12/29, 9:55 AM] mmn tedy: *TYPING…*
3/11/2020
*’YAR WAYE???*
Pure love and symphaty storyπ
*Story and written by:* Ayshatou (maman teddy)
Facebook@maman teddy.com
*wattpad*
Ayshatou (maman teddy)
~_GARGADI_~
ban yarda wani ko wata suyi amfani wajen juya mun labari ba….
Masu comment muna godiya allah ya bar kauna. Kadan daga cikin comment ‘din ‘yar waye???
πΉπΉπ¦YAR WAYE???πΉπΉπ¦
COMMENT
π°π°π°π°π°π°π°π°π°π°Allah sarki Afral yanzu kinsan ba su Mum bane suka haifekiπ°π°π°π°π°π°π°π°
πππππππππKai Hajiya kaka wannan zuzuta kyau haka na Amrah ai yayi yawaππππππππ
π€π€π€π€π€π€π€π€π€Toh fah ya Umar wacece wannan wacce kake so haka har ya ke shirin saka a damuwaππππππππππ
π€¨π€¨π€¨π€¨π€¨π€¨π€¨π€¨π€¨π€¨Kai Mummy da leenart wlh kunji tsoron Allah,kuma inshallah sana din adduan da yayi kafin ya fara cin abincin asirunku ba ze kamashi baπ€¨π€¨π€¨π€¨π€¨π€¨π€¨π€¨π€¨
π²π²π²π²π²π²π²π²Toh fah anayinta yanzu ma aka faraπ€π€π€π€π€π€ππ»
Up
Up
π§Έπ§Έπ§ΈMaman Teddy π§Έπ§Έπ§ΈAllah ya Kara basirah da karfin ido πΉπMuna yinki π―.
*Dedication*
Dedicate to you my zarah wanan pagen naki ne. Ki yanda kikeso da shi…
___________________________________
Episode 22 – 23
Daddy ne yace”Afral mene ne? kinsan ta ne? “Afral ne tayi saurin cewa”a’a daddy. Afarl tace hadi da koma wa ta kwantar da kanta a jikin kujran motan. In da mom Rayhana tayi shiru ba tare da tace masu kalah ba. A haka har suka isah kauyen dake garin gombe, su ‘dan wahala kafin su gane gidan, koda suka tsaya kofar wani gida wanda gaba ‘dayan ta ginin irin jan kasannan ne, haka mom da dadddy suka fito daga mota, inda kowa ke tunani a zuciyan sa anya mutane na iyah rayuwa a wannan kauyen kuwa? Kalon bayan ta momy tayi, nan taga Afral bata fito ba… Afral fito ma, mom xaituna tace”hadi da kokarin bude mawa Afral din mota. Da’ker Afral ta iyah daiΒ²ta natsuwar ta hadi da fitowa daga motan. Don ji take kaman in ta taka kasan kauyen xai iya budewa tayi ciki, gidan kuwa data gani, a xuciyanta cewa take”anyah xata iya shiga kar wannan ginin ya fado mata…
Hmmm bari mubar afral muje bu duba duniyan da su umar ke ciki.
Kwana buyu sukayi a gidan hajiya kaka, inda Ammar ya nufi gida, haka ma umar gidan momyn shi ya tafi. Tun dayaje yakasa samun natsuwa, saboda xaman leenart a gidan, don haka ya tattara ya nufo zaria a ranan, ba tare da shi ammar ‘din yasani ba.
Hamma na”…. Hamma farouq kata shi don allah. Amrah ne ke wannan maganan cikin xakuwa da son hamman nata ya ta shi daga baccin da yayi. Wanda daren jiya bata barshi yayi bacci ba, har karfe kusan biyun dare suna abu ‘daya. Yanxu ma gashi ‘karfe 5am ta xo tana damun shi akan gobe birthday ‘din ta. Hamma ka tashi plz… Cike da son yin baccin ya bu’de idon shi hadi da cewa”plz Amrah kije wurin ya Afreed kuyi maganan, innah tashi da safe saiki fada mun…
Tsayawa tayi ba tare da tace”komai ba, shikuma ya kuma jan bargo ya bar ta nan tsaye… Gunguni tatsaya tana yi, daiΒ² Afreeed na fitowa daga toilet sanye da rigar jallabiya, da alama wanka yayi hadi da dauro alwala. Budan bakin shi cewa”yayi baby mai kikeyi anan? Turo baki tayi hadi da cewa”ina tayi ma hamma na magana ya tashi ammma yaki tashi muyi maganan birthday di na. Murmushi Afreed yayi hadi da cewa”toh ki bari nan da wasu mintoci xan taso maki shi kinji. Daga kai tayi alaman ehh, maxa je kiyi sallah ki shirya sai kixo mutashe shi, dariya tayi hadi da barin dakin don taje tayi abun da yayan nata yace”in tagama kuma suxo suta shi hamma umar, don wannan birthdayn ta xa’ku da shi. Ba itah ka’dai ba, har su mom zaituna sun shirya mawa wannan birthday partyn. Don har Ammar ya jiyo gayyata daga Amrahn, su Ammarah kuwa sune ‘yan gabaΒ². Toh ni kuwa maman tedddy nace”anyah hamma umar xai amince ya cigaba da barin ammar yayi soyayya da Amarhn kuwaπ€ don kar ta san kar ne tsakanin su, yasan fasadi da ‘banna irin na Ammar ‘din. toh muje dai xuwa karku manta maman teddyn ku ce…
