Books Reviews & FAQs

Walijaam Hausa Novel Complete

*🐄WALIJAAM🐄*

_Maman teddy🧸_
_page 1_2_

_Da sunan allah mai rahma mai jink’ai” dukkan godiya ya tabbata ga allah uban gijin talikai Allah ina rokan ka yanda na fara wannan littafi lafiya allah kabani ikon kammala shi lafiya ameen ._

_*Wannan littafin tun daga farkon shi har karshen WALIJAAM sadaukar ne ga dukanin fulani🐄*_
Alheri writers asso.📚

******
“Wani irin iska ne yake tashi daga sararin samaniya ,wanda in badon yanayin da ake ciki na Rani ba da tabbas ka alamta cewa wannan goguwar ruwan sama ne yake dab da tsinkewa. Wata yar budurwan bafullatana ce na hango wacce a shekaru bazata haura 13 ba tana sanye da kayan ta na sak’i ,da ka gane ta kaga bafullatana ta usul ,sanye take da kayan fulani farar sake da akayi masa ado da blue din abawa hannun ta dauke da dan madaidaicin sanda ,wanda yayi dai dai da tsawon wannan yarinyar bafullatanan .

Gyefe guda ta juya da idanun ta tana mai bin shanayen ta da kallo , wanda suke garke guda ,don yawon su ya 6aci dai dai yawon garken shanaye amma duka ita ce mai kula dasu a wannan asararen dajin . Babu kowa daga ita sai dabbobinta . Ganin irin goguwar da sanyayyar iskan dake kadawa ne yasa ta bin sararin samaniya da kallo tana kallon yanayin faduwar rana ,wanda ganin yanayin sanyin da rana yayi yasa ta fahimtar cewa lokacin komawan ta Rugar su tayi .

Nufar shanayen tayi hadi da masu magana ta harshen fulani hadi da fara kadasu da sandar ta ,su kuma shanayen suna yin gaba tana mai biye a bayansu a haka har suka fara ficewa daga wannan dajin .

Tafiya ce sukayi ta mai tsawo kamin su fara shiga cikin rugar su ta Surbajo . Nan na fara hango bukka dai_dai bakaman bukkan sauran rugar fulani ba , don idan ka wuce bukka daya sao kayi dan dogon tafiya kamin ka kara saduwa da wani bukkan .

Nikam Maman teddy nace rugar SURBAJO kenan , rugar surbajo ya samu wannan suna ne daga wurin Makotan wannan ruga ,wanda yawon yammatan wannan ruga yasa ake kirar su da sunan Rugar surbajo . Yara tun suna da kankantan shekaru basa wuce shekara 7 ko 8 ake aurar dasu ,sai idan sun yi girma akai su dakunan maxajen su ,bikin al’adar su kadai sukeyi masu wato shad’i.

Hakan yasa wannan ruga da akwai yara kanana sosai ga yammata ,amma ko wacce ka gani da Auren ta ,idan kuma babu karama ce wadda bata shekara shida ba tom da akwai wanda yake rikon ta . A takaice dai duk yarinyar da ka gani indai takai shekara 8 tom tana da miji a wannan ruga .

Rugar surbajo rugace da ta tara fulani ,wanda ba mazauna ba ,idan suka tafi kiwon cirani sai sufi shekara goma biyar basu waiwayo rigar surbajo ba . Idan kaga Budurwa ta waiwayo rugar surbajo tarewan tane yayi daga nan sao ayi bikin shadi a kaiki Garken mijinki .

Duk wacce baayi bikin tarewar taba to tana tafiya yawon cirani wato kiwo da shanayen ta amma su yammatan da suke da Aure shekara daya ce sukeyi wasu ma basa kaiwa suke dawowa rugar su ,a gansu suna yan kwanaki suke kara komawa…wannan dai shine kadan daga cikin Al’adan wannan Ruga . Bari mucigaba da labari WALIJAAM ,komai xamuji daga gaba .

Wannan yarinyan Bafullatanan ce duk wani bukka da zata wuce sai ta tsaya da garken ta ta masu gaisuwa da cewa Ifini jaam kamin ta wuce ,a takaice dai kamin ta isa bukkan su sai da tadan kara tafiya mai tsawo ,amma ahaka kowa ta gani tsakanin ta dashi Ifini jaam , wanda kowa cike da fara’a yake ambaton sunan yarinyar da SHATTU , hakan ne ya tabbatar mun da cewa Wannan ruga ,ruga ce mai hadin kai toh kun kuma san fulani badai hadin kai ba .

Garken ta nufi da shanayen tana kaisu masaukin su ,kamin ta nufi bukkan Mahaifiyarta da ta tadda bata nan a wajen bukkan .

Bukkan ta kutsa kanta hadi da dan dukawa kadan sannan ta shiga daga ciki ,bata tadda Oumman nata ba ne hakan ya tabbatar mata da cewan Oumman tata tayi nisa ,komawa tayi tana rage kayan jikin ta kallabin dake saman kanta hadi da sauke nishin gajiya kamin ta zauna saman tabarman kaban dake bukkan tana magana ita kadai da cewa ” _Aradu hande miwadi kugal misomi”._
_( wlh yau nayi aiki nagaji ) ._

Hannun ta takai tana jawo kwaryar da tasha nono ta rage na safe kamin ta fita kiwo ,tana fara sha hankalin ta kwance hadi da lissafin kwanakin da ya rage mata ta tafi ciranin kiwon su da suka saba .da kuma dogon zongon da suke dauka ,duk da a wannan Karon Shatun ita kadai ce xata tafi ba tare da Oumman nata ba .

” Ni uwar teddy na shirya tsaf don kayatar daku a dadadan littafina mai suna a sama kar ku bari ayi baku…wannan dandano ne daga cikin wannan littafin nawa ta Walijaam ,yanayin sharhin ku comment yanayin yanda xana rinka yin update 👌 .

