Uncategorized

Suhailat Hausa Novel Complete

πŸ’œπŸ’œSUHAILATπŸ’œπŸ’œ
Story and written by MARYAM A SALIS (UMMU MASH KUR)
Labarine me cike da
Tausayi,soyayya,kishi,zamantakewa d’s
Ina frw d gdy g allah da ybni ikon rubuta wannan book ynd nafara lpy Allah ys nagama lpy ptn reader’s zasu bn hdn kai d kwarin gwiwa

πŸ’œpg 1πŸ’œ

Yarinyace Yar kimanin 14
Years atsaye a kichin tana aiki idan kaganta baza kai tunanin ita kewannan aikinba ynd kmshi k tashi akichin dn dole ya haddasa mk ynwr bazata da kwadayin son dandana abnda ake sarrafawa agrn tarufe miyar dagarjajjiya hantar tare da saukewa don tagama soyuwa takashe gas tagoge ko ina kmr baayi komadaeba tadauki kyn da tabata tana kokarin wankewa taji momy na kwala mata kira d sunanda take kiranta dashi wato kee jikinta har rawa yake tamike hrda tuntubenta Allah yasa bats fadiba ta isa falo tatsugunna murya na rawa tace ga gani momy
Wata matace Yar kimanin 45 years ta hakimce cikin 1 daga ckn luntsuma2n kujerunda sukayiwa falon kawanya taci ado wanda ya boye shekarunta gefanta yarinyace bazata wuce 13 years ba ta juyo tana hararar SUHAILAT tsawon minti 2 kfn ta fara mgn ckn fada sbd kin rainani ina kiranki amma saida kk gadama kfn kk zoko? takarasa tana me zare mata ido ita dai tnd tashigo falon bata kara koda daga kntaba ballema taga abinda take mata
Ai bata zataba sai saukar rankwashi taji a tsakiyr knta hkn yasa ta zabura da Sauri tare da dafe grin wani irn radadi takeji agurin momy tace tashi kibani guri banza mayya kawai kuma kije maza ki yiwa isah farfe sun kifi don yana hanya ta tashi tana goge kwallar idonta jiki asanyaye tafara takawa kubra tafincikota tai baya zata fadi sai tai saurin rike hannun kujera tana kallon yarinyar wacce take mata dry haushi yakamata tasan d aunty yasmeen tana guri n ba ta isa tai mata hknba tajuya da sauri akokarinta nason tabr falon taji momy na fdn to knji me kubran keso kiyi matane zaki tafi? Cak ta tsaya ba tareda juyowaba cikin shagwaba kubra ke cewa ni Momy bazanci abnciba wainar fulawa zanci momy tace karki damu auta ynzu zatayi miki dai-dai lokacin yasmeen tashigo falon hannunta dauke da takardu dama tn daki karatun jarabawa take wacce zasu fara, da sallama ta shigo tanemi kujera ta zauna momy ta kalleta sannu ya karatun tai krmn tsaki wlh ngj shi yasama nafito in huta momy tace daman ai ke kike tkr kanki kfn lokacin tuni suhailat ta fita ta fara aikinda aka sata yasmeen tace ai dole inyi krt in bn son insamu matsala tamike tsaye bari inga mezan samu akichin ta fada tn brn falon momy tabita da kallo sarai tasan zuwa zatai taya mayyar yarinyar can aiki ta hanata amma taki hanuwa tajaa tsaki tare da shingida kan kujerar da take zaune.
Koda yasmeen tashiga kichin ta sameta taci rabin aikin tace sannu agogo srkn aiki Suhailat tace aunty ke nan kullum sai kin tsokaneni zaki ji dadi? To inban tsokanekiba wa kk so ntsokana tamayr mata tana kokarin karbar wukar hannunta kawo kigani yi wani abun lah aunty kibarshi ki huta nasn yau kn gaji da krt a’a kibani dai ta mikamata suka cigaba da aikinsu Suna hira abinsu ko ba komai zata rage zmn kadaici don agidan Indai ba aunty yasmeen ba babu mai hira da,ita sai y sadiq shi kuma ba mazauni bane.

