Books Reviews & FAQs

Uwar Gidana Hausa Novel Complete

11/16, 18:31] ⛱️Ummu MaherπŸ•οΈ: [11/10 16:13] πŸ’–Rabee’atu Ummu MaherπŸ’–: πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–
*UWAR’GIDANA*
πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–

*STORY &WRITTING*
(By Ummu Maher)

*πŸ–ŠοΈβš”οΈAlkalami Yafi Takobi Writter’s Association*βš”οΈπŸ–ŠοΈ
*(A.Y.T.W.A)*
*Bismillahir_Rahmanir_Rahim*

“Inamika gaisuwa ta ga Yar uwa *(Nabeeha Aminu)* Da Yar’uwa *(Nabeela Dikko)* da Yar Mutan Dikkawa.Da yan uwa da abokan arziki.wannan littafin gaskene ma,ana true life story.

πŸ…ΏοΈ0️⃣1️⃣

 

******************** “Sauri Nake yi sosai kamar zan Fadi,Hamida Nagani Narankayo baki har kunne nace wai Innar mu tahaihu tace mun ta haihu “Yamace kuna kama da,ita wlh nayi dariya harsaida dunpull dina yalotsa.Nashiga daki dagudu nahaye KAN CINYAR Innar mu,”Tace ketashi karki karyani,Natsirawa jaririya ido ina kallo gidan mu yacika dayan uwa ana taya Innar mu murna,Saboda shekarar Inna takwas rabonta da haihuwa.Ammi tashigo rikeda kunun kanwa daya sha kayan kamshi sosai,gatuwon alkama damiyar ugun. tasha nama da manshanu,gakunun aya maidadi,babu Wanda ba,ah bani nashaba.”To ranar suna Yarinya taci aminatu sunan ammi.”Wacece ammi makota muke dasu wacce tazama aminiyar “Innar mu,wacce mijinta yake aminin “Babanmu tun yarinta.sun shaku sosai Wanda tunda muka taso basu taba koda cacar bakiba,mu biyarne wajen Wanda Ayanzu Muka zama shidda “Innar mu akwai babban mu shine Yaya Mustapha,Aunty Maryam,Aunty Sha,awa,Yaya Nura,Saini mai bakin baya Aishatu Humaira mai babban suna sai Amina Mai sunan Ammi.
“Ammi Nada Yaya takwas babbansu,Yaya Mukhtar,Yaya Ana’s,Aunty Murja, aunty Bilkisu,aunty Aisha,Aunty hapsat,sai khadija,sai Bashir shine Auta.”Wanda tare suke haihuwa da ammi amma daga kaina sai Haihuwar ta tsaya mata.Andauka tadaina haihuwa saikuma gashi Allah yayi tahaifi ‘Autarmu aminatu.Amma aunty maryam tayi aure aka hadasu su hudu akayi musu aure Aunty maryam aunty,sha,awa,aunty murja,aunty bilkisu,sai Yaya mukhatar Yakai kudin aure.aunty Hafsat shekara daya tabani dawa tanni,Wanda nikuma nabawa khadija shekara Biyu.saidai aduk yayan babu wacce akeso sama dani “Humaira,

“Dani da khadija sai muka zama kanmu daya ita tanada tsayi Nikuma matsa kai ciya ce. “Khadija Fara ce tas,Nikuma wankan tarwada,”Saidai duk Wanda yagan ni saiya kara kallona,Inada hancina siriri dabikina dankarami ga idanu ga dun full, Gni yar duma duma domin INA da wani hips mai firgitarwa domin hips dina Yanada fasali sosai,Tayadda inata fiya mazaunai na aikinsu. ayanzu INA da shekara goma amma inada cikar halitta sosai komai cas ,Saidai banida gashi Wanda yan gidan mu suke cemun kwakwi doce ,Yayyina sunfini gashi sosai,”Yayan ammi ma sunada gashi,saidai khadija tana matukar kishi dani sosai Wanda iyayenmu sungane hakan tunda muka taso bamu taba shiri da khadijaba nikuwa ko ajikina.”Inasauri zanshiga gun ammi khadijace tataho tasiyo wa ammi kankara lokacin azumini tana gani na tazubamin kankarar akaina Nasaki kara, “Daidainan Abba yafito ” Koda Yaga Abinda yafaru Yayi Kan Khadija.
‘Aiwani mari yayi mata harsau uku sannan yafara dukanta,Ammi dake kitchen tafito asukwa ne “Nikuwa inda nafadi Ashe suma nayi sabida Sanyin kankara,”Ammi tayo kaina tadau keni takaini daki tadebu ruwa maidan dumi tawatsamin nayi Fir gigit “Natashi khadija kuwa guduwa tayi gidan Momi. Abba yace narasa wacce irin Yarinyace yanzu tana inane tace nasan tagudu gidan momi,
“Momi kanwar ammi CE Wanda take aure (G.R.A)Mijinta mai kudin gaskene tana da Yaya hudu Nafarko Shine Yaya “Maher ,sai Aunty Masha huda sai,Hassana da Hussaina sune sa,anninmu.”Wanda kwata kwata batasan alakar Ammi da Innarmu sam.”Ammi tace wlh saina kusa targada yar,iskar yarnan Nikuwa nayi lamo jikin Ammi ni ba mutun ce mai Fadaba Sam.Sam banida Fada saidai inada tsokana”Saida akasha ruwa Ammi tarikoni tadawodani saidai ba”Tafadi abinda yahadamuba.
Kubiyoni don jinkarashen.
β€οΈπŸ§‘πŸ’›πŸ’šπŸ’™πŸ’œπŸ–€ummu maher🀍
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
[11/10 16:13] πŸ’–Rabee’atu Ummu MaherπŸ’–: πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–
*UWAR’GIDANA*
πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–
*STORY & WRITING*
( By Ummu maher)

*πŸ–ŠοΈβš”οΈ Yafi Takobi Writter’s Associationβš”οΈπŸ–ŠοΈ*
*(A.Y.T.W.A)*

*Bismillahir Rahmanir Rahim*

 

πŸ…ΏοΈ2️⃣3️⃣4️⃣5️⃣

 

