data iso gunsa,shikuwa yatsina fuska yyi yana mata kallon tsama yace ke stupid girl lfy zakixo kina mana wani iyayi naki.

“Ahankali tace nazo nayimaka godiyane.”

“Cikin jin haushinta yace banyi dankeba dan ALLAH nayi.”

Kafin yasake magana tayi wuf tawatsa masa viju milk ajiki har fuskarsa Saida tasamu.

Wani mugun bakin ciki,haushi ,kunya nadamar saninta da taimakonta da yyi duk yaji azuciyarsa.

Da sauri yasmeen ta fara k’okarin guduwa sbd tsoron hukuncin dazai mata.

“Yarima kuwa ko afuska be nuna yaji haushin abinda tamasa Co’s aitayine dan tab’ata masa rai ,dayake namijin duniyane saibai nuna yadamuba.

dogarawansa yaga sun nufeta da sauri yyi musu alama su kyaleta.

Cikin mamakinsa yasmeen ta bar gun jiki asan yaye.

“Shikuwa yarima cikin bak’in ciki yabar gun yashige mota ‘dan dama gun wani lacture ne abokinsa yazo besamesaba yahango bash nayiwa yasmeen haka shine yaje dan yataimaka mata yaga itace.ga idanun jama’a akansa ana mamakin rashin mutunci irin na yasmeen ace mutum yyimaka wannan taimakon amma tasaka masa da haka.”

Itakuwa yasmeen tayi tsantsar nadama da Dana sani akan abunda tamasa .

“Cikin bacin rai kubra ta bud’e mata wuta tana mata fada da nuna mata rashin kyautawarta ga yarima .”

Fad’awa jikin kubra tayi tana kuka had’e da cewa wlh nasan ban kyautaba da nasan inda zan gansa da wlh naje nabasa hkuri wlh.

Tsaki kubra tayi tace bakin alk’alami ya bushe ,ki saurari hukuncin dazai miki agaba in kunhad’u.

Tuni yasmeen ta k’ara tsorata da nadama ,dan gsky bata kyautaba da yanxun bash yyi mata abinda yaga dama dabai cecetaba.

Nan kuma taba kubra tausayi,ganin tadamu sosai nan ta kwantar mata da hankali har akatashi dg skul suka tafi gida,yesmeen gaba d’aya da damuwa ta yini.

********
6angaren yarima kuwa kamar yahad’iyi zuciya dan bak’in cikin tozarcin da yasmeen tayasa.

Wani mugun tsanarta yasakeji hade da haushinsa ,amma yadauki mummunan kudiri aduk lokacin dasuka sake had’uwa da ita.

“Koda suka isa gd part din sa ya wuce yaje yasake d’aukar wani babban wanka cikin kananun kaya yyi masifar kyau duk macen data gansa dole ta k’yasa,saidai fuskarsa bbu walwala.”

Koda ya ida shirwa part din amminsa yawuce.

A parlourn ta yasameta ta d’an kishingid’a kuyanginta namata fita da tausa ga kayan marmari agabanta.”

Sallama Yy ya zauna ,nan kuyangin suka fita bayan sun mik’a gaisuwarsu ga yarima.

Amminsa ta kallesa atake tagane yana cikin damuwa.

Cikin kula tace my son lfy naga kamar kana cikin damuwa?

“girgiza kansa yyi yace ah ah kainane kemun ciwo.”

Badan tayardaba tasharesa,can tafara jansa da fira nan tace my son akawo maka fura mutuniyarka?

Aibaisan sadda yyi murmushi ba sbd yanason fura arayuwarsa baya gajiya da Shanta,da sauri yace eh ammi nah zan sha.

Nan ta Danna wata karaurawa saiga wata guyanga,tazo ta xube gabanta t ana cewa ALLAH shi taimakeki ,nan ammi tace ta kawo fura batafi minti3tadawo da kwaryar fura ta aje ta fita.
“Nan yarima yabude yyi bissimilla yafara cika ludayi bebar furarba Saida yaji cikinsa kamar zai fashe tukum sannan ya aje,sai dariya amminsa ke masa.”
Fira suka fara jefi jefi shida ammi har Auta salim yadawo dg skul yazauna ana firardashi.
Duk sai yarima yaji azuciyarsa wasai yadaina jin wannan b’acin ran da yasmeen ta haddasa masa.
___________________
Bayan kwana2 Kawu balane zaune yana tunani,can yace bari naje ayita takare da zafi zafi ake dukan k’arfe.

“da sauri yafita yaja mashin bai tsaya ko inaba sai k’ofar gidan su yasmeen.”

Kafe mashin din yyi zai shiga ciki,saiga yah Omar da yahangosa yazo yaduk’a yagaidashi,ayatsine ya amsa yana wani harare harare.

Shikuwa yah Omar yagaidashine sbd umarnin umma amma badan halinsa ta horesu da su cigaba da bashi girma da daukarsa uba duk abinda yyimusu shida ALLAH.

