Books Reviews & FAQs • Sirrin Rike Miji

Tayaya Zaka Gane Mace Mai Karfin Shaawa Ko Akasarin Haka

TAYAYA ZAKA GANE MACE MAI KARFIN SHAAWA KO AKASARIN HAKA

MAHIMMANCIN KAFAR MACE

Boye kafa yafi saka nikabi ki boye fuskarki y’ar uwa, Idan namiji ya kalli kafarki indai yanada ilimin tamkar ya kalli
k’asanki ne jin dadi ne kawai ne bakuyi ba.

1. Idan yatsar kafar mace ta kusa da babban yatsa tafi
babbar yatsa tsawo to yana nufin (macen tana da karfin
sha’awa) While Idan kuma babbar yatsa data kusa dashi sukazo tsawoo d’aya to (macen tana da saukin sha’awa).

2. Idan babbar yatsar mace tana da girma sosai da kuma
tsawo to hakan yana nufin (Vagina “kasanki” yana kofa
babba da kuma tsayi). While Idan kuma babbar yatsarki ba babba bace sosai kuma b’ata da tsawo to hakan yana nufin (Vagina dinku beda kofa babba a matse kike, kuma baki da zurfi sosai).

3. Idan mace nada wushiryar k’afa wato duk tsakanin
yatsunki akwai space ba sosai ba to hakan yana nufin(kina
da niima, kuma kina da dad’i na jima’i ga d’a namiji).

4. Idan diddigen mace yana da cika babu rama a cikinsa to hakan yana nufin (tana da juriya wurin jima’i duk kwakwar namiji zata iya dauke buk’atarsa).

Allah shiya barwa kansa sani

Leave a Comment