********

Zaune na hangota a gaban mirrow dake makale a bangon dakin nata ,wanda ya kasance ciki daya ne . Amma kayatuwar dakin ba’a mgn ,ka rantse da Allah dakin wata sabuwar Amarya ce “.
Fatima!!

Naji ankirawo sunan wannan budurwan da ashekaru baxata haura 24 ba a haihuwa . Ba tare da ta amsa kirar ba ne naga ta cigaba da bin la66an ta da lipstick tana jagayewa hadi da gyara zaman Zak’o_zak’on Eye lashes din idon ta .

Bin ta da kallo nake hadi da kare mata kallo sosai ,a takaice dai Ita din ba tsayine da ita ba can gajera ce ,amma batayi kasa sosai ba . Sanye take cikin damammun english wear riga da wando wanda suka dameta matuka na kuma kurewa . Komai na surar jikin ta a bayya ne suke . Saman kanta kuwa gashin kari ne wato atachment mai dauke da kalon kayan jikin ta Wato light pink . Glass ta daura a saman fuskan ta mai dauke da colourn pink wanda girman shi ya mamaye rabin fuskan ta . Takalmi ta saka cover sai daga gaba ya bude blue wannan kuma kalon jeans din wandon jikin ta ne wato blue . Karamar jakarta ta dauka da wayar ta kirar iphone tana taunan swingum ta fito daga dakin nata .

Wani irin girgixa nayi da ganin irin gidan da wannan diya take ,dakin nata ka rantse da Allah a gidan wani hamshakin yake ,amma dana fito wajen dakin na biyo bayan ta sai nagan ni a filin tsakar gidan su . Da flour din arxiki babu .

Wata dattijuwar mata ce naga ta fito tana kare maawa diyar nata kallo ,hadi da dan girgixa kai wanda da kagani kasan shigar ta bai mata ba . Fatima tom gyara mayafin don Allah ,ina kirar ki baki amsa mun ba sai da kika gama abun da kikeyi sannan zaki fito .

Ba tare da tayi duba ga mahaifiyar nata ba ,wanda take ta sharce gumin itacen da suke bata wahala don fitowan ta kenan daga madafi .

Takawa Fatima tafara hadi da nufar hanyar da zai sada ta da zauren gidan nasu kamin tace ” Mama sauri nakeyi yanxu inaso na leka gidan Hjy Dr Haulah . Tana fadi mata hakan tayi ficewar ta da sauri hadi da wani irin tafiya wanda Maman nata kawai girgixa kai tayi ,a zuciyarta tana cewa” tabbas da’alama sojan gidan ne ya dawo ,sai ta kuma ta6e baki hadi da cewa a sarari iska na wahalar da mai kayan kara .

Inbanda hauka irin naki Fatima inake ina wannan yaro ???. Ai komai yanxu wannan yaron kirkin me xaiyi dake fatima? Ai… Haba Mama wai me kika dauke mune? . Wani irin mgn ce wannan shi Umar Farouq din ba mutum bane ,kodon yana soja kuma Mahafin shi shine Jurnalist Bashir Mahafiyar shi Hjiya Dr Haula?? Shikenan sai kice fatee batakai matsayin da zai kaunace taba ? Yanda fah kk kallon mu a gida a waje ba haka muke ba . Asma’u ce ta katse mahaifiyar tasu da sam basa ganin kimarta da girman ta idon su na duniya da kwadayin abun dake cikin ta .

Cigaba da cewa tayi kene kk mawa Liftanal yake ko major ne Umar farouq dai na gidan nake magana ke kike masa kallon mutumin kirki ,amma fasadin da yake a bayan kasa walh gomma wani mazinacin dashi don bambancin su kadan ne! . Kawai don mahaifin sa ne da ya zama mai zafi da jajircewa akan Omar wlh da mazinaci yafishi tafka abun arxiki .

Subhanallahi!!
Futucin da ya fito daga bakin Mama kenan ta fadi da sauri jin irin wannan kalamina Asma’u . Wannan wacce irin mgna ce Asma’u?. Toh wlh ni koya ma dai yake wannan yaron yafi mun ku ,tun da har yanada wanda yake tsawatar masa ya tsawatu ba irin ku ba yan kanku …Kullum dai ina maku fatan shiriya mtswww mama ta karke maganan tana mai jan dogon tsaki hadi da wuce Asma’au da ta kasance Yaya ce Wurin fatima .

Ta6e baki Asma’u tayi ba tare da ta damu da damuwar mahaifiyar nata ba sai ma cewa tayi “,tom idan bamuyi gayu mun fita ba ,so kk mu zauna kullum bamu da abun ci sai tuwo ?? Tuwon bama ta masara ba aa ta dawa?? Ina ?! Wlh ni har kunyar kawo samari na nake wannan gidan jar kasan ,duk yanda nake flexcing wai azo ace nan ne gidan mahaifina ai abun da kunya ina xan iya ,shiyasa muke haduwa a waje baazo ba bare ma wannan gida yakorar mun Alhjazai da samari . Gwamma mu fita mu saka sutura cikin rufin asiri a cigabada mana kallon silent ajebourters…

********

A hankali Shattu ta dago ido tana kallon mahaifiyar nata kamin cike da damuwan tafiyar da zatayi ta bar umman nata ta ce” Oumma kinsan gobe xan tafi kiwo xanyi tafiya mai tsawo kamin na dawo rugar surbajo ,ina bukatan addu’ar ki ,kin san da Yagwalgwal xamu tafi……

Tom Shattu allah yakaiku inda xaku lfy ,ku dawo lfy a kullum addu’a na kenan gareki ,sai dai banason kiyi dadewa kar ki wuce Watanni bakwai baki dawo ba duk inda ko xaki je .
Murmushi shattun tayi wanda har sai da gyefe da gyefen kuncinta suka lo6a kamin tace tom Oumma inshaallh baxan wuce ba.

