Books Reviews & FAQs • Sirrin Rike Miji

Matsalar Da Mata Ke Fuskanta Wajen Saduwar Aure Na Rashin Yin Released      

MATSALAR DA MATA KE FUSKANTA WAJEN SADUWAR AURE NA RASHIN YIN RELEASED

 

1. BANGAREN MATA

 

Allah ya hallici mata da nau,in jiki daban daban tun daga surar jiki har zuwa al,aurarsu

Wata macen nada saurin samun gamsuwa da yawan sha,awa, wata kuma yanada wahala ta gamsu lokacin kadan.

 

Yanada alaka da irin son da mace kewa mijinta

Idan babu son namiji a tare da mace to kome zaiyi mata bazai gamsar da ita ba.

 

Yadanganta da irin hallitar gaban mace wata abude take kuma budewa sosai yana hana mace gamsuwa, wata kuma tanada gajeren clitoris wanda namiji bazai taba mata wurin ba shima yanasa rashin gamsuwa a wajen mace.

 

Yanayin lafiyar mace, idan mace tanada ciwon infection

Ko ciwon sugar duk suna haddasa rashin samun gamsuwa

 

 

2. BANGAREN MAZA

 

Saurin gamsuwar namiji yanasa mace takasa samun gamsuwarta.

 

Rashin karfin gaban namiji, idan namiji bashida karfin mazakuta yanasa mace rashin gamsuwa.

 

Yanayin salon kwanciwa idan ba,a canza salon kwanciya anayin style daban daban yansa haka shima.

 

Rashin tsaftar namiji, idan namiji baya tsaftacce kansa shima yana kawo rashin gamsuwar mace.

 

SHAWARA

Yakamata ku tsarawa kanku lokacin da zaku dinga nishadantar da junanku a lokacin sex, akwai lokacin da maigida yakeso zai tafi kasuwa ko wajen aiki a lokacin kuma kunaso kuyi kwanciyar aure to gaskiya bazaku gamsar da juna ba saboda babu nutsuwa a tare a maigida yana tunanin inda zaije

Da kuma lokacin da mace take cikin bacin rai ko damuwa duk wannan lokacin idan za,ayi sex baza,a samu gamsuwa ba.

 

Ku nemi ilimin jima,i da dabarun kwanciyar aure ga masana

Kai namiji zaka iya nema a wajen ma,aikacin lfy wanda yasan harkar ko kuma wajen abokanka wanda suka sani.

Ke kuma mace ki nema a wajen mata yan uwanki wanda suke da sani akan abun.

 

A bada mahimmanci wajen kula da lafiya musamman banagaren infection.

Leave a Comment