***************
“Saidanayi kwana biyar ina zazzabi aranar na shida nafito mukayi karo da mutum Naji tsoro harnayi hanyar gida da gudu aka janyoni zansa kara akarufemun baki na yahaskoni da touch light nace LA, “Yaya Maher yace na,am ‘uwar gidana,Nasa ka Dariya,
yace Ashe bakijin dadiko “Na ce eh ‘Yace sannu Uwar gidana,muna tafe muna hira koda muka je store din kayaYatilo dayawa kuma bai amshi kudina muka taho dai layinmu nagaHamida aminiyata ‘Tace ah kaida uwar Gidane rangida Yace wlh aminiyarmu ‘Bayanma UWAR’GIDANA najin kunyata ‘Komai Sai Arufe fuska muna magana saiga khadija Tazo wucewa, Aituni nayi hanyar gida inajin tsoronta kamar mala’ika Hamida Ta janyoni kedai ko sokuwa wlh daga ganin kanwarki saigudu ‘Yaya Maher yace saboda me?Hamida ‘Tace Yaya kaga khadija Tsironta Humaira takeji kwanaki da aka Aikemu shago baka dukan Datayimata ba ‘Yamatso kusa da inda Khadija take Saida ya Mareta Dagudu tayi hanyar gida, dominshi bai iya dukan mace ba wannan ma don’ akan UWAR’GIDANA ne shiyyasa.Da yatsa yace ke yar’iskace yayarki kike duka muna fuka kullum saina Ganta a gidan Momi tana zuwa gulma.Tobari kiji ko kallon banza tayi miki aminiyarmu kifadamun,Aituni tayi hanyar gidan momin Maher donkai kara. “Momi tace Maher Babban soko ne ace mutum bai kaunar yar,uwarsa sunshanyesa da anyi magana shi Mara kunya yace UWAR’GIDANA banza shanyayye itama adda amina damijinta sunshanyesu mst taja tsaki,Banza yaga diri kamar anhura balo yamanne dondai ita bafarace kamar kuba da daga India za,ace tafito sabida kyau.shegiya yarmayu,momi nata sababi “Tace tashi sai Allah yakaimu bayan sallah kyakoma don Naga su iyayennaki sunfi sonta yar mayu.

***************
“Yaya Maher yana matukar sona sosai tareda kyaunata’Nima INA kaunarshi sosai idan banganshiba banjin dadi,Iyayenmu sunyi murna sosai suna da burin su Aurardani dawuri sabida inada halitta tabanmamaki ko hips dina kadai abin kallane samari kuwa kota ina suna zuwa amma ‘Nace sai Yaya maher .akwai Dan Yayan Inna Ammar sunanshi “Dan Babban yayantane Namiji akabiya musu karatu Kasar “Germany yatafi to tafiyar dayayi ne nasamu sauki Donda kullum saiyazo gidanmu Waiyazo Hira Wajen ‘Inna Babu Damar Nafito saiyayi Tabina Da kallo Kamar wani Maye
“To Yaya Maher yayi tafiya zuwa kasar Rasha Donyin Wani wani course dominshi Likitane Yaro matashi kenan.Likitan Zuciya Don Babu Wanda Baison shiba Fannin Likitan Xuciya Kwararrene Awannan Fannin.

**************
“Muna fira da Hamida tace kin son Wani Abu ‘Nace A’Ah Saikin Fada? “Yayan kifa yanaso Nace wanne tace Yaya mustaphaMana “Nace ke yakai kudifa tace oho yadai cemun yanaso nima kuma haka to yanzu yazaiyi dasu Baba da abba.tace toh “Ke damanfa Nane mai tayi Taga Dan saurayi Mai Kyau kuma Wallahi Ba sonta Yakeyiba “Asirine kawai sukayi”Yayarsu ke fadawa Hajiyarmu kinsan su biyune Matan Gidan “To babbar yar Uwargidan itace tafada mana “Nace kai tomeye na asiri akan Namiji .Haka Dau mukata hirarmu saiga “Yaya Mustafa yayi kyau cikin “Suit baki da fari gashi farine tas kamar zaki taba jini yafito Yana aikin bankine baida Da farawaba “Wanda yayan Innarmu yasa Momai ayanzu shine dan majalissa. Kallon kallo suka shigayi da “Hamida yaKallo Inda Nake “Yace mun ke fita Natashu Nafito tsakar gida ya “Kalleta yace babyna kwana Biyu “Ko Hajiyarmu Taboyekine tayi dariya Tanasonshi sosai “Tayi saurin cewa Yaya wai mubiyu zaka aura “Yace a,ah kece UWAR’GIDANA “Ashe Yaya Mystafa Harya fadawa su baba baya Sonta sukace su ba iyayen banza bane. saidai “yace tunda sun dage shikkenan ammafa zai auri wacce yakeso sukace sunji,Suna ta firarsu tamasoya,Nima natuno da masoyina abin alfaharina gashi ba a yarda inrike wayaba.
“Yaya mukhtar yayan khadija shikuma Yayar Hamida yakeso yakai kudi.

***********
“Yau Yaya Maher zai dawo inata faman shirina ammi tace “Khadija shiga kitaya Humaira aiki Nantace toh, Kamar abin Arziki, “Tunda Na ganta naji kamar inzura dagudu amma babu damar haka,Nafito daga Kitchen din don inbata Waje “Khadja tazubamin tsu TSA Datake Sunad bishiyar Umbrella Takanyi Tsutsa Harsu Fado. “Nikuma Bansaniba bayan fried rice din tayi Tace inbada flask azuba, Tayi Na dau ko Mata Nabata Jikina Yana Rawa. Sannan Nayi Su Lemoka Kala Kala.Kalu Balenku Mata Kunga Sai Gashi Yanmata Ma Sunayiwa Saurayinsu Abinci Mai Kyau Musamman Na Insunsan Sunyi Tafiya.Saikiga Wacce “Macen Kullum sai miji Harya dawo Baki Kammala Mai Abincin Tarbar shiba.To Gwara ni gyara Don Idan Baki gyraba Wataran Wata Tagyaramai.

“Lemuka masu tsada nasiyo cake Babbba Maikyau Maidauke da Sunana Danashi,Nayi kyau cikin Riga da siket “Wow naji anfadi koda najuya sainaga aunty Sha,awa Ce Nakan Kameta INA murna gata da Yaronta Yayi Wayo Sosai Wanda Muke Cemai Abil Khairi,Wato Baban Alkhairi. Gata kuma da Tsohon ciki “Duk yayyina ina Sonta Sosai Domin ita Ma Tanasona. Tace kai gaskiya azubomun abincinnan nace aunty na “Yaya Maher ne fa tace sai Anzubo mun Wallahi “Natashi nadauko flask nabude nazuba mata tace ‘ah ah kasan yafi kayan hadi nazubamata tadauki spoon saime sai ga tsutsa Dsame Irinta Bishiyar Gidansu “Khadijace tajefar dafarantin tace mezangani,tace wlh Aunty bansaniba, “Tace meye haka kedawa kukayi girkin, ‘Nace Khadija Tace toh koda naji ita Khadija Wacce yar,isakace sai Mutun Zaiyi Magana “Inna tahana ‘Ni nagaji wlh,Tace Kinga Tashi Babu Komai Kanta Tayiwa.Babu Komai kinji kanwata yihakuri Babu komai nashare hawayena takara “Fesamun turare amma had lokacin INA kuka Yaya Maher Yashigo Suna gaisawa Da Inna,Tace Suna Daki Itada Sha,awanatu “Yashigo da sallama turus yayi ganina AHaka Kuma Haryanzu Bandaina Kukaba Nayi Saurin daukar mayafina zansa yace UWAR’GIDANA lpy Kuwa? Aunty Sha,awa “Tace Babu komai “Yace Haba Aunty lpy Kufadamun….
πŸ’šπŸ’›πŸ’œπŸ–€πŸ€πŸ’—By Ummu maher
πŸ§‘πŸ’™πŸ’œπŸ€Žβ€οΈ

✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
[11/10 16:13] πŸ’–Rabee’atu Ummu MaherπŸ’–: πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–
*UWAR’GIDANA*
πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–
*STORY& WRITING*
(By Ummu Maher)

*πŸ–ŠοΈβš”οΈ Alkalami Yafi Takobi writter’s Associationβš”οΈπŸ–ŠοΈ*

*(A.Y.T.W.A.)*

*Bismillahir -Rahmanir- Rahim*

πŸ…ΏοΈ 6

***************
“Aunty tafada mishi Abinda Yafaru “Nan dai yaringa bani hakuri,Na ajje mai kayan ciye ,ciye muna hirarmu,Innarmu Fita Gaisuwa Nan Mako tanmu tadawo suka Kara gaisawa. Narakashi hanya yatafi gida INA mai byebye.
“Ankawo kudin Aurena “Nida Hafsat Aranar yakirawoni mukasha fira,Muna waya Innarmu “Tace tashi Humaira in aikeki Gidan kaka”Nace to Nakashe Kiran na Tafi. Inazuwa ammar yana fitowa nagaishe shi ya amsa dakyar INA ganinshi har nashiga yana kallona,Inazuwa nayi matashi da cinyar kaka”Tace keni tashi karki karyani namika mata sakon tace kai Gorone Da Sweet Alawa. Tace Kai Aikwa Naji dadi wlh Allah yasa ayi damu Amin. Naga Auren Mai sunana Narufe Fuskata Don Kunya. “Kaka itace mahafiyar Innarmu tana sona sosai,Ita Yaran Su Shine shuwa Arab CE Baban Inna Kuwa Shikuma Bahaushe ne,Nan na zauna sai dayamma Natafi Gida.

 

“Rayuwa taci gaba datafiya Inda Ayanzu INA ss 2 Ayanzu kuma inada shekara sha 16 Nakara murjewa nayi kyau .kuma ansaka ranata da “Yaya Maher wata 7.Inda ayanzu muka kara shakuwa sosai.Mmn Maher batason aurenmu Kokusa. Don tace ayi Magani “To ana ta shirye shirye nabikinmu kullum cikin kimtsani akeyi Ayanzu munkusayin exam Namayarda hankalina kan Exam munyi jarrabawa Inda nasamu 9credit. “Wayyo zokaji murna wajen ‘Yaya maher .to saura kwana bakwai akawo lefenmu Nida Hafsat. Inda Momin Maher tace yanemi wata tahada mai lefe amma ba,itaba “Yasamu ammi yafadamata Nanfa tadage tahadomin lefe Nagani nafada,Momi bataso hakaba amma akwai abinda taboye azuciyarta.Ankawo lefe Inda aka kawo lefena Dana Hafsat rana daya.Ansaka sati uku nanfa “Yaya yadinga murna sosai,Yaya Mukhtar dayaya Mustapha sai anyi namu dawata uku sannan za,ayi nasu,Yaya mustapha mata Biyu zai aura Hamida da Ramla,Nanfa nakoma gidan kaka ana gyaramu sosai. Aunty Maryam dake Cameroon tazo, ita daman Dan uwan Innarmu ta aura dasuke Cameroon, ita kuma Aunty sha,awa da asudan suke bayan shekara daya suka dawo kano,Aunty Bilkisu Aunty Murja, Aunty Aisha, duk sunxo gida yan uwa duk Anhallara “Momi ‘Tace Mashahuda gaskiya fa nifa aurannan banasonshi Nakeyi Yanzu Yazanyi,Kuma indai ina numfashi baza ayi shiba.Mashahuda tace to daman momi Yaya za,ayi kiso wannan auren,Yarinya kamar yan mayu sun like mai tayi wani tsaki ,Allah momi ko ayanzu kikasaka bori dolene abarshi,Tayi danwani tunani tace bani wayata,Tanashiga danna number Aihaji Mahaifinsu Maher,Tace Alhaji Dan Allah idan dahali kazo Inba bu Matsala Yace Lafiya Tace To Lafiya Ba Lafiya Ba Dai “Yace OK Ganinan Zuwa “Bayan minti 30 saigashi yana zama kan three seater Itama Ta zauna Akusa Dashi Cikin Kissa Da Kisisina Don Momin Maher Bada Ganan Shiyyasa Dangin Mijinta suke cewa Sabida tsabagen Kisisina Anhanashi Aure. Insuka Fadi Haka Saikaji Ta Tak’ark’are Tace Wani Ma Yayi Mana. “Tace Alhaji inason ka fuskanceni Dan Allah yace to inajinki?”,tace Alhaji Akan auren yaronnan tsakani da Allah kowa yasan mayune su sai ace za,ah Aurawa D’ana bayan haka aiga yar,uwarshi khadija ya aura mana sai y’ar matsiyata ,Alhaji yace “maganar kenan daman? tace eh Alhaj”.Yakad’e Rigarshi Yatashi yabarmata gidan.

kubiyoni don’ jinkarshe.
πŸ€ŽπŸ’œβ€οΈπŸ’šummu Maher CE πŸ–€πŸ€πŸ’›πŸ’™πŸ§‘
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
[11/10 16:14] πŸ’–Rabee’atu Ummu MaherπŸ’–: πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–
*UWAR’GIDANA*
πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–
*STORY &WRITTING*
(By mmn Maher)

*πŸ–ŠοΈβš”οΈAlkalami Yafi Takobi writter’s Associationβš”οΈπŸ–ŠοΈ*
*(A.Y.T.W.A)*

*Bismillahir- Rahmanir-Rahim*

 

 

πŸ…ΏοΈ7

 

*****************
“Kewaye kawai takeyi ad’akin dolene ta dubo wa kanta makoma gaskiya,don har cikin zuciyarta ta tsani Humaira da Iyayenta ko Ammi don babu yadda za tayi da It a ne shiyyasa ta ke kulata,Amman koda anyi Qur’an Maher da Humaira ba za ta tab’a bari su samu zaman lfy ba.

…….Su Inna asalin fulanine Asalin y’an gombe ne don haka suma duk sunzo,Dangin Babana yan sokkoto ne suma duk sunzo.