“Yowa diyar Albarka Allah yy mawa rayuwar ki Albarka ya karemun ke daga dukkan wani sharri Amin”.
” Oumma ina Abba yake yakamata muyi sallama kamin mu tafi rabona da ganin shi tun jiya…

Ai kin san yana can rumfar da yake sana’ar aa .

A hankali Shattun ta mike daga tsaye hadi da cewa “Umma bari na leka rumfar Abba na gaida shi ba lalalli mu hadu ba gobe ,bari na tafi yanxu nasan mutane sunyi masa sauki yanxu.

Abunka ga fulani da kuma ita Shattun da take ganin ita din yarinya ce karama a haka ba mayafi daga ita sai sandarta da yake wurin ta tun yarinta kafanta babu ko takalmi ta bar garken nasu don nufar inda Mahaifin nata ke Bada magani . Don Mahaifin ta wato Malam Bukar Shaharren malami ne a wannan ruga tasu ,sosai yake bada taimakon maganin sa ta gargajiya ,yana bada magani ta fanni dabam dabam …shiyasa mutane ta koina suke zuwa wannan ruga ta Surbajo . Kullum baka ganin sa ba tare da jaama’a ba .

Itakan ta Shattun sai tayi kwana biyu uku basu hadu ba!!

Tom mu tare a page na gaba na WALIJAAM.

_*Masoyan taurari uku nasan tambayoyin dake tare daku duka , mun dakata da yin taurari sai a zongo na gaba zuwa march haka ,nima naso na dakata da wannan littafi nawa ta WALIJAAM ,tom amma duba ga masoyan labarin da kuma korafin ku akan cewa nayi maku saboda wasun ku da suka fara biyan wannan labari nawa , hakan yasani kar6ar korafi akan xan saki wannan littafi nawa ,a taurari na gaba zan sakar maku da sabon littafina wanda shima nasan xaku so shi kaman yanda kuka nuna kaunar ku a wannan littafin WALIJAAM…*_

_Tom bari na dakata haka na fada maku hanyar da zaku biya kudin littafin WALIJAAM ,don nasan shine tambayar ku ._

_Littafin walijaam idan kina bukatar turo da kudin shi…_
_NORMAL GROUP 200_
_VIP PAYMENT 500_

Ga masu bukatar biyan wannan littafi Zaku na iya mgn ta wannan whatsap link din 👇🏻

https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1
Yan nijer zaku iya tura katin Airtel ta wannan number 👇🏻
+22797780373

*Ina godiya gareku masoyana sosai naji dadin kaunar da kuke kan nuna mun a wannan littafi na WALIJAAM🐄*
*🐄WALIJAAM🐄*

_Maman teddy🧸_
_Page 3_4_

_”Da sunan Allah mai rahama mai jinkai ,dukan godiya ya tabbata ga Allah ubangijin talikai ,Allah yanda na fara wannan littafi na WALIJAAM lfy ,allah ka bani iko kammala shi lafiya Ameen ._

*Wannan littafi tun daga farkon shi har karshen WALIJAAM Sadaukarwa ne ga duk kan fulani🐄*
*ALHERI WRITERS ASSO.📚*

_Masu bukatar sayan wannan littafin WALIJAAM zasu na iya magana da marubuciyar ta whatsap link din nan👇_
https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1

” Cikin Rugar tasu Shattu ta fara nufa don isa garken da Mahaifin nata yake don tayi masa sallama na tafiyar su safiyar gobe”. Tun daga nesa ta hango rumfar Abban nata damkam da nutane ,hakan yasata juyawa da sauri tana nufar can nesa inda Babu mai hangota ,abunka ga kunya ta fulani . Bazata iya kutsa kanta wurun wannan mutane ba!
” miyiddima Shattu surbajo”. Jin muryar wanda batayi tsammani ne ba yasata lumshe idon tayi tana sakin masa sanyayyar murmushi ba tare da ta juyo ta kalle shi ba ,don tabbas ta shaida shi ko bata gansa ba ,wannan sunan kadai da yasaba ce mata a ko yaushe ya wadatar da ita . Murmushi ta kuma saki wanda sai da gyefe da gyefe na kuncin ta ya lo6a kamin cike da sanyayyar muryar ta a hankali tace masa ” miyidda kayejo Hard’o ‘
“. Murmushi wannan bafullacen yayi hadi da takowa zuwa inda Shattun take har a lokacin idon ta a lumshe yake taki budesu ,wai ala dole kunya takeji .
Da gaske kikeyi shattu?? Bude idon ki ki fadi mun gsky kina sona kina kuma son na zama miji a gareki??.
Murmushi tayi a wannan karon taffan hannun ta tasa tana rufe fuskar nata baki d’aya tana darawa siririn hushiryar ta sao da ya bayyana .

Ina jinki surbajo “. Hard’o ne yayi maganan yana mai juyo da fuskar shi inda Shattun take. Daga masa kai tayi ,wanda hakan yasa Hardo sakin dariyar farin ciki ,don shi a rayuwar sa ta duniya babu wata diya mace da yakeso kaman ransa irin shattun . Amma Shattu mai yasa kika ki amincewa a wannan karon Ayi bikin mu na shad’i mu xama cikakkun ma’aurata?. Jin yanda yayi mgnan hadi da karke mgnan cike da jin ba dadi ne yasa ta sauke taffan hannun ta daga saman fuskan ta ,a sanyaye cike da harshen fulatanci ta cigaba da ce masa” aa Hard’o daga wannan ciranin da xan tafi ,baxan kara komawa ba ,ina dawowa xa’ayi mana shad’i . Kasan da yagwalgwal xamu tafi kuma baxan dade ba ,kajirani kaima nasan xakayi tafiya wuri mai nisa idan….kamin ta karake ne ya katseta da cewa” Shikenan Surbajo ta ,a ko ina kikaje ki rikemun amanan kanki ki kula mun da kanki sosai .

