Uncategorized

Sandar Makauniya Hausa Novel

*SANDAR MAKAUNIYA!!!*
( _Bata kora saniya_ )

🌹 *Romantic love story* 🌹

 

_Story and written by_
*FATIMAH SUNUSI RABI’U*
*Ummu Affan*

_SHINFID’A_
*Wannan labarin ƙyirƙirarran labari ne,ban yisa don wani ko wata ba,duk wanda yaji yazo dai-dai da rayuwarsa to a rashi ne.*

_GARGAD’I_
*Ban aminta a juya min labari ta ko wacce siga ba,ba tare da izinina ba da fatan za’a kiyaye.*

*AREWA WRITER’S ASSOCIATION*
*💦{Arewa ginshiƙin al’ummah}💦*
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

*FREE page 1-2*

Sosai ta ke juyi a saman gadon tana girgiza kai da fizge-fizge kai da ka kalleta kasan tana cikin wani yanayi kuma a hakan idanuwanta a rufe suke kamar mai barci,cikin wata irin murya mai d’an k’ara da sauti ake mata magana”Zarah ina sonki kuma har abada ba zan iya rabuwa da ke ba ke tawa ce ni d’aya,binsa take da kallo ta kasa magana shi kuwa ta kowa yake gareta har ya qaraso bakin bed,zaunawa yayi tare da d’agota jikinsa ya fara sarrafa ko ina na jikinta,ita dai ga tanan kamar mutum-mutuni ta kasa koda d’aga d’an yatsan hannunta,bakinsa ya saka cikin nata yana tsotsa kamar ya sami lollipop sun dad’e cikin wannan yanayin a hankali ya d’ago rukitattun idanuwansa yace”Zarah ke tawa ce har abada,nan yaci gaba da lugwigwita albarka tun k’irjinta har ya kai hannu zuwa qasanta sai kuma d’uf!!ya 6ace kamar anyi walƙiya…A matuƙar hargitse ta farko daga barcin da take wanda in har zata kwanta sai nayi wannan mafarkin,kasancewarta mara tsoro da kuma da kakkiyar zuciya yasata zaunawa akan gadon tana tariyo abunda ya faru *Hisham!* ta kira sunansa kamar yarda ya sanar mata a mafarki saiji tayi kamar daga sama an amsa mata _Na’am Zarahta abar sona a ko da yaushe kuma ako wane lokaci ina tare da ke_ da sauri ta fara waige-waige a cikin d’akin amma bataga kowa ba,tsuww!!! taja tsaki tare da miƙewa,riga da wando ne a jikinta sak na maza domin jeans ne da t-shirt mai kwala irin ta maza kanta hura ce ta tusa gashin kanta ciki,fitowa tayi tsakar gida daidai fitowar Hanne daga ban d’aki wato mahaifiyarta,kallonta tayi tana hura hanci”Yo Hanne me zan samu ne ko an jiƙa kwakin ne ko garau-garau,wata harara ta banka mata tace”sannu Baabata kin san dai kowa tasa ta fishshesa akeyi a cikin gidan nan don haka idan kina da kud’i sai ki saya kici.”Zarah ta kalli Hanne da k’yau tace”Allah ko?cikin maganar kalar ta maza,Hanne taja tsaki tare da cewa”k’yayi kuma ai.Feesu ce ta shugo cikin shigar qananun kaya kan nan nata yasha ƙarin gashi hannunta riƙe da leda,guri ta samu ta zauna,da sauri Hanne ta qaraso tace”Nafisatu sannu da dawowa,harara ta banka mata tace”yo dole kicemin sannu da dawowa Hanne tunda kinga leda a hannuna kuma yasin kin bar cinshi nima fita nayi aka amfanu dani sannan har na samu na saya.”Girgiza kai Zarah tayi tace”matsiyatan banza kawai ke Hanne ba yanzu kika gama cewa kowa tashi ta fissheshi ba to kema taki ta fishshe ki,cikin maganar nigogi tayi maganar,tare da damsewa tayi hanyar waje a hakan babu hijab bare mayafi,tana tafe tana cilla ƙafa yarda dai maza nigogi ke yi.”kai tsaye bakin kasuwa ta nufa gurin da Hajiya Sa’a me sayar da abinci take,tana zuwa ta fara gaisawa da jama’a cikin fara’a domin kowa yasanta da fara’a da sakin fuska take,gurin Hajiya Sa’a ta qarasa,tace”Hajjaju ya garin?ya yau?dukkan maganarta ta nigogi maza take yinta Hajiya tace”Zarah yau kin makaro don haka ki koma gaskiya bazan d’auke ki ba bayan na sanar miki ƙarfe tara na safe zakizo yanzu fa sha d’aya ta kusa,Zarah tace”haba-haba Hajjaju aike tamu ce karki ji komai ai ana tare ko ba haka ba,ta idasa maganar tana karkata baki da d’ad’d’a hannu tana yarfewa irin na gayu,Hajita Sa’a tace”gaskiya kina cin sa’a ta fa Zarah kice ki mimmiqawa wad’anda suka saya tukun kafin kici abincin,tace”yauwa Hajjaju tamu ina yinki fa a gaskiya ina yinki.” Wucewa tayi zuwa cikin rumfar ta fara miqa musu, zaune ta hangesa cikin kujerar yana murmushi da kallonta chek ta tsaya tana kallonsa cikin sanyin murya tace” *Hisham!