Manage with this…
[12/29, 9:55 AM] mmn tedy: TYPING…
*’YAR WAYE???*
Story and written by:
Ayshatou (maman teddy)
Facebook@maman teddy.com
Wattap
Ayshatou maman teddy
_DEDICATION_
Dedicate to you my fansπlike your comment..[03/12 7:52 am] Mhiss Xiey: “Yar waye??π€
Coment……ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½
Allah sarki su Ammar da umar murna ta koma ciki sanda dai kuka shafadan dad
Gskia kam leenart dole kubi bokaye gskia wai one fah π€baridai inyi shuruπ€π€π€π€π€
Lallaima Afral gwamma ma ki saki jiki ummu maryam ta baki tea din atohπ€·π½ββοΈπ€·π½ββοΈπ€·π½ββοΈπ€·π½ββοΈdan itace tafi dacewa tabakinπ
Ah ah haa abinda baa son y tonu ya bayyana π³π³π³ su Afral kuma ko yayaπππ
Gabadai gabadai marubuciyar duk duniya Allah y kare mna keππ½π₯°π₯°
Looking forward for d next episodeπππ€©ππ½ππ½ππ½
ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½
π₯°π―
[03/12 7:52 am] Mhiss Xiey: “Yar waye??π€
Coment…..ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½
Allah sarki mommy Rayhana ashe ashe afral no be ur daugter, haba koda ince, aikuwa gwamma kusan halin da ‘yarku take cikiππ€
Aidaman Ammar kasan sai umar yatafi kamanta shegen zuciyarsa ne kuma bare abinka da soja, ai gwammako kaima kaje kaga sahibar taka kaganta ko tension din zai raguππ₯³π₯³π€©
Ayyah Afral ina jinkan ina izzar suka tafiπ ayyah amman nadan tausaya miki, ko me su mommy Rayhana suka gani har suke tunanin sirrinsu ya tonu, aikuwa sama haka dinne a fadi mata kowa y hutaππ
Maman teddy muna biye kamar kullumππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½
Allah dai y za xamani ya karo baseerah y kuma kara daukakaππ½ππ½ππ½π₯³
π₯°π―
[03/12 7:52 am] Mhiss Xiey: “Yar waye??
Coment……ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½
Allah sarki Afral har kin dan bani tausayi amma y zakiyi hkanan zaki hakura su momy Rayhana ba iyayenki bane
Ammar din Amrah knnπ€©π€©π€©nasan dama danka nuna wa kakus sahibar taka kukazoπ€π€ͺπ€, kai kuma Umar wacece kake so hkaπ€π€π€
Amrahn Ammarah knn kawance yaci uban nada kodayake ma ynxu saidai ace anxama ‘yan uwaπ€©π€©π₯°Amrah har ynxu dai shagwabannnan na nanπ₯³ππ€©
To fa su Dad zasu kade Amrahn mommy zaituna, amma anya kuwa I’m smelling somthing kodai kodai π€π€π€π€π€Amman dai muna biye dake marubuciyar duk duniya domin ki fede mana biri har wutsiyaπ€ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½ππ½
Gabadai gabadai ππ½ππ½Allah dai y kara baseera da hazaka ya kareki daga sharrin makiyaππ½ππ½ππ½
π₯°π―
Episode 24 – 25
_____________________________
Nufan dakin ta tayi, hadi dayin wanka, ta ‘dauro alwala, bayan ta idar da sallah ne, ta nufi dressing mirrow ha’di da fara goge jikin ta da mai, mai sa laushi da kamshin jiki.ba wani makeup tayi ba, sai ‘dan goga powder da tayi ha’di da saka kayan ta riga da skirt ta atamfah, mai launin green da milk, plate shoe tasaka hadi da nufo kichen don ta taya momy hada break fast…
Da shigan ta kitchen ta tadda momy na ta aikin shiryamasu break. Sweat mom an tashi lfy?
“Amrah tace”hadi da ‘daukan wu’ka tana fere doyan gaban mom zaituna.
Lafiya my baby how was your night? Mom xaituna tace”hadi da mai da hankalin ta akan Amrahn.
Lafiya mom, ya shiryeΒ²?
Dariya momy tayi”don ta san kwanan xancen na ta, lafiya baby, amm nace”ya maganan xuwan kanwar Ammar ‘din? Ehh mom xata xo yace mun, kuma ma munyi magana da itah xataxo nan da gobe, insha’allh. Amrah tace”hadi da kallon momyn nata. Mom ne tace’toh allah yakaimu baby. Ameen momy, wlh duk na ‘kosa in ganta, gata da kirki wlh, karki so kiji yanda muka dinga fira a waya jiya. Murmushi mom zaituna tayi hadi da cewa”hmm ai gobe ne xata zo, don haka kwantar da hankalin ki, ae goben kaman yau ne. Allah dai ya kaimu mom, toh Ameen Amrah, mom tace”mata hadi da koma wa wani xancen na su, wanda duk akan birthday ‘din na tane.