‘Yaya Maher ne Yaturo kirana Naje Yana jikin Mortar shi “Yace UWAR’GIDANA Allah yayi kinkusa zama matata, nayi dariya INA wasa da y’anyatsuna Wanda ayanzu sukasha lalle maikyau da tsaruwa “ya ce inasonki sosai fa”. Nayi y’ar dariya. “Ya ce daman nazo ne Game da maganar abinda zakuyi,Da tsare_tsarenku Don mata Akwai fi,ili kala kala.” Na ce hum.”Yace fad’i inajinki “Na ce babu komai”. yace Akwai mana dole ne baza ki rasa abin da zakiyi ba. Dai dai nan Hamida tazo wucewa “Ta ce Ah Ango Kasha K’amshi.Sai yayi mata Nuni Dani alamar tsokana, Dariya Ta gimtse Yadda Na Had’a Raina Ga wata Kunya Da na ke ji.”Yace aminiyarmu ki tayini Wannan Maganar don k’awarki ta ce ba za ta yi komai ba”.Nan dai tafad’a mai abubuwanda Y’an Mata sukeyi.A take kuma Yaba yarda kud’in.”YaYa maher ‘yace To Paty fa? Nace ba na son party don bidi’a me. yace “,a,ah UWAR’GIDANA ayi hakuri ayi mana” nace Yaya wlh baya cikin ra,ayina”Yace to shikkenan yadda kika ce haka za’ayi,nace domin shi paty yana debe albarkar dake cikin aure,yace kuma hakane UWAR’GIDANA. Tayi dariya wai yaushe za,ah daina yimin wannan taken na UWAR’GIDANA yace aiba bu rana ballan tana wata kece a marya kuma UWAR’GIDANA munyi hira sosai daga baya kuma yatafi,”Hajiya saude yayarsu ammi CE duka tace wa keda ayanzu kike nemarwa kanki mafita to baza kiji ni aituni nane Marwa kanmu mafita akan wannan aure nan. “Tace kawo kunnenki dariya sukayi tareda tafawa,batasani yayartata ittama tanayiwa yarta kamu.toh yautake ranar daurin aure idda dibban jama,ah suka taru,Aka shaida daurin aurena da Yaya Maher,Inda maroka suke cewa andaura auran (Maher Abdussalam yarima )da amaryar (Aishatu Humaira kasim Saraki,) akan sadaki har naira dubu Dari lakadan ba ajalan ba,Inda aka daura na Hafsat da Angonta “Bashir Inda shima yakawo sadakinsa dubu hamsin,toh nanfa kaka takirani daki tahada mun wasu abubuwa tabani nasha sannan nazama sannan naturare.nan danan na aiwatar tundani ba “Yarin yace mai jayayyaba nanfa nadau kamshi ciki dawaje ” Nayi cas gawani kyau danayi na ban mamaki.
πŸ’›πŸ€πŸ’šπŸ§‘
Ummu Maher CE
β€οΈπŸ€ŽπŸ’™πŸ€
[11/10 16:14] πŸ’–Rabee’atu Ummu MaherπŸ’–: πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–
*UWAR’GIDANA*
πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–
*STORY &WRITTING*
(By Ummu Maher)

*πŸ–ŠοΈβš”οΈAlkalami Yafi Takobi Writter’ Associationβš”οΈπŸ–ŠοΈ*
*(A.Y.T.W.A)*

*Bismillahir-Rahmanir- Rahim.*

πŸ…ΏοΈ 8

****************
“Ana ta hidimar biki ayi wannan ayi wancen,”Na sakko daga gadon Innarmu bayan anga mai min Kwalliya Nayi kyau cikin shadda gezna blue da ta sha aiki sama da kasa din Riga da zani

“Gashi na yasha gyara da kamshi nayi Fakin dinshi yayi Kyau.
Nayi daughnut dinshi aka tsaga tsakiyar gashin gwanin kyau,Ban daura dankwalinba saina yafa mayafina,Nasaka sarka da dan kunne duka farare dajaka duka suma fararene.

“Nayi kyau sosai anata yimin guda ana masha,Allah Nafito daga gidanmu na nashiga gidan ammi nashiga cen kuryar gadonta.
“Ammi tashigo lpy Humaira “Nace ammi bacci nakeji sosai “Tace ah, ah,ba ananba Kina Amarya ki kunshe Adaki Kawayenki Ai baza suji Dadiba.

“Dole natashi nafita
Hamida Na hango da yayanmu suna fira sunyi kyau Inda yasaka shadda arsh, ittama haka sunyi kyau Nakarasa na gaida “Yaya Mustafa.

“Nace Hamida inasu aunty maryam ne “Tace suna gidan Hafsat suna gyara Nace toh,koda nafito saina shiga wajen aunty zee ma kociyar muce tanada mutunci sosai Nasamu akwai baki don haka Nashiga dakinta don munsaba sosai da ita,tana sakawa yarta pampers, Tace ah,ah amar yarce dakanta Nakwanta akan gadon ta. don dakinta gadonta guda biyune Wanda muke ciki kuma dakin tane da take kwana idan mijin ba yanan,Tafita tabarni INA bar ci,

“Tuni su Yaya Maher sunyi gaisuwar iyaye,Yana raba ido wai ko zai ganni,
“Shiru har suka tafi,Ana ta nemana “Hamida ma bata ganniba Inda tace tunda bata Taya Mustafa Yakaita Shoprite zata siyo wasu abubuwane. “Nanfa tajudomun kaya nagani Nafada nan Yaya mustapha yace zaibiya kudin Hamida “Tace ah,ah Yaya Mustafa Inada Kudifa Wallahi.
” Yace Aini Nasaka Kaina.Yaringa Jib go kaya
“Ayanzu karfe 02:30 INA bacci nan akace Hamida takaiwa baki abinci gidan Aunty zee tareda kawayensu,
“Aunty zee tace yauwa shiga kitashi yar,uwarki taki tashi tace wlh muna Tane manta suka tasheni suna tsokanata nayi wanka suka daukomun less mai shegen kyau ruwan bula da stone nanfa aka kara yimun Kwalliya nayi kyau.

“Toh yamma tayi Inda aketa daukar hotuna kawaye da dangi,anci ansha don iyayenmu sunyi kokari sosai.”Abbanmu ne yaleko yace wai ina humairatane nan fa na leko da dan kwalina yace fito,na fito sai kawai naga yabude kofa nan kadafuna. suka hau kyarma sosai,yace mustapha ata zama ba,akai amaryaba ga dare nayi,Nanpa yakirawo Goggo Yayar babanmu akasani amota suka daukomin mayafina,inawani kuka mai tsuma rai kodai iyayena sungaji dani ne ,nan Hamida tashigo. Yaya musta pha ke tuka motar sai babanmu agefe Goggo na kusadani da Hamida, banga innarmuba munyi bankwana da ammi toh inna abba banganshiba hamida tarike hannuna sanda muka sauka lokacin motocin dauko amarya natawowa,aka shigar dani gidana Goggo tace inyi addu,ah wani sanyi naji ga kamshi,kuka yatsinkemin babana yace toh “Humaira ga gidanki gidan aure yinayi bari na bari kibi mijinki,sau dakafa kinji yatashi yafito yana share kwalla yanasonta aduk yayanshi.Saboda Sunan Mamanshi ne da ita gaya rinyar Babu ruwanta Aduk Yayanshi Dana Abba Tafisu Hakuri.Shi Kanshi Abban su Khadija Yafi SontaSosai.