Momy yaranta 4, 2maza 2mata y sadiq ne babba yana da she kara 28 sai aunty yasmeen me shekara 24 sai isah dayakeda 20 kubra auta13
Momy macece me bakin kishi hakan yasa tatsani marainiyar Allah suhailat wacce mahaifiyar ta tarasu tabrta tun tana da shekara 2 a duniya, da farko ba’a hannun momy take ba tana grn kakarsu tun byn rasuwartane ta dawo gidan babanta tana da 10 anan ne tahadu da masifar momy take azbtar da ita ada bata brn tayi girki sai dai duk aikin gdn itace daga baya talura yarinyar ta iya komai domin kakarta ta koya mata tun sannan tahutar da kaltume me aikinsu yazamana ita keyin komai agidan har itama kaltumen take mata abinda taga dama kuma momy bata hanaba sai ita idan tanuna bataji dadiba momy takaramata da duka .
Yaran momy kuwa daga y sadiq sai aunty yasmeen su kadaine suke sonta suna tausayamata kuma suna fadawa momy gsky amma sai dai tarufesu da fada kubra kuwa ta raina suhailat rashinkunya sosai take mata duk da ta bata she kara 1 kuma ba ruwan momy saima goyon bayanta da takeyi
TO MASU KARTU KUBIYONI YANZUAKAFARA

πŸ’œπŸ’œSUHAILATπŸ’œπŸ’œ
Story and written by MARYAM A SALIS (UMMU MASH KUR)
Labarine me cike d tausayi, soyayya,kishi, zamantakewar rayuwa ds

πŸ’œPg 2πŸ’œ

Ana kiraye2n sallar magrib suka kammala komai suka gyara kichin din tsaf sannan kowa tanufi dakinta don gabatar da sallah
Saida tafarayin wanka kfn ta dauro alwala ta gabatar da sallarta ckn nutsuwa tai addu,a sannan ta mike tare da dauko doguwar Riga ckn jakar kayanta tasa a ckn irin kayanda aunty yasmeen take bata dukda rigar taimata yawa hkn be hana tai mata kyau ba tasa karamin hijabi tafito ckn sauri take tfy saboda bata son momy ta fito falo batare da takawo musu abinciba
Doka ce a kanta kullum ita zatai girki sannan ita zata kawo musu har falo idan angama ta kwashe kayan shi yasama take sauri don tn gudun masifar momy
Tana isa kichin din gabanta ya fadi sakamakon ganin kaltume Yar aikinsu wacce tafi Yar gida don ita ynx ba aikin da take agidan sai dai momy ta aike ta amma babu wani aiki da tk yi, ganin ta tayi aciki ta zuba abinci tana ci, Jikinta a sanyaye ta karasa takalleta kfn tace haba kaltume yazaki zo ki zuba abinci kina ci anan ko so kk momy tace nice nadiba tmn fada kaltume tahadiye lomar bakinta kfn ta ce ai ko batace ke bace ni zan fada mata naganki kina ci suhailat ta ce a Allah yana gani kuma shi zai Sak… Kafin ta karasa taji saukr naushi abakinta Wanda hakan shi yai sanadiyyar fashe war bakinta nan jini yfr yoyo hanci d bakinta tai kasa tana kuka dai-dai lokacin y sadiq yashigo jin hayaniyar da kaltume keyi ne yasa shi karasowa kichin din,
Kaltume na ganinsa ta rikice tana Neman hanyar guduwa sbd tsoransa take ji dakatar da ita yai ta hanyar daga mata hannu ta tsaya tana rawar jiki
Yakaraso inda SUHAILAT ke tsugunne dafe da bakinta Wanda har y fr kumbura ya tasheta tsaye ganin irin abinda kaltume tai mata ransa yabaci ya juyo ahasale yawanka mata mari hannu 2 jikake tas2 karar Marin ne yasa aunty yasmeen d take kokarin shiga kichin din karsowa aguje a tunaninta momy ce ke dukan SUHAILAT tana shiga ta fara raba ido nan taga yanda hanci d bakin SUHAILAT suna zubar jini da sauri ta karasa gareta tana fdn y sadiq me yfr ya juyo yana nuna mata inda kaltume ketsaye dafe da kunci sai alokacinma yasmeen taganta don hankalinta nakan Yar kanwarta
Kfn tai magana kaltume tai saurin ficewa akichin dn sbd tasan zata iya kara mata daman ba shiri sukeba duk saboda SUHAILAT
Kwafa aunty yasmeen tayi tare da kama hannun SUHAILAT tace zo ki wanke bakinki sadiq yace wai ina momy ne nashiga bangantaba yafada yana kokarin fita yasmeen tace aisun tafi dauko isah ksn zaizo Hutu dn tabe baki yai batareda yai magn ba ya fice suma fita sukai
Hardaki aunty yasmeen takaita tashiga bath room tawanke bakinta sannan ta dauro alwala ta nafitowa aunty yasmeen tashigo dkn hannunta dauke da magani da ruwa ta mika mata karba tayi tana yamutsa fuska Sam batason shan magani ganin yanda aunty yasmeen ta tsareta da ido yasa tasha tankokarin kwanciya kan Yar katifarta aunty yasmeen ta CE a’a tashi kiyi sallar isha,i inkinci abinci sai ki
kwanta ba musu ta tashi gabanta yana faduwa sbd tuno abinda ya faru
Saida aunty yasmeen ta ga tafara sallah sannan tafita falo tanufa tana zuwa taga sundawo dn murmshi tai kfn ta CE mutanen turai kenan tafada tana me kallon isah wanda rayuwa da yanayin cimaka tasa yazama kato kmr ba yanzu ne yake shiga 20 year’s ba ya dago yana Sosa gashin kansa Wanda rabine an aske Rabin km an rinashi yazama brown yace yadai sis kuna lpy mamaki ne ya hana yasmeen magana ganin irin yanda kaninta yakoma sai ka rantse shine babba
Momy ta katse mata tunani ta hanyar fdn ina mayyar yarinyar can tashige daki tabar kaltume da aiki byn tagama yimata rashin kunyako? Amatukar fusace aunty yasmeen ta dago wato kaltume tazo taiwa SUHAILAT sharri ko momy bata baata damar maganaba tacewa kaltume jeki maza ki kiramin ita.
TO READERS KUBIYONI DON JIN YANDA ZATA KAYA UMMU MASH KUR CE