* murmushi yayi yace”eh ni,ki qaraso gare ni masoyiyata,waiwayen bayanta tayi babu me kallonta sai ta girgiza kai kawai ta koma ciki,har ta kammala aikinta na ranar Hajiya Sa’a ta sallameta sannan ta juya zuwa gida,tana tafe tana d’aga qafa dai-dai wucewarta ta gungun samari matasa tace” yah Baaba ya kuke?duka suka d’aga mata hannu da cewa “Lafiya.” Wucewa tayi shago zata sayi kayan shayi sai kawai Bala yace”daman yanzu mutumin nan ya fita ga abinda yace na baki,amsar ledar da Bala ke miqo mata tayi,leqawa cikin ledar tayi kayan shayi ne da bread duk dai abinda tayi niyyar saya komai ta gani a fili tace”wai wa?yace”wannan dai da yasa ba bani na baki.” bakinta ne taji ya furta *Hisham!* wucewa tayi gida Hanne riqe da kwalar Musa wato mahaifinsu suna surfawa juna masifa yana cewa “Hanne ki sake ni na wuce tana cewa”Baka isaba mashayin banza yau sai ka bamu na abinci kai kenan kullum bazaka ciyar da iyalanka ba,tana shugowa Hanne da Musa suka zuba mata ido Hanne ta sake shi tace”yauwa ‘yar albarka da dawo ni nasan Zarah bazata barmu mu kwana haka ba.” Wani kallon kwalawa ta mata tace”kika ce me?to kiji da k’yau wallahi kowa ta bisshesa babu ruwa.” Tayi shigewarta ciki tana ta6e baki da cewa”sai dai kuyi tayi,Musa kuwa tuni ya fece Hanne ta bisa har qofar gida tana masifa shi dai ya samu ya gudu.”
…………………………
Wasu kyawawan motoci ne jere reras a saman titi kusan guda goma,manyan motoci masu matuk’ar k’yau da tsada gaba da police baya ta police da alamar wani babban mutum ne zai wuce,jama’a sosai sun taru sai d’aga masa hannu suke,shid’inma cikin fara’a yake d’aga musu hannu,gwamnar jahar Katsina kenan mai ci a yanzu His-Excellency Alhaji Mahmud Mai Abaya gwamna mai k’warjini da kamala haka yayi ta jagaye jama’a cikin sakin fuska yana d’aga hannayensa gefe guda babban d’ansa ne shima tsaye yana d’aga hannu da ka kallesa kasan fara’arsa akan dole yake yinta lokaci-lokaci ya kan d’anja tsaki domin hayaniyar mutane sosai take damunsa shi mutum ne mara fara’a da rashin son mutane siyasa sam bata ra’ayinsa kamar yarda mahaifin nasa ke burin ganin d’an nasa ya fantsama harkar ta siyasa,a haka dai suka kammala kamfen nasu domin ana gab da fara za6e Alhaji Mahmud mai Abaya yana son cigaba da gwamnan sa 4+4 kamar yarda jama’a ke k’aunarsa da haka suka gama,suna komawa gida ya wuce part d’insa yana sakin tsaki wai a kan me mahaifin nasa zai takura masa akan lallai sai ya shiga harkar nan ta siyasa shifa bayason hayaniya ko kad’an burinsa na zama Doctor ne amma mahaifin nasa yasa shi karantar fannin siyasa domin faranta ran mahaifinsa haka ya d’aure yayi yanzu ya kammala taya zaisa sa ta dole sai ya shiga siyasaa *ALIYU HAIYDAR* Kenan babban d’a a gurin Gwamna mai ci yanzu Alhaji Mahmud mai Abaya.” Da fe kansa yayi da ke barazanar tarwatsewa saboda hayaniyar da yasha ta samasa ciwon kai,Hajiya Batula ce ta shugo part d’insa wato mahaifiyarsa cikin shigar alfarma wani d’ank’areran les ne a jikinta tasha make up ta yafa mayafe kalar leshin k’afarta da takalli mai kyau cikin fara’a ta dubesa “My Son Mahaifinka ya shugo fa yana jiranka.” d’agowa yayi cikin da kushewar murya yace”Haba Mum akan me Dad zai takura min dole sai nayi abinda bana so Nifa Siyasa bata cikin ra’ayina.” Zaunawa tayi tare da d’ago kansa ta d’aura saman cinyarta cikin taushin murya ta fara magana”My Son ina son kayi hak’uri kaso abinda mahaifinka ke so nan gaba zakaga amfanin hakan kace ni na fad’a maka.” Cikin damuwa yace”Mum bana son damuwa ne da nuna hamaiya irin ta siyasar k’asar mu,tace”Weldone *Abuturub* karka damu insha’Allahu siyasa Alkhairi ce a gareka.” Murmushin yak’e kawai yayi,tare da mik’ewa ta kama hannunsa suka fita.”
……………………………
Zarah ce zaune tana kallon Yayarta Feesu da Hanne suna fad’a dai-dai shugowar Habu,hannayensa rik’e da adda da sanda domin rik’ek’k’en d’an daba ne.”

