Copied By
YAYA HAYAT
(admin
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
Cool novel, makeup and kitchen1β£
Cool novel, makeup and kitchen2β£
AND
Cool novel, makeup and kitchen3β£)
WHATSAPP NO:
+2347039625239
ππππ
πππ
ππ
π
A WATA MASARAUTAR
SABON ZAMAπ)
Writing by
Ummu
Safwan
PURE MOMENT OF LIFE WRITER’S
BARKANMU DA SALLAH FRIEND’S INA FATAN KOWA YAYI SALLAH LAFIYA,
UBANGIJI ALLAH YA K’ARB’I IBADARMU
AMIN.
βπ»βπ»βπ»1&5βπ»βπ»βπ»
A Daren Gimbiya Bilkisu tasha wahala sosai,
Domin kuwa Adnan zaucewa yayi ya gid’eme bayaji baya gani. gaba d’aya ni’imar Bilkisu ta zauta kwakwalwarsa,
haryakai saida yafara jin bata motsi.
A razane yad’agata bayan yak’are biyan buk’atarsa yashiga jinjigata,
Amma Bilkisu Sam bata motsi,
Tallabarta yayi yanufi toilet da ita,
cikin bahon wanka yasanyata, had’ida zuba mata ruwan zafi masu shiga jiki,
zafin ruwan zafin ne ya ratsa mata jiki ta ko ina, sai a sannan taja wani dogon a jiyar zuciya, had’ida lumshe idanunta,
hawaye wahala ke kwarara a kan fuskarta.”
Shi kuwa Adnan ganin hakan, sai k’ara watsa mata ruwan zafin yakeyi,
yanda zasu ratsa mata jiki sosai,
Lumshe idonta yaga tanayi, ya fahimci cewa tabbas ruwan zafin sun yimata dad’i a jikinta sosai.”
Saida tad’au tsawon minti 30 a cikin ruwan zafin,
Sannan yayi mata wankan tsarki,
Ya rungumota, yasanya mata wata duguwar riga bak’a,
a umara yasawo mata rigar,
Lokacinda suka tafi tareda Abbansa,
Ganin rigar yayi a jikin wata balarabiya tayi mata kyau sosai,
Hango Bilkisunsa yayi a cikin rigar.
Ai kuwa nan take yashiga kasuwa Neman rigar,
Saida yasha hawala kamun yasameta.
Tun daga wannan lokacin
Yaci gaba da ajiyar rigar tareda alkhawarin bazai bata rigarba har sai lokacinda sukayi aure yasanya mata ita da kansa.”
Rigar kuwa tayi mata kyau sosai,
har sai yake ganin tafiyiwa Bilkisu kyau a kan balarabiyar dayagani da ita,
D’an kwalin rigar ya yashiga d’aura mata a kanta,
Ita kuma BILKISU ita kad’ai tasan abunda ke damunta.
Nuna masa tayi da hannu alamar tana so takwanta,
Da sauri ya d’auketa ya d’orata a kan gado tareda lunlub’eta da bargo,
Sannan yajuya yanufi toilet domin shima yayi wanka,
fitowarsa kenan daga toilet,
Saiji yayi ana kiran sallar asuba, arwala yayi yashinfid’a dardamu ya tayarda sallah,
Bayan ya kamalla salar kenan yanufi wurin Bilkisu domin ya taimaka mata tayi sallah.
A hankali yashiga yayye bargon da take lunlub’e dashi,
Sai ganinta yayi tana zubarda da hawaye jikinta sai makarkatar sanyi takeyi,
Sauri yayi yakai hannusa ya tallabota zuwa jikinsa ya rungumeta yana girgizata, zafi yajiya ajikinta alamar zazzab’i kedamunta, k’ara rungumeta yayi gam a jikinsa,
yashiga zubarda gawaye,
Yana fad’in sorry beautynah,
na wahalar dake dayawa,
Wlh shaukin sonki ne ke d’auniya dani,
Inasonki BILKISU, kinjiyar dani Zuma a daren jiya,
Kinjiyar dani zak’inda harnakowa mahallicina bazan tab’a mantawa dashiba,
Nagode beauty nah dakika tsaremu kanki, mutuncinki da kimarki, da kuma martabarki,
BILKISU bansan da bakinda zan iya godemakiba sai dai nasoki na kuma k’aunaceki har k’arshen rayuwatah,
Zansoki zan kuladake zan kuma riritaki a cikin rayuwatah.”