πŸ’œπŸ’œSUHAILATπŸ’œπŸ’œ
Story and written by MARYAM A SALIS (UMMU MASH KUR)
Labarine me cike d tausayi, soyayya, kishi, zamantakewar rayuwa ds

πŸ’œ Pg 3 πŸ’œ

Momy bata bawa yasmeen damar magana ba tacewa kaltume jeki maza ki kira ita ,

Ckn sauri kaltume tanufi dakin SUHAILAT cike da frn cikin momy zata rama mata abinda y sadiq yai mata don ba karya Marin ya shigeta don har ynz da shatin hannunsa akuncinta

Dakarfi ta tura kofar SUHAILAT dake kwance zazzabi ya rufeta sakamakon kunbura da bakinta yai kanta ne kemata mugun ciwo ta zabura da sauri atunaninta momy ce, nan take jikinta y fra kyarma ta zubawa kofar dakin ido tana jiran ganin me shigowa kaltume ta fado dakin kamar wacce aka turo tana mata wani banzan kallo kfn ta CE ai saiki tashi hjy tn kiranki banza kawai yau zaki gane ban- bancin da ke tsakaninmu,
fargabar kiran da akace momy ta namata shi ya hanata jin abinda kaltume ta ke fada, ta Mike dasauri jknta na rawa tabi byan kaltume datake mata dry tana shiga ta tsugunna agaban momy ganin bakinta akumbure bai sa momy taji tausayinta ba kfn tai magana taji saukar rankwashi Wanda yake barazanar tarwatsa mata kwa-kwalwa sbd tsananin ciwo da kanta yake mata aibata San time dn da takife akasaba kukanma yaki zuwa sbd azaba aunty yasmeen ta runtse idonta cike da tausayi d takaicin abinda momy ta aikata ga marainiyar Allah,idonta yakawo kwallah tadubi momy
Ta ce haba momy wai me yasa kk tsani yarinyar nan baki tanbayi ba’asiba kawai ki fara dukanta?koda bata da laifi amma agurinki itace me laifi bakya bincike?,momy ta juyo tana kallon yasmeen, a fusace ta ce na daketa dn in kuma zaki rama mata ne to bismillah yasmeen tace a,a momy bance zan rama mataba Amman wlh duk ranar da makirar matar nan takara sawa kk daketa aknta wlh ranta sai ya baci takarsa fada tana antayawa kaltume harara dai-dai lokacin y sadiq ya shigo yana tanbayar abinda yake faruwa ganinsu duk afusace ga kuma SUHAILAT tunda ta kife akasa ta kasa tashi sbd jiri2 take gani aunty yasmeen ta ce y sadiq ba Kaine kasamu matarnan tana dukan SUHAILAT ba harma ta fasa mata baki? gyada kai yai alamar eh,yasmeen taci gaba to amma taje tacewa momy wai itace tai mata rashin kunya ita kuma momy ba bincike tafara dukanta ,