Tohh niko maman teddy nace”anyah haduwan Amrah da Afral xa’a rabu lafiya kuwaπ€ don naga kaman Amrahn bata san Afral bace, haka itah ma Afral ‘din. Hmm to allah dai ya kaimu ranan birthdayn, don ba’a ‘daya da xa’ayi ya wuce ni, don in antayo maku VIP fans.don Wannan pagen naku ne. Kar dai ku manta maman teddyn ku ceπ€©π€ͺ
Bari mu duba ‘ban garen hajiya kubrah musha kallo, muga kuma wainan da’ake toyawa.
Momy kina ganin kuwa anya maganin bokan nan ya ci umar kuwa?
Leenart tace”hadi da mai da hankalinta ga haj. Kubra dake duba takar dun dake gaban ta, hmm abun ka ga er siyasa. Kullum cikin takardu. Da katawa haj.kubrah tayi hadi da cewa”mai kika gani ne leenart?
A jiye wayan ta leeenart tayi hadi saukar da ajiyan xuciya, mom kina gani kullum ‘kiyayyan da yakemun karuwa take, da inna gaishe shi yana amsawa, amma yanxu banxa ya kemun.
Murmushi haj.kubrah tayi ha’di da cewa”hmm ae in yasan wata to baisan wata ba,a satin nan xamuje sokoto. Da mamaki leenart tace”mai xamuyi a sokoto? Wani kayataccen murmushi haj.kubrah tayi irin na makiran mata, ‘yan duniya tace”xanje wurin bokan da ya haukata mun uwar sa, kuma ya ka’da ta, wanda har yau ba’a san inda take ba.
More typing…
More comment
[12/29, 9:55 AM] mmn tedy: “YAR WAYE???
By: Ayshatou(maman teddy)
26 – 27
_________________________________
Murmushi hajiya kubra tayi irin na makiran mata, nan taci gaba da cewa”don haka ki kwantar da hankalin ki, wlh ko farouq na sonki, ko baya sonki sai ya aureki.cike da jin da’din maganan haj.kubrah leenart tace”momy kina ganin wannan bokan xai iya aiki akan farouq kuwa?kallafah yanda muka samai maganin nan a abinci yaci amma kaman bai ci ba,gaskiya ni momy na fara karaya kaman bokayen nan baxasu iyah aiki akansa ba…haba leenart ni fa nace”maki umar da kanshi xai ce yana sonki,inkuma ibadan shine kike ganin kaman shine maganin baxai ci shi ba, toh naga uwar sa,wanda da kafan ta, ta bar gidan nan.tun yana shan nono,just ki kwantar da hankalin ki dear,xaki samu farouq, ke sonshi kike,mu kuma munason auranku ne don muci dukiyar shi dana mahaifin shi, kina gani umar wani dukiya ne bai dashi, don kudin da yake da shi yanxu ko uban shi lokacin da yake da kiruciya bai da shi, amma ganin su ban isa nayi ba, sai dai inji labarin su.don haka ki shirya auranki da umar ba mai dorewa bane,don kuwa xaki aureshi ne don dukiyan shi, da kuma xaran kingama da shi, xaku rabu dole.haj. kubrah ta nisa hadi da kallon leenart… Ok momy ba damuwa, ni kai na son shi nake saboda dukiyansa dana mahaifansa, don haka momy a shirya nake nayi kowani irin aiki kika sani. Murmushi haj.kubrah tayi hadi da cewa”da kyau leenart, yanxu xaki koma gida kisanar mawa da ummun ki, don ta xauna cikin shirin ta. Ok momy yau xan tafi gida don in sanar ma ummu, don nima na kosa mutafi sokoton.murmushi haj.kubra tayi ahaka suka dinga firan makircin su, su ballo tanan, su bullo ta tacan…
Ammar ne xaune a daya daga cikin jibgegen super cushine, ya maida hankalin sa sosai kan chart ‘din da sukeyi da Amrahn sa, ta laptop’din sa.karan budo kofan da yaji ne yasa shi saurin disconecting ha’di da juyowa, bakaramun mamaki yayi ba daganin lubnah,waya gaya mata yana nan Partcout, ta inah ma tasan wannan estate ‘din nashi? Duk a xuciyan shi yake maganan.jin hugging din da tayi mai yasa shi dawowa daga duniyan tunanin shi.ture ta yayi hadi da jah baya,cike da kakkausar murya ya fara cewa”why are you here? Mai yaka woki nan? Wa yafada maki inah nan, duk abun naki bai tsaya a Abuja ba, shune har nan wajen aiki na, i dont want to see you again,get outtt from my room i said….cike da tsawa yayi maganan wanda yasa lubnah firgi cewa”don dama tasan halin Ammar ‘din, koda mace ne yanxu xata gama faran ta mai rai, amma lokaci guda xai xageta ta uwa da uba.ganin yanda Ammar yake shirin mata koran kare, yasata fashewa da kuka, tabas tana son Ammar ‘din, koda ma soyayyan aure ke tasakanin su ba, just romantic love ne,don haka nan ta hau kuka ha’di da cewa”plz Ammar karka koreni, kar ka rabu dani, wlh ina sonka my Ammar, baxan iyah rayuwa babu kai ba.naki kowa na rabu da kowa, nace”sai kai, don allah karka watsamun kasa a ido.wlh nakasa sukuni rashin ganin plz just give me one chance to make you happy…tausayin ta ne ya kamashi, tabbas kaman yanda ta fa’da ta daina mu’amala da kowa sai shi haka ne,kuma shi kan shi yasan irin son da take mai,amma shi gaskiya ba son ta yake ba, shidai d only thing he know, shine suna soyayyar minti.