*So min ta6i kenan yanzu muka soma yanzu muka fara ku biyoni muje zuwa*

*TARIN CHAKWAKIYA SAI SANDAR MAKAUNIYA🤗🤣.*

*Wannan littafin na kud’i ne ga duk mai sha’awar karantasa daga farko har k’arshe zai min magana ta whatsApp numberta 08104335144 domin k’arin bayani*

_Kud’in littafina #300 Kachal VIP #500 Kachal duk wacce/wanda ke buk’ata zai min magana 08104335144_

*Sai na jiku masoyana iya wuya ana tare luv u all.*

_Ina kuke mata iyayen giji mata ‘yan kwalisa masu burin faranta zuk’atan mazajensu macen da keson burge mai gidanta wannan na mace zinariya ‘yar gaban goshin mai gidanta ne,muna da magungunan mata masu kyau sa inganci na sanyi dana infection na hifs da breas domin k’arin bayani ku tuntu6i wannan number muna aikawa ko ina 08104335144 sayen na gari mai da kudi gida sai kunzo_

PLS SHARING

_MUJE ZUWA_
*FATIMAH SUNUSI RABI’U*
*SANDAR MAKAUNIYA!!!*
( _Bata kora saniya_ )

🌹 *Romantic love story* 🌹

 

_Story and written by_
*FATIMAH SUNUSI RABI’U*
*Ummu Affan*

*AREWA WRITER’S ASSOCIATION*
*💦{Arewa ginshiƙin al’ummah}💦*
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