Y sadiq ransa ya baci ya kalli momy d take Harar yasmeen yace momy gaskiya abinda kk bakya kyautawa saboda Allah yarinyar nan marainiyace kuma amana dady ya baki kuma kk karba to me zaisa bayan idonsa aringa zaluntarta momy kisani ko da ace dady baya gani Allah yana ji kuma tana ganink—dakata sadiq ni zakaiwa rashin kunya akan shegiyar yarinyar nan momy ta fada tana nuna inda SUHAILAT ke durkushe wacce magan-ganunsu ke kara jefata mawuyacin hali,

Sadiq yace barashin kunya bace momy gskiya nake fada miki, a matsayina na danki zanso kizamo mai aikata al-khairi ,
Wata tsawa momy tadaka masa tare da fadn ya isheni Ku fita Kuban guri kuma muddin kk cigaba da tare mata zanyi fushi daku sannan tare mata da kukeyi kusani kara jefa tsanarta kk azuciya ta banzaye da Baku San ciwon kankuba sadiq bai kara magana ba yasa kai ya fice dg falon itama aunty yasmeen stugunnawa tai tare da kamo SUHAILAT sukabar falon,
To KUCI GABA DA BINA SANNU AHANKALI TAKU UMMU MASH KUR

[1/8, 10:56 AM] Misseey: πŸ’œπŸ’œSUHAILATπŸ’œπŸ’œ
Story and written by MARYAM A SALIS (UMMU MASH KUR)
Labarine me cike d tausayi, soyayya, kishi,zamantakewar rayuwa ds

πŸ’œ Pg 4 πŸ’œ

Yasmin tsugunnawa tai tare da kamo hannun SUHAILAT suka bar falon.

Momy ta ja tsaki tare da binsu da harara sannan ta juyo tana kallon sauran yaran nata kfn tace wlh duk Wanda zai Shiga harkata akan yarinyar nan nikuma zan hada harshi inci mutuncinsa ta karasa fada tana huci,

Kubra tace momy ni ai tun lokacinda dady yakawota naji nima natsaneta saboda tafini kyau ni ,kuma na tsani ganin anfini kyau takarasa a sha gwabe,

Momy tace kar kidamu auta I ita jinin mayu CE duk kyanta sai kin fita frn jini, murmushi kubra tai tana kokarin kwanciya bisa cinyar momy,

Isah kuwa Wanda tun farkon abun bai samu bakin magana ba sbd shi baima san SUHAILAT ba don sanda aka kawota baya nan shekara 4 kenan kuma a lokacinne yamastawa dady akan yanason zuwa England karatu ganin yawanci Friends din sa duk can suke tafiya, sam dady beson tura yaransa waje sbd yasan matsalar tura yaran waje don yanzu hakama yana kasar maleshia kan harkar business din sa yana yawo kasa she yana ganin yanda wasu yaran ba karatun suke ba sai sha-shanci,hakanema yasa duk cikin yaransa ba wanda yai karatu awaje,
Shi sadiq bama shida ra,ayin karatu awaje amma isah yasa momy agaba yana mata kuka,hankalinta ya tashi babu abinda ta tsana irin damuwar yaranta gashi dady baya magana 2 momy harda hawayenta domin indai akan yarantane zata iya komai,acewarta kudinsa bashida anfani indai yaransa basu moraba,
To dakyar dai tasamu yayarda ta hanyar saka bakin babban abokinsa bisa sharadin be yadda da shiriritaba nanfa isah yaita murna kuma amince da sharadin dady.