(littafin jameela jameey er mutan kankia) ganin duniyan tunanin da yalula, yasa lubnah kara sowa gabansa ha’di da fara kissing ‘din sa, don a bukace take,kuma bata iya jin da’din sex da kowa sai da Ammar ‘din saboda shi ‘din na daban ne.tun tana mai normal kissing takoma hot kissing.wanda lokaci guda yafara fita hayacin shi, niko maman teddy nace”ahh lailai abun ka da soja da shegen jaraban san mata…bafa da my miji nake baπ€¨atohπ€ͺπ€©π€©
A haka taci nasaran xaunar da shi daga tsayen da yake,tafara ‘ko’karin raba shi da t.shirt ‘din jikin shi,gashin da tagani ne kwance yasata fara shafawa ha’di da saurin kai bakin ta kan nonon shi tana kissing… Tuno da Amrah yasa yaji Kaman an tsungule shi, nan da sauri ya hankade ta, hadi da mikewa ya gyara riganshi.addu’an tsari daga shai’dan ya hauyi ksn yafara cewa”ke wata kalar bunsura ce?ki rabu dani lubnah, duk ran da kika ‘kara xuwa inda nake wlh karnuka xansa asakin maki.tsaki yayi ha’di da ‘daukan keys ‘din motan sa zai fita.saurin kama kafan shi lubnah tayi cikin wani irin murya wanda da kaji kasan mutum na cikin bukata ta fara cewa”don allah ka taimakeni Ammar koda so ‘daya ne,baxan iyah jure rashin ka ba.ba xan iyah ba plz…. Tata fa’di cikin wani irin mahaukacin kuka.fixge ‘kafan sa yayi ha’di da ficewa”daga falon yayi parcking space ha’di da daukan ‘daya daga cikin motocin sa.kasa sanin inda xai nufa yayi, don duk duniyan bata mai da’di gaba ‘daya tsanan lubnah yagama rufeshi, sai a yanxu yake nadaman biyema kaidin shai’dan da yayi, ganin ya kasa samun mafuta yasa shi nufahn Abuja. don gaba ‘daya partcout baya mai da’di a yau.yana gabda isah Abuja ne kiran umar ya shigo wayan shi,kaman baxai ‘daga ba ganin sunan ‘kanin nashi kuma amini yasa shi dagawa.tambayan shi umar yayi ya bai ganshi a estate ba lafiya? Nan yake bashi labarin yanda sukayi da lubnah, har daga karshe yana cewa”fitinanniya kawai.dariya sosai umar yayi wanda rabon shi da yin irin ta har ya manta, yace”wai yanxu Ammar akan mace ne ka gudu kabar wurin aikin ka?plz waya sauyaka ne haka my friend? Umar yake mai tambayan hadi da cigaba da dariya.
Cike da kuluwa da kalan dariyan da umar kemai yace”Amrah na mana, yana cewa”ya kashe wayan…
Umar ko jin sunan Amrah da yace”ya sanya gabanshi faduwa, wanda shi kanshi bai san dalili ba.a haka ya wuni cike da farin cikin sauyawan yayan na shi.sai dai sunan amrahn dake ta mai yawo a kwakwalwa, a ranshikuwa cewa”yayi xanso insan wannan Amrahn da ta sauyamun Ammar lokaci guda. Bangaren dady da momy, afral kuwa da kyar momy tasa Afral ta fito daga motan.don gaba ‘daya tsoron ginin gidan da suka zo take,don gani take kaman xai fado msta ginin. Momy ne ta gane hakan, don haka sai tayi saurin rike mata hannu sukayi sallama a kofar gidan. Bayan wani mai gidan ya fito ne, yayi masu momy ixini shiga ciki, daddy ne yace”a’a ku momy ku shiga mu bari mu tattauna da malam daga waje.haka su momy su kashiga cikin gidan wannan mutumi, kuma sun sami barbar karramawa, sai dai abun da sukaje domin shi basu samu ba, don labarun mahaifiyan Afral ya tsimasu. Wanda haka sukayi sallama cikin mutun ci ha’di da yimasu alkhairi. Koda suka fito ne malam kecewa”ko xasu kaisu asalin gidan su ummu maryam.da sauri momy tace”a’a sungode ma haka. A mota kuwa Afral tayi kuka sosae wanda momy tayi ta lallashi,jin labarin mahaufiyan nata ya tsumata sosai, tausayin ta yaka mata ainun.ko da suka koma gida haka momy ke ta lalashin Afral hadi da yima daddy alkawrin ri’ke afral har abada, wanda baxata ta’ba bu’de sirrin ba.tun daga wannan rana momy ke kokarin man tar da Afral komai, wanda abunka da yarinta tuni Afral ta mance komai.sai dai labarin mahaifiyan ta shi ka’dai ke mata yawo a kwakwalwa, don tausayin uwan nata ya shige ta sosai, shiyasa kullun take mata addu’a sosai… Kafin wani lokaci tuni gidan momy suka koma rayuwan su na dah.cike da kwanciyan hankali da son juna suke rayuwan su….