Beautynah nayimaki alkhawarin bazan tab’a had’a soyayyarki da wata ba,
Ke kad’ai nakeso, kuma ke kad’ai zanci gaba da rayuwa dake, in kula dake hark’arshen rayuwatah.”
Ya kuma rungumeta a jikinsa yaci gaba da zubar da hawaye,
Jin zubar hawayensa tayi a gefen fuskarta, yasanta yin k’arfin halin d’ago kanta, sukayi ido biyu dashi, tashiga share masa hawayen da gefen hannunta,
Ta kuma shigewa jikinsa, tana sunsunar dad’ad’an kamshin turaren jikinsa.”
Shikuwa k’ara rungumeta yayi jiyakeyi kamar ya maidata a ciki saboda so da k’auna.”
Jinjikinta yayi yayimasa Zafi sosai alamar zazzab’i takeji,
Ya kai dibansa gareta yaga hartayi barci,
Lallab’awa yayi ya kwantar da ita sannu a hankali yanda bazata tashiba,
Saukowa yayi daga kan kadon ya lallab’a yabud’e k’ofar d’akin yafita.”
Wurin momynsa ya nufa da saurinsa.”
Kuyangi da bayi sai kwasar gaisuwa suke amma be kulasuba,
Kai tsaye yashiga d’akin momy ya tarar da ita kishinged’e akan darduma tana lazumi,
Ganinsa a wannan yanayin tashin hankalin,
Yasanyata yin Saurin tashi zaune tana tambayarsa.”
“Adnan lafiya?”
naganka a daidai wannan lokacin?” kuma cikin tashin hankali?”
Ina Ita BILKISU take ne,?”
Runsunawa yayi a daidai k’afarta, yasoma zubarda hawaye,
Yana fad’in momy *BILKISU* batada lafiya, jikinta yayi zafi Sosai,
Momy ina ganin kamar zanrasa farin cikin rayuwatah *BILKISU*
Mmy kitaimakamun karnarasa Bilkisu.”
Momy ta dafa kafad’arsa, “tace kwantar da hankalinka Adnan kayimun bayani,
Meyasamu *Bilkisu*?”
Kuma yanzun tana ina?”
Sunkuyarda kansa k’asa yayi cike da jin kunya,
Yafara susar kai yana fad’in,
“Mimy tun a daren jiya tatsinci kanta a cikin mawuyaci hali,
Pls momy kitashi mutafi kidiba jikinta.”
momy tayi murmushi irin nasu na manya,
Domin ta fahimci abunda ke damun Bilkisu,
Tadafa kafad’arsa tace “kwantar da hankalinka Adnan Bilkisu bazata mutuba, katashi ka tafi wurinta, zanturomaka jakadiya tareda likita domin yadibata kamun nazo.”
Mikewa yayi jiki ba kwari,
Yanufi sashinsa wurin Bilkisu, ya tarar da ita har yanzun barci takeyi.”
Saman Gadon ya hau, sannu a hankali, yakai hannunsa a kan fuskarta har zuwa wuyanta yaji jikinta har yanzun da zafi,
Bud’e idanunta tayi tana kallonsa, taga ita yake kallo fuskarsa cike da damuwa,
Murmushin dole tasakarmasa, tasanya hannunta tashafa gefen fuskarsa had’da fad’in
“my prince meke damunka?”
Banason ganinka cikin damuwa.
Domin idan kashiga damuwa akoda yaushe rashin lafiyarka yana iya tashi Wanda zai iyasanyawa karasa rayuwarka,
Ni kuma bazan so hakanba.”
