Books Reviews & FAQs

Dalibina Hausa Novel Complete

[1/29, 11:48 AM] ‪+234 812 621 1372‬: 🕯🕯*DALIBI NA*
1

Sauri sauri yake shirin fita scul badan karyayi lattiba sedan wani dadlili nasa.
mom yau d motarki xan fita yana fada yana futa wai ni yau meyake damunkane mom tafada cikin fada2 kasan yanxu karfe nawa 6:30 Am nasan ko mai gadi baxa kasamu va, mom ina da wani homwrk ne shiyasa yafada yana marairaice fuska ciki shagwaba to kuma vakayi brkfs bafa ohh mom xanyi inaje scul baki ta tabe bata kuma yimasa mgn ba yafita cikin nishadi
tabisa da kallo sann tace hmm (afili) wae yaushe yyi hankali harda wani cewa wae homwrk xeyi kilama wani guri xashi ba scul dinva tayi kwafa sann tace Allah ya shirya ka kamal
====°°°°°°°^^^^^^^^
SPECIAL ONE SCHOOL
Fakin kamal yayi a bakin get yafito yanata safa da marwa kamar wadda ya kai majinyaci hspt yake jiran fitowar doctor, 1hr yashare agurin beji ya gajiba daidai 7:30 am yaji tsayuwar kekenapap ai kuwa seda gabansa yayi mumunar