Kubiyoni donjin karshen πŸ§‘πŸ’™πŸ’šπŸ€Žummu Maher ceπŸ–€πŸ€β€οΈπŸ’›πŸ’œ

✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
[11/10 16:14] πŸ’–Rabee’atu Ummu MaherπŸ’–: πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–
*UWAR’GIDANA*
πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–
*STORY &WRITTING*
(By Ummu Maher)

*πŸ–ŠοΈβš”οΈAlkalami Yafi Takobi Writter’s Associationβš”οΈπŸ–ŠοΈ*

*(A.T.W.A.)*

*Bismillahir__Rahmanir__Rahim.*

πŸ…ΏοΈ9️⃣

******************
“Nan muka ta rafsa kuka nida Hamida,motocin amarya nata sauka yayyinmu da yan uwa akacika gidana,nan na ji mutane nayaba kyawu da tsaruwar gidana don ni tunda muka shigo bandaga mayafina,nan suka mayardani kan lumtsatsan gadona na alfarma,wasu yan uwan ‘Innar mu yanmata sunayimin tsiya suna cewa gaskiya kukan ya isa gahoda ashafamiki nan suka ahafamin sukayimin Kwalliya daman atamface ajikin ja ce mai kyau ,suka yafamin Jan mayafi tareda fesamin turarika. masu dadin kamshi nan fa suka watse nabude idanuna naga babu kowa don nadauka suna fallow amma shiru,nakoma

“Nazauna ina wani tunani jinayi anturo kopar nadaga kaina dasaurin gaske yasakarmin murmushinsa mai kyau datsada yayi kyau sosai,saina saukar da fuskata

“Yashigo dakin sanye yake da Farar shadda yayi kyau,yakaraso bakin gadon yariko hannun namatsa cen karshen gadon shima yamatso yace “UWAR’GIDANA yau kunyata akejine yace yaye mayafina wani kanshi yaji maidadi Naratsoshi yakalleni Nikuma nasun kuyarda kaina yana wasa da yatsuna wani abunaji tundaga sama harkasana yacigabadayi yanacewa. Inayiwa Allah godiya dayasa kikazamatata UWAR’GIDANA inasonki humaira ta, yacemin tashi muyi sallah mununa godiyarmu ga ubangijinmu Natashi mayafina yafadi nasunkuya zandauka shima yasunkuya yakashemun ido daya nayi murmushi,cak yadaukeni zuwa bayi ko daya ajjeni tacikin madubin bandakin yatsaya tabayana yariko kuguna take yaji wani irin Abu yanatasomai kai yarinyarnan akwai halitta matuka nanmukayi alwala mukayi sallah.Yakama goshina yayimin addu,ah yatambayeni wasu abubuwa gameda addinina,bayyi mmkiba don yasanni da kokari ta fanni duka Biyu,wato islama da boko,yadauko kaza da fresh milk yadauko plate akitchen yadawo hannunshi Narawa yamikomin namfa naki,yace zaiyimin tura nandai Na” amsa inaci ahankali nace nakoshi yace yadauko fresh milk yabani nasha,tsam yatashi yadawo yabude wani sip yadauko wata rigar bacci mai kyau sosai Red and blue.Ya ce mun humaira gashi saka kunya tahanani amsa yace min ko inzo insakamiki. “Dagudu nayi bandaki dariya yayi tareda Sosa keya ,nasaka rigar iya guiwa tatsaya amazaunena nakalli kaina nagyra gashi na turarenda kaka tabani nayi amfani dashi kaina nasake sabon parkin dayaji gyara,yaji shiru yana murda kopar yaganni bakin madubi,yace masha,Allah shikuma dagashi sai boxer bantaba ganin namiji ahakaba tunda nake,gashin kirjinshi akwance lup lup yakaraso yakamo kuguna yadagani sama nan yayi tozali da albarkatuna masu burkitarwa yaringa juyi danikamar a India baisaukeni ko INA ba sai kan bed dinmu nan fa yaringa juyani nace “Yaya Dan Allah kabari naringa tureshi yana matsowa tuni yakusa ciremin rigata yana shafa mazaunena nan yahade bakina danashi nan naji wani shork aituni naji nadauke wuta wani iho yakeyi jin ni,imata nazuba akan gado nannaji yana addu ar saduwa da iyali aikuka nafara jin bantabajin hakaba gawani zapi nanyaringa kuka harnagaji nadaina kukan cen yajanyoni jikinshi yana rarrashi muryata tadashe,yanacewa Allah yayiwa UWAR’GIDANA Albarka,toh tunda asubah yatashi yatsheni yakaini bandaki aiwani ihu nayi dayasani cikin ruwan dumi narikeshi bakina nakakkarwa Yana nashafamin kaina har ruwan yana ratastani yace toyi wanka yaje yacanza bedsheet din napito inajankafa inakuka yataho jikinshi har yana rawa yadaukeni ajje akan gado yadaukomin kayan shafa ta dakayana Riga da siket na leshi sunyi kyau,shi yasakamin INA tujewa haryagama,nayafa mayafina aka yariko hannuna yace min zomuje kiga gidanki.
Toh yan uwa kubiyoni donkuji zamanda humaira zatayi gidan Maher.
β€οΈπŸ§‘πŸ’š πŸ’›ummu maherceπŸ’™πŸ’œπŸ–€πŸ€πŸ€ŽβœπŸ»βœπŸ»
[11/10 16:14] πŸ’–Rabee’atu Ummu MaherπŸ’–: πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–
*UWAR’GIDANA*
πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–
*STORY &WRITTING*
(By Ummu Maher)

*πŸ–ŠοΈβš”οΈAlkalami Yafi Takobi writter’s Associationβš”οΈπŸ–ŠοΈ*

*(A.Y.T.W.A)*

*Bismillahir-Rahmanir-Rahim*

 

