Books Reviews & FAQs • Sirrin Rike Miji

Yadda Ake Gane Namiji Idan Ya Taba Cin Mace

Yadda Zaki Gane Namiji Idan Ya Taba Saduwa Da Mace

 

Duk da kasancewa ta Namiji Raina kan baci idan

naji maza na fadin Cewa Su bazasu Auri mace ba sai wacce ba’a taba saduwa da ita ba zakaji wasu na fadin idan a daren farko basuga jjni ba to gaskiya da matsala.

 

Abunda basu sani ba shine Shi Budurci wata fatace mara kwari wacce ba sai Lallai saduwa ke fasa taba mugun wasa na iya fasata, hawa doki na iya fasata tsallake Kwata na iya fasata haka zalika hawa keke na iya fasata sannan maguzanci na fasata.

 

 

To idan har hakane da namiji keda wannan fatar

tun yana dan shekara uku zata fashe tayi fata-fata! Ta yagalgale Saboda rashin jin namiji daban dana mace.

 

Kenan indai hakane mai hakali bazai tsaya kai da fata yace sai yaga jini a daren farko ba, sai dai fa idan yanada karancin ilmi.

 

 

To idanma saduwa ke kawar da shi ai maza sunfi

mata zama yan iska, domin mace zata iya shekara biyu tana Soyayya da Namiji Ba tare da tace ya taba ta ba amma Namiji kuwa bakowa zai iya Soyayya da mace shekara guda batare daya ki taba ta ba Especially Gayu.

 

Mata sunfi mu kunya Nesa ba kusaba, da mata basu da Kunya da yayan shegu sun yawaita a gari domin kuwa namiji zai iya yiwa mace tayin sex taki yadda Amma mace batayiwa namiji tayin séx ya tsallake sai wanda Allah na ya tsare.

 

Maza kewa mata fyade mace batada karfin da

zatayiwa namiji fyade kuma ana saduwa da maceko bata da sha’awa amma ba’a saduwa da namijidole sai in sha’awarsa ta motsa kenan waye shu’umi cikin maza da mata?

 

 

Nifa Namiji ne bawai ina daukaka mata bane bisa maza A’a Gaskiya ce Nake Fadi domin ka gane Budurci ba saduwa ke gushe shi ba.

 

Yadda Zaki Gane Namiji Wanda Ya Kauda

Samartakan Sa Misali Ka Baiwa Bazazzage Faten Doya Sannan Kuma Ka Baturen Ingila faten doya dole cikin su sai ka gane wanda ya saba shan faten doya sai ka gane wanda kuma ranar ya fara sha.

 

Malam roki Allah ya baka mace Ta Gari Kawai

Bawai Ganin Budurci Ba.

Leave a Comment