28/12/2021, 11:32 – Messages and calls are end-to-end encrypted. No one outside of this chat, not even WhatsApp, can read or listen to them. Tap to learn more.
28/12/2021, 11:34 – 👆🏻👆🏻👆🏻: 🗯️🗯️🗯️🗯️🗯️🗯️🗯️🗯️🗯️🗯️
*WATA KOKAWAR*
🗯️🗯️🗯️🗯️🗯️🗯️🗯️🗯️🗯️🗯️
_RUBUTAWA:_ *SAJIDA*
*The Hero writer*
💫�? *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟
_(Tsintsiya mad’aurinki d’aya)_🤝
�? *[ T.M.N.A]* �? 📖🖊�?
https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/
_Bismillahir rahamanir rahim_
1️⃣
*P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽*
*WིAིTིA�? KིOིKིOིWིAིR�?*
*S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ*
*S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞*
*T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞’S͞͞ 👇🏻*
1 *yar mahaukaciya*
2 *Banida zabi*
3 *Duk karyar kada*
4 *Baka ce*
5 *Daga tafiya daukar soja*
6 *Kutkale*
7 *Makauniya ce*
8 *Mage mai kwanciyar daukar rai*
9 *Duk nisan jifa*
10 *Dutse*
11 *Idan Ka Raina Inda Kake*.
12 *Neman Na Kaina*
*The Latest Qualitative New Book WATA KOKOWAR*
Idan ana dara fidda uwa ake ina gwanin wata ga nawa, duk inda kaji wane ba banza ba, Shin kunsan banbancin zaƙin suger dana zuma kuwa? idan baku sani ba kuzo na banbance muku, shi sugar zaƙi ne cau dashi bashi da ɗanɗanon zuma domin kuwa ita zuma tana wanke ƙwaƙwalwa, misalin Zaƙin hannun Rubutun wannan fasihiyar marubuciyar taku, Duk wanda yasan labaranta ya karanta littattafanta ba sai na basa labari ba, domin kuwa bata rubutun shirme rubutu take mai cike da nutsuwa da kuma fasaha, ingantaccen labari ne mai cike da ƙalubalen rayuwa, tsantsar Soyayya yaudara cin amana munafurci, ƙulla ƙulla, gami da Izza, *WATA KOKOWAR* labarine mai cike da sarƙaƙiya gami da wahalar warwara, zaren labarin a duƙunƙune yake gashi da kaifin gaske kaifin yankan zaren munafuki yafi kaifin reza da almakashi muni, zarene na zana mai yankar mutuwa, shin kun fahimci zaurencen kuwa? Idan baku fahimta ba ku kasance da ni *SAJIDA NIGER* a cikin wannan sarƙaƙƙen labarin mai cike da ƘIYAYYA labari ne mai jan hankali gami da nishaɗantarwa kun san alƙalamina baya rubuta shirme, ku biyoni cikin wannan labarin domin jin ya ɗanɗanon yake.
*Wannan labarin ba Free bane na kuɗi ne zaku samesa a cikin farashi mai sauƙi, Yar uwa karki sake a baki labari Hajia da abaki gara ki bayar karki manta da marubuciyar BAƘA CE, MAGE MAI KWANCIYAR ƊAUKAR RAI, KUTKALE nasan kun san waɗannan littattafan da daɗin su, ku hanzarta biya ko da kuɗinka sai da rabon ka.*
Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748
Amina Maikudi Abdullahi
GTBank Naira 200 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi.
Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar
08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo.
Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618
Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ta dala tamanin ( 400) sai ku tura shaidar ta layin
Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰
Gilas ne fari kal a saman fuskarta wanda ya kawata kyakyawar fuskarta ya kuma hau das kan manyan idannuwanta masu lumtu kamar mai jin barci,
a irin wannan lokacin, lokaci ne da take fita gudu a kafarta ba tare da ta saka damuwar komai a ranta ba, haka kuma kasancewarta yar film din hausa sannan marubuciya mai zamani ba zai saka a gane ta a irin shigar nan a cikin gari da hasken rana irin haka ba, domin kuwa kowa ya sani irin yanda yan film ke zama mutane masu wuyar gani a cikin al’uma bale irinta da take kan ganiyar tashe ake wawarta a irin lokutan nan an fi tunanin masu sana’a irin tata kuma star kamarta a waje kilatace mai sanyi mai ni’ima ko sunna barci ko sunna hutu mai sunnan hutu
Sai dai kashhhh, abinda mutane basu sani ba shine, ita dai da radin kanta nishadinta shine ta saka wando irin wannan da riga irin ta jikinta ta daure gashinta ta saka gilas dinta ta yi gudu da kafarta a cikin gari har sai ta ji ta kasa daga kafarta dan gajiya kafin ta saka a kawo mata kekenta ta dawo gidansu
A zabure ya zabura daga binta da kallon kyamar da ya yi har ta shigema ganninsa,
a irin wannan lokacin da danja ta tsayar da shi, yamaci ne da ya fito daga wajen aikinsa da haushi mai zafin gaske wanda yake shirye da shirin zuwa gidansu ya gindaya sharuda a kan matar da kwanaki kalilan suka yi saura a daura aurensu, ya tsinci abubuwa irin su lesh, atampa, shada , kauyawa party, filani party, hauka party duka a aurensa shi? , Lalle ya fito da niyar zai fada mata bidi’a ko aurensa sai ta zabi daya, domin shi fa ba wai ana amarya ba ko meye ita dole ta bi ra’ayinsa walahi! Sai gashi ya kuma haduwa da wani takaicin, bai san a me mutane suka dauki duniya ba, a da idan ya ga mace na garaje da rayuwa takan bashi tausayi ya ce ko bata san cewa kalilan lokacinta yake bane?, A yanzu kuma haushi suke bashi bale da ya ga TATOO din daie gefen hannun wannan yarinya sai du ya ji bayan haushinta har tsanarta ya gama darsun masa a zuciya
Wani uban tsaki ya ja yana dan kara tatare hannun rigarsa ya murza sitiyarin motar ya sha kwana cike da gajiya da tukin, dan haushi da gagawar ya je ya sauke masu balaki ya hanna masa daukan direbansa da kuma Bodyguard dinsa da ya shiga bayi
gani yake ba zai iya jira ba kar ya manta wata kalma a cikin fadan nasa! Ransa a kololuwar bace ya kuma jan tsaki a zuciyarsa yana ayanna…….’ Wane ba wane ba, wannan yanzu haka christa ce ba musulma ba, duda musulman kansu sun zamana sai adu’a aman ina tunanin a christocinma ta fi karfin iyayenta!, Wannan shiga ce ta y’a mace?, Me zai hanna namiji warta ya kai hari da nufin zinna idan har bashi da kyankyamin zinar?,’.
Tamkar wata wace ya sani sai da ya ji takaicin shigarta a zuciyarsa kafin yake karasawa kofar gidansu yana mai danne horn
Irin shigowar da ya yiwa balbalin ajiye motocin ya saka kaninsa mai bi masa da kannensa biyu yan mata dake tsaye rike da katinnan da suka bugo gagawar watsar da su cen baya sunna ido ido wa junnansu kafin mabiyin nasa ya yi gagawar tunkaro motar tasa a lokacin da ya bude motar ya fara takawa da dan sauri sauri yana nufar baban falon mahaifiyarsa
sai kuma ya yi turus ya juyo yana mai binsu da kallo gannin du sun tsaitsaya gaba dayansu alamun rashin gaskiya ya bayana a tatare da su
Mai nema ne ya samu, hakan ya sa a hankali ya dawo yana mai tsatsare kowanensu da kallo kafin ya karaso gaba daya gabansu ya ja ya tsaya ya kuwa tsure su da ido baki dayansu inda ya kula su duka ukun sun fi kurawa yar autarsu ido wace idan ta yi laifi da zarar ya tsareta da ido take tonawa kanta asiri tana hawaye
Agogon hannunsa ya kalla kafin ya dube su, gyaran murya ya yi a dan kausashe ya ce” Ehm kun san dai ba iya lokacinku ne da ni ba, so ku fadi laifin da kuka aikata”
Da sauri mai bi masan ya ce” Yaya laifi kuma?”
Wani kakausan kallo da ya watsa masa ya saka shi yin gum tamkar wani karamin yaro bayan shi din kansa ya isa auren domin saurayi ne matashi mai shekara ashirin da takwas yayan nasa kuwa zai kai talatin da hudu haka ko sama kadan
A kan autar ya kuma sauke dubansa wace gumi ya fara tarun mata a goshinta lokaci daya kuma tana murza yan yatsunta haka kuma tana ta dane lebenta
A kausashe ya ce” Ba dai zaki ce komai ba ko auta?”