Amma yah Omar yaji fad’uwar gaba sbd duk sadda Kawu bala zaizo to bazun alkhairi yakeba da sharri yake xuwa.

“Haka yah Omar yazauna jiki asan yaye.”

Shikuwa Kawu bala ko sallama bbu ya kutsa kai cikin gidan da wata roba yaci karo beyi wata wataba yatakata had’e da yin kwallo da ita.

Umma dke zaune tsakar gd koda taji haka tasan balance dan duk sadda zaixo to haka yake yi inxaishigo.

Saurin rufe jikinta tayi ,yana shigowa tace Yayana ina wuni ?

Tsaki yaja yace kirike gaisuwarki tamiki amfani,dalilin xuwan nan shine dan insanar dake matsayina nah uba ga yasmeen nazaba mata mijin daya dace da ita.

Wato alh jamilu bushasha kenan.

Cikin bacin rai umma tace bala! bala!! baala!!!cikin kakkausar murya dan yakaita bango tace wlh ! Wlh!! Wlh!!! Abinda bazai taba faruwa kenan ba matukar ina Raye bbu Wanda ya isa yasiyarmun da y’ar mutumin da ake zarginsa dan mafiyane dan zalinci zaka aurawa yasmeen.

Baki sake Kawu bala ke kallon umma dan Saida yau tayarda mai hkuri bai iya fushiba.

“Cikin boron kunya yace kisaka ido kiyi kalllozan nunamiki na isa da yayan d’an uwana,yana dadin haka yafita afusace.

Yasmeen dke daki Ta’s tagama jin komai da gudu tafada jikin umma tana kuka Dede nan yah Omar yashigo yana tambayar lfy dan yaga Kawu bala yafita afusace.

Nan umma ta labarta mai komai hade da cewa yamaido kayan siyarwarsa gd yanxuN zasu tafi yola shida yasmeen sai komai yadaidaita sudawo.

Ba musu ya fita nan umma ta had’a musu kayan su acikin akwatai ,yana dawowa tace kaje zan kira baba mlm away a kafin Ku isa ALLAH yakiyaye nan yah Omar yaja hannun yasmeen suka fita.

Ita kuawa umma suna fira ta fita tanufi gidan aminiyarta atika.

Bayan sun gaisa ta zaiyana mata abinda ke faruwa had’e da cewa meye shawara?

Arika tace abu mai sauki kije gun yaron nan yarima indai Kika masa bayanin komai to insha Allah zaibi miki hakkinki.

Zaro idanu umma tayi tace aibamuda abinda zamu biyasa ,atika tace abu mai sauki ai kyauta zai miki shifa taimakon talakawa yake kuma dan ALLAH.

Kibari ga Yahaya nan zai fito da adaidatarsa saiya mikaki offishinsa ai yasani indai akabarki Kika gansa tofa insha ALLAH damuwarki ta kare.

Nan Yahaya yafito mahaifiyarta tace yamika umma babu musu yace to nan umma bisa waje sukayi sallama da atika.

Yahya yabudema umma ta shiga yaja adedetar had’e da Baron anguwa r….

Share pls
[1/22, 6:34 PM] It’z B Y ebrerheem: YARIMA ASHMAN
๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ

Story & written by mmn fareesa

๐Ÿ…ฟ13&14

Jiki ba kwari suka nufi cikin kotun .
Yarima yakalli umma yace mama kije ganinan xuwa,to tace ta shiga cikin kotun.
Shikuwa yarima gun mota ya wuce yadauko rigarsu ta lauyoyi yasaka aisanaga ,haibarsa da kamalarsa had’e da kwarjinsa sunsake bayyanah.
“A cikin kotun kuwa kowa ya hallara alkali da barrister’s kawai ake jira.”
Kawu bala kuwa inbacin harara bbu abinda yake aikawa da Umma dan tunani yakefa kada allura ta tona galma.
Alk’aline yashigo kowa ya mik’e tsaye bayan ya zauna kowa yazauna.
Megabatarda da kara yagabatar had’e da tambayar lauyoyin masu kariya su fito.
“Cikin takun kasaita yarima yashigo sai kallonsa ake ” wani mugun kallon tsana da k’iyayya Kawu bala da alh jamilu suka aikama sa,sarai yagansu amma sai yanuna be gansuba dan tunda yashigo idanshi ke Kansu musammun alh jamilu dan besan balaba amma ganinsu tare yasa yagane balane.
Nan shima barrister saminu yazo yabaiyana agun.
Alkali da abukaci ganin umma gabanta,bbu musu ta fito alk’ali yyi mata tambayoyi akan abinda take kara nan ta sanar da shi kamar yadda yarima yafad’a mata.
Sannan aka bukaci Kawu bala yafito ,cikin fad’uwar gaba da muxurai bala yafito nan alkali yyi masa tambayoyi yana amsawa cikin inda inda.shikanshi alk’alin yalura bbu gsky atare da bala.
“Yarima kuwa sai murmushi ykeyi yana cewa good”.
Bayan alkali yagama yiwa bala tambaya ,yabukaci ganin alhj jamilu.
Bayan ya fito alk’ali yakallesa yace Kaine Wanda bala yabawa auren diyar k’aninsa ? Alh jamilu yace eh!
Alk’aliyace kuntab’a magana da yarinyar kunsan juna?yace ah ah ,alk’ali yace yaje ya xauna.
Bayan yyi yan rubuce rubuce yace lauyoyin masu kariya ko kunada tambayoyin dazakuyi?
” da sauri yarima yad’an rusuna yace akwai yahmai girma mai shari’a ,alk’ali yace kotu tabaka dama barrister.
Nan yarima yace inason ganin bala agaban kotu.
Nan Kawu bala yafito kamar zaiyi xawo sbd yadda yatsorata ainun lol..
Yarima yakallesa yace inason kagabartawa da kotu sunanka da matsayinka agun yarinyarda zaka aurawa alh jamilu bacin kasan yarinyar bata sons….upjection my lord barrister saminu yakatse yarima had’e da cewa, yah mai girma mai sharia yakamata lauyan mai kariya yasan abinda zai rik’a tambaya sbd koba komai ai yarinyar diyar k’aninsa sace kuma yana da iko akanta tunda mahaifinta baya Raye…alk’ali yace k’orafi be karb’uba barrister ,dole ya amsa wannan tambayar.
Wani murmushin mugunta yarima yyiwa barrister saminu.
“Kawu bala cikin in,ina yasanar da kotu sunansa da matsayinsa gun yasmeen.”
Yarima yace bayan rasuwar k’aninka wane taimako ko kulawa kabawa wannan bewar ALLAH da y’ayanta?eh…nah ..ban ..banida haline shiya sa.
Yarima yace sadda alhj jamilu yazo Neman auranta gunka kayi shawara da mahaifiyar yarinyar kafin ka amince?ah ah banyiba.
Yarima yace good ,to amatsayinka na Wanda besan cinsu,shansu,iliminsu ,tufafinsu,farat d’aya sai kace dole sai yarinyar tamaka biyayya ta auri Wanda bata so….da sauri barrister saminu yace up jection my lord yakamata lauyan me kariya yadena jifar Wanda ake tambaya da laifi kokuma ko kuma d’ora masa laifin dabai aikata ,koba komai ai sai inyanada halin taimaka musu zai tammaka musu..
Al’kali yace barrister akiyaye.”kwafa yarima yyi yabukaci ganin alh jamilu nan yafito, yarima yabuk’aci yyiwa kotu bayani wanene shi? Nan yagabatar da kansa ,yarima yakallesa yace Kaine Wanda bala yabawa auren diyar k’aninsa? Yace eh yace to yanxun kun hadu da yarinyar kunyi mgn yace ah ah.yarima yakalli alk’ali yace yamai girma mai shari’a da waddannan hujjoji nike so wannan kotu me adalci tabiwa Mariya da yarta hakkinsu gun hana Wannan auren da bala kawunta yabawa Wanda bataso ,yin auren zai iyasa Rayuwar yarinyar tagaiyara,yanxun haka Tana karatune dan taimakon kanta kasancewarta marainiya ,inason kotu tahana bala koda yawan xuwan dayakeyi gidan Mariya sbd yana daga mata hankali ita da yaranta na gode yamai girma mai shari’a..

Alkali yakali barrister saminu yace ki kanada abin cewa,yace eh yanason yayiwa umma tambaya ,alkali yace Mariya ta fito kotu nasan ganinta gabanta.nan ta fito.

Barrister saminu yakalleta yace ke mecece gun yarinyar?

“Tace mahaifiyarta”.

Yace miyasa bakya son aurenta da alhj…up jection my lord yarima yakatse barrister saminu,had’e da cewa lauyan Wanda ake k’ara yasan irin tambayoyun da zaiyi, ai ba dole sai yaji dalinlintaba wannan sirrin xuciyartane . alk’ali yace barrister akiyaye.

” wani mugun kallo barrister saminu yyiwa yarima,shikuwa ko ajikinsa.”

Nan brr saminu yace Umma taje ta zauna .

Alk’ali yyi gyaran murya yace ko akwai wasu tambayaoyi da lauyoyi zasu sakeyi ga mai kara da waddanda ake tuhuma?

Sukace ah ah.

duk’awa alk’ali yyi yacigaba da yan rube rubucensa ,sannan yad’ago yafara magana kamar haka ,bayan korafe korafe daga bakin lauyoyi musammun barrister Ashman isma’il khaleed wannan kotu ta zartar da ……..๐Ÿ˜‡๐Ÿ˜‡menene kotu ta zartar??๐Ÿค”๐Ÿค”

Leave a Comment