Murmushi shattun tayi kamin tace ” muje xan koma Garken mu ,wurin abba nazo ,kuma yanxu yana da mutane sosai . Murmushi yayi kana a tare suka juya hadi da nufar Cikin rugar don ba bukkan tasu hardo yy da ita ba kaman yanda tace . Hanyar dandalin matasan fulanin ya nufa da ita ,inda maza da mata sukayi sansani ,wasu na xaman gulma wasu kuma suna sana’ar sayar da nono .

******

Dr Kina nufin wannan shine result din ,da gaske ke kenan ina dauke da junan biyun 100%💗 ?. Tayi mgnan tana bin Dr Hajar da kallo . Murmushi Dr Hajar tayi kamin tace kwarai da gske Salmah kina dauke da juna biyun hubbyn ki a halin yanxu ,ba karya kika fadi masa ba . Hmmm nisawa Salma tayi wanda amaimakon naga farin ciki sai akasin hakan na gani domun kuwa kwallah ne ke diga daga saman kuncin ta . Taune la66an ta tayi kamin ta musguta tana facing din Aminiyar nata sannan ta fara cewa ” Ada baya nayi fatan naganni da cikin wannan bawan Allah ,anaawa tunanin idan na sanar masa komai namu zaizo karshe zai aureni dole ,amma kin san meye ? , na sanar masa tunkan na samu wannan tabbacin daga gareki ,sai cemun yayi bai san wannan mgnan ba ,ba dan shi ne ba dana ne. Ke Hajar a takaice korar kare yayimun cike da cin mutumci yasa masu tsoron sa suka fataattake ni”. Wai yau ni…..kawai sai ta rushe da wani irin kuka mai ban tausayi da ta6a zuciya .

Nisawa Hajar tayi hadi da dafa Kafadan Salma kamin a hankali ta sauke space din dake saman fuskan ta sannan ta fara da cewa ” wai ban gane ba shi dai wai shidin ne yace hakan ? Kice duk abun da muke tunani ya xamto shirme da hauka ? Ta6dijam . Abun da Hajar tace kenan tana mai karkada kafa hadi da son tunano wani abun da ko meye oho Allah dai masani . Dole ya anshi Wannan cikin nashi dole ya amsa don dan ko dan da zaaaki Aifo nashi ne ,dole idan aka tsaga jinin jikin shi xaaaga na omar farouq ,don haka kawai kwantar da hankalin ki ki haihu lfy ,daga wannan lokacin ne xaa fara jarfa babbabara uba!! Abun da hajar tace kenan tana mai cije yatsa hadi da tufka da warwara .

*****

Zaune na wani matashi saurayi wanda daka ganshi kaga akwai ji da aji da miskilancin gaske . Duba ga yanda naga sauran Abokan sa dake gyefen sa kowa fuskar sa sake amma banda nashi da yake a hade kaman bai ta6a dariya ba a duniya . Bin sa da kallo nayi ina karawa tabbas hadadde ne ajin karshe ,ba wani kyau ne dashi a fuska ba amma yanada sanyayya fari ne tasss mai dogon fuska sai sajen da yake waye masa gyefen fuskan sa dashi wanda wannan yakara masa kwarjini da cikar kamala . Idon sa sunan a lumshe yake amma ko bai bude su ba dagani xaka fahimta irin mutanen nan ne masu lulun ido wanda idon ya zubo maka su sai ka kidime don firgici .

Mamaki ne ya gama kamani ganin yanda yake kyenkyeman giya hankalin sa kwance babu tangadi babu komai alamu ma ya riga da yasaba shan shi ,ba sabon shiga neba a wannan harkar .

Abbas!!

Naji muryar wata matashiyar budurwa dake gyefen su ta ambato sunan hadi da kamo hannun sa tana narkar masa da murya alamun magiya .

Bin Abbas din nayi da kallo ,wanda yake sanye da wandon sojoji ,saurin juyawa nayi ga dayan saurayin da yake mawa Abbas dariya wato Sadeeq kenan shima stiill da Wandon sojojin ,juyawa nayi ga mai shan giyannan da har yanxu yake daga kwalbansa ,shi sam ban gansa da wandon sojojin ba ,sai singlete dana gani na sojoji a jikin sa .

Hmm nisaawa nayi ina fidda numfashi hadi da dan fito da idanuwa na kamin a hankali nace ashe duk sojoji ne . Tom me ma yakawoki maman teddy nan dakin ? Kamar xan juya sai na kuma jin mgnan Wannan Abbas ya katse wannan budurwan da cewa ” indain Anwar ne xakiyi ki gaji , don bai kula mata shi barshi da shan giyan shi yy ta daga kwalba yana kyenkyemewa . Da daini ne Abbas….ya karke maganan yana kashe mata ido daya hadi da lashen lips din sa irin na tatattun yan duniyan nan .

Murmushi Mimi tayi hadi da kashe masa idon ta da ta jereshi da eyelashes kamin cike da sakin masa zajakkiyar muryar ta tace ” baka ta6q fadi masa irin dadi na bane??.
Bai bata amsa ba face jawo ta da yayi jikin shi yana daura Bombom din ta saman Alkalamar shi kana yace ” yo koda zaki yi tsirara a gavansa ba xai bi takanki ba ,sai kace kin manta Anwar Mimi ,a gabansa fah muke sex dake amma baita6a sha’awar ki ba .