Ai kam kamar jira take sai ta fashe da kuka ta ce” Kaicona, kaicona, walahi ina islamiyata na biyo aunty daga jin tana maganar party na zo wajen nan, yaya ni dai ba kudin shirya abubuwan nan ne da ni ba, ba kuma girman da hankalin tsarawa ne da ni ba, ka ga sune suke shirye shiryen bikin nan, sai da na ce kar fa ka kama mu suka ce ai yanzun kai ango ne ta zumudi kake baka da lokacinmu”
Baki da hanci sauran suka saki sunna kallon ikon Allah, dama sun san ana iya yin hakan aman basu dauka cewar da wuri haka ba kuma zata bayar da dukan bayanai ba tare da an tambayeta ba
“Kaiconki ko tamu?, Yanzun ke auta haka halinki yake?”
Mai bima yayan nasu ya fada yana kallonta da mamaki harda kama baki
Yayan nasu da ya kuma shaka bai ce masu komai ba ya juya ya shige, ina ba zai yi da su ba da mai kankat din zai je ya yi ya fada mata auren nan fa ita ta damu zata yi masa idan dai ba zata soke dukan bidi’o’in da ake son yi masa dan a hada shi da ciwon kai ba ya fasa! Daga baya zai ji da tsagerun nan kwaya hudu su sanar masa yaushe ya yi minshari cikin barci a gabansu da har suka samu damarsa?
Kuka ta fashe da shi tana tsili tsili da idannuwanta
Zahra’u ta ce” ke yanzu Haka aikinki yake? Sai da aka jinjine ki fa?”
Malika ta ja tsaki tana dungurin kan autar ta ce” Lalla dama wa zai iya maki idan ba mamanki ba?, Ke dai kin ji jiki ni dai idan har kika ja yaya ya dake ni Allah sai na rama a hanyar makaranta banza mai bakin shagwababu!”
Sunna gamawa ne sunna karawa gaba aka barta ita da yayanta da gaba daya ya zuba mata ido yama rasa tunanin me yake, watau kudi ne ya kashe na arziki dan karya karyar bikin nan, watau katin nan kadai ta caje shi kudi dan murnar wannan ranar, sai yake gannin kamar a mafarki har sai da muryar yar tonon sililin dangin nasu a shagwabe uwa yar 3yrs ta ce” Yanzun babu kana kallo suka gama dungurina daga fadin wannan yar maganar fisabililahi ? Ai bidi’a ba kyau dan asirinmu ya tonu Allah ne ke sonmu ko?”
Da zai iya kashe fuskarta da mari da ya falla mata koda a gefen lebe ne, sai dai ba zai iya ba, ita din autarsu ce, da suke so abinsu, ita din soyayarsu ce nishadinsu ce, abin alfaharin tsakaninsu ce, ita din autarsa ce tashi wace yake kauna, gashi kuma ta sako Allah a ciki, dan haka sai ya samu kansa da kebe baki ya juya shima ya barta nan tsaye
Waye sangartace?, Zo ka ga sangartace, ai kam ta bare baki da gudu ta nufi falon gidan, har ta manta a yaya yayansu ya shige ciki, ta tarda su da kukan da ya fi tsana watau kuka da ihu da salalami kamar wace aka kashe tana kiran mamansu HAJIA RAHAMA dake zaune ta zubawa baban yaron nata ido yana gindaya sharuda fuska a tamke ba alamun ya san meye daria a duniyarsa
Da sauri ta saka hannu ta karbe autarta kafin ta gyara daurin dan kwalinta ta sasauto daga kan kujerar tana kallonsa ta ce” DUDU ubanka!, Na ce ubanka ka ji?, Wai kai kana manta nice uwar kaine d’an?, DUDU idan muka fara tarro da jama’a ka yiwa Allah ka koma gabas ka cina mana wuta ta fito ta yama a nan zan karra jinjinawa shariftakarka da zafin ranka !
Lebensa na kasa yake dadanawa da hakoransa da tsinnin idonsa yana hangen sauran kannen nasa dake shigewa kicin daya bayan daya kafin ya shiga dan gyada kansa a kasan zuciyarsa yana ayana abinda zai aikatawa kowa idan ya so sai ya ga taro je zai faru ko tarewa!
Shin kina son naki ne?, Ki tuntubeni ta numberna kamar haka : +227 93 81 16 18
28/12/2021, 11:37 – 👆🏻👆🏻👆🏻: 🗯️🗯️🗯️🗯️🗯️🗯️🗯️🗯️🗯️🗯️
*WATA KOKAWAR*
🗯️🗯️🗯️🗯️🗯️🗯️🗯️🗯️🗯️🗯️
_RUBUTAWA:_ *SAJIDA*
*The Hero writer*
💫�? *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟
_(Tsintsiya mad’aurinki d’aya)_🤝
�? *[ T.M.N.A]* �? 📖🖊�?
https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/
_Bismillahir rahamanir rahim_
*P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽*
*WིAིTིA�? KིOིKིOིWིAིR�?*
*S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ*
*S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞*
*T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞’S͞͞ 👇🏻*
1 *yar mahaukaciya*
2 *Banida zabi*
3 *Duk karyar kada*
4 *Baka ce*
5 *Daga tafiya daukar soja*
6 *Kutkale*
7 *Makauniya ce*
8 *Mage mai kwanciyar daukar rai*
9 *Duk nisan jifa*
10 *Dutse*
11 *Idan Ka Raina Inda Kake*.