Afral… Afral…jin muryan yayan nata yasata saurin waigawa, shi ‘din ne kuwa, da sauri ciki da farin ciki ta mike ha’di da cewa”oyoyooo my booo. Ammar ne cike da ‘dokin ganin Afral ‘din yace”oyooyooo my Afral ha’di da ware hannayen shi ta fa”da jikin shi,rungume ta yayi hadi da cewa”how are you diong my litttle? Dagowa tayi ha’di da cewa”i’m good my yah Afral. DaiΒ² su momy da daddy na sakkowa daga up stairs don week end ne daddy bai fita da wuri.cike da farin cikin ganin ‘dan nasu momy tace”ahhh oyoyo my son yau kai ne ba ko sanar da mu, ahhh shiyasa yau naga Afral cikin farin ciki ashe yayan nata xai dawo ne. Momy tace”ha’di da kallon daddy wanda farin cikin ganin ‘dan nashi yakasa boyewa.Hmm sosai makuwa Rayhana don ni yau kai na mamakin fara’an Afral nakeyi Ashe ga dalidalili, sai dai kuma bansan dalilin ta nacewa”ba xatayi birthdayn ta ba? Hada ido Afral da Ammar sukayi don yasan kwanan xancen, a hankali a kunnen ta yace”lallai Afral ankosa a ha’du da Amrahn ya Ammar.dariya tayi hadi da cewa”wlh kuwa ya Ammar duk na kosa na ganta.gata da kirki, kullum sa munyi waya da itah ya Ammar! Dariya yayi ha’di da cemata ae gobe ne xamuje zarian, don haka ki kwantar da hankalin ki, nesa ae taxo kusa.a kasaΒ²suke maganan ba tare dasu momy sunji ba.ganin haka yasa momy cewa”tohhh daddy wannan da wowan na Ammar ba mu yadawo mawa ba, ya dawo yaga Afral ne kawai ya koma. Jin haka yasa Ammar sakin Afral ha’di da nufan su momy yana cewa”ahhh tuba nake momy harda da ku na dawo na gani fah.dariya duka sukayi hadi da xama akan royal cushines ‘din falon.suna cigaba da firan su… Mom zaituna xaune ‘yan daudun ta na yarfa mata lalle, daiΒ²umar na shigowa falon, mom ina Amrah take? Umar ne ya tambayi mom da yake shigowa, dago kai mom zaituna tayi ha’di da cewa”yanxu ta dawo daga kara su ammarah tana nan cikin ‘dakin ta. Ok mom dama tambayan ta xanyi a wani estate xatayi birthdayn, a nawa estate ‘din xatayi ne, dake G.R.A? Mom ne tajanye hannun ta daga hannun talatu da yake xana mata lalle tace”ehh naji ‘daxu kaman suna magana da Afreed ksn cewa” a estate din ka xa’ayi.but kaje kaji daga gareta tukunah. Ok yace”ha’di da nufan dakin Amrah, da salama ya shiga, amm nisan da tayi akan soyayya yasa batssan ma ya shigo ba. Kiran sunan ta yayi nan ma shiru, don haka sai yasamu ‘daya daga cikin super cushine ‘din ta ya xauna. Tsawon minti sha biyar amma ko sanin da shi batayi ba. Umar kuwa mamakin Amrah yake, a ranshi kuwa cewa”yake DuΒ³ amrah nawa take? Ganin xancen nata ya’ki karewa cike fa jin haushi da bala’i yadaka mata tsawa… Firgigit ta mike ha’di da kashe wayan. Amarah ke dawa kikeyin soyyaya haka? Yanxu harkin iya soyayya? Da wah kk magana? Bakin ta ne ya hau rawa, daiΒ²kiran Ammar na shigowa.cike dajin haushi Umar ya’amsa wayan ha’di da mugashi da garu, nan take wayan t tarwatse, cigaba da cewa”yayi bana hanai kula kowa ba? Ban hanaki ba Amrah? Kasa bashi amsa tayi sai ma fashewa da kuka da tayi. Kukan da tasa ne yasa umar kufula ha’di da cewa”nafasa wayan habby ko, d only suger in your tea.don haka yaji tana cemawa Ammar ‘din. Cigaba yayi da cewa”toh na gaya maki wlh naga dama birthday ‘din nan baxa ayi shi ba. Sai inga ta inda xaku hadu da wannan banxan. Yana kaiwa nan ya fice fuuuu ha’di da rufo kofan bedroom ‘din nata baaammmm. Yana fita Amrah ta xube a wurin hadi da fashewa da wani irin kuka…
More typing…
More comment
Maman teddy ce…
[12/29, 9:55 AM] mmn tedy: Page 28 – 29
‘Yar waye
_Written by: maman teddy.._
Da ido momy ta bi umar har ya fita, a ranta ko addu’a take allah yasa lafiya, don bata ta’ba ganin fushin shi haka ba.. Don haka take ta allah allah su talatu sugama mata lallen.