Hmm nisaawa tayi tana mai sauke wani irin ajiyar zuciya jin yanda Abbas yasa hannun shi saman kirjin ta yana jah mata nipples hadi da laylaya mata su . Lumshe ido tayi tana fara jin yarrrr tsikar jikin ta na tashi ,dama kam a hannu take . Tuni tafara turo masa kirjin nata tana gantsaro masa nonon ta ,wanda hakan yayi mawa Abbas dadi matuka ….kayan jikin ta yafara kokarin rabata dasu wanda a haka ya zame mata komai na jikin ta ta koma tsirara haihuwar uwarta ,wani irin squeezing din breast din ta yake wanda lokaci daya tafara washh ashhh tana mai matse kafarta . Sadeeq ne ya tashi ganin yanda take matso kafafun nata ruwar niimarta na diga diss_diss yasa shi xuwa ta gaban ta yana luma yatsan sa cikin Hq din ta ,yyn da Abbas ke matseta a saman alkalamsa tana tana aikin danna masa don tajiyar dashi dadi .

Wani irin karkado cikin hq din ta Sadeeq keyi yana murmushi ganin yanda yar tsakarta ke tsalle kaman bananan su yanda takeyi idan suna bukata . Kamawa yayi yana karkadawa da yatsar sa a hankali kamin ya kai bakin shi zuwa kasan Hq din ta yana tsotsa….wani irin ihu Mimi ta saki hadi da sambatun dadi ,a haka ita kadai take Controlling nasu duka sun gama ficewa a hayyacin su sai ihu suke yi da gurnani kaman wasu masu nakudar haihuwa 🤨 .

Shikam Anwar mikewa yayi ba tare da ya kuma bin ta kansu ba ,ya nufi fridge hadi da zuba gwalaben sa ,kamin ya tsallake su yana nufar bedroom din falon.

*****
Wannan wani irin rashin sa’a ce a nake dashi haka ? Habawa Asmah wai shun kinsan cewa ” naje gidan Hjy Dr Haula amma ban tadda Sojan ba ? Ni wlh duk ma na sare ban san tayaya xan jawo hankalin shi gareni ba ,nafara tunanin yanke shawarar tun karar mahaifiyar shi da mgnan sosai muke mutunci da ita . Hhh wani irin dariya Asma ta sheke dashi kamin tace har yanxu ke yarinya ce Teema ,tayaya zaayi wannan matar me ji da fadin rai da faharin arxiki xata amince dake wai ki Auri mata zukeken d’a ,d’an da takeso tamkar ranta shikenan mata fa a duniya ,tab tom ni wlh ina tunanin da akwai wani abu a kasa tsakanin ta da Leutanant Anwar ,tabbas da kwai kila wacce takeson bashi ne ,inb hakan ba meyasa bata ta6q damuwa da dibar karen mahaukaciyar da yake mawa mata ,sai kace mu mata munyi masa wani abu ? Sam ban baki shawarar tun karar Dr Haula ba ,don wlh tafi dan rashin mutumci ,a gidannan mutum daya ne mai kirki shine Alhajin gidan gashi tsayayye ya isa da gidan shi da mulkin da Hjy Haula zatayi ai da mun shiga uku . Nisawa Teema tayi kamin tace tabbas hakanne Asma amma meye mafita ne?? .

Dafata Asma tayi kamin tace” ki natsu ki kwantar da hankalinki ,mu fara sa idon mu kan Hjy Haula ne ,da kuma wannan yarinyar da take yawon zuwa gidan Alhajin musan ya take da Leutanant .

Cike da gamsuwa hadi da zakuwa teema tace wlg kaman kin san zuwan ta gidan na bani mmaki ban san ya suke ba ,kuma ni ina hasashen wani abu tsakanin ta da Anwar . Kuma ni nafi ganin Dr Haula ne keson kulla halaka tsakanin su ,ban damu bane saboda yanda yake mun haka itama kallon kirki bai hadamu dashi .

Tohh ai shiyasa nace maki sakarya , kar ki mawa Dr mgnan komai ,Anwar ne burinki a yanxu ,to ki tsaya ki maida hankali a kansa ,ki kokarin ganin kinyi duk wani abu da xai waiwayo masa da hankalin sa kanki .

Inshaallh Amsa’u ,wlh ni ma ina mamakin wannan mata kullum tana gidan duk idan yana gari nan ,kuma fah abun haushin kaman ba budurwa ce ba ,ta ta6a aure . Jin mgnan Teemah yasa su duka shekewa da dariya hadi da tafawa Asma’u tana fadin lallai kam iska na wahalar da mai kayan kara .

Bangaren Shattu kaman yanda yagwalgwal ta fadi mata tafiyar tasu cirani kiwo haaka ta kasance domun kuwa da subahi sukayi sallaama suka dauki hanyar daji suna kutsawa , suna tafiya suna tafiya har rana tafito a haka suka bar RUGAR surbajo suna fadawa makotan su daganan har suka fara shiga dajin da ma basu san shi ba .

Idan sunyi kusa da wasu kauyakun sai su dakata su yada zongo a wurin da yake da sunkuru suyi kwanaki suna kiwo kamin su kara gaba su cigaba da tafiyar tasu hadi da rearing din da suka saba dama su ahaka sike rayuwa har sai mace tayi aure sannan take dainawa sai kuma ta koma saida nono a kasuwa da wajen gari .

*****
Wani irin gida ne na hango a Sardauna road zaria , Wanda girman gidan da tsaruwar sa ba’a magana don gida ne yayi kayatu ko na turawa samun irin shi sai dai_dai…Bin wannan gida nayi da kallo wanda inba don Albarkacin sojojin da suke tsaron wannan gida ba da aka bazasu tun daga farkon wannan layi da babu shakka wani irin katafaren masana’anta xaka ce .

Gida ne wanda akayi masa gini dogon bene ko ina nasa glass ne baka ganin komai amaimakon kaga bango sao dai kaga glass mai duhuwa mai launin Dark green ,idan rana ta haska wannan gida xo ki gani hjy baa mgn ma . Get ne kadai aka kyewaye gidan dashi amma bayan wannan daga cikin shi komai glass ne … Tsayawa nayi nikaina uwar teddy ina mamakin wannan gida da kuma son ganin mai mallakin ta .