12 *Neman Na Kaina*
*The Latest Qualitative New Book WATA KOKOWAR*
Idan ana dara fidda uwa ake ina gwanin wata ga nawa, duk inda kaji wane ba banza ba, Shin kunsan banbancin zaƙin suger dana zuma kuwa? idan baku sani ba kuzo na banbance muku, shi sugar zaƙi ne cau dashi bashi da ɗanɗanon zuma domin kuwa ita zuma tana wanke ƙwaƙwalwa, misalin Zaƙin hannun Rubutun wannan fasihiyar marubuciyar taku, Duk wanda yasan labaranta ya karanta littattafanta ba sai na basa labari ba, domin kuwa bata rubutun shirme rubutu take mai cike da nutsuwa da kuma fasaha, ingantaccen labari ne mai cike da ƙalubalen rayuwa, tsantsar Soyayya yaudara cin amana munafurci, ƙulla ƙulla, gami da Izza, *WATA KOKOWAR* labarine mai cike da sarƙaƙiya gami da wahalar warwara, zaren labarin a duƙunƙune yake gashi da kaifin gaske kaifin yankan zaren munafuki yafi kaifin reza da almakashi muni, zarene na zana mai yankar mutuwa, shin kun fahimci zaurencen kuwa? Idan baku fahimta ba ku kasance da ni *SAJIDA NIGER* a cikin wannan sarƙaƙƙen labarin mai cike da ƘIYAYYA labari ne mai jan hankali gami da nishaɗantarwa kun san alƙalamina baya rubuta shirme, ku biyoni cikin wannan labarin domin jin ya ɗanɗanon yake.
*Wannan labarin ba Free bane na kuɗi ne zaku samesa a cikin farashi mai sauƙi, Yar uwa karki sake a baki labari Hajia da abaki gara ki bayar karki manta da marubuciyar BAƘA CE, MAGE MAI KWANCIYAR ƊAUKAR RAI, KUTKALE nasan kun san waɗannan littattafan da daɗin su, ku hanzarta biya ko da kuɗinka sai da rabon ka.*
Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748
Amina Maikudi Abdullahi
GTBank Naira 200 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi.
Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar
08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo.
Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618
Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ta dala tamanin ( 400) sai ku tura shaidar ta layin
Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰
2️⃣
Bai kuma bata amsa ba sai mikewa da ya yi ya shiga haurawa yana hada uku uku ya haye sama dan akoy sakon da zai dauka a bangaren nata domin a gidan bangare bangare ne har hudu, wanda shi da kanninsa suke guda, ita da yan matanta suke guda, sauran kuma a rufe domin yan aiki kanau ginnin wajensu cen yake bayan gidan
Da ido suka raka shi kafin Mahaifiyar tasu ta sauke nanauyar ajiyar zuciya ta juyo wajen wani makeken hoto dake ajiye a falon wanda tamkar wanda ya hau yanzun ne a kuma yannayin girma sosai,
ta dan yi murmushi tana kallon hoton ta ce” Ka gani ko?, Ka kama min na iya tankwasa shi ka ji SHARIF baba?”
Lalla dake kallon inda take kallo ta ce” Kuma yana jin ki mama?”
Mamanta ta juyo da sauri domin ita tama sha’afa da tana wajen
Fuska ta daure sosai tana kallon yar baby face dinta kafin ta ce” Ke, dubeni nan, ke ban hanna ki sakin baki kina ihun nan ba? Kin kuma ga yana gidan kika masa ihu a kai ko, salon ya make maki baki ki wuni kina zazabi ko?”