*Free Page 3-4*

Kallonsu ya ke wani irin a shawu yana rangaji saboda shaye-shayen da yake na wiwi da taba sigari,Feesu cikin rashin kunya da fitsara tace”wai kai Habu me ye haka zaka shugowa mutane ko sallama babu.” D’ago jajayen idanuwansa yayi yace”ke wallahi yanzu zan sassara miki jiki,idan kika ne mi kimain rashin kunya ni tsaranki ne?tsaki taja mtsuww!!!zata wuce ya jawota da k’arfi har sai da ta fad’i ya d’aga wuk’a zai sara mata,sai ganin Zarah akayi ta rik’e hannunsa da k’arfi don har Feesu ta sadak’at ta zata shi kenan ta mutu da k’arfi ta saki k’ara jin shuru yasa ta bud’e idanuwanta sai ganin Zarah tayi rik’e da hannun Habu cikin zafin nama,da sauri Feesu ta tashi daga k’asan da ta fad’i duk da haka bakinta bai mutu ba tace”wawa jaki kawai.” Zarah tace cikin irin maganarta ta maza “Haba Baaba meye hakan kai sai kace ba namiji ba ai ba’a biyewa mata.” Cikin maye da maganar mashaya yace”ai da kin barni na koyawa ‘yar iska hankali tunda bata da kunya.” Hanne tace”ku dai yaran nan dukanku babu na k’warai ni da Musa mun haifi bala’i yanzu daga mashayi sai karuwa sai ke Zarah da muka kasa gane kanki macece ko namiji.” Zarah tace”ai kun fini sani tunda ku kuka haifen,sannan yadda kikace mu bala’i ne kuma bala’in kanku ne chen da yawarki Hanne.” Ta wuce tana kad’a k’afa da bonsin irin na gayu,kasancewar magrib ake kira alwala tayi ta fara sallah bayan ta idar fita tayi da chenjinta gurin Bala mai kanti don juice da biskit zata saya taci ta kwanta saboda dare kuma rishonta babu kalezir bare ta dafa indomie,tana shiga yace”yauwa Zarah kamar kin san yanzu nake cewa zan aika miki don saurayin nan naki ya bani na baki.” Kallonsa take bakinta a sake kafin ta mik’a hannu jiki a sanyaye ta amsa Juice na da biskit kamar na yadda zata saya,tace”amma Bala me yasa idan yazo baka kirana sai ya tafi.” Murmushi yayi yace”na sani ko lokacin baki gida karna aika baki nan.” juyawa tayi tana fad’in “to na gode,bayan ta koma gida sallar isha’i tayi sannan ta zauna bakin k’aramin gadonta ta ciro ta faraci,Feesu ce tsaye ke shirinta cikin k’ananun kaya riga da wando tayi matsu sosai,ta feshe jikinta da turare sannan ta d’auki jakarta tayi hanyar fita,Zarah tace”Feesu wai ke kullum kina hanyar fita baki zama gida ki kwana.” Wani kallo ta mata kafin tace”to idan ban fita na nema ba kece zaki ciyar dani?kina jin dai iyayenmu da kansu suka ce ko wacce ta fita ta nema ta ciyar da kanta to akan me zan zauna da yunwa gara naje na sami abinda na sama,tana kaiwa nan ta fice,gyara kwanciya Zarah tayi tana cewa”bazan biye miki ba gara na kwanta k’arfe tara Hajjaju tace na fita ke ce gantalalliya.”Kamar kullum cikin barcinta ta fara jin mutum kusa da ita, *Hisham* ta kira sunansa cikin cool voice kallonta kawai yake yana murmushi tace”please kai waye mai kake nema a gurina?zaunawa yayi kusa da ita tunda take ganinsa a mafarki bata ta6a iya masa magana,wannan maganar da tayi ma a zuciyarta tayi sai dai ga mamakinta sai ji tayi yace”Zarahta a sannu zaki gane ko ni waye,abinda kawai nake so da ke kisa ni a zuciyarki karki bari wani yace zai ra6eki shine babban kuskure da zaiyi a rayuwarsa.” kallonsa kawai nake ko giftawa babu gashi ko yatsana na kasa d’agawa magana nake son masa na kasa,d’agoni yayi juwa jikinsa sannan yace”duk wani abu dake zuciyarki na sani nasan kina da tarin tambayoyi gami da ni lokaci shi zai nuna hakan zaki san koni waye,had’e fuskarsu yayi guri guda tare da zaro harshensa yana lasar hancinta zuwa cen ya sauka a bakinta ya fara tsotsa a hankali har izuwa wiyanta.Magana take sonyi amma ji take kamar an d’aure mata harshenta,gangarowa yayi wuyanta yana lasa,k’ara ta saki da k’arfi tana kurma ihu dai-dai shugowar Hanne tana cewa”Lafiya?,jin muryar Hanne ta bud’e idanuwanta a hankali rana ce ta kashe mata ido,ajiyar zuciya ta saki ganin har gari ya waye,tsohon agwogwonta ta kalla ganin goma saura ta tashi a furgice wanka tayi tare da sallah sannan ta fice,tana zuwa Hajiya Sa’a tace”wallahi Zarah baki isa ba,ni bazan iya ta bauta dake ba bayan ke baki min abinda nake so ce miki nayi tara na safe zaki dunga zuwa yanzu har goma da kwata,gyara tsayuwarta tayi tare da yarfe hannu tace”kin san dai bamu haka dake Hajjaju.” “Daga yau sai mu fara.” Hajiya Sa’a ta fad’a tana ci gaba da aikinta,juyawa Zarah tayi ba tare da ta sake cewa komai ba,har tayi d’an tafiya taji Hajiya Sa’a ta saki k’ara domin gama d’aya tukunyar girkinta ta 6are lokaci guda kamar an ture,ko da Zarah ta juyo ta gani murmushi tayi tare da bonsiwa tace”an gaya miki ni d’in tawasa ce,kawai ta wuce amma har cikin ranta take mamakin ya akayi tukunyar ta turgud’e ta6e baki tayi tare da d’aga kafad’a irin ko a jikinta d’in nan.” Tunani take ina ya dace taje ta fara wani aikin domin dole ne tayi inhar tanason taci abinci don idan zata zauna babu aiki ba ruwan Musa da cinta bare Hanne,ji tayi kamar an d’agata sama sai ganinta tayi tsaye bakin gidan wani abinci na masu kud’i duk wanda zajaga yazo gidan abincin nan to wani k’usa ne a k’asar nan domin na manyan mutanene,hango ma’aikatan gurin tayi kowa da uniform d’insa gaba da bayanta ta kalla ita sam bata san ma inane nan ba.”