Kamin na cigaba da waiwaye dason gano maku kwam . Idona ne ya sauka akan wani babban sign bord da naga an rubuta JALINGO STREET . Tofa abun da nace kenan a zuciya ta kamin na cigaba da kalle_kalle ko xanga abun fadi ,aiko karaf idona ya sauka akan Wani babban barack na sojoji ,wanda ban lura dashi ba sai a yanxu . Jiki na ne ya fara tsuma kaman na ruga amma sai na daure na cije ni burina naga mamallakin wannan gida .

Yanayin yanda naji wurin yayi tawai tawai ga shirun da ya dauka har kuda ya daina motsi na yan mintoci . Cikin takon sa na ingarma da mazantaka yake takowa wasu sojoji na mara masa baya ,wasun su kuma na kame mawa wannan matashin ,wanda da gani kaga arxiki da wadata ya tsima shi fuskar sa sanye take da bakin glass wanda ya kara masa kwarjini don baka ganin kwayar idon shi . Sanye yake da kakin sojoji fuskar sa ba murmushi bare kasa masa ran ganin hakorin sa ko fara’a .

Jah baya nayi ina tunanin inda nasan wanga fuska ,kamin na ankare ne naga tuni har ya shiga moton sa ,anja hadi da nufa dashi wannan barikin sojojin ….Bayan moton na tsaya ina bi da kallo ganin a daga kasa an rubuta OMAR FAROUQ kenan wanda akafi sanin shi da LEUTANANT ANWAR B JALINGO .

Labarin WALIJAAM na kudi ne akan sassakar farashi 👌
Normal payment 200
Vip payment 500
“Yan SPC nason bakwa bukatar grp ta pc kukeso ku ma zakuna iya biyan kudin ku dai dai bakin aljihun ku 1k👌 .
Zakuna iya biyan ku ta hanyar yin mawa marubuciyar magana ta whatsap link nata 👇
https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1
ko na saman page din nan👆.

Yan niger kudin ku zaku tura katin 500f ne kacal normal grp kenan .
Idan kuma Vip kuke bukata 800f ne kacal👌
Zaku tura katin Airtel ta wannan number 👇
+22797780373
_*Littafin WALIJAAM na kudi ne kaman yanda kuka sani*_
_*Ga masu bukatar wannan littafi xasu na iya mgn dani ta wannan whatsap link din👇*_
https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1

_Normal grp 200_
_Vip grp 500_
_Spc group 1k👌_

_Idan kati xaki turo MTN ne ._
_Idan kuma ta account ne ta nanan👇_
_0028799846_
_Farida Hashim GTbank_

_Yan niger kuma zaku tura katin 500f ne stock na Airtel ta wannan number na kasa👇_
_+22797780373_
_Idan kuma Spc grp kk bukata 800f ._

_*Maman teddy🧸*_
*🐄WALIJAAM🐄*

_Maman teddy🧸_
_Page 5_6_

*Tun daga farkon littafin WALIJAAM har karshe sadaukarwa ne ga duk fulani🐄*
_*Ga masu bukatar wannan littafi xasuna iya mgn dani ta wannan link din 👇*_
https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1

Alheri writers asso.📚

*****

A haka motocin su ya 6’ace ma gani na sai dai sunan leutanant da yayi mana saura kamin shima ya yi ma idanun mu kaura don tuni suka kule hadi da shigewa cikin wannan barikin sojojin .
Tafiya ce yayi tafiya abunka ga fulani kunsan yau su yada zongo anan gobe acan ,a haka Shattu ta shigo binnin wannan gari wanda ita kanta batasan ina ne ba. ta bayan sungurun garin Zaria take bi don nan ne da Wurare sunkuru dajijjiaka ,ga ruwa wadattace da ya yawalwace ta ita da shanayen ta . Ita dai batayi aune ba kuma ba tare da ta sani ba ta cinci kanta a cikin Wannan barikin sojoji . Hango Sojojin tayi a jere a layi sahu sahu layin ya mika . Sai Leutanant Anwar Jalingo dake daga can nesan dasu . Bin wani gunki tayi da kallo wanda ya rike Bindiga yayo saitin ta .

Kallon Abun Shattu take ana ta tunanin mutum ne ke barazanar cutar da ita da makamin yaki . Ga wani abu da taga anxuba jah da kyelkyeli ba dai kyau gani abun kaman penti yake . Hannun ta ta daga da sauri hadi da daga sandar hannun ta tana saita wannan gunkin da take masa kallon mutum ne ta saita hadi da jifan wannan gunki da shi . Ganin yanda abun yake tsaye kyekam yasata nufan Gunkin sojojin nan da shanayen ta da suka bita diiiii a baya ,kunsan dai bafullatani da gayyar Shanun sa ,duk inda xaije suna tare .

Ganin ta kuma daga sandar tana kokawar doke wannan gunkin yasa daya daga cikin shanun ta majiyi karfi babban ciki tun karar wannan gunki da yake tsaye hadi da yi masa wani ingixa ,ko su ma sun dauka hanya ne allah ma sani dai . Aiko nan take gunkin wannan babban sojan ya fadi ji kake damm yayi kasa . Ahhhhh iyyyy Ahhhhhh Ohhhhh……kaji muryan sojojin ya kawade tsakiyar barak din . Wasu na nufo inda Shattun take wasu kuma na dafe kawunan su don sun rasa ma me xasuyi mata . Ga shanayen ta da sukabi duk suka bata masu adon kyelkyelin da sukayi mawa Ogan nasu Wato Leutanant Anwar B Jalingo .

Ganin yanda Sojojin sukayo kanta yasa shattu babu tsoro don ita har ga Allah bata ta6a sanin wasu mutane wai su sojoji ba . Don babu su a rugar su haka a tafiyar da ta sabayi bata ta6a haduwa da su ba.