Lalla ta takwakwafe fuska sosai ta ce” Mama, kin ga fa kama mu ya yi muna shirin Partynmu, shine asirinmu ya tonu su aunty Zahrau suke min rankwashi a kaina, yayanmu kuma ya min wani kallo irin na ya yi takaicin sanina a duniyar nan”
Baki ta kama maman nata cike da mamakin manyancen y’ar da tunanin a ina take samun wasu magangannun ne wai?, Sai kuma ta ture dukan mamakinta ta mike ta nufi kicin a kasan zuciyarta tana tunanin manyan abubuwan dake gabanta ta karasa shiga dan ta fitar da y’ayanta domin ta tabata sunna ciki sun labe ba zasu kuma fitowa ba sai ya bar gidan,
ta dan nisa a kasan zuciyarta tana ayanna ‘ Ya Allah ka sanyayawa Sharif wannan zafin rai nasa’
………………………………………
Gudu ta yi mai nisan gaske, sai da ta ji wani irin zafi na tsatsafo mata daga dukan gurbin jikinta yana fita da zafin gaske kafin ta ja ta tsaya tana duba agogon dake daure a tsintsiyar hannunta dan duba irin lokacin da ta ci a tsayin kilometter hudu da ta yi na gudu
Sai da ta gama kafin ta ciro yar karamar wayarta kirar Bontel kalar ja ta tura message sannan ta ringa dan shawagi a filin da tsirarun mutane ne ke yawo ta wajen suma sunna tafia sha’annin gabansu ba tare da kowa ya damu da ko wacece a wajen ba
Murmushi ta yi tana jin dadin irin yannayin nan da lokacin nan, idan ta kasance a waje cikin jama’a Ta ga ba’a kula da son gannin ko wacece ita ba hakan na sakata a nishadi marar iyaka
Tana dan shawaginta har wata daleliyar mota ta karaso baka sidik gefenta
Fitowa ya yi da sauri ya bude baya ya ciro keke , irin keken nan ta yan gayu mai tsadar gaske a jikinta da galan din ruwa dan madaidaici kalar pink
Hawa ta yi tana kara duba agogo ba tare da ta amsa gaisuwarsa ba ta shiga tukinta cikin sauri dan gudun magariba kar ta cin mata a hanya domin bata son sallah ta barta ko da wasa
Ta jima a hanyar dan gidansu akoy nisa kafin suke karasowa wata anguwar mai karancin al’uma
Mutane ta ganni a kusa da gidan nasu, an dakatar da su an masu iyaka da karasawa, da sauri ta idasa ta shige get din da aka bude mata tana jan dan siririn tsakin irin yadda mutane ke damun rayuwarta da bibiya, bata san me yasa hakan ke faruwa da ita ba bayan ita harkar film sana’a ce a gareta ba wai abinda zai zamo silar lalacewar rayuwarta ba
A hankali take karasa shiga falonsu
Dan ja ta yi ta tsaya tana gyara rigar jikinta da kyau kafin a sanyaye ta yi salama ta kuma tsaya kanta a sade tana jira a bata damar shiga
Ba’a amsa salamarta ba sai da ta yi kamar sau uku kafin wata kamilaliyar murya ta amsa mata salamar
Ajiyar zuciya ta sauke a hankali ta idasa shiga kanta a kasa
A sanyaye ta gaishe da matar dake saman salaya, kanta a kasa ta yi saurin nufar dakinta duda oyoyon da muryar kanwarta ta karade falon da shi, sai dai ba zata iya tsayawa ba har sai da ta fada dakin nata kafin ta ja ta tsaya tana sauke ajiyar zuciya
A nutse matar ta maida kanta gabanta ta ci gaba da lazuminta ba tare da ta tofa komai ba
A gurguje ta yi wanka, tana fitowa ta zauna ta shafa manta ta zurma rigarta ta sallah ta saka hijab har kasa ta haye saman salayarta
A nutse ta gabatar da sallah ta shafa adu’a sannan ta mike tana dar dar a kirjinta ta fito falon ta yadda zango a kusa da matar dake zaune
Basu cewa junna komai ba, sunna nan zaune sunna kallon TV sai kanwar tata ta mike ta cenza tasha ta kamo tashar Zee magic
A daidai lokacin wakar indiyawa ne ake gabatarwa sunna rawa irin tasu ta bajinta,
Sai da ta shiga gaban tV din ta shiga dimar rawar, sai dai ita tata rawar ta rashin da’a ce, irin muguwar rawar nan ce da y’ayanmu ke koya a waje ko a kale kalen tashoshin wakokin da basu da da’a, muguwar rawa ce ta rashin kunya hakan ya daga hankalin yayarta
Da dan karfi ta ce” KE Iman meye haka? Wace banzar rawa ce kike yi haka?”
Da sauri ta dakata da rawar da take tana kallonta da dan tsoron yannayinta da kuma mamakin dan tana rawa ne take mata fada bayan ita din ta yi fice a kannywood a bangaren da ta fi fitowa a sananiyama rawa ne?, Sam bata san cewa rawa laifi bane dan ta ga sana’ar yayarta kennan
Rai bace ta yi mata nuni da dakinta a kausashe ta ce” Maza ki je ki shirya ki wuce malaminki na islamiya ya kusan zuwa, na kuma gannin wannan muguwar rawar ranki ne zai baci!”