Littafin nan a kwai chakwakiya da yawa,sai kun biyoni zaku fahimta.

*Littafina na kud’i ne game buk’atar karantashi daga farko har k’arshe zai turo #300 VIP #500 saiku tuntu6eni ta whatsApp numberta 08104335144*

*Ga duk mai buk’ata zaiwa wannan number magana 08104335144*

_Ina kuke mata ‘yan kwalisa mata masu son faranta zuk’atan mazajensu macen da ke son burge mai gidanta wannan na mace zinariya ‘yar gaban goshin mai gidanta ne,muna da magungunan mata masu kyau da inganci na sanyi dana infection muna da na hifs da breas domin k’arin bayani ku tuntu6i wannan number muna aikawa ko ina 08104335144 sayen na gari maida kudi gida sai kunzo_

*Wannan littafin na kud’i ne ga duk mai sha’awar karantasa daga farko har k’arshe zai min magana ta whatsApp numberta 08104335144 domin k’arin bayani*

_Kud’in littafina #300 Kachal VIP #500 Kachal duk wacce/wanda ke buk’ata zai min magana 08104335144_

*Sai na jiku masoyana iya wuya ana tare luv u all.*

PLS SHARING

_MUJE ZUWA_
*FATIMAH SUNUSI RABI’U**SANDAR MAKAUNIYA!!!*
( _Bata kora saniya_ )

🌹 *Romantic love story* 🌹

 

_Story and written by_
*FATIMAH SUNUSI RABI’U*
*Ummu Affan*

*AREWA WRITER’S ASSOCIATION*
*💦{Arewa ginshiƙin al’ummah}💦*
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

*Free Page 5-6*

Tunani take a zuciyata ta shiga ko ta tsaya,ganin irin motocin da ke fice da shige a gurin yasa taji a zuciyarta kamar idan taje ma korota za’ayi,sai kawai taji zuciyarta na hankad’ata ita dai batasan yarda akayi ta shiga ba sai ganinta tayi a ciki.Gurin shugabar wajen ta nufa tun kafin tayi magana matar cikin fara’a tace”k’warai ke ce daman Yayanki yazo tun d’azun ya sanar min ina ganinki na gane ki domin sak ya zayyano min yarda kike,Murmushi ne ya su6ucewa Zarah ita dai ba tasan ko na maye ba,nan mayar ta fad’a mata aikinta a wajen kaiwa kostomas abinci da tambayarsu abinda suke so,Zarah tayi godiya sannan ta sanar da ita albashinta tare da bata uniform tace”kije gida gobe saiki dawo,mik’ewa tayi”to na gode.” Da haka ta fita wajen tana ta waige-waige.”
…………………………
Alhaji Kabiru Tafida shine d’an takara a babbar jam’iyyar hamayya ta PRP babban attajiri mai ji da dukiya da sarauta domin jinin sarauta ne shiyasa yake da *IZGILI*(Sunan book d’ina)da k’asaita mutum ne mai nuna mulki da d’agawa jinin sarauta ne amma Allah ya d’aura masa k’aunar siyasa ya shiryayin gwamnar jahar Katsina ko ta halin k’ak’a,tare sukayi da kara da ANPC Jam’iyar dake mulki a yanzu inda Alhaji Muhmud Mai Abaya ya kayar da shi da k’uruk’u masu dama,shiyasa a wannan karon ya shirya sosai domin sam baya son gwamnati mai ci tayi 4+4 burinsa ya tuntsirasu da k’asa koda ta hanyar satar k’uri’a,domin tuni suka shiryawa hakan ta hanyar shiga gidajen talakawa a kai musu kayan abinci bai wuce taliya kwaya da’aya da makroni d’aya da su maggi da bai wuce na nera hamsin ba sannan omo shima hakan da musu dad’in baki akan inhar suka dangwalawa jam’iyar PRP zasu sami abubuwa da dama,wanda shi kuma Alhaji Kabiru Tafida ba wannan ne a cikin zuciyarsa ba shi dai hangen mulki yake ta hanyar da zai tara kud’i da kuma mulki domin yanzu siyasar tamkar kasuwanci wasu daga ciki suka d’auketa.” Tsaye suke tare da gungun matasa ‘yan bangar siyasa,Alhaji Kabiru tafida yace”Abinda nake so daku shine ku shirya gobe zamu fita yak’in neman za6e,sannan naji wancen banzan gwamnan Mai Abaya wai yau zai fita,ina son ku tada musu hankali kar a sake abarsu suyi cikin lafiya,Ihuww suka saka Habu ne mai cewa”sai kai babba d’an gidan babba ba gudu baja baya ko ank’i ko anso sai ka lashe indai muna tare da kai sai kaci,murmushi kawai yake domin yana son yaji ana masa kirari nan yace”a bashi dubu goma,ai Habu jin haka nan ya k’ara d’aga murya da kirari. da haka suka koma ciki,Alhaji Mudi wanda shine idan sunci yake matemakin gwamna yace”Ni wai Alhaji Tafida ko kaji wani batu?kallonsa yayi da k’yau yace”wanne batu?,akan yak’in neman za6e da Mai abaya zai fita wai harda babban d’ansa da yake burin shima yayi siyasa,wata dariya ya saki mai k’ara yace”ohh d’an nasa ke son ya gajesa kenan to muzuba mu gani shi babban mutum ma mun iya dashi bare d’ansa yaro k’arami,yace”babba d’ansa nake maka magana d’an nasa fa zaiyi 35y yace”to sai me?ba yaron bane?ko kai baka haifi d’an 35y ba?,yace”haka ne,dafasa Tafida yayi yace”Mudi wallahi kaji na rantse maka ko ta halin k’ak’a sai mun mulki jahar nan tamu son mulki irin na siyasa a jinia yake kuma na rantse da Allah sai nayi,yana kaiwa nan ya tashi ya shige ciki.”
………………………
“Dad ban san me yasa jikina yayi sanyi da fitar nan tamu ta yau ba,don Allah ko za’a cenja tsari zuwa gobe,dafasa Alhaji Mahmud yayi yana murmushi yace”yarona ka jama gawartacce mana kai fa ina burin nan gaba naga ka zamo shugaban k’asa bama gwamna ba,zaro ido yayi fuskarsa da murmushi yace”Dad haka kawai naji jikina yayi sanyi bana son wani abu ya faru da kai mu bari gobe mana,yace”ba abinda zai sameni sai alkhairi sannan naji labarin gobe Alhaji Kabiru Tafida zasu fita kaga yau ne dai ya dace mu fita,gyad’a kai yayi da cewa”shi kenan Dad bari naje na shirya,cikin jin dad’i da alfahari yace”Allah ya maka albarka ina alfahari da kai yarona,bari nima na isa gurin wad’anda zamuyi gangamin suna waje.” Murmushi kawai yayi ya fita,da har zai shiga part d’insa dake cikin gidan domin ya shirya sai kuma yayi tunanin bari yaje gidansa.” Gida ne mai k’yau da tsari na ‘ya’yan manya hune yayi a bakin gate mai gani yazo ya bud’e masa ya shiga ciki tare da samun guri yayi parking jiki a sanyaye ya fito zuwa cikin gidan,zaune take a parlour taci kwalliya sosai tayi kyau cikin wasu riga da siket da akawa d’inkin wulak’anci gaba d’aya saman nonuwanta a waje suke babu abinda ba’a gani taci kwalliya domin ‘yar k’walisa ce ta k’arshe *Hafsat* kenan mata a wajen *Aliyu* ko kallon inda take baiyi ba ya nufi hanyar bedroom,kallonsa take cike da mamaki da sakin baki tasanshi yana son ya ganta cikin wannan yanayin to ko lafiya?ta tambayi kanta tashi tayi tabi bayansa,gani tayi yana kiciniyar cire kaya da alama wanka zai shiga da sauri ta iso garesa tare da rungumesa ta baya gama d’aya nonuwanta a saman bayansa wani yarrr yaji ya juyo da ita ta gabansa a jikinta babu abinda yafi k’auna sama da nonuwanta sa hannu yayi a hankali yana shafasu,kallonsa tayi tace” *Abuturub* lafiya naga ka shugo cikin wani irin yanayi?kasa ce mata komai yayi ya had’a bakinsu waje guda na aika mata da wani hut kiss itanma biye masa tayi sosai suke romancing junansu ganin tsayuwa bazata yuwuba suka isa bed sosai yake ya mutsata son ransa kamar yadda ita ma take masa sun d’auki tsawon lokaci a haka wayarsa ce tayi k’ara sai lokacin hankalinsa ya dawo jikinsa d’aukar wayar yayi ganin sunan Dad da sauri ya watstsake ya d’aga,muryar Dad yaji yace” *Abuturub* kana ina ne kaifa muke jira,da hanzari yace”Dad ina zuwa yanzu insha’Allah,da sauri ya saki Hafsat ya fad’a bathroom ita kuwa binsa tayi da wani mayen kallo gaskiya a yadda take mayyar Sex idan har *Aliyu* bai kusanceta ba akwai matsala tashi tayi cikin wani irin mayen yanayi ta bisa bathroom d’in.”