Anty don allah bari naje na dawo, don inaso nayi mawa Amrah siyayya kin san gobe birthday ‘din tah,Ammara tace”hadi da kokarin barin falon. Anty zinah ne tace”ok gobe ne birthday ‘din ko? Toh gashi wannan kyamata siyayya.ok Anty na gode, ammara tasa hannu ta amsa rafan ‘yan dari biyarΒ²guda biyu ha’di da nufan compound.da futan ta tarar da mai gadi na kokarin tare wata mata kar tashigo gidan.da axama tanufi mai gadin hadi da dakatarda shi,ammara ne ta bude baki ha’di da cewa”sannu baiwar allah, wa kike nema? Maganan take ha”di da shigowa da matan tsakiyan gidan.kallon ta matan tayi ha’di da cewa”kece nusaiba Ammara? Kuma nan ne gidan Alh.salisu mai gwal buzu? Ammarah ne tayi saurin ‘daga mata kai hadi da cewa”ehh hajiya nan ne.wannan hajiyan ne tace”toh kice ma babanki binta na son ganin shi, daga waje.ok Ammarah tace’hadi da nufan cikin falon daddy, don bai cika fita a week end ba.har ta shiga falon tunani take a zuciyan ta wannan ba,matan da abban ta ya nuna mata a hoto bane, yace itah ce mahaifiyan ta, kuma ta rasu? Wata xuciyan ne tace mata kai ammarah ba’ita bace, wannan ai tafi umman ki kyau da jiki da kiba, gata wannan hajiya ce fah.da haka ta shiga falon, Abba wata ce ke son ganin ka a farfajiyan gida, wai tace”sunan ta binta.firgigit abba ya mike hadi da cewa”mai kk ce Ammarah? Ammarah ne ta maimai ta mai, ae nan Abba ya mike hadi da cewa”Ammara muje wajen ta nagan ta.Anty zinah ne dake gyafe tace”ahh nima dai bari na biyoku… Haka suka nufa barandan gidan,inda hajiya binta take.Abbah ne yaja yatsaya ha’di da mamakin ganin binta ayau. Cike da natsuwa ha’di da dattijan taka yace’Ammarah jeki gareta itah ce mahaifiyan ki. Cike da ru’du Ammara tace”Abba waye ummu na? Bakace ummu ta rasu ba?Abba ne cike da tausayin ‘yar nashi, yace”ita ce mahaifiyanki Ammarah, wanda ta cireki a nono bakifi shekara ‘daya da rabi a duniya ba, ta xa’bi duniya fiye da ibadar aure, saboda lokacin inah cikin ‘kangin talauci… Yau gashi ta sama duniyan yanda takeso, ta auri kalan wanda takeso mai ku’din da take buri ba talaka ba.haj. binta da tuni hawaye ya rufe fuskanta tafara cewa”don allah Abban Ammarah kayi hakuri, wlh bana rabu da Ammarah don bansan ta ba ne, haka kaima, sai dan ina ganin kaman xamana da kai, ba, abun da nake saka ciki sai fitina, yau ka nemo mana bashin wannan gobe wannan, don musamu muci abunci.kuka ne yaci karfin ta, wanda sai da tayi mai isar ta, sannan ta cigaba da cewa”shiyasa na taho najeriya don inai mi aiki ko da wankeΒ²ne, don insamo abun da xamu rika ci ni daku.naxo nigeria daga nijer da wata uku nasamu aikin wata ma’aikata inda xan rinka yin shara da gogeΒ². Nan na rokesu, a kan inaso asamin ma miji na, inda suka baka aiki a wannan masana,anta. Da farin ciki na dawo nijer ko xan ganku amma sai akace”kadauki Ammarah kabar nijer wanda ba’asan inda kake ba.nayi kuka sosai da rashin ku, haka nace bani ba nijeriya, saboda na rasa mijina mai nuna mun so kulawa, da ‘ya ta ‘daya tilo.. Tsanan da kowa ke nuna mun a garin nijer yasa ni barin nijer don dole badon ina so ba. Haka naxo nijeri, inda nacigaba da aikina a wannan masana,antan. A haka na soma kasuwanci, inda nine sayar da takalma jakunkuna, sarkoki da sauran su.a haka arziki ya fara bunkasa har nafara safarar xinarai, a kulum addu”a na shine allah ya hadamu don inroki gafarar ka,sai gashi sanadiyan kasuwan ci naxo har cikin gidan ka ban sani ba, sai danaga ammarah wanda kulum nake mafarkin gani, wanda kaman ka dana gani a fuskanta, yasa ni gane Ammarah jini nah ne, waigawa inda Ammarah take tayi wanda hawaye yayi mata kaceΒ² a fuska, cewa don allah ammarah kiyi hakuri da cutar dake danayi a rayuwa… Ammara kuwa nufan haj. Binta tayi ha’di da rungume ta, tana wani irin kuka kaman ranta xai fita. Rungume ta itah ma haj.binta tayi hadi da sa wani kukan… Sai a lokacin Alh.salisu yaji tausayin iyalan nashi.Anty zinah kuwa hawaye ta share ha’di da jan hannun haj.binta sukayi cikin falon gidan… Bayan komai ya matasa masu ne, suka dinga jajan ta mawa haj.binta hadi da tausaya mata.wanda suka yanke shawaran nan da kwana biyu xasu tafi garin nijer da haj.binta, haka suka dinga jajanta lamarin ummu Ammarah.