 

To da farko dai ya na karatunsa sosai ammafa dg baya friends dinsa suka hire masa kunne suna shar holiyarsu da yanmatansu yanzu babu abinda isah bayayi tundaga shaye-shaye,Neman mata,kai harda maza ma (Allah dai yashiryamana zuri,a ameen)

Atunaninsa SUHAILAT Yar aikinsu ce shi yasa momy takemata haka yata6e baki ko ba komai babyn ta hadu ahakan ma dan batada lpy yasan zatafi haka kyau idan tasamu lfy da Hutu,ya sauke wata boyayyir ajiyar zuciya sannan ya kalli momy kfn yace mom ina kk samu wannan beauty babyn? Takaici ne ya hana momy bashi amsa saima cewa da tayi tashi maza kaje dakinka ka huta nasan ka gaji next mayi maganar yamike ba tare da yakara magana ba yanufi hanyar dakinsa yana kara hango fuskar SUHAILAT a zuci Yarsa, Tabbas Yar aikinsu CE inkuwa hakane sai ya kai mata far maki don babyn ta yi masa da wannan tunanin ya isa dakinsa.

 

Suna isa dakin aunty yasmeen ta kwantar da ita sannan ta komai dakinta ta dauko cake da lemo dama bata rabo dasu ta dawo dakin SUHAILAT tana zuwa tasamu har tafara bacci tashinta tayi tace wanke bakinki kici girgiza kai tayi kfn ta ce nakoshi aunty yasmeen bazan iya cin komai ba a,abazaiyiwu ki kwantar dayunwa ba tashi maza mikewa tati badon tana soba sai don bazata iya yiwa aunty yasmeen musuba don yanzu itace ta mayemata gurbin uwa.

KU BIYONI AHANKALI YANZU AKA FARA UMMU MASH KUR CEπŸ’œπŸ’œπŸ’œπŸ’œπŸ’œπŸ’œπŸ’œπŸ’œ
[1/8, 10:56 AM] Misseey: πŸ’œπŸ’œSUHAILATπŸ’œπŸ’œ

Story and written by MARYAM A SALIS (UMMU MASH KUR)
Labarine me cike d tausayi soyayya kishi zamantakewar rayuwa, ds
πŸ’œπŸ’œπŸ’œπŸ’œπŸ’œπŸ’œπŸ’œπŸ’œ

 

πŸ’œPg 5πŸ’œ

Da kyar tasamu taiya wanke bakinta tafito aunty yasmeen ta zaunar da ita a baki tadinga bata hk take karba don ba yanda zatayi saida yasmeen ta ga tana shirin amai kfn ta kyaleta tare dabata magani sannan ta barta ta kewanta saida taga bacci yafara fuzgarta sannan ta fice tare da jamata kofar dakin tana addu,a axuciyarta Allah kb yarinyar nan lpy,batayi tunanin komawa parlour ba sbd damuwar da take ciki kai tsaye dakinta ta wuce itama cake din taci ta kwanta.

 

WASHE GARI
Kiran sallar farko akunnen SUHAILAT a kayi ta mike tana mamakin irin baccinda tayi ko farkawa batayiba yau ko sallar da tasabayi da daddare bataiba don tun kfn takai
haka kakarta inna take tashinta suyi sallah hkn ne yasa tasaba duk dare sai tayi sallah,
Mika tayi tare da karanto addu,ar tashi dg bacci(alhamdu lillahil lathi ahyaa naa ba,ada maa a maa tana wa ilaihinnu shur) mikewa tayi tanufi bathroom ta dauro alwala ta reda yin brush sannan tafito tai sallah byn ta idar ta mike dauko azkar tanayi duk wannan tarbiyyar inna ce shi yasa take kuka duk sanda ta tuna da ita tanuna mata gata sosai ammafa hkn be hana tai mata kya-kyawar tarbiyyaba duk wani abun da uwa zatayi don ganin ta bada ingantacciyar tarbiyya inna tayi mata shi,sai dai tai mata addu,a Allah yajikanta tun tasowarta inna tako yamata yiwa mahaifiyarta adu’a don haka yanzu take hadawa da inna cikin kowace addu’arta.