*Wannan littafin na kud’i ne ga duk mai sha’awar karantasa daga farko har k’arshe zai min magana ta whatsApp numberta 08104335144 domin k’arin bayani*

_Kud’in littafina #300 Kachal VIP #500 Kachal duk wacce/wanda ke buk’ata zai min magana 08104335144_

*Sai na jiku masoyana iya wuya ana tare luv u all.*

 

_Karku manta muna da magungunan mata masu kyau da inganci sayen d’aya ko sari ga mai buk’ata zai min magana ta 08104335144 sayen nagari maida kud’i gida sai kunzo_

_MUJE ZUWA_
*FATIMAH SUNUSI RABI’U**SANDAR MAKAUNIYA!!!*
( _Bata kora saniya_ )

🌹 *Romantic love story* 🌹

 

_Story and written by_
*FATIMAH SUNUSI RABI’U*
*Ummu Affan*

*AREWA WRITER’S ASSOCIATION*
*💦{Arewa ginshiƙin al’ummah}💦*
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

*Free page 7-8*

Bakin k’ofa ta tsaya ta zuba masa rikitattun idanuwanta,kallo d’aya ya mata ya kaida fuska yaci gaba da wankansa,bayan ya gama tawol ya d’aura yazo ya ra6ata ya wuce,tasan halinsa duk domin kallon da ya mata ta san abinda yake nufi,jiki a sanyaye ta dawo bakin bed ta zauna tana kallonsa har ya gama shirinsa cikin manyan kaya wato d’inkin shadda har da malum-malum tuni daman duk wata shigar k’ananun kaya ya dena sai lokaci zuwa lokaci saboda girman nan da mahaifinsa ya k’ak’a ba masa,sai da ya gama saka turarensa sannan yazo ya shafa gefen fuskarta murya cen k’asa yace”am sorry dear sai na dawo,ji tayi kamar ta kamosa jikinta haka ya fita ya barta cikin wani irin yanayi,tun farko shi ya sabar mata gashi yanzu jar tana neman ta fishi jaraba jinta tayi cikin wani felling sosai,a hankali tasa hannu k’asanta tana d’an murjawa a hankali tana sakin ‘yar k’ara ganin hakan bazai mata ba tashi tayi ta shiga bathroom ta tara ruwa ta shiga ciki tare da bud’e k’afafunta sosai take jin kewar mijin nata ita macece mai son sex da soyayya duk da mijin nata ya koyar da ita amma yanzu jarabarta tafi tasa bata iya shige-shige ba duk jarabarta akan mijinta take k’arewa sai dai yau ji take kamar me ji take idan namiji bai kusanceta ba akwai matsala,ta dad’e cikin ruwan sannan ta fito d’aure da tawul tana goge jikinta shiryawa tayi cikin wasu shegun kaya sosai suka mata kyau fitowa tayi parlour ‘yar aikinta ce ta kawo mata abinci amsa tayi tanaci a hankali tana tunanin mijinta,wayarta ta ciro tare da danna kiransa,lokacin kuwa sosai suke cikin jama’a domin saboda hayaniyar mutane sam baiji kiran nata ba,ta kira har sau uku daga k’arshe cilla wayar tayi ta fara hawaye cike da kewar mijin nata,acen kuwa taro yayi taro sai gudanar da al-amura suke yadda ya kamata,mutane sosai suka taru suna d’aga hannu ga kalandun gwamna Alhaji Mahmud mai abaya nan ta ko ina an lik’a wasu yanzu ake lik’awa abin nasu yayi kyau sosai mutane ke k’aunarsa saboda tausayin talakawansu,cikin sauti na sifik’a yake magana”jama’a da farko Assalamu alaikum.” Gaba d’aya suka amsa sannan ya ci gaba da cewa”kamar dai yadda kuka sani wannan jam’iya itace mai mulki a jahar nan harma da k’asar nan,muna so kuci gaba da bamu goyan bayanku kamar yarda muka faro ga sauran aiyuka namu da bamu kammala ba insha’Allahu da zarar anyi za6e zamuci gaba da aiyukanmu.” Ihuww aka saka ana tafa masa wasu nace”gwamna sai kayi gwamnanmu sai ka sake.” yace”to madha Allah mudai wannan jam’iyya tamu cigaban talakawa shine takenmu domin samawa matasanmu aikinyi,tafi tafff-tafff-tafff ake,wani ne ya amsa sannan gwamna ya koma gurin zamansa,mutum da k’arfi yace”ANPC,Jama’a suka amshe da “Nasara chenji.”ANPC.”Nasara chenji.”ANPC.Nasara chenji,sannan yaci gaba da bayaninsa,ana cikin haka saiga ‘yan ta’adda bangar siyasa,sune suka fasa taron inda suka fara sare-sare nan fa kowa yayi takansa sosai ran gwamna ya 6aci da wannan abun kuma yasan ‘yan babbar jam’iyyar hamayya ne suka turo,amma dai yasan duk siyasa ne da hamayya hakan yasa dai kowa ya watse inda akabar nasun ‘yan bangar suka had’e da juna.su kuwa tuni suka wuce ran ALIYU ya 6aci sosai wai a hakan mahaifin nasa ke son ya fad’a harkar gadan-gadan.”
…………………………