Amrah…. Amrah… Kalla wannan hoton tayi maki? Afreed ke magana hadi da mikama wa Amrah hoton, wata budurwan shi.yatsina fuska tayi ha”di da cewa”uhummm ni ya Afreed batayi mun ba,jubi fah yanda take”daga nin ta bata da tarbiya,ni dai gaskiya batayi mun ba. Mom zaituna ne tace”afff ae a haka xaku ‘kare kullum busuyi ba.ni kuxo muyi soper don har yanxu umar bai shigo ba.dariya duka sukayi ha’di da nufan dirning don suyi soper. Anan ne mom ke cewa”Amrah ni nagaji da wannan kushen naki, kulum kice basuyi ba, ko dai kina da wanda kikeson ba yayan naki ne? Mom tace”ha’di da sakin mata murmushi… Afreed ne ya amshe maganan ha’di da cewa”plz my Amrah nabaki wuka da nama kixa’ba mun duk wanda tayi maki. Hmm nan Amrah ta gyara xama don dama wannan daman takeso.da farin ciki kwance a fuskan tace”why not ya afreed kaso Ammarah wlh ina ganin kundace sosai. Dajin haka nan mom ta hau dariya, don amrah ma dariya ta bata, shiko Afreed tsaki yayi hadi da cewa”wata Ammarahn? Wannan yarinyan, toh ni bama xan aura yarinya ba.kukan shagwa’ba Amrah tasa ha’di da cewa”yanxu ya Afreed kawan nawa ne bakaso, wlh toh ni baxan ‘kara maka magana ba, sai ranan da ka amince.kuma baxan ‘kara cin abinci ba, sai kace ka amince. Mi’kewa tayi ha’di dayin kaman xata bar wurin.saurin riko hannun ta Afreed yayi hadi dacewa”no karki fushi waya ce maki bana son ta?na yarda na amince shikenan.kissing ‘din shi tayi ha’di da cewa”yah Afreed i reallly luv you soooo much.yanda tayi maganan yasa su mom da Afreed kwashewa da dariya. Don lamarin amrahn sai tabaka dariyah…hmmm ya Afreed goben ranace ta daban kenan? Afreed ne yace”a wurin wah? A wurin ki ko?dariya tayi cike da xolaya tace”ya Afreed a wurin ka dai.nan take Afreed ya fara tunanin kodai Amrah tagono shi ne, yana son ammarahn.mikewa yayi xai kamata,xiliyewa tayi hadi da nufan ‘daki da gudu,itako mom zaituna ba’abun da takeyi banda dariya, ha’di da ‘kara jin son ‘ya’yan nata…
Da shigan Amrah ‘dakin ta,ta ‘daga waya ha’di da kiran Ammarahn.daga wan ta, ta fara xaiyane mata komai yanda sukayi da Afreed, ha’di da cewa”shiyasa nace ki bari mubi komai a hankali,don na lurah Afeed ‘din ma yana sonki, ba kyece kike son shi ke daya ba.don haka jan kunnenki xanyi, bawai daga yace”yana sonki ki wani amshe masa nan da nan ba,at list kija mai ajin mu na mata,bakiyi saurin amincewa ba, inkuma ya gano mu shi kenan.dariya Ammarah tayi cike da farin ciki tace”wlh Amrah yau ina cikin farin ciki,na farko wanda nakeso,kin mun busharan yace”yana sona,kuma har ki kara dacewa”kina hasashen dama da soyaya ta atare da shi,na biyu kuma umma na da ta dawo gareni, wanda da nake tunanin ta mutu ashe bata mutu ba. Cike da son jin karin bayani Amrah tace”kaman yahh bangane me kike nufi ba.murmushi Ammarah tayi ha’di da bata labarin komai na umman nata da kuma ta gayamata asalin kasan su nijer.cike da farin ciki Amrah tasa ihun murna ha’di da cewa”yaushe ne xamu xo muga ummah,ae yanxu ko xan sanar mawa sweat mom don ta tayamu farin ciki.difff ta kashe wayan ha’di da nufan mom zaituna don tayi mata albishirin ganin umman Ammarah.
