*🌐ZAMANIN YANZU*
NA
MAIMUNA ISAH MUSA
(Mrs Aliyu)
https://chat.whatsapp.com/GY0EDcNksDC9MQ75Q0HzKu
Marubuciyar:-
INA DANGINA
IZZAR MULKI
JININA
YAK’I A SOYAYYA
AMANATA
FAHIMTA FUSKA
MAIMUNATU
MAHAUKACINA
BILKISU
A MASAURAUTATA
MAI GIDANA
ZAMANIN YANZU
_Wannan littafi na kuɗine, Naira ɗari uku (300) ne, duk mai buƙatan shi, zai tura kuɗinsa ta wannan Account: 0019138715 Maimuna Isah stanbicIBTC, sai ya tura shaidan biya ta wannan number 09034313679_
_Ko Katin MTN na ɗari uku ta wannan Number 09034313679_
*Har yanzu kofa a bude take ga masu sharhi ko gyara 09034313679*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Page 1-2
LAGOS
Garin Lagos gari ne na kasuwanci, kuma garine da ya haɗa yarika da dama, Sanyi ne a garin sosai sadiyyar ruwan Sama da aka yini ana yi garin. Kowa idan ka ganshi zaka ganshi ne da rigar sanyin sa haɗi da hula, Maza da mata kuwa, Saidai wata Matashiyar Yarinya ita kan rigar dake jikin ta ma ba hannu sai wando jins da ta saka, kanta ba ɗan kwali tafiya take ta ta rungume hannayenta alamun sanyi take ji, Gata nan kamar ba Musulma na Saidai da ka duba goshinta akwai tabon Sallah, Sannan in kaga fuskarta zaka gane Bahaushiya ce ta asali. Wani get ta nufa tana zuwa ta buga ƙofar mai gadi ya fito yana ganinta da Sauri ya buɗe mata ta shiga ta kalle shi ta ce “Baba Malam yazo ko”
Ya ce “Ya zo yayi ta jiranki amma baki zo har ya gaji ya tafi’
Ta ce “Su Samuel suna ciki”
Ta ce “Suna ciki shima suna ta neman ki”
Tsaki tayi ta shiga ciki tana shiga ta ga Samuel da Ruth rungume da juna suna Fasiƙanci, tsaki tayi zata shige, Samuel ya miƙe ya ce “Ashanty Ina kika shiga ne ina neman ki”
Shiru tayi ya kuma cewa “Malam ya fara Zuga ki kina min rashin kunya ko”
Ta ce “Naje Samo maka kuɗi ne fa”
Zuwa yayi ya rungumta yana ƙoƙarin cire mata riga, ta ture hannunsa ta ce “Sanyi nake ji zan shiga ciki”
Ya kyaleta ta shiga ɗakinta ta cire kayanta sai da tayi tsirara sanna ta shiga bayi, ruwa ta haɗa mai zafi tayi wanka Saida ta gama ta fito da towel ɗaure a ƙirjinta ta tsaya gaban madubi Saidai ta madubin ta hango Ruth tsirara, ta juya ta kalle ta, Sai kuma ta ce “Malam yazo zan shirya naje gurin sa”
Ruth ta ce “Malam ɗin da tuntuni yazo yana jira baki dawo ba, Ay ya tafi”
Gun kayanta tayi Saidai kafin ta isa Ruth taje ta kamata ta cire mata towel ɗin ta fara sha suran jikinta, tana yin duk abin da taga dama da ita, Ashanty kuwa ta fara noƙewa Alamun bata jin daɗin abin da take mata, Ruth ta kalleta da jajayen idonta da suka yi Jajir saboda tsananin sha’awa ta ce cikin kasala “Me yasa kike haka ne Ashanty”
Ta ce “Ba komai fa, Ina tunanin Kada Malam ya faɗawa Daddy da Mommy banyi karatu a gurin sa ba fa”
Tsaki Ruth tayi ta ce “Dalla kyale Malam ɗabi’an banza ce zai koya miki”
Ɗaukanta tayi ta yi kan gado da ita da yake Ashantyn ƴar shafalaune ba ƙiba balle nayi, sannan taje ta rufe ƙofa nan fa ta fara aikin Masha’a da ita sai ƙarfe goma na dare ta kyaleta, ta fita shiga bayi tayi tayi wanka sanna ta dawo ta yi Sallah Magrib da Isha’i zata kwanta kenan Samuel ya shigo da Abinci, cire mata hijabin yayi ya zaunar da ita a cinyarsa yana bata a baki saida ta ƙoshi sannan ya cire mata kaya shima yayi kan gado da ita ya fara aikin masha’a da ita, Suna haka Ruth ta shigo, ta zauna a bakin gadon tana kallonsu, Saidai Samuel bai wani jima ba, Ya koma gun Ruth ita kuma Ashanty ta koma gefe ta kama barcinta.