πŸ…ΏοΈ10 -11

**************
“Muka kewaya gaskiya gidan yayi kyau nan mukadawo naga funitures dina sunyi kyau sosai ,gaskiya su baba da abba dayayyinmu sunyi kokari dayan uwa,saida Allah yasaka da Alkhairi amin,piter mai Girki yakawomana Girki muka ci”Yabarni awajen INA kallon pallow na,yaje yayi wanka “Yayi kyau sosai da sosai,yace yanazuwa,nikuma nakoma daki nagyara gadona nasaka turare masu kamshi dakifa yadau kamshi nagyara Inda mukaci abinci,saiga su hamida suna shigowa dakaya Niki Niki tazauna tace amarya kenan,nayi mata banza nace bayanma tafiya kikayi tace sorry,muka tayin fira har rana suAunty Maryam Duka sunzo,shima baidawoba Ashe yana daya bangaran,aunty maryam tajawoni daki tace humaira kowa yaganki yasan akwai abinda yafaru kiringa shiga ruwan zapi ,cikin kunya nace toh tace shi ruwan zafi yanadakyau mu mata yawaita amfani dashi yana gyara mace sosai “Sannan tace ga garanan munkawo,aminiyarki takawomiki abin arziki nanfa nagansu,kamarsu flask mai shidda,guda Biyu farantai manya na dyner ,guda biyar jug,masu kyau guda biyar saitin kopuna kanana guda12,sai zanin gado Wanda saiyar wane dawane guda Biyu,gawani katon frame ansaka suna na danashi yayi kyau sai kyalli yakeyi,dasauran abubuwa,nayimata godiya sosai,toh muna pira sukasakani nayi wanka nayi Kwalliya wani material ne maikyau nasaka purple,sukace gobe za,akaiwa momin Maher NATA,narakasu har bakin gate,inarupowa naji anrikeni najuyo dasaurin gaske yace mun matsoraciya kawai,yace nayi missing dinki gaskiya wlh,nanunamai abubuwan dasuka kawo,yace angode,dakokari yakwashe yakai store,washegari koda natashi naga piter yana had’a kayan girki nace ya bashshi zanyi yayi godiya yafita,nayi mana snaks kala kala,na yanka dankalin turawa nasoyashi,sannan nasoya kwai ,sannan nayimana tea Wanda yaji kayan kamshi,najera nakoma daki har lokacin bai ta shiba na shafa gefan sajensa na hura mai iska,ya rik’e min hannuna “Ya ce UWAR’GIDANA harkin tashi “Na ce eh yaya na ta shi kai na ke jira muci abinci jira Yaya, yakamoni “Yace adaina cemun yayannan nace saime? yace sweety mana ko dearling”nace toh Yaya ina maijin kunyarshi,y
Ya taso yayi wanka yayi kwalliyarsa cikin boyal maikyau,muka jera yana rike da kuguna,mukaci abinci ahaka
“Toh da yamma yace inshirya nayi kwalliyata cikin shadda kalar ash,nayi kyau shima yasaka ash,daman tare yayimana muna mota muna hira yasaka “Wakar Maher zain Yanason wakarshi saboda ya kwararrene wajen iya waka ta yabo ga (Manzon Allah S/A.W) harmuka iso kofar gidan yabudemin kofar Nafito gabana yana dukan uku uku,yarike min hannu na munashiga pallon babu kowa nazauna akan cafet din, khadijace tafara fitowa atare da yanbiyu,da momi,tunda aka fara harkar bikinmu banganta ba saiyau, tana isuwa tazauna tamike kan kujera 3cter,nace momi inwuni tace da banwuniba kya ganni ninarasa wacce irin yarinyace ke kamar mayyaceke duk abinki ninapi karfinki dake da uwarki,yarmatsiyata kawai Khadja tace momi wlh ni idan naganta kamar aljana,banza kawai usaina tace munapuka ko shegu masu asiri,
πŸ’›πŸ’™πŸ€ŽπŸ–€ummu maherceπŸ’šπŸ§‘β€οΈπŸ€βœπŸ»βœπŸ»βœπŸ»βœπŸ»
[11/10 16:14] πŸ’–Rabee’atu Ummu MaherπŸ’–: πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–
*UWAR’GIDANA*
πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–
*STORY&WRITTING*

(By Ummu Maher)

*πŸ–ŠοΈβš”οΈAlkalami yapi takobi writters associationβš”οΈπŸ–ŠοΈ*
*(A.Y.T.W.A.)*

*Bismillahir__ Rahmanir__Rahim*

 

πŸ…ΏοΈ12

____________
“Nayi shiru kamar munafukar da sukace,”Momi tace daman uwarta ma haka take sai taringa Abu kamar muna fuki,matsiyata wadda batagaji ar,zikiba dai dai nan.

“Yaya Maher suka sauko da dady akan step,kaina nakasa fuskata tawanke dahawaye,nayi saurin gogewa muka gaisa.mutumne mai dattaku kokusa bahalinsu daya da momiba tunkafun yafito nayi saurin fita nadora kaina akan motar ina kuka mai tsuma rai jinayi antabani nayi firgigit ya ce Humaira lpy meya faru nace babu komai yace babu komai kike kuka.yakamo hannuna yace “Momice ko Dan Allah humaira kyi hakuri yajahoni yana rarrashina nandai naji zuciyata tayi sanyi .

“Rayuwata agidan Yaya Maher rayuwace mai dadi,saida a,inda akasamu matsala shine tunda nayi aure sai indinga mafarkin jarirai ko maciji ko Ruuwa.to amma babu Wanda nafadawa rayuwata kawai nakeyi ayarin tata ba komai bane.

“Rabona dazuwa gidan Momi tun rannan da naje ta zageni bansake gigin zuwa ba,shima Yaya Maher baice injeba.abinda bansaniba shine “Momi ta ce kada yakuma kawoni gidanta, Yaya Maher mutunne mai yawan bukata. don haka tun inaki har nasaki jiki,

“Lokaci guda nayi kiba nayi bul-bul dani nakara haske. Saidaipa yanzu har mafarki nakeyi ana saduwa dani amarki ,Amma banfadawa yayaba sabida INA junkunyar fadamai.lokacin bikinsu Yaya mustapha Yaya mukhtar,anata hidimar biki karar konkwasa kopa naji namike dakyar sabida baccin danasha.hamida nagani rikeda ledoji narungumeta INA murna Dan Allah kada kikaryani yadda kikayi yar lukata dake,muna tahira tabude ledojin wasu magun guna naga ta fito dasu nace lpy kekuma,tace kawo kunnanki kiji,tace aunty kubrah CE tace inzonan inyi sabida gidanmu akwai sa,idanawa nace kinga amarsun Yayana “Tace bari infara kema bari indawo inbaki Sirrin.

__________
Toh yaune ranar da za,ayi dinner dinsu Yaya “Mustafa kuma tare za,ayi ,tare akayimana gyaran jiki da hamida munyi kyau sosai.make,up akayimana mai kyau Wanda muka fito kamar yayan larabawa.Amarya kalan kayanta daya da angonta, Inda Ramlah tasa ka nata daban tayi wani rama kamar tsohuwa.

“Hamida kuwa tayi mul,mul ftarnan sai sheki takeyi,gwanin sha,awa .Yayar Hamida amarya ya y a mukhtar tayi kyau,toh tunda na hango Momi nake ta buya,Ashe taganni takalli hajiya wato yayarsu.

“Tace kinganta shegiya tayi wata kiba.”Tace ke ai kingama da,ita saidai ayita kiba babu haihuwa.

πŸ’šπŸ’œπŸ’™πŸ’›β€οΈummu maherceπŸ–€πŸ€πŸ€ŽπŸ’—
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
[11/10 16:15] πŸ’–Rabee’atu Ummu MaherπŸ’–: πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–
*UWAR’GIDANA*
πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–

*STORY& WRITTING*
(By Ummu Maher)
*πŸ–ŠοΈβš”οΈAlkalami Yafi Takobi Writter’s Associationβš”οΈπŸ–ŠοΈ*
__*(A.Y.T.W.A)*______