Sum sum sum ta fice a wajen, har sai da ta bacewa ganninta kafin a hankali ta dawo da dubanta, karaf suka yi ido hudu da mahaifiyarta dake nazartarta
A hankali ta sada kanta tana wasa da yan yatsunta masu dauke da kunshi ja ya masu dasss masha Allah
Mahaifiyar tata ta cire kanta ta ci gaba da jan carbinta har sai da ta kai zagaye kafin ta ajiye ta maida hankalinta kanta ta ce” Me na gani a hannunki dazun kamar tatoo?”
Sai da gabanta ya fadi kafin a hankali ta dago idannuwanta ta saci kallon mahaifiyarta
Kanta ta mayar kasa ta sada ta kasa bata amsa hakan ya saka maman nata lumshe idannuwanta a hankali ta ce” sai nayi magana sai ki ce nema ne, da shi muke ci muna sha muna sutura?, Idan na nuna maki wata sana’ar sai kice bakya tunanin idan har wata sana’a zata karbe ki in ba film ba?, Kin zama abar da ake dakowa ta je ta kada jiki a biyata?, Kin zama abar da bata jin kunyar fita da kananun suturu?, Meye hujarki na zane zanen da Allah ya haramta a jikinki?, Me yasa ba zaki ajiye dukkan wasu fitintinnu mu yi sana’a ba, shin ta yaya kike so na yarda da maganarki cewa sana’a ta kaiki kannywood ba yawon ta zubar ba?, Cewa ake manyanku sai sun gama lalata da ku, cewa ake ku din lalatatu ne bata gari ne ku din baku da tarbiya, RIHAB shin da kike cewa bakya tunanin wata sana’a zata karbe ki kin gwada ne ko ke baki da niyar yin aure ne? Ko ba zaki iya zaman aure a karkashin wani ba kamar yadda ake fada?, RIHAB a yanzu har kike iya tsawatarwa kanwarki rawar rashin da’a bayan ita ta budi ido ta ga kina yi?, Me kike da shi hujar da zaki rika dan hanna kanwarki yin koyi da ke bayan babu wani malami da take daukan darasinsa da gagawa irin ke da ni?”
RIHAB da kanta ke kasa a hankali ta yi kokari ta shanye hawayen da ya taru a idannuwanta tana kallon kasa , a hankali ta budi bakinta a sanyaye cikin zazakar muryarta ta ce” Ki yi hakuri umani”
Daga haka ta mike a kusa da gefen mahaifiyarta ta kabarta sallar isha’i
Itama uwar shirun ta yi bata ce da ita komai ba ta kabarta sallar itama
Sai da suka gama komai maman nata ta zuzuba abinci ta kasawa dukkan wani wanda ya wuni ya kwana a gidan mai aikinsu ta kai ta rabawa kowa nasa sannan ta dawo suka ci tare ba tare da sun jira Rihab ba domin ba cin abincin dare take yi ba
Cen kusan karfe tara na dare ta fito cikin shiga ta atampa riga da sket
Dinkin ya bi lafiyar jikinta sosai ya dameta, kanta ya dauki daurin zarra buhari gashin kanta sanye da dan siririn yellow din abin daure kai, ta saka yellow din takalmi mai tsini hannunta rike da wayarta mai sasaukan kudi ta duka a gaban mahaifiyarta kanta a kasa a hankali ta ce” Umani, a ko’ina idan dai kai lalatace ne zaka aikata lalata koda kuwa mutumen da ka tarar ba lalatacen bane kana iya cin masa ka fi karfinsa,
Umani ina tare da lalatatun haka kuma ina tare da kamilalun a kannywood, tabas akoy wa’inda idan Allah ya hadaka da su zasu fara nuna maka muguwar hanyar sai in Allah ne ya tseratar da kai, haka kuma akoy wa’inda kafinma su daukeka sai da yarjewar iyayenka, Umani sana’ata wa’azi ce , idan na ki kuma lalata ce, ni ba kowa bace ban kuma ce na fi karfin lalatatun cikin gari ba, aman adu’ar uwata ta fi karfin kowa, inada yakinin idan kika daga min hannu ba wanda ya isa ya cin min ko ta yayane sai dai idan har a cikin kundin litafina hakan yake rubuce, wannan kuma kadarata ce, Umani ban fita daga gabanki dan na yada tarbiyar da kika bani ba, ban fita dan na yada badala ba, zan fita daga nan ne dan na je na nuna kwarewata a aikina dan na samo mana rufin asirinmu, Uma da ace na kasance daya daga cikin wasu abokanan aikina da suka karbi kadangarun bariki da yanzu ba a wannan gidan muke ba, da kuma na malaki kudin haramun masu yawan gaske domin a kulun sai an nuna min muguwar hanyar, Uma walahi ina son na yi aure, ina so na je na zauna na yi biyaya, sai dai lokaci da nake jira, ki daina sauraron abinda suke fadi, ki ci gaba da yi min adu’ar kar kadangarun bariki su ci galaba a kaina, dan Allah ki ci gaba da yin hakuri da sana’ata sannan ki hanna kanwata kallon tashoshin mugwayen rawa idan bana nan”