*** ****
JIGAWA
Sanye yake da Jallabiya sai wandon shadda a ciki, yasa wata hula da ake kira taɓani kaga hadisi, da ga ganshi kaga Uztas a ƙafa yake tafiya Saidai ɗuk Majalisan da ya wuce zaiyi Sallama har ya isa inda zaije, ya tsaya a ƙofar gida ya ɗauki wayarsa Aitel ya kira waya cikin muryarsa mai daɗi ya ce “Gani a ƙofar gida Zainab”
Yana gama faɗa ya kashe wayar ya mayar da wayar aljihunsa ya zauna akan ɗan icen da yake ƙofar gidan. Yana Zaune ta fito da hijabinta tana ganin sa ta ce “Haba Malam Abdulhamid ya zakayi kazo da yamma na faɗa maka ka ringa zuwa da daddare yafi sirri, yanzu ƴan unguwa su ganka a matsayin wanda zan aura ay sai ka bani kunya.”
Malam Abdulhamid ya kalli jikinsa ya ce “Haba Zainab yanzu me aibu daga jikina”
Ta ce “Kalli rigar jikinka da hula kowa ya gani zaisan ba da kuɗinka ka siya ba, tsaraban makka aka kawo maka”
Ya ce “Gaskiya ne kika faɗa Baban Abokina ne ya kawo min tsaraba, amma ba wannan ba ma, nazo ne naji me yasa jiya baki zo Islamiyya ba”
Ta ce “Haka kawai”
Tana gama faɗa tana kallon wani guri tana murmushi, shima ya juya dan yaga abin da take kallo, Wani Saurayi yaga ya fito daga mota, Sanye yake da wando wanda ƙasan a ɗame yake, Saman kuwa kana kallon gajeren wandon ciki, ya sa wata sarƙa a wuyansa. Kallon ta ya kuma yi ita kuma tayi gurin ta, ta fara kiranta yana binta har suka isa gun guy ɗin, Suna zuwa ta ce “Faisal-Faisal”
Ya ce “Zee kenan kina wuta fa, amma wannan gayen fa”
Ta ce “Malamin Islamiyyan mu ne wai yazo ya duba ko me yasa banzo ba jiya”
Faisal yana jin haka ya miƙo masa hannu ya ce “Hakaramallah Salamu Alaikum”
Malam Abdulhamid ya miƙo masa shima suka yi Musabaha bayan sun sake hannun juna Sai Faisal ya buɗewa Zainab Mota ta shige shima ya zaga zai shiga, Sai ta sauƙe glass ta ce “Bayan Isha ka dawo kaji Malam”
Tana gama faɗa ta ɗaga glass ɗin suka fara hiransu a ciki ba tare da ta duba halin da Malam Abdulhamid ɗin yake ciki ba.
*** ****
LAGOS
Haka rayuwansu ta kasance a kullun Ranan da aka ce Daddynta da Mommynta zasu dawo kuwa tayi Murna ko ba komai tasan zatayi kwanan farin ciki yau.
Samuel da Ruth su suka musu girki tarɓansu ita kuma Ashanty driver ya kaita makaranta. Tana dawowa ta fara cire kayanta tun daga falo, Samuel ya hangeta yazo ya ce “Ke wawiya ce baki san Iyayenki zasu dawo yau ba, idan suka zo suka ganki a haka fa, 16 years amma ba hankali ”
Kallon sa tayi ta ce A ranta “Lalle basu ɗorata a turba mai kyau ba”
Ɗakinta ta shiga taga ɗakin an gyare shi a ɗaga duk abin da iyenta bai kamata su gani ba, tana cire kayan Samuel ya shigo saida ya gama lallatseta sannan ya kyale ta shiga wanka.