*Bismillahir-Rahmanir-Rahim*
_____________

πŸ…ΏοΈ13
*********************
“Ana ta shagali kowa kagani yana farin ciki.Aunty Murja Tace zomuje mugaida Momi gaba Na naji yana dukan uku uku,” Tace Humaira koba kiji bane Ina magana.
“Nace am muje suna zaune suna tahira sosai”Khadija kuwa tana ta faman latsa wayar ta .Muka gaisheta hajiya Saude harda washe baki “Tace murja yaushe rabo “Tace wlh Hajiya na koma school ga aikin gida. yanzu ma muna exam tace a,to Allah yabada sa,ah amin.sunata hira da Momi dasauran yan,uwa nikuma kaina yana kasa damun hada ido taha rareni shiyyasa harmuka tashi Aunty murja bata fahimci komaiba.
” To aka kira k’annan ango suzo fili nanfa su “khadija aka fito aunty murja duk suka pito akace kowa yayimusu liki nanfa “Khadija tafito da y’an rafas nakudi tashiga watsa musu ana shewa gab daza tawuce takusa dani naji tace wlh Yaya ne yabani kudinnan har ankona kala biyar da takal mansu harda jaka nasaki baki ina kallon ikon Allah.kamar hadin baki saiga Yaya Maher” Yayi kyau sosai yasaka shadda light brown yayi kyau kalar less din “Khadija yanu fo inda suke “Yace khadija ina auntyn ki ,ta nuno inda nake saddare wa nayi Awajen cike da kishi, takawwadda kai Tanacewa “Yaya nagode dakyautar dakayimin Allah yabar kauna nagode.”Yana nufo batare da ya amsa mata ba.Bansan ya,isoba saida yashafamin lebena nayi firgigit yace matsoraci ya me yafaru ne.

“Nace babu meka gani yace no mukai ta hira saidai ya kula da kallon zargin Dana keyi mai.Saida Yaya miskila ne sosai shima sai ya basar da maganar da ta ke Aba kinshi, Yayi liki sosai ana ta tafi.
“Anci ansha taro yatashi “Yaya na rike da hannuna harmuka fito yabude min gaban mota Nazauna sannan Ya shiga. nocking mukaji yazuge glass yace ah “Khadija lafiya “Tace duk su twins sun gudu sun banni Dan Allah Kain I gidan ammina.”Ya bude mata baya tazauna wani turare tasaka mai daukar hankali.
“Tace Yaya bazan gaji dayi maka godiya ba akan abin kir kir dakayimin ‘Yace babu komai “Khadija ai duk daya ne, suna tahira Nayi sororo ina kallon ikon Allah hadda cemata turarenta “Ya yimai dadi Nikuwa duk da ba maiyawan fushi bace Amman saida nayi.

“Nace mai ya saukeni gida, yakalleni bayyi magana ba “Ni kuma nakara harxuka sosai.Don haka yana sauketa nima Nadora kafata zan fita A motar.
“Tayi saurin shiga gida ina janyo mayafina ya janyoni jikinshi zanyi magana ya shiga yimin kiss.”Yace haba UWAR’GIDANA kinsan ban iya kwana babuke. Na sa mai kuka wiwi hankalinshi yatashi yaja motar muka ta fi muna sauka ruwa ya tsuge kamar dabakin kwarya ya sunkuya ya daukeni kamar yar baby “Muka shiga muna zuwa yasa keni a bedroom ya hau rarrashi na Nandai Nayi shiru ya tambayeni lafiya.

“Nidaman ban iya munafurci ba Nagaya mai abinda sukayi da “Khadija yayi wata dariya yace haba UWAR’GIDANA Ashe baki yadda da niba to wlh Momi ce “Tace saina yimusu shiyyasa nayi don kinga Zata kamar ban bi umarnin ta ba .Nan dai muka kwanta cikin happy.Da safe muka tafi gidanmu
“Yashiga yagaida kowa saida ya rarrabamusu dubu daya yara daribiyar nanfa sukayita godiya.

“Ana ta shagalin biki dayamma aka kawo motoci suka dibi yan uwa “Nikuma ina gidansu Hamida muna shan kukan Rabuwa dakyar a ka sakata amotar.”Kai nane naji yana sarawa nakira Yaya yakaini gida nakwanta bacci Saboda Gajiyar Biki Da Ci won Kai. cikin dare arazane Natashi sakamakon wani mummunan mafarkin da naiyi ya rungome ni yana tambayar meyafaru? har lokacin sai naji maganganun mafarkin a kunnena.
πŸ’šβ€οΈπŸ’›πŸ’™umma maher ce πŸ€πŸ€ŽπŸ–€πŸ’œ
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
________________
[11/10 16:15] πŸ’–Rabee’atu Ummu MaherπŸ’–: πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–
*UWAR’GIDANA*
πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–

*STORY&WRITTING*
(By Ummu Maher)

*πŸ–ŠοΈβš”οΈAlkalami Yafi Takobi Writer’s Associationβš”οΈπŸ–ŠοΈ*
_______*(A.Y.T.W.A)*_______

*Bismillahir-Rahmanir-Rahim*
_____________

 

πŸ…ΏοΈ14
**********************
“To haka har baccin ya dau keni saidai tunda safe Dana tashi Naji jikina kamar banawaba.
Haka na lallaba nayi break fast,bayan nagama nayi wanka nasa kananan kaya nayi kyau sosai sannan naje natada “YaYa Maher” kallona yakeyi sosai “Yace My UWAR’GIDANA” kinyi kyau nayi dariya.”Yatashi yace zo kiyimin wanka “Nace toh. Na tayashi wanka yacuda jikinshi da kyau sosai sannan nazo Na dakko mai kayanshi .Muna cin abinci muna hira harmuka gama.

**********************
“Rayuwa tayi nisa lokaci da yawa ya shude ayanzu inada shekara uku agidan mijina.Wanda ashekaru ukunnan na fuskanci Matsalolin Rayuwa kala-kala domin shida kanshi” Yaya Maher wataran saida yayi min gorin haihuwa bazan manta ba y’ayan Kanwar sa Masha huda sunzo gidan namu Nashiga Ban daki suka futo.Saiga ” Yaya na fito daga bandaki kenan”Yace inasu Mash’hud “Nace suna falow ” Yace bangansu ba Nima Nakama Neman su.Kawai sai naji yana “cewa haba ” Humaira Don bakisan zafin “Y’a’yan ba shiyyasa kika barsu suka fita.

” Ai Ranar nayi kuka sosai bantaba jin Haushin “Yaya irin na yauba,Domin Ni atunani ko Wani Yayi min haka sai inda Karfinshi Ya k’are.

“Ana haka Nafadawa “Innarmu halin da nake ciki da mafar kan danakeyi.” Tace yanzu Humaira da kinsan kina haka meyasa baki gaya minba saba gen sakarci ko.To aidole atashi tsaye da magani Da rokon Allah,ayanzu kullum sai an aikomin da tofi daga gida.
Ana haka saigani da ciki Wanda ” Yaya Maher ba karamin jindadi yayiba nima haka yanzu cikina Wata daya kenan Naje asibiti sun auna inda sukace zasu bani scanning domin aga wata nawa ne.