 

Mike wa tayi byn ta gama azkar da addu’ointa tanufi hanyar fita daga dkn don kuwa ta sani koda suma take momy bazata iya daga mata kafaba sai tai mata aiki gashi yau Monday zasuje school batason makara dan kullum sai ta makara idan momy ta ga dama ma sai tahanata zuwa tabata wani aikin itakuma yaranta duk sun tafi,donma SUHAILAT yarinyace me haxaka duk abinda aka koya mata sai 1 yazauna a kwa-kwalwarta ko laifi taimaka da ka nuna ba kaso zata kiyaye shi yasa ta ke kaffa-kaffa da momy indai ba cinzalinta zata yiba to kfn tai lefi tana dadewa,momy bataso haka ba taso ace yarinyar tana da rawarkai ko ba komai zata jibgeta ammafa duk dahaka idan tanason ta ci zalinta saita kir-kiro laifi bata jiba bata gani ba don kawai ta daketa,
Tana bude kofar aunty yasmeen ta shigo tana mata kallon tuhuma kfn tace to uwar aiki ina kuma zakije ke da ba lpy ce dake ba ta fada tana me daure fuska don tasan yanzu zata iya cemata aiki zata fita tayi kallon fuskar aunty yasmeen ta yi ganin yanda ta wani hade rai, dry abin yaso bata tai murmushi kfn ta ce aunty kenan ainaji sauki zan iya aikin kng kr momy ta yi fada ai daman nasan abinda kk tsoro ba wani sauki da kkji kinga bari inje inyi aikin ke kije ki huta in anjima xan tasheki kishirya ki tafi makaranta a’a aunty wlh zan iya naji sauki sosai tace to shike nan zomuje,

 

Kichin din suka nufa don su duba time table dn abinda zasu dafa, momy Ce ta tsara abinta kullum da abinda za’a girka break past tsarinshi daban lunch dabn dinner daban sai anti kmr wata take canzawa,yaukam tea d soyayyiyar plantain sai kuma farfesun kayan ciki dayake suna da komai aikin baya bata wuya kuma gata da zafin nama duk yawan aiki bata jinsa tana farawa a yan mintuna zata gama amma mafi yawanci dama tare sukeyi da aunty yasmeen,dukda momy ta na hana yasmeen dn amma taki don ita momy ko girkin bata koyawa yaranta ba itama yasmeen dn a nove,ls take karantawa kfn zuwan SUHAILAT gidan duk girkinda takaranta saita gwada zuwan SUHAILAT yasa ta k’ara dagewa tana koya agurinta bata nuna girman kai acewarta idan tai aure bata bukatar y’ar aiki a gidanta shi yasa tadage wajen kyan girki SUHAILAT nakara koya mata wasu musamman na gargajiya don ita tafi kwarewa anan tunda goyon tsuhuwace hkn be hanata iya girkin zamaniba ko wanne kalane da annuna mata shikenan ta iya.

 

 

 

Tare suke aikin ckn nustuwa suke gabatar da komai kfn 7:00am sun gama break past koda suka shigo dashi parlourn ba kowa suma kowacce tanufi dakinta don shiryawa wanka SUHAILAT bayan tagama mai kayan makarantarta tasa sunyi mata kyau sosai dukda tsufa hoda kawai tashafa tana k’ara kallon bakinta da har yanzu be gama sacewaba dukda batajin ciwon komai amma Sam jikinta ba dadi haka dai ta k’arasa shirinta jikinta amatuk’ar sanyaye,dakin aunty yasmeen ta shiga tana zuwa ta tarar itama tagama shirinta cikin Riga da skirt na wata atanfa super pinch colour da ratsin blue mayafi d takalminta duk blue colour ne taci makeup tai masifar kyau yasmeen kenan y’argayuce sosai tana da kyanta dai-dai misali Wanda yawan kwalliyarta ke k’ara fito dashi,

 

Dasallamarta ta shigo dkn ganin yanda aunty yasmeen tai kyau batasan sanda tace masha Allah wlh aunty kinyi kyau murmushi yasmeen ta yi kfn tace Allah kanwata ammafa ngd murmushin itama tayi Wanda ya haddasa lotsawar gefan kumatunta kfn tace yau idan y farouq ya ganki sai yayi loosing control dn sa dagudu ta biyota tana fadin yarinyar nan kin rainani ta kwasa da gudu tai hanyar parlour ita kuma ta biyo ta,cak ta tsaya jin motsin su momy a parlourn koda yasmeen ta karaso saida suka saita nutsu warsu kfn suka shiga da sallama dakyar momy wacce ta ci ado cikin tsa da dden less ta iya amsawa can kasan makoshinta kubra nagefanta cikin shigar kabasajinaranta sababbi sunsha guga sai daukar ido suke fuskarnan anci makeup duk da cewa an hanasu amakaranta amma kubra da kawayenta basa jin magana,