Bata wani jima ba ta fito, Samuel ne ya bata kayan da zata saka sannan ya fita, bata wani kwalliya ba tasa kayanta ta fito Falo kafin ta zauna taji horn ɗin mota, alamun driver ya ɗauko iyayenta daga Airport, da gudu ta fita , Daddy ta fara rungumewa Sannan Mommy, Mommynta ta fara kallon ta ce “Kin ganki yadda kika girma kuwa, Lalle na daɗe ban ganki ba.
*Mrs Aliyu ce*_
lιĸe
coммenт
🌐ѕannυ ѕannυ вaтa нana zυwa ѕaι daι adad’e вa’aje вa.✍🏻
[8/5, 9:49 AM] Mim😘: 🌐 _*🇭ιĸιмaн 🇼rιтer’ѕ 🇦ѕѕocιaтιon*_
🌐( _*Kυngιya Daya Taмĸar Dυвυ*_)
Hikmahwritersassociation2019@gmail.com
loadιng………..✍🏻
*🌐ZAMANIN YANZU*
NA
MAIMUNA ISAH MUSA
(Mrs Aliyu)
https://chat.whatsapp.com/GY0EDcNksDC9MQ75Q0HzKu
Marubuciyar:-
INA DANGINA
IZZAR MULKI
JININA
YAK’I A SOYAYYA
AMANATA
FAHIMTA FUSKA
MAIMUNATU
MAHAUKACINA
BILKISU
A MASAURAUTATA
MAI GIDANA
ZAMANIN YANZU
_Wannan littafi na kuɗine, Naira ɗari uku (300) ne, duk mai buƙatan shi, zai tura kuɗinsa ta wannan Account: 0019138715 Maimuna Isah stanbicIBTC, sai ya tura shaidan biya ta wannan number 09034313679_
_Ko Katin MTN na ɗari uku ta wannan Number 09034313679_
_Ƴan Niger kuma zaku tuntuɓi wannan number +227 92 34 33 01_
*Har yanzu kofa a bude take ga masu sharhi ko gyara 09034313679*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Free Page 5-6
Wani wawan mari ya bata tare da miƙewa tsaye ya hankaɗa rai a ɓace ya ce “Saboda da kin ganni a gidan ku kina tunanin talauci ya kawo ni dan na koyar dake, to bari kiji, gaskiya ne ni talaka ne, amma talaucina baikai na saɓawa ubangiji na ba, sannan ki tambayi mahaifinki ya akaiyi nazo dan na koyar da ke, badan kuɗin da yake bani ba nazo nan gurin saboda da na samu lada gurin ubangijina nane, amma ke kina son ki tauye min, to ƙarya kike ni ba fasiƙi bane, kema ina fatan Allah ya shirye ki”
Yana faɗan haka ya miƙe ya nufi hanyar fita ta ɗauki hijabinta ta rufe kirjinta ta kama rigarsa, ta ce “Malam Ina buƙatar ka sanar da ni abin da ban sani ba, nasan baza ka dake ni haka kawai ba, shin wannan abin da na maka na saɓawa ubangijina ne”
Buge hannunta yafi ya fita ransa a ɓace.
Jiki a sanyaye ta shiga cikin falon ta samu su Ruth suna cin abinci Samuel ya ajiye abincin yazo ya rungume yana son ya kai bakinsa kan kirjinta sai ta ture shi, ya ce “Ashanty lafiya kuwa ”
Juyowa tayi ta kalle shi ya hango tafin hannun Malam Yusuf a fuskarta ya ce “Wa ya mari wannan kyakykyawan fuskar”
Ta ce “Malam Yusuf”
Ya ce “A kan me”
Bata ɓoye masa ba ta faɗa masa komai daga ƙarshe ta ce “Yanzu laifi ne dan na nuna ina sha’awarsa, amma ya faɗa min wasu kalmomi da ya bani tsoro cewa shi ba fasiƙi bane, kuma yazo neman lada ne ni zan tauye masa ”
Ruth Ta ce “Dole Malam ya bar gidan nan gaskiya kada ya sake dawowa, a nemo miki wani malamin kawai, taya dan kin nuna kina sha’awansa zan dake ki”
Ta ce “Nasan bazai dawo ba, amma ni zan bishi ina son sanin ma’anan waɗannan kalmomin”
Samuel ya ce “Bazai dawo ba ko ya dawo zan kore shi”
Shiru tayi ta shiga ɗaki ta kulle tana tunanin kalaman Malam Yusuf.