Bayan su Afral da Ammar sun fito gidan hajiya kaka ne,a motan xuwan su gidan su Amrah Ammar kece ma Afral, Afral kinga yanda kikayi kyau kuwa?plz kirin’ka yin irin wannan shigan yafi maki kyau wlh.cike da farin cikin yabawan da ammar yayi mata tace”toh ya Ammar daga yau xan fara irin wannan shigan tunda baka son wancan.damamki yakalle ta, a ranshi kuwa cewa”yake meyasa Afral ta canja haka? Komai aka cemata bata gadda ma, a haka su ka isah har estate ‘din umar inda ake taron acan.tun daga nesa xaka juyo karan disko,da speaker,horn sukayi inda mai gadi yayi saurin bu’de masu.a natse suka fito daga motan,inda tuni idon m.c ya karkato garesu…ba tare da yasan ko su waye ba,ya hau fara xuba masu kirari.wanda Amrah dake tsakiyan fili saurin mai da hankalin ta garesu.bata gane Afral ba, don bata saba ganin ta da irin wannan kayan ba.sanye Afral take cikin wani dakakken swisss less,mai ruwan dark blue wanda akayi mai kwalliya da flowers pink a jikin ta.fuskan nan kuwa yasha makeup,sai daurin ture kaga tsiya datayi,ha’di da xubo gashi gadon baya, abun ka ga…. Bari dai inyi shiru.Ammar kuwa shigan suit yayi,wanda abunka ga segxy guy sai yayi wani mugun kyau,haka ido gaba ‘daya ya dawo garesu,don ba rana ke kashe masu ido ba, sune suke kashe ma rana idoπ€ͺ
A dan hanxarce Amrah ta fito cikin taron mutanen wanda duk kawayen ta ne,ta nufo su Ammar cike da kulawa fuskanta ‘dauke da murmushi.wanda sanye take cikin wani irin fitinan nan gown colon golden da stones cofee wanda yakara bayyana tsadan gown ‘din ha’di da kyawun shi.kafan ta cikin wani hill shoe,mai ruwan golden kalan kayan ta,sai daurin head da akayi mata da coffee head, wanda yayi stepΒ² kai kalan fasalta maku irin kyaun da tayi baxai yiwu ba, don sai inbata a wanni ban gama ba.ba tare da takalla Afral ba tayi saurin hugging din ta hadi da cewa”you are welcome dear.dagowa Amrah tayi ha’di da kallon Afral, kallon kallo aka tsaya yi.daiΒ² Su Ammarah, teemah na xuwa.ammarah ne data gane Afral tayi saurin cewa”sannu da xuwa sister ha’di da jan hannun hannu sukayi wani falo da itah.inda suka bar Amrah da Ammar a tsaye.murmushi shi Ammar ya sakin mata hadi da yima ta murnan xagayowan Aihuwan ta.bayan sun ‘dan fara fira ne, tayi sauri” cewa bari nakaika wurin su ya Afreed.ok yace”hadi da bin bayan ta.xaune su Afreed, umar da sauran Abokanen su suke,a wani rumfah wanda ko bi takan kwama calan su amrah basuyi ba.ya Afreed ga ya ammar yaxo, Amrah tace”ha’di da saurin juyawa don ta nufi ‘dakin da suka kai Afral,ba tare da taga kallonΒ² da umar da Ammar ke mawa juna ba.da shigan ta falon ta cidda Afral ta saki sosai da su Ammarah banda firah, ba abun da sukeyi. Da fara’a ta nufesu hadi da cewa”ashe kece Afral ‘din.dariya Afral tayi ha’di da cewa”wlh nice Amrah ya kike? Da fatan anaba yaya na kulawa yanda yakama ta…dariya Amrah tayi wanda daiΒ² xata bata amsa taji hayaniya ha’di da banko kofar falon,dagowa duka sukayi waxasu ganiπ³umar ne ya shigo yana wani haki, da huci, fixgo Amrah yayi ha’di da cewa”kehh waye wancan? DaiΒ² Ammar, Afreed, mom zaituna na shigowa falon.bakin Amrah ne ya hau rawa inda tafara cewa”cike da ini nah… Ammm.. Amm shine saurayina da nake fa’da mawa ya Afreed.cike da ba’kin cikin maganan ta yace”kuma kina son shi? Daga mai kai tayi ha’di dacewa”ehhhh ya umar.wani wawan mari yasakin mata, kafin ta kuma yin wani abu yakuma kara mata wani marin.da axama a kuma xuciye Ammar ya hanka’de umar ha’di da shakeshi ya fara kaimai duka.ganin haka nan suka fara dukan juna,dambe sosai sukeyi na fitar rai, kaman basu ta’ba sanin juna ba.Afral wanda ta ri’ko Amrah suna wani irin kuka don ita gaba ‘daya batasan inda lamarin nasu ta dosa ba.Afreed ne yayi saurin shiga tsakiyan su, ha’di da kokarin raba su, amma sunki rabuwa sai ma duka da suke kai mai…mom zaituna da take wani irin kuka wanda bata ta’ba yin irinsa ba tayi saurin shiga tsakanin su ha’di da cewa”tohhh ni ku dake ni nace.ganin mom a tsakanin su, yasa su dole dakatawa ha’di da sauke numfarfashi.kafin mom tayi wani magana tuni umar yabar falon… Wanda wajen ajiye motoci ya nufah ha’di da daukan motan sa ya dau hanya.wani irin gudu yake wanda ko wani mai mota bashi hanya yake, hadi da yimai addu”an allah yakai shi duk inda xaije lafiya.a haka da taimakon allah ya isah Abuja.wani mahaukacin horn yayi mawa mai gadi, wanda a guje yaxo ha”di da bude get din.ko da yashigo ko parcking bai gama yi ba, yafita ha’di da nufan part ‘din ummu maryam.xaune take kan sallaya tana laximi.da shigowan shi ya fa’da jikin ta ha’di da rushewa da wani irin kuka, wanda tunda take bata taba ganin hawayen umar ba.cike da rudu ta tallabo shi ha’di da cewa”farouq lafiya? Mai yasa meka? Kuka yake ha’di da cewa”ummu na rasata. Na rasata ummu, na rasa Amrah na.yana kai wa nan numfashin shi ya dauke.wanda ummu ta hau girgixa shi hawaye na sitiri a kan fuskan ta,umar waye Amrah? Don allah katashi kafada mun inda take ba xaka rasata ba.haka take girgixa shi koxai tashi amma shiru ba numfashi.daiΒ² Alh.Abdullahi na shigowa, ganin halin da suke cike ne yasa shi rudewa matuka, musamman halin da ‘dan nashi tilo yake ciki.in yarasa shi yarasa komai a rayuwan shi.shine burin shi, gatan shi, abun tattalin shi,abun kaunar shi…..

Leave a Comment