Shattu me kikeyi anan Ya ilahi ,mai yakai kinan?! Cewan Yagwal gwal da isowan ta kenan daga can nesa da itama garken shanayen ta . Sojojin ne sukayi mawa Yagwalgwal rumfa hadi da bin ta da wani irin kallo sun rasa wani irin ixiya zasu yanke mawa wannan fulanin dajin . Hakan yasa yy mawa Shattu katanga da jin abunda Yagwalgwal din take fadi mata .

Ganin yanda sojojin suke zagaye Shattu yasa Leutanant saurin dakatar dasu ,yana mai takkwa cikin sassarfa zuwa inda Shattun take a tsaye rike da sandarta tana cikin tsakiyar shanayen nata .

Moton sojojin ne wanda da’alama fita zasuyi su bar barikin sukagano wannan danyar aikin da Shattu tayo masu nan suma suka nufo da moton su ixuwa gaban shattu .

Ganin yanda sojojin sukayi baya ne yasa shattu tunanin ko wani abun xasuyi mata aiko bb zato suka kuma jin Ta daga sandar ta buga mawa glass din moton nasu na gaba . Ahhhhh wani soja yayo kanta dakatar dasu Leutanant yayi ,yyn da ita Shattu shidin mai karetan ne ya bata haushi a ganin ta kunsan fulanin daji gashi babu hausa babu turanci bare taji wani abun kirki ,gani take Duk wannan sansanin sojojin Anwar ne ya tara mata su .

Shikan shi a wannan karon ganin barnar da ta kuma yi masu ya sashi dafe kai kurum . Sukam sojojin nan motsi duka sun kasa ganin Shugaban nasu ya dakatar dasu . Wani irin kallo tabi Anwar dashi tana Hararan sa hadi da daga sandar ta tana kado shanayen nata suka kuma bi takan wannan shine_shine din suna mikar hanya hadi da tafiya tana kutsa kai hadi da barin barikin ,ganin wqnnan ta asa yasaka yagwalgwal saurin takawa tana bin bayan shattun har tafi ta sauri ,don ita barin shanayen tayi bata wani tsaya kadasu ba . Ta cikin sunkuru suka bi hafi da bin dajin kubanni dake cikin garin zaria … Shanayen na biye dasu don har na yagwalgwal sai dai suka biyo baya .

Itakam Yagwalgwal har fitsari na digo mata saboda tsaban firgici da fitinan da Shattun ta jawo mata .

Takaici tare da bakin ciki fa kunyar duniya duk ta ishe Leutanant B jalingo ,abunda tun yana yaro bai yarda dashi amma a yau an samu wacce tayi masa karamar yarinya wacce batafi shekara sha uku ba ,ta masa rainin hankali hadi da cin mutumcin sa ,don wannan abun da tayi masa yafi komai bata masa rai . Gashi ya hana ko wanni Soja daukar mataki akan shattun .

Lokaci daya yaji wani irin masifaffan tsanan Wannan bafullatana ya shige sa . Kasa maruri yayi gashifa moton daya daga cikin motocin sa ta buga da sandar nata . Tattarawa yayi yana ficewa daga barikin don baya tsammanin zai iya samun wani natsuwa jin yanda zuciyar sa take maasa . Don tun da yake a rayuwarsa ko sa’ar sa bai ta6a yi masa abunda Shattu tayi masa bare kuma Wai wata diya mace ,macen ma karamar yarinya !!!

*****

Bangaren shattu kuwa Sam yagwalgwal bata samu natsuwa ba ,sai da taga sunyi nisa sun nitsa daji sosai babu yanda xaayi sojojin nan su biyosu sannan hankalin ta ya kwanta ta fara yi mawa Shattu fada ,da fadi mata sudin su waye . Koda ta fada mata ita sam bata damu ba ,don bata ga abun da tayi badai dai ba . A haka suka cigaba da tafiya suna kiwo ,kamin wani lokaci daga yagwalgwal din har shattun sun manta da wani leutanant da abun da yafaru tsakanin su .

Bangaren Anwar kam a wannan rana gaba daya ya kara zama wani hero . Ko sakin fuskan ma ds yake yi ana jin dadi yanxu ya daina ,ko mgn su Su Abbas sukayi masa bai basu amsa ,sai aikin tukukin rai hadi da daddakan kwalaben sa . A washe gari bai mgn da kowa ba ya dauki hanyar Garin Abuja don Mahaifiyar tashi ce kadai zao iya sanar mata da wannan mummunan lbrn ,ta kuma rarrashe shi . Toh waye ma Leutanant Anwar B jalingo???!

“Anwar ya kasance d’ane ga Alh Bashir jalingo ,wanda wasu ke kirar sa da Alkalin alkalai na abuja. Mahaifin shi shine shugaban kotin koli na nigeria . Shi kadai ne Allah yabaimawa mahaifin shi haka ma mahaifiyar shi wato Hjy Dr Haula. Wannan yasa suke son dan nasu tankar bugun zuciyar su , don ko sojan sbd shine ambition nashi tun yana yaro shiyasa Mahaifin nashi amince masa har a yanxu ya taka matsayin sa na Leutanant . Anwar matashi ne wanda ashekarun shi na haihuwa baifi shekara 30 zuwa 32 ba . Iyayen nashi suna son shi fiye da komai sun gatantashi fiye da kansu da komai suka mallaka .

******
_Mai duguri_
Ummie ummie Ki taimaka mawa Diyana n ta ki , bani da kowa bayan ki ,Ummie ki fadamun mai ke damunki waye kike yawon ambaton sunan shi a baccin ki ? Ummie dama kina da d’a ne a duniya bayanni? ,a iya sanina baki ta6a haihuwa ba .nice kadai y’ar ki .