**********************
“Asafiyar littinin ne “Natashi da matsanancin ciwon Mara inda Alokacin cikina yashiga wata na biyu.Inna lillahi Wa”Inna ilaihi Raji’Un.abinda na ringa fadi kenan ganin jini Nabin kafata.
β€οΈπŸ’šπŸ’™πŸ’œUmmu Maher ce.πŸ’›πŸ–€πŸ€ŽπŸ€πŸ§‘
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
______________
[11/16, 18:31] ⛱️Ummu MaherπŸ•οΈ: [11/10 16:16] πŸ’–Rabee’atu Ummu MaherπŸ’–: πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–
*UWAR’GIDANA*
πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–

*STORY&WRITTING*
(By Ummu Maher)

*πŸ–ŠοΈβš”οΈAlkalami Yafi Takobi Writer’s Associationβš”οΈπŸ–ŠοΈ*
__*(A.Y.T.W.A)*______

*Bismillahir-Rahmanir-Rahim*
____________

πŸ…ΏοΈ15

**********************
“Yaya Maher”Yatashi a tsorace yana cemun lafiya,Meyafaru?kallan inda nake nuna mai yayi Agigice Yayi Salati tareda ,Yadau komun zani da hijabina”Nasaka tareda jeramun sannu.bayan nasaka muka tafi hospital”bayan sunyi mun gwaje-gwaje suka tabbatar mun cewa nayi bari,suka kwantar dani donbani taimako,Yaya Maher”yakira “Inna ya shaida mata cewa nayi bari.Nandanan saigata ta’iso jiki narawa,saida safiya nafarka “Inrmu Nagani kusa dani’tana jeramun sannu tace mekike buka ta na nuna mata bakina “Natashi Nayi brush”sannan nayo wanka,Inna ta hadamun shayi Maikauri Nasha”taballo mun magani Saiga Yaya Maher”Yashigo Suka gaisa da Inna.
“Jikinshi har rawa yakeyi ‘Hankalinshi Atashe Rana Daya Ya rame Kamar Shine Yayi Ciwon.”Ya iso bakin gadon yanayimun sannu.
“Likita ce tashigo tareda yimun sannu tace” Ah jiki Yayi sauki ko “Nace Babu Inda Yake Yimun Ciwo Yanzu.

“Nandai ta dubani tabani shawarwari akan yadda zankula da lafiya ta idan nasamu wani cikin ” Nace To “Inna ta amsa da Allah yakawo Masu Al’barka Amin.

” Mundawo gida Yaya Maher”yace wa “Innar mu indahali ” tadan zauna kafin insamu sauki Tace Bakomai Fatan ta dai Insamu lafiya.
“Nayi mamaki ganin haryanzu momin Maher batazoba,abinda ban saniba ” Cewa tai wai daman cikin karyane.

Nikuma nasan harga Allah bazan yi karyar cikiba,Alhalin banidashi y’angidan mu sunxo duk sundubani.

” Ammi Ma tazo tadubani Hafsat da,ayanxu y’ayan ta biyu itama tazo dubani duk suna tausayina dasu “Aunty Maryam Da “Aunty Murja Da “Aunty Sha,awa.

“Amman khadija batazoba Wanda ayanzu tatare gidan momin Maher.Ita kuwa ” Momin Maher Batazo ba Kwata_kwata Haka Ta banga renta “Ammi Ce Kawai Tazo.

“Momin Maher tareda yayarta “Hajiya saudat “Tace ai nagaya miki bokan nan ya iya aiki.Ai mu kowayaci tuwo damu miya yasha.

” Momin Maher tayi dariya tareda cewa muza ayiwa iskanci munyi Abu ace yawargaje shiyyasa nace azubar da cikin.

πŸ€πŸ€ŽπŸ’™πŸ§‘πŸ’›
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻

β€οΈπŸ’šπŸ’œπŸ–€
Ummu Maher ce.✍🏻
____________
[11/10 16:16] πŸ’–Rabee’atu Ummu MaherπŸ’–: πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–
*UWAR’GIDANA*
πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–

*STORY&WRITTING*
(By Ummu Maher)

*βœπŸ»βš”οΈAlkalami Yafi Takobi Writers Associationβš”οΈβœπŸ»*
____*(A.Y.T.W.)*_____

*Bismillahir-Rahmanir-Rahim*
________

*πŸ…ΏοΈ16*
**********************
“Dariya Hajiya saudat tayi tace ai nangabama sai mun rabasu takarfi dayaji.

“Momin Maher kuwa tace ni wallahi bantaba sanntaba kuma bazan taba santa .

” Khadija ce tafito daga dakin su twins sanye take cikin wani green din lace tayi kyau sosai.

Tamatso kusada Hajiya saudat tace mama sannu dazuwa sannu diyata ya school.tace lafiya kalau hajiya yasu “Hanan tace duk suna gaisheku.

“Tace hajiya bari indora Girki .Momin Maher tace khadija innace karkiyi girkin dole saikinyi gamasu aiki sunyi.

” Tana tafiya tanacewa Momi ai gwara muringa Practice.Maher ne yashigo yana danna wayar shi baikallon gabanshi “Yayi cibis dawani Abu agabanshi” Khadijace tadago ido cikin ido takalli Yaya Maher.

“Tace Au Yaya sannu dazuwa ya yi mata Wata Uwar harara yayimata Tasunkuyar dajanta tawuce Yayi Tsaki yawuce.

” Yana shiga ya hango “Hajiya saudat Tana tafaman babbaka dariya.”Yanazama yace Hajiya sannu dazuwa tace yawwa dana.

“Maher yace momi sannu dagida tace yauwa.Yace daman Momi inason muyi wata magana.

“Hajiya saudat Tace oky’bari intashi.Momin Maher tace A’ah basai kintashiba yimaganarka.

” Yace daman Momi gani nayi Yakamata kuje kuduba.Humaira saboda yanadakyau kuje don gudun Wani bacin rai.

“Tunkan yakai Mominshi “Tace yimun shiru Wanda baisan me yakeyiba.Banza Wanda mace tashanyeshi.Nandai Hajiyama tatsoma Baki,suka ta zagin Humaira da yangidansu.

” Ran Maher ya baci sosai.”Yatashi yafita batare dayace komaiba.

“Humaira tayi kyanta sosai cikin Riga da siket na Less.fatarnan tayi Taushi.inna kuwa tace Humaira dawuri fa zantafi sabida nakagu inkoma gida.

” Humaira kamar zatayi kuka “Tace inna ni karki tafi yau” Inna tace haba Humaira adarare fa nake inajin kunyar Maher’Tunda kinsamu sauki nagwara ainatafi ko.

“Daidai nan Maher yashigo Ranshi b’ace yawuce sashensa Batareda yakalleniba Nabishi da kallo.

” Shiru nayi ina kallon Inna,”Innah tayimun nuni Dana bisa.”Natafi kaitsaye sashensa yashiga wanna nazauna inajiranshi,sabida baitaba hakaba. Don nasan baikula da innah ba.

“Yafito yana goge jikinshi yana daure da tawul.akwai karami yana goge kanshi dashi.

” Nace sannu dazuwa yace yauwa yakike.Nayi saurin cewa “Yaya lafiya meke damunka ne yace me kikagani tace naga kashigo cikin fushi take idonsa Yayi jawur’in akwai abinda yatsana baifi azagi Humai ransaba.

Leave a Comment