*** ***
A ɓangaren Malam Yusuf kuwa koda ya koma gida ya kwanta Mamakin Aisha yake yi, yarinya ƴar ƙarama da wannan aiki kuma yana matsayin Malamin ta ba kunya ba tsoron Allah, tunawa yayi da kalamanta na ƙarshe da sauri ya tashi ya zauna, tofa kada fa ya aikata kuskure lalle ko dole ya koma gun Aisha yaji dalilinta nayin haka, Anya kuwa jahilcin Aisha bai wuce inda yake zato ba, gaskiya baiji daɗi da ya barta a halin da take ciki ya kamata ko yaya ne yaji uzurinta.
*** ****
JIGAWA
Sai da yayi kwana biyu baije gurinta ba, sai dai a hakan ba ƙaramin ƙoƙari yayi ba domin yana matuƙar son Zainab sosai, Yarinyar akwai ƙoƙari sosai saidai bata da kunya kuma gidan su mai tarbiyya ne, tarbiyyan gidan su da Ilimin ta yasa yake son haɗa zuri’a da ita.
Ita kanta rashin ganin nasa kwana biyu ya dame ta saidai tana ganin sa a makaranta kuma bata isa ta masa magana a makaranta ba.
Yau ya shirya domin zuwa gurin ta, yana zuwa ya ganta a motar Faisal ya ɗauko wayarsa ya kirata bats ɗauka ba sai ta kallo inda yake ta buɗe kodar ta fito Mamaki yayi da yaga Motar Faisal ta tafi ta taho gurin sa, wannan karon ita ta masa Sallama tare da gashe shi, ya amsa Ya ce “Kina fushi da ni ko Zainab kinga kwana biyu ban zo ba, to kiyi haƙuri tuba nake”
Ta ce “Ni ba wannan bane ya dame ni, ya za’ayi a ce a cikin makaranta zaka yarfa ni harda duka kaima ay kasan hakan bazai min daɗi ba”
Ya ce “Haba Zainab kema kinsan ba’a son raina zan miki hakan ba, kece kika tunzurani, bana son ina ganin kina laifi a makaranta, ba’a son raina nake miki abin da nake miki ba amma kinki ji ko dan kinga ina son ki ne, kuma kin sani son da nake miki ba shi zaisa na kyale ki kiyi abin da kike so ba, amma kiyi haƙuri kuma kema ki kiyaye nan gaba.”
Gyaɗa kai kawai tayi ya ce “To ya maganar mu daga kawo gaisuwa kince mu jinkirta ”
Ta ce “Eh”
Ya ce “Gaskiya Zainab ina son aure kwanan na. Ya kamata dai ki duba min, za’a kawo kayan sa rana”
Ta ce “Eh a kawo amma kada asa ranan nan kusa”
Ya ce “Wannan kuma sai abin da iyayen mu suka ce ko”
Ta ce “To shikenan ”
LAGOS
**** ***
A kullun da tunanin Aisha yake kwana da shi yake tashi ko a wani hali take ciki, ya shiga damuwa sosai rashin zuwa ya ganta, da ya ce ya daina zuwa amma yanzu dole yaje ko dan samarwa zuciyarsa Sassauci.
Ita ko Aisha ta shiga damuwar rashin zuwan nasa amma kuma tuni su Samuel suka mantar da ita ta koma musu suna aikata Masha’a.
Yau kan tana cin Abinci Mai gadi yayi Sallama saida ya gaisheta sannan ya ce “Hajiya Ashanty ga Malam Yusuf yazo yana jiranki”
Da sauri ta tashi ta ɗauki hijabi ta saka shi kuma ya juya, Samuel ya ce “Kada ki tafi ko ina ni barin je in same shi”
Ta ce “Wallahi sai naje ay Daddy na ya haɗa ni da shi”
Ya rungume ta a jikinsa ya ce “Baza ki je ba”

Leave a Comment