Zarah ta fara zuwa aikinta wannan gidan abinci na masu kud’i,ba laifi tana samu sosai hakan yasa idan ta kwashi albashi tana sayawa Hanne kayan abinci Shinkafa da garin tuwo sai kwaki da su maggi tace tayi cefane,ita kuwa daman idan ta karya da shayi da breadinta idan taso har kwai take toyawa sannan ta wuce acen take cin na rana da sunce idan tanaso zata iya kwana amma tace”a’a tafi so ta dunga kwana a gida hakan yasa da yamma ta ke komawa gida wataran ma harda abincinta take tahowa,idan tayi niyya ta d’ibarwa Hanne tunda Feesu daman ba gida take kwana ba,yau a gajiye ta dawo wanka tayi tare da d’auro alwala jin an fara kiran sallar magrib mai ta shafa da yake daman ita mai kawai take shafawa wataranma bata shafawar don komai nata na maza ne,sallah ta farayi sannan ta jawo take away d’inta ta faraci babu abinda k’irjinta keyi sai bugawa,ta rasa dalili amma saboda da kakkiyar zuciya irin tata ko gezau babu alamar tsoro a tattare da ita,bayan ta gama tashi tayi ta fita jin ana kiran sunanta *Zarah!* *Zarah!!* *Zarah!!!* inda take jin sautin kiran take bi har zuwa d’an katin Bala,chek!!! ta tsaya ganin Hishan a bakin k’ofar da alamar Balan ya tafi don shagon a rufe yake,babu abinda yake sakar mata sai murmushi,d’aure fuska tayi sosai tare da cewa”waye kai?.” har lokacin murmushi ne kwance a fuskarsa ta kowa yayi har zuwa inda take ita kuwa ko gezau tana a tsaye bata matsaba har ya k’araso cikin very sweet cool voice yace da ita”har yanzu lokaci baiyi ba,da sannu zaki gane komai,nazo gurinki na tayaki hira ne idan babu damuwa?”,juyawa tayi da niyar komawa gida,sai taga wani siririn mutum da kwala-kwalan ido da k’aton kai harda k’aho,sake juyowa tayi ta kallesa har lokacin ita yake kallo fuskarsa da murmushi ya k’ara takowa gareta tare da rik’e hannayenta sai taji sam ta kasa kwacewa,yasa hannu yana shafa fuskarta yace”ke tawa ce ina so ki soni,kasa magana tayi domin ji tayi kamar an d’auke mata komai najikinta sosai jikinta ya mutu ko yatsa ta kasa d’agawa,rik’e fuskarta yayi tare da had’eta da tasa ya hura mata iska a fuska,lumshe idanuwanta tayi,muryar Musa mahaifinta taji yana cewa”ke Zarah me ki keyi a gurin nan? da sauri ta bud’e idanuwanta babu shi daga ita sai Musa,waige-waige ta kama,yace”ke Zarah lafiya?,bata ce komai ba ta nufi hanyar cikin gida har tana tuntu6e,shima bin bayanta yayi yana banbamin fad’a”kawa yarinya magana amma ta shareka saboda tsabar rainin wayau,duk da haka bata kulasa ba har takai d’akinsu zaunawa tayi bakin gado tare da lumshe idanuwanta tana hangensa,”waye shi?meye had’inta dashi?sai yanzu zuciyarta ta fara raya mata anya mutum ne shi?,girgiza kai tayi ganin tunani bazai fishsheta ba tashi tayi ta sake alwala tanajin hayaniyar su Hanne aranta tace”aikin ku kenan kullum ko gajiya bakuyi.”bayan ta idar da sallah sannan ta kwanta.”
Kwance take saman faffad’an k’irjinsa tana wasa da kwantaccen gashin dake k’irjin nasa mai yawa da kyau sai kwalli yake cikin murya k’asa tace”Honey ina sonka da yawa inason kasancewata tare da kai bana gaji da kai ko kad’an.” Baice komai yaci gaba da aikin da yake a computer duk da tana jikinsa amma hannunsa d’aya da computer d’ayan kuma na saman k’irjinta,tace” *Aliyu* a yarda nake sonka bazan iya ta6a jure inganka tare da wata ba bayan ni ina da kishi mai tsanani musamman akanka.” Murmushi kawai yayi don maganarta dariya ta basa sai yace”to dawa zaki ganni?,k’ank’amesa tayi tare da jura harshenta a kunnansa sannan a hankali tace”bana tsammanin ganinka da kowa don Allah kamin alkhawari bazaka min kishiya ba.” Zuba mata ido yayi sai kuma yayi d’an murmushi yace”Hafsat me kika dafa mana yunwa nake ji.” ya fad’a domin gusar da waccen maganar,tace da sauri”am sorry honey ban d’aura ba tukun bari na tashi nayi.” Yace”gaskiya yunwa nake ji sosai bazan iya hak’uri har kiyi girki yanzu ba.” tace”ai banji dad’in tafiyar da Talatu mai aiki tayi ba jiya ga irinta nan,don Allah ka k’aro mana ‘yan aiki.” Yace”karki damu yanzu shirya dai ki tashi muje gidan abinci.” Zaro ido tayi tace”kamarka a ganka gidan abinci ko ka mance da burin Dad akanka ne,d’aga kafad’a yayi da cewa”to idan an ganni wa yasan ni ne?sau nawa ina zuwa kuma.”murmushi tayi ta shirya da sauri,ya d’auki mota suka bar gidan sai gidan da Zarah ke aiki domin Aliyu yafi son sayen abinci ko drinks a gurin saboda suna da tsafta sosai da iya girki.”

*Wannan littafin na kud’i ne ga duk mai sha’awar karantasa daga farko har k’arshe zai min magana ta whatsApp numberta 08104335144 domin k’arin bayani*

_Kud’in littafina #300 Kachal VIP #500 Kachal duk wacce/wanda ke buk’ata zai min magana 08104335144_

*Sai na jiku masoyana iya wuya ana tare luv u all.*

_Muna sayarda kayan mata masu kyau da inganci,mace ko kina da kyau ki k’ara da wanka sayen d’aya ko sari kaya ne masu kyau da inganci duk mai so zata iya min magana ta whatsApp 08104335144 sayen na gari maida kudi gida sai an gwada akan san na kwarai sai kunzo_

_MUJE ZUWA_
*FATIMAH SUNUSI RABI’U**SANDAR MAKAUNIYA!!!*
( _Bata kora saniya_ )

🌹 *Romantic love story* 🌹

 

_Story and written by_
*FATIMAH SUNUSI RABI’U*
*Ummu Affan*

*AREWA WRITER’S ASSOCIATION*
*💦{Arewa ginshiƙin al’ummah}💦*
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

*Free Page 9-10*

Guri suka samu suka zauna,kan kujerun da aka tada domin masu sayen abinci zaunawarsu ke da wuya Zarah ta iso,hannunta d’auke da takaldar da ake mik’awa domin ka za6i abinda zaka saya,tun daga nesa yake kallonta cike da mamakin ganin kamar macece amma take abu na maza har ta k’araso idanuwanta na kanshi,d’ago fuskar da zatayi ta kallesa shi d’inma ita yake kallo zaro ido tayi tana so ta tuno inda tasan fuskar zuwa cen tace” *Hisham* Eh kaine *Hisham* daga *ALIYU* har *HAFSAT* kallonta suke cikin k’uluwa kuma Hafsat tace”ke dak’ik’iyar ina ce zaki kalli mijina ki kirasa da wani sunan daman,gyara tsayuwarta tayi tace”mijinki ehhh lallai mijinki idan mijinki ne me yasa yake zuwarmin a barcina?cikin maganar maza tayi maganar,cikin huci Hafsat tace”k’arya kike jahila wallahi mijina yafi k’arfin yazo a barcinki yazo ya miki uban me mata maza dake!!!,Zarah mata ta6a jin haushin kanta da d’abi’unta ba sai yau da matar nan ta kirata mata maza,cikin dakiyar murya da rashin tsoro tace”naji ni mata maza ce ke kuwa da kika rako mata duniya fa,a zafafe Hafsat ta d’aga hannu zata mari Zarah da sauri Aliyu ya rik’e mata hannu tare da girgiza mata kai yace”no Hafsat.” Hawaye ne suka wanke fuskarta tace”amma fa kana jin abinda tace wai kai mijina take gani a gurin barci saboda tsabar ta raina mana wayau,yace”naji to ya isa.” bai sake kallon Zarah ba,ya zaunar da matarsa sannan ya kira wata a ma’aikatan gurin yace ga abinda suke buk’ata,nan aka kawo musu amma Hafsat ta kasa cin komai saboda zafin da taji zuciyarta na mata,Zarah kuwa tana gurin tak’i tafiya babu abinda take sai kallon Aliyu da take kira Hisham tabbas a haka yamafi kyau ba kamar a barcinta ba to amma me yasa shi bai ganeta ba bayan kuma yace yasan duk wani abu dake zuciyarta kuma ako da yaushe yana tare da ita,kallonsa kawai take,shima ta gefen ido yake lura duk da ita shi dai a zahirin gaskiya bai ta6a ganinta ba hasalima yanayin da ya ganta abin mamaki ya basa yasha ganin ‘yan daudu maza dake mayar da kansu mata amma bai ta6a ganin macen dake mayar da kanta namiji ba sai a kanta.”
Ganin Hafsat tak’i cin komai yasa dole ya ce amata take away,bayan ya biya komai suka fita,Zarah bin bayansu tayi tana ganin sun shiga mota hau acha6a tace duk inda sukayi ya bisu,Aliyu ya lura da ita sosai yayi mamakinta to me take nufi?,ya tambayi kansa bashi da amsa,kai tsaye gidansa ya nufa bayan yayi hune mai gadi ya bud’e masa ya shiga,Zarah sauka tayi daga babyur bayan ta biyasa ya wuce,kai tsaye gate d’in ta nufa ta fara bubbugawa,Mai gadi ya lek’o,kallonta yayi sama da k’asa yace”lafiya?cikin maganar tata tace”haba Baaba ka bani guri na wuce gurin Hisham nazo,kallonta yayi tare da d’aure fuska yace”wuce ki bamu guri ‘yar dauduwa nan ba gidan sakarai bane.” Matsowa tayi kusa dashi tare da chafkar wuyansa ta shak’e sosai yaji tsoro domin itan kanta Zarah bata san tana da k’arfin hakan ba tasan dai duk abinda yazo zuciyarta tana ai watar dashi ne tace”zaka bud’emin ko sai kajika barzahu?,da sauri ya gyad’a kai,dai-dai fitowar Aliyu da sauri ya k’araso tare da bige hannunta a wuyan mai gadi da sauri ta sakesa,cikin fushi yace”wai meye damuwarki da ni ne?me ya kawoki gidana?,matsowa tayi kusa dashi da sarauni kuma ta matsa abinda wani mutum bai ta6a mata ba shine Aliyu ya mata wato kwarjini sai ta kasa magana,yace”maza kija k’afarki ki barmin gida kafin nasa securitys su fitar min dake,sosa kai tayi sannan tace”amma Hisham ka bani mamaki da ka kasa gane ni amma yanzu zan tafi kamar yadda ka buk’ata sai dai ka sani zan dawo,cilla k’afa ta bara tare da bonsewa ta fara tafiya,daga Aliyu har mai gadi baki bud’e suke kallonta,kafin yaja tsaki ya koma ciki shima mai gadi yabi bayansa da sauri don ji yayi kamar zata(Matsoraci🤪).
………………………
Da sallama ya shugo cikin katafaran parloun da ya tsaru iya tsaruwa an kashe mak’udan kud’i wajen tsarashi da kayan alatu na zamani,wata Hajiya ce wacce bazata haura shekaru 45y ba zaune kan d’aya daga kujerun alfarma dake parloun,ko da ya shugo baibi takanta ba da sauri ya nufi cikin wani kad’i wanda shi kad’ai ke shiga d’akin sai kuwa Alhaji Mudi amininsa,binsa tayi da kallo lokaci guda wasu hawaye masu zafi suka zubo mata Hajiya Falmata kenan mata a gurin Alhaji Kabiru Tafida mai neman takarar kujerar gwamna,jagwab ta koma ta zauna hawayen basu dena zuba a fuskarta ba,yaushe xata dena kuka?yaushe hawayenta zasu tsaya?har abada zuciyarta ta bata amsa,sosai ta fashe da kuka tare da d’aga hannuwanta sama tace”Allah gani gareka kasan irin halin da nake ciki Allah ka kawo min a gaji cikin gaggawa.” Ta fashe da kuka sosai,shi kuwa Alhaji Tafida yana shiga d’akinsa dake dund’un ya fara wata magana ta sulkulle kafin wani haske ya bayyana,ai abubuwan da na gani sauran kad’an birona ya fad’i domin fitsari naji ya fara zubomin lolx,Wani mutum na gani zurdur haihuwar uwarsa a tsaye kansa an masa aski yayin da duk jikinsa wasu irin zanene a cikinsa da ja da bak’i idanuwansa duka a bud’e yayin da hancinsa ke fitar da wani hayak’i haka bakinsa a bud’e yake sosai,gefe guda kawunan mutane ne a k’asa harda gangar jikin wasu ga dai abubuwa nan babu kyawun gani,daga k’asan mutumin wani bakin mutum ne bak’i sosai kaine kawai ba jiki shine ya fara magana cikon wani irin yanayi,murya mara dad’in sauraro da alamar shine dodon nasa yace”Tafida baza ka ta6a mulki ba idan har baka bamu jinin wanda muka buk’ata ba jininsa kawai ne zaiyi tasiri da samun kwarjininka a gurin jama’a har su za6eka,jikin Alhaji Tafida har rawa yake yace”Dodo nayi alkhawarin baka ko ma jinin waye tunda na baka mahaifiyata na baka wasu daga jinina waye ma bazan iya baka ba,ni jinin sarauta ne bana buk’atar sarauta sai mulki irin na siyasa nayi alkhawarin baka koma menene matuk’ar zanyi kud’i zanyi mulki.” Hhhhhhhhhh hhhhhhhhhhh hhhhhhhhhh dodon nan yake dariya kafin yace”Alhaji Mahmud!! Mahmuda!!! Mahmuda!!! Mai Abaya!!!!!,duk da jikin Alhaji Kabiru Tafida yayi sanyi da jin abinda dodonsa ya kira amma haka ya k’arasa jikin wannan mutumin dake zindur ya bigi kansa da k’arfi yanayin wasu surutai sai kud’i suka dunga 6ul6ulowa ta cikin bakinsa,saida ya jika jaka guda sannan ya d’auki wata kwalya da ta bayyana jini ne a ciki sha yayi sannan ya kinkimi jakar ya fita.”

*Wannan littafin na kud’i ne ga duk mai sha’awar karantasa daga farko har k’arshe zai min magana ta whatsApp

Leave a Comment