Makarantarsu 1 da SUHAILAT amma ba class1 ba ita tana j,ss1c SUHAILAT tana j,ss 3a sunkusa zana placement,kubra batada wani k’ok’kari sai wasa k’awayentama duk many an y’anmatane basu da aiki sai zan can samarinsu abinda ma yasa suka barta a cikinsu don tana kashemusu kudi don kullum momy sai tabata 1k kudin makaranta SUHAILAT ko 5 bata baata aganinta gaataa takkewa kubra batasan rusa kanta take ba, kubra batada aiki a makaranta sai ciwa SUHAILAT mutunci idan kawayenta sun tanbayeta sai tace Yar aikinsu wata rana wata kawarta me suna mee mee tace wai me yasa yawancin yan aiki sai ki gansu kyawawa?? tabe baki kubra tai kfn ta Ce ai ita wannan jinin mayu ce inji momy na tafada tana kallon SUHAILAT da take zaune agurin da littafi a hannunta tana dubawa ko kallon su batayi suka karaci abunsu sukai gaba,

 

 

Bayan sun gaida momy suka wuce dining ereia don su karya don su momy tuni suka gama sai faman latsa wayar hannunta take da alama kira zata yi kubra ta mike momy zan tafi kudi ta miko mata kamar kullum tare da cewa sai kindawo auta karba tayi tare da saurin fita sai duk dan kar akaisu tare da SUHAILAT ita dama tasaba zuwa a kasa don haka ko a jikinta momy ta kira isah awaya wanda karar wayarce ta tasheshi yamika ya sauki wayar tana tsaki ganin momy Ce yasa yadaga ba tare da tayi magana ba momy ta Ce naga bama fito bane ko duk gajiyarce???yamutsa fuska yayi kmr yana gabanta kfn yace yea,mom nagajifa over don har yanzu ban gama bacciba call dn kine ya tasheni momy tace kayi sallah kuwa??no yanzu dai znyi,OK inka gama sai ka shigo kayi break momy ta fada tana kokarin katse kiran yace mom me kuka dafane?fada masa momy tayi yace noo mom banaci kunun gyada nake so d kosai na dade banci suna tun kfn intafi kisa wannan babyn ta kawomin daki na ya fadi haka ne don kawai tasamu damar kebewa da SUHAILAT momy ta Ce OK yanzu zata kawo maka.
TO READERS KUCI GABA DA BINA A HANKALI DON JIN YANDA ZATA KAYA.
UMMU MASH KUR CEπŸ’œπŸ’œπŸ’œπŸ’œπŸ’œπŸ’œπŸ’œπŸ’œπŸ’œπŸ’œπŸ’œπŸ’œπŸ’œπŸ’œπŸ’œπŸ’œ

[1/8, 10:56 AM] Misseey: πŸ’œπŸ’œSUHAILATπŸ’œπŸ’œ

Story and written by MARYAM A SALIS (UMMU MASH KUR)

Labarine me cike d tausayi soyayya kishi zamantakewar rayuwa ds.

Today my 2nd special gift goes to narjisu wannan naki be.
πŸ’œπŸ’œπŸ’œπŸ’œπŸ’œπŸ’œπŸ’œπŸ’œ

πŸ’œπŸ’œSUHAILATπŸ’œπŸ’œ

Story and written by MARYAM A SALIS (UMMU MASH KUR)

Labarine me cike d tausayi soyayya kishi zamantakewar rayuwa ds.
πŸ’œπŸ’œπŸ’œπŸ’œπŸ’œπŸ’œπŸ’œπŸ’œ