Wata kyakykyewar budurwace mai kama da balarabiyan shuwa ke maganan cikin sanyayyar muryar ta ,fuskan ta dauke da damuwa hannayen ta nasaman gwiwowin dattijuwar wanda ashekaru zataiyi Hamsin . Amma kyawun fuska n ta dana jiki ya boye shekarun ta baxaka ce ba ,musamman idan kayi duba ga diyar nata Diyana da batafi shekara 25 ba ,kuma acewan ta itakenan mata . Don haka wannan zaisa bazaka ta6a bata wannan shekarun ba . Kuka Dayana tasa hadi da dora kanta bisa gwiwar ummin nata a tunanin ta da akwai abun da Ummin ke boye mata ne a rayuwar su . Cike da muryar kuka cikin harshen larabci take fadin ” _ana ahibuki ya Ummie.”_

D’agota Ummien nata tayi hadi da gyara jallabiyar jikin ta tana dora Diyana saman cinyanta hadi da manna mata kiss saman kumatun ta tana mai sa hannun ta hadi da dauke mata hawayen dake saukowa daga idon ta “. Kamin Ummien nata ne ta kuma mgn Diyana ta kuma cewa ”
_”ya ummie billah guline wushefik wush indeik allamni izamagulni mafi ahat yaalam_ .

( Ummie na , ummie ,idan bansan damuwar ki ba wazai sani a yanxu ?. )

Rungumeta Ummien tayi tsam a jikin ta tana dan bubbuga bayan ta da taffan ta alamun rarrashi a cikin sanyayyar murya na uwa idan tana son rarrashin da ko yar ta ta fara mata mgn da murya mai kama da rad’a da cewa ” _”shufi ya binti Diyana , inti maalum ana ma inde iyal anama aulat walawahik ana manikazzif alaiki_ ( _Diyata Diyana kaman yanda kika sani ni ban ta6a haihuwa ba ,hakan yake baxan maki karya ba kinji ?._ ).

kece kadai Y’ata a wannan duniyan kece kadai na haifa har zuwa lokacin da Abi din ki ya rasu . _Ana ahibuk ya bint ,ina sonki yata bani da kowa sai ke kinji!_

Numfashi diya ta sauke hadi da kara rumgume Ummien nata tana murmushi hadi da daga mawa Ummien nata kai ,itama Ummien murmushi tayi mata hadi da kokarin son ta kawar mata da duk wani damuwa . Zuciyar ta kuma yana tunano mata abubun da suka faru a lokaci baya da suka shude ,wanda wannan shine tambayar da Diyanan ke yi mata .

******

Hangosa tayi zaune a sopa cushine sunan rana ne amma ya rufe ko ina na bedroom din nashi ,ya kuma kashe hasken dakin ,hakan yasaka hasken dakin kadan ne kake hangowa .

A hankali ta kai hannun ta hadi da kara hasken dakin , kana tafara takawa cike da takon ta wanda da kagani kasan da kasaita da mulki ga boko a wannan wurin .

Shigar Hausa fulani ne a jikin ta ,don atampha ce supar ta saka wanda akayi mata dinkin riga da zani. Sosai ya kama wannan Hajiyar . Idanun ta sanye suke cikin medical eye glss . Hjy Haula kenan . Zama tayi gyefen Anwar tana dago sa hadi da kirar sunan sa cike da tausasshiyar murya ” My lovely son”. Ta kira sunan sa cike da sanyar murya tana shafa sumar gashin kanshi .

Lumshe ido yayi a hankali ya cije labban sa kamin yayi mata mgn ne ta kuma ce masa ” sorry my son nasan da akwai abun dake damun yaro na ,waya tabamun Habibi na ?! Tayo maganan cike da muryar sokana hadi da son kwantar masa da hankali .

Murmushi yayi wanda sai da faffadan hushiryar sa na da ya raba hakoran sa na gaba y bayyana .

Sosai taji dadi ganin yanda y sauka lokaci guda ,don dama itace kadai mai kwantar masa da hankali da saukosa duk idan ya shiga halin bacin rai . Mom na tsane ta ! Banason ganin wannan yarinyar ….

A hankali take kallon sa kamin ta bude baki cike dajin dadin kalmar tsanan da ya ambata ,don batason ganin ko wacce diya mace ta ra6a mata Anwar yaron nata ,saboda tana da wanda takeson ta bashi.

Budan bakin ta cewa tayi My Love calm down ohk ? Fada mun wacece ka tsana haka??. Nisawa yayi yana mikewa daga zaune yana cewa ” Mom banason duk wani FULANI dake gidannan da sunan aikatau . Mom a koresu duka! .

Murmushi tayi kawai ,kamin tace shikanan Son inshaallhu babu wani fulani da xai kara ko zata kara kwanan gidan Daddyn ka . Ka kwantar da hankalin ka dear . Muskutawa tayi tana mikewa daga tsaye hadi da cewa yanxu xatasa duk kan fulanin dasuke aiki subar mata gidan ta .

Rufo masa kofan bedroom din nashi tayi tana takawa hadi da sauka daga kasar stairs .
Ina kuke masoya littafan marubuciya maman teddy…🧸? Nasan ko waccen ku ta daga hannun ta tana amsa mun da “Gani “.
Ta baje maku kolin littafan nata gama su tambaya tare da bukatan su :
Bafullatanan ruga #200
Gidan kwarata #300
Y’ar Aiki na! #100
Dijama y’ar fulani 200
Kwaryar sama #300
Zuma da mad’aci #200
Siyasa taah #300
Y’ar maula #200
Kawaliya #200
Habiby Da’iman free
Y’ar Waye!! #100
Bintoto free👌 yanxu kuma na dawo maku da gawutacce kuma kayatacce wato WALIJAAM🐄 .
Shikam yaxo maku ne akan sassaukar farashin Vip payment 500 .
Normal payment 200
Special Payment 1k .
Masu bukatar wa

Leave a Comment