Kallonta maman nata take yi, ita kuma kanta a kasa bayan ta gama maganar ta yi shiru watau dai ta kawo karshe tana jiran ta ji ta bakinta
A hankali ta ce” Ba zan gajiya da fada maki cewa ki rike darajarki ta y’a mace ba, tabas sana’a sana’a ce, sai dai bata gari sun yi yawa, ba zan so ki kasance cikin wace ke tunanin duniya da zamani matabata ne, idan kika yi duba kafin a haife ki aka yi zamani na matan da mazan masu kyau din da arziki, aka haife ki tun kina karama kina gannin zamani, ke baki kamo yatsar wata a kyau din ba, aman a yanzu ko ta mace ko ta yi tsufan da directer ba zai sakata a film ba, RIHAB ki sani idan ba mutuwa akoy tsufa wanda ya yiwa kansa kirari ya kirayi mutuwa da sunnan mai garaje ya ce da ita da ta barshi da dan adam ya gama morarsa da sai ya ringa kukan Allah ya turo masa mutuwa da tunanin ko an mance shi ne?, RIHAB idan da adu’atama akoy kiyayewarki, tabas akoy kiyayewarki, zan ci gaba da yi maki adu’a, aman ki sani daga bakin lokacin da halayan muguwar kawa ko mugun aboki zai fara birgeki kin fara shiga uku kennan, ki je Allah ya kiyaye hanya ya dawo da ke lafiya”
Cike da jin nauyi ta iya mikewa a hankali ta fice a falon nasu
A kusa da mai ba gidansu tsaro ta tsaya ta gama masa jawabin karra kulawa da mahaifiyarta da kanwarta kafin ta juya ta shiga motarta dan uwanta direbanta ya jata suka nufi gidan zoo inda suke gabatar da wasa a yau wanda ya kasance zata hau waka har uku tare da manyan fitatun mawaka maza , inda a biyun ta soyaya ce tsakaninta da su, a dayar ne zasu hau su biyu matan
A lati ta zo, waje tuni ya dauki harama ga tarin al’uma ta ko’ina ana gabatar da wasa
Cikin gagawa ta cire rigar atampar domin basa hawa a shiri irin na dare da atampa ba
ta saka wata farar rigar da ta dame mata kirji daga sama ta bude daga kasa, sannan ta saka dogon wando blue mai duhu ta yane kanta da farin gyale
A gagauce ta fesa turare ta nufi hanyar fita filin wasan wanda zasu gabatar da waka mai taken “Kai nake so”
Tunda abokin wakar nata ya bayana aka fara daukan harama
Tana fitowa wajen ya dauki wani irin ihu da tafi da sowa….ji kake sunna ambatar QUEUN QUEUNNNNNNNNN RIHAB wasu su ce da ita RAHAB……..
Dan murmushi ta yi kafin a saki sauti
A hankali ya gyara zamansa ya shiga dauka daga kujerar VIP da yake zaune yana karra zooming dinta da kyau, abinka da wayar IPHONE sannan ta samu wadatacen hasken da aka haskesu da kyau dan public su ji dadin taron sai ta fito fes da ita a cikin hoto mai motsin da yake dauka
A hankali ya saki murmushi yana karra daukan su a lokacin da suke gabatar da wakar har aka zo daidai wajen da ta dan matso gaba kadan ta tsaya a sanyaye tana bin wakar tana dan gest dinta ta ce” Kai nake so”
Shima mai amsa matan ya amsa da ” Na sani ”
Ta ce” Kali dafin so”
Ya ce ” Na gani ”
Ta ce ” tunda ka kalla ….me kake jira?”
Ya ce “ki yi min tuni”
Ta dan juya manyan idannuwanta tare da dan juya hannunta
dan kwalinta ya zame kwontacen ni’imtacen gashinta ya bayana sosai a hankali ta dan rike ta ce” So nake ka zamo miji, a garen ka yi agaji, ka ga ba wani jan aji, ni da kai ka san a so fa ni sam ban ji ban gani….”