πŸ’œpg 6πŸ’œ

Momy ta Ce OK yanzu zata kawo maka tafada tana kokarin kashe wayar tajuya Inda SUHAILAT ke zaune tana karyawa cikin sauri2 take komai saboda bata son tamakara a makaranta gabanta ne ya fadi lokacin da taji momy ta na fadin za’akawo maka ko ba’a fada ba tasan d ita momy ta ke fatanta Allah yasa kar a hanata zuwa makaranta ba ta gama tunanin ba taji muryar momy na fadin kee!sunanta ke nan abakin momy, ahankali tamike ta isa gurin momy gabanta na tsananta bugawa muryar momy ta tsinta akunnenta kije kiyiwa isah kunun gyada da kosai shi yake sha’awa saurin dago kanta tayi zuciyarta tana mata matsanancin zafi wata irin tsawa momy ta buga mata uban me km kallo daba zaki wuce abinda na sakakiba???

 

Haba momy makaranta fa zata tafi kuma kinga koynzu ta makara ki barta ta tafi ni zanyi masa yasmeen tafada tana karasowa inda suke harara momy ta watsa mata kfn ta Ce bake nake bukatar kiyiba ita dn Ce zatayi km wlh idan har nakara sakata aiki kk mn irin haka sai ranki ya baci ,batare data Kara magana ba jikinta a matukar sanyaye tabi bayan SUHAILAT wacce tunda yasmeen ta Fara magana ta bar gurin don tasan momy ba zata yardaba .

 

A kichin din tasameta tana aikin tana kuka bata damu da share hawayen fuskarta ba bakincikinta 1 momy ta hana ta zuwa makaranta duk sbd isah, take taji ta tsaneshi momy bata damu da y sadiq ba ko yaci abinci ko bai ciba babu abinda ya dameta amma gashi daga dawowar wannan isah n duk momy ta kara takura mata,
Bataji motsin shigowar aunty yasmeen ba sai ji tayi tana goge mata hawaye ta dago idonta tana kokarin k’akalo murmushi da sauri kuma tadafe kirjinta ganin aunty yasmeen dnta itama tana hawaye abinda bata tab’a ganiba ta Ce nashiga 3 aunty me akayi miki kk kuka??zuciyar yasmeen ta kara karyewa ta na kuka take fadin kiyi hakuri SUHAILAT komai me wuce wane narasa abinda yasa momy ta ke miki haka don Allah kiyi hakuri kinji ta fada tana dafa kagadar SUHAILAT wacce zuwa yanzu kuka take sosaie.

 

 

Ckn kukan tace haba aunty yasmeen ke cefa me lallashina to yanzu me ya karya miki zuciya kisani in kina kuka nima bazan daina kuka ba har abada don Allah ki daina kukan momy kuma don ta isa dani ne take min haka ni wlh agurina babu komai rashin zuwana makaranta shine yake damu na har kikaga ina kuka amma don Allah ki hakuri ki daina kuka in kina kuka nikuma ya kk so nayi??
Yasmeen ta goge hawayenta tana yaba irin fasahar yarinyar yarinyace me hankali nutsuwa da hangen nesa amma me yasa momy ta ke daukar alhakinta kallonta tayi kfn tace kiyi hakuri kinji kanwata idan kinje makaranta ki karbi books dn yar class dn ku ki copy dn duk abinda akayi bakya nan nikuma idan kin dawo Zn koya miki kinji,ckn murna tace ngd aunty na,no karki mn gdy wajibine inkoyamiki itama ta fada ta na me jin dadin yanda take fara’a,ai dole inmiki gdy Allah yabarmin kee ameen aunty yasmeen ta amsa tana me tayata aikin.

 

 

 

Nan da nan suka gama aikinsu ckn farin ciki da kaunar juna aunty yasmeen ta Ce dauki maza kikai mishi ni bari inje in dan duba book dina don inada paper 10:30 gashi time yana tafiya to aunty Allah y bada sa’a amma fa ni bansan dakinsa ba don jiya ma ko ganin sa banyi ba, nuna mata dakinsa tayi kfn ta wuce nata dakin SUHAILAT ta bada komai ckn nutsuwa take tafiya har ta isa kofar dakin nocking tayi ahankali amma taji shiru saida ta karayi kfn ta ji ance come in, ahankali ta tura kofar dakin tashiga da sallama be amsa sallamar ba saima binta yai da wani irin mayen kallo kamar me shirin ganin wani Abu ajikinna ta…….

Leave a Comment