Murmushin jin dad’i yayi mata, ya tallabota daga kwancen da take ya rungumeta gam ajikinsa yashiga shinshinar jikinta ko ta ina,
Sauran k’amshin turaren jiya ne yabuge hancinsa,
Anan take idonsa yacanza, wata kalar sha’awa mai k’arfi ta tasomasa, yakai bakinsa cikin bakinta yashiga tsotsa, yana murza dukiyar fulaninta, had’ida shafasu cikin wani salo mai rikitarwa,
sai sammabatu yake fitarwa,
Beautynah inasonki, sonki zai kasheni, kitaimakeni kisoni kamar yanda nakesonki, a rayuwatah babu wani abu danakeso sama dake, beautynah Daren jiya kin shayardani zuma wadda harnakomawa mahaliccina bazan tab’a mantawa da keba,
Ilove you beautynah.”
Yakai hannunsa zai zaremata rigar jikinta, tayi saurin rik’e hannunsa tana mai zubar da hawaye, tana girgiza kai alamar ya daina domin ta fahimci matsanciyar sha’awa mai k’arfe tarufe masa ido kamar baya cikin hayyacinsa.”
Jinsaukar hawayenta yayi nazubo masa a kan hannunsa yayi k’arfin halin saisaita kansa, yakai dibonsa a fuskarta yaga tana zubarda hawaye.
Rungumeta yayi yace sorry beautyna daina kuka tunda bakyaso,
Nayi maki alkhawarin bazan tab’ata yimaki abunda bakyaso a rayuwarki ba.”
Wlh narasa abunda ke damuna akanki, tsantsar sonki da k’aunarki
suke d’awainiya dani, amma nayi maki alk’awari bazan tab’ata tilastamaki kona yimaki abunda bakyasoba.”
Ya sauketa daga jikinsa ya kwantar da ita, had’eda lullub’eta da bargo.
Cikin k’arfin hali domin kuwa matsananciyar sha’awa yakeji.”
yace “nayiwa momy magana yanxun Zata turomaki doctor domin yadiba munke ya kuma baki magani.
Kallo tabishi dashi cike da so da kauna,
Tana kuma mai tausaya masa domin k’arfin hali kawai yake yana magana idonsa yariked’e yayi jajir.”
Domin tsakanin jiya zuwa yau ta fahimci Prince mutum ne mai tsananin buk’ata da yawa.”
Ganin tayi zai Sauka daga kan gadon yanufi pallo,
Tayi saurin rik’o hannunsa.”
tace “pls my prince karka gujeni, kokayi fushi dani Da har zaisanya kajuya mun baya, idan kayimun hakan basan yanda rayuwata zata kasance ba, domin a halin yanzun nakamu da Sonka soyayyah mai tsanani, pls my prince.”
Kayi hakuri, ba hanaka nayi ka aiwatar da abunda kayi niya akaina,
Sai dai a halin yanzun ciyo nakeji sosai, wdda bansan yanda zan misalta maka shiba.”
Dawowa yayi ya zauna yana mai shafar fuskarta mai cike da annuri,
Yace “bazan tab’a fushi dakeba Bilkisu domin kinzama wani b’angare na rayuwatah.”
Kuma na fahimce ki, nasan damuwarki nima idona ne ya rufe, da tsananin k’aunarki namanta da wahalar dake danayi a daren jiya.”
Zai kuma yin magana kenan saigani sukayi anturo k’ofa anshigo had’ida sallama.”
Jakadiya CE tashigo, tayi saurin rinsinawa tana mai kwasar gaisuwa a wurin Prince Adnan.”
Ina fatan kowa yayi sallah lafiya,
Writing by
Ummu Safwan
(Farida Bashir)
[7/4, 7:27 PM] Ummu Safwan Author: πππππ
ππππ
πππ
ππ
π
WATA MASARAUTAR
(SABON ZAMAπ).
Writing by
Ummu
Safwan
PURE MOMENT OF LIFE WRITER’S
βπ»βπ»βπ»10$15βπ»βπ»βπ»
Yau gidan sarki Bashir cike yake da murna da farin ciki,
Domin kuwa uwargida sarautar mata hajiya nafeenat ta sauka lafiya.
Ta haifi santaleliyar ‘yarta mace mai kama da mahaifinta, sarki Bashir sakππΌ
Murna a wurin sarki Bashir bata misaltuwa, sab’anin mahaifiyar jaririyar.”
Domin kuwa tun lokacinda taji kukan jariri,
alamar ta haihu, tunkamun da juya ta kalli abunda ta haifa, ta ke tambayar jakadiya da cewa,
“Jakadiya menene na haifa?” Ina fatan ba ‘ya mace bace?”
Jakadiya ta kuma runsunawa tace “Allah ta taimakeki, saidai kiyi hakuri domin kuwa ‘ya mace kika haifa mai kama da mahaifinta.”
Wata irin k’ara hajiya nafeenat ta kurma cike da nadama da jin haushi,
Ta haifi ‘ya mace, domin kuwa ta d’auki alk’awalin cewa mundun ta haifi d’a namiji sai yayi sarauta, ya gaji mahaifinsa.”
Jakadiya hakuri tashiga bata tana lallab’ata had’ida bata magana.”
Haka dai hajiya nafeenat ta hakuri, amma duk wadda yashigo yimata barka da arziki saiya fahimci wani abu a tareda ita.”
Momy kuwa mahaifiyar su Adnan tayi murna da haihuwar nata, tashiga sashen hajiya nafeenat cike da farinciki domin tayimata barka da arziki,
Dashigarta d’akin sai habaici akeyimata,
da cewa taje wurin bokanta,
ya yayi mata asiri anyi mata hurhuren jariri a cikinta, ansanya mata ‘ya mace,
ancire mata d’a namiji.”
To tasani ita ‘ya’yanta bazasu tab’a hawa kujerar sarautaba har abada sai dai sugani ana gudanar da sarautar a cikin gidan nan,
Momy mamaki ya cikata,
tarasa abunda zata fad’a saidai tabisu da kallo d’aya bayan d’ayan.
Tana mamakin ta yanda hajiya nafeenat ta manta Allah kwatata a rayuwarta.”
Momy tayi gyaran murya, ta maida kallonta a wurin hajiya nafeenat,
Tace “amma hajiya nafeesat kinbani mamaki.”
Duk zaman da mukeyi dake ina d’aukarki a matsayin mace mai hankali da ilimi, Ashe ba haka kikeba.
Ashe ina zaune da mashirika wadda ke tunanin a duniya akwai wani wadda zai iya yimata wani abu wadda ba Allah da ya hallicetaba.
Tir dake hajiya nafeesat tir da mata masu irin halinki da rayuwarki.”
To kisani Allah shi kebawa bawansa abunda yaso,
Allah shikebada d’a namiji kuma shike bada ‘ya mace.”
Kuma dakike maganar mulki ni “ya”yana mulki baya gabansu domin kema sanin kankine fahad cikakken lauyane mezaman Kansa
Shikuma Adnan mulki baya gabansa don haka kibi ahankali,
Kuma kisani da ‘ya’yana suna buk’atar mulki ππ»ke baki isa kihanasuba, domin sungaji mulki gaba da baya,
kigode wa Alllah duniya bata gabana, bandogara da dukiyar waniba bare ta sarauta,
Sanin kankine cikinta nataso,nayi rayuwata acikinta, koda yake banyi mamakin kiba Dan kinyi rigimar mulki, Domin bakisan yadda ake gudanarda sarauta ba, bakisan sharuddan sarautaba, bare k’a idodinta.”
Don haka daga k’arshe babu abunda zance maki illah Allah yashiryeki yasanyaki kigane gaskiya.
Kuma Allah yashiga tsakaninmu da mata ireirenku.
Tana kaiwa nan, tafito d’akin a fusace
Tana mai mamakin hajiya Nafeenat a rayuwarta.”
A yaune talata Yakama yaune ranar sunar ‘yar da hajiya Nafeesat ta haifawa maimartaba sarki bashir,
Inda ‘ya taci sunan mahaifiyar sarki Addah,
Wato Nana khadija, ran hajiya Nafisat beso akasanyawa ‘yarta sunan Addah ba saidai dan bayan da zatayine, dolenta ta hakura.”
Biki ne wadda yatara duban mutane k’asa k’asa, sarakuna da gwamnoni.”
Gaba d’aya zuri’ar masarautar yola sunhalla a wurin bikin, kwansu da kwarkwatarsu,
harda Amminsu Bilkisu tareda sauran matan sarki da ‘ya’yansa maza da mata baki d’aya.”
Bilkisu da Bahijjah sai murna sukeyi,
Naganin ‘yan uwansu musamman ganin Amminsu dasukayi.’
Gidane yacika da ‘yan uwa da abokanin arziki, saikid’e kid’e kikeyi da bushe bushe yana tashi,
Anjera kujeri a harabar masarautar, maza da mata duk anzazzauna sai kallon wasannin akeyi irin na gidan saurata.”
Acan gefe d’aya Ammi ce da momy zaune wuri d’aya suna fira suna dariya,
Dama Ammi da momy abokanen junane, jininsu yahad’u sosai,
Ba kamar hajiya nafeenat ba,
Wadda dazarar sun had’u wuri d’aya da ammi habaici tsakaninsu, wadda har saitasanya komai hakuri Ammi sai ta tankamata.”
Bahijja ce tareda Fahad sunfito a jere,
sunyi kwalliya sunyi kyau sosai sai,
Kallo ya koma a kansu domin sunburge mutanen dake wurin,
Fuskarsu cike da fara’a suka nufo wurin su Ammi suka gaisa,
Ammi fuska cikeda jin dad’in ganin yanda Fahad ke kula da Bahijja,
Ta amsa masu tana maijin dad’i, had’ida yimasu addu’ar zaman lafiya.”
Momy ta maids kallonta ga fahad, tace ” wai niko Fahad banga Adnan da Bilkisu sunfitoba?”
Fahad ya kuma runsunar da kansa k’asa yace “ina ganin momy kamar basu k’arasa shiryawa ba,
Amma yanzun zaki gansu sunfito,
Momy tayi murmushi tace Allah yasa, domin kasan halin Adnan da jarabanbin kishin tsiya,
Suka sanya dariya gaba d’ayansu,
Fahad da Bahijja suka dinga zagaya ‘yan uwa da abokanin arziki suna gaisawa, sannan daga k’arshe suka samu wurin zama suka zauna, sai photonah ake d’aukarsu.”
Bilkusu kuwa shiri takeyi, tayi kwaliya tayi kyau sosai, tasanya wani lesi pink Riga da seket, kayan sundace da jikinta seket d’in yad’an kamata ba sosaiba, rigar kuwa tayimata daidai, tayi kyau sosai sai wanda yagani,
D’ankwalin lesen tad’auko tashiga d’aurawa, bayan ta kamalla d’aura d’ankwalin, ta d’auko gyalenta blue da takallemi da jaka blue ta sanya wow Gimbiya Bilkisu tayi kyau sosai,
Wuri tasamu a gefen gadonta ta zauna tana jiran Adnan dake d’akinsa yak’arasa shiryawa yafito sutafi.”
Adnan shima ya kamalla shirinsa cikin k’ananan kaya wad’anda suka k’arb’i jikinsa yayi kyau sosai,
D’akin Bilkisu yanufa tareda tura k’ofa yana fad’in beautynah fito mutafi.”
Turus yayi yatsaya yana mai k’aremata kallo sama da k’asa, ganin tayi masa kyau sosai dama Bilkisu kyankyawa ce.”
Tunawa yayi da mazan da yagani wurin zazzaune suna sha’anin biki,
Gintse fuska yayi yak’arasa shiga cikin d’akin yana kallonta, saida yazo dafda ita sannan yace “bazaki fita da wannan kwanliyar a iko inaba, kowanne namiji yana kallon surar jikinki, ko anfad’amaki ni Adnan mahaukacine, da zanbarki kifita da wannan kwanliyar a cikin taron jama’a maza da mata?”
To kisani, fita Bikin ba dole bane, kiyi zamanki a d’aki yafiye maki,
akan kifita da wannan kwanliyar duk inda kika gifta maza da mata suna kallonki kamar wata sarauniyar kyau,
Yana kaiwa wannan yanufi hanyar waje.
Bilkisu tayi saurin rik’o masa hannu, idanunta cike da hawaye tana fad’in “pls my prince kabarni nafita taron bikin nan domin naga ‘yan uwa da abokanin arzaki plsππΌ
Tausayi tabashi, yaja hannunta suka nufi kan gado ya zaunar da ita,
Sannan yace “naji zanbarki kifita amma da shad’in duk sai kin goge wannan kwanliyar takan fuskarki,
Sannan kuma saikin canza wad’an nan kayan domin kuwa sunkama jikinki, kuma sunyimaki kyau.”
Daga k’arshe kisanya hijab da lik’ab da kuma safar k’afa da hannu.’
Indai kina buk’atar kifita.”
Zaro ido tayi waje had’ida turo baki, alamar shagwab’a, tace “haba my Prince saikace nice nafi kowa a wurin da zansanya wad’an nan kayan a gidan bikin?”
Ai sai a dinga kallona ana nunani duk inda na gifta,
Mik’ewa tsaye yayi yace “OK tokiyi zamanki a d’aki dama bason fitarki nakeyiba.”
Ganin tayi ya d’auki key d’in d’akin da alamar kulleta zaiyi yayi tafiyarsa,
Yasanyata saurin shan gabansa tana fad’in, na Amince zan Sanya my prince,
duk abunda kakeso shi zanyi,
Kayi hakuri da jayanyar danayi dakai my prince.”
Tausayi tabashi yashafa gefen fuskarta yana murmushi yace “ko kefa Beautynah kisan prince yana son Bilkisu dayawa shiyasa yake kishin wani ya ganar masa beautynsa.”
Suka sanya dariya gaba d’ayansu,
Tamik’e tsaye tashiga toilet ta wanke kwanliyar fuskarta tafito,
Ya tsura mata ido Saigani yayi ta kuma yimasa kyau sosai,
Kiranta yayi, tazo ta zauna a kusa dashi,
Yaciro handkerchief a aljihunsa yashiga goge mata sauran kwanliyar da bata iyar da gogewaba,
Janbakin da tashafane 24 hours, yaki gogewa a bakinta.”
Yasanya bakinsa yashiga tsotsar bakinta domin yashanye janbakin duka.”
Wani abu tashigaji yana ratsata, tundaga saman kanta har zuwa k’afafunta,
Shima prince haka, anan take wasa tacanza salo,
Yashiga shafata tako ina yana wani fitarda numfashi, itama hakan,
Zif d’in rigarta ya zuge, yashiga wasa da dukiyar fulaninta cikin wani salo mai rikitarwa,
Ai a nan take BILKISU tafita hanyacinta sai numfashi take fitarwa, prince kawai takeso taji…
Tallabarta yayi ya d’orata a tsakiyar gado yaci gaba da wasa da ita ko ta’ina ajikinta,
Saiji sukayi ana kwankwasa masu k’ofa.
Cikin mawuyacin hali Prince yasauke BILKISU daga kan jikinsa,
Idanunsa sunyi jajir saboda tsananin buk’ata,
Ya gyara mata zif d’in rigarta,
Ya sauka daga kan gadon domin ganin kowaye ke kwankwasa masu d’aki a dai dai wannan lokacin.”
Bud’e d’akin yayi jiki ba kwari,
Sai ganin momy yayi tanayi masa kallon tuhuma.”

Leave a Comment