A hankali ya saki lalausan murmushi kafin yake mikewa daga zaunen da yake
Biyu daga cikin masu bashi tsaron da yayansa ke kakaba masa ne suka shiga take masa baya
A hankali yake dan taka matakalar ba tare da garadan mazan dake hanna hawa sun yi yinkurin hanna shi hawan ba, domin basu taba ganninsa ba firts, second bai masu kama da yan jagaliyar da suke dakatarwa ba dan haka suka bashi hanya kai tsaye ya kasara hawa
Wandon suit ne baki a jikinsa sai riga matsatsiya a jikin nasa sai rigar suit din itama baka sidik, kasancewarsa fari duda farin nasa ba fas bane sai ya haska sosai a cikin shigar
Yana hawa ya dan saka hannunsa a cikin aljihun nasa ya ciro damin kudi yan jaka goma goma masu aku sababi kal fitar banki a aljihun nasa
Bai tsaya wata wata ba ya cire dan abin dake tsagaye da su ya shiga zuba mata tamkar ruwa a kanta
A hankali ta dan dakata da niyar juyawar da ta so yi suka yi ido hudu ita da shi
Manyan idannuwanta ta kara sakawa cikin nasa kafin ta dan juya kusa da abokin wakar nata dake murmushi da jin dadin hawanta wasan, dama sun san idan dai RIHAB ta hau wasa basa tashin banza, bayan kudin yan kati sai sun yi muguwar tsintuwa, danma yarinyar ce ta ki ta basu isashiyar damar da zasu kwashi rabonsu a wajen alhazan dake bin yan film? Ai da basu san irin kudin da zasu caza ba
Dan juyin da ta yi damanyan duwawunta ya saka shi jin wani abu ya tsaye masa a kahon zuka mai shige da kishin yarinyar, haka kawai ya kasa furta mata komai sai kallonta yake har yan kallo suka fara ihun yana kare masu duniyar kallonsu
Kansa ya girgiza cike da jin abin na neman hanna masa sukuni da sauri ya saka hannunsa ya damki tsintsiyar hannunta ya yi mata wani jan da ya sakata yin tangal tangal da dogon hils din dake kafarta ta bi bayansa domin sam bata taba zaton haka ba, bata taba kawo haka ba, rabonta da a kwatanta mata irin haka har ta manta a duniyarta, kwarai take tsaye a kan kafafuwanta a gaban masu kallo, ta yadda tsakaninta da su idan ba mutuntawa to fa ba cin zarafi
Ihu wajen ya kuma dauka kowa na fadar albarkacin bakinsa
Da sauri wata ta maye girbinta, managern kuwa da sauri ya bi bayansu cikin dogon corridor din da ya nufa da ita hankalinsa tashe hakama dan uwanta , direbanta, kuma Bodyguard dinta ya bi bayansu shima a hargitsen dan ya kwato kanwarsa
Cikin gagawa suke binsu har ta ja ta tirje daga jan nata da yake Bodyguard dinsa sun nemi kanainaye hanya
Bai taba tsamani ba, bai taba kawowa ransa ba, bai taba tunanin wai daga dan taba hannunta yar film zai kawo shi da samun abinda tunda babarsa Hajia Rahama ta haife shi a matsayin d’a na biyu a cikin y’ayanta bai taba samu ba kama daga kan yayansu mai mugun zafi, da mamansu da ta masu tarbiya tsayayiya, har kawo abokanai da malaman makaranta ya tsalake, ya tsalake dukan wani hargitsin duniya sai yau ya samu wannan kyauta, wannan lamari da ya kira almara ta yadda yar budurwar nan ta daga lalausan hannunta mai dauke da jan lale a akaifunta ta wanka masa gigitace, lafiyayen marin da ya so kurma ihu sai dai Allah ya taimake shi ya yi gagawar rufe bakinsa da hannayensa bibiyu kaffafuwansa na rawa yana zarro ido yana kallonta cike da tsoro
Rai bace ta duka ta cire dogon takalminta ta daga da niyar kwada masa da shi din da Bodyguard din nasa sai dai da sauri Bodyguard mai kan dauka ya tare abin ya sauka a goshinsa sai ga goshi ya fashe…….
Ai kam yana gannin haka ya karra zarro ido yana neman malama, domin shi dai a rayuwarsa fa baya son rigima gaskiya
Bai rigaya ya samu malabar ba ranta bace muryarta sama sama ta budi baki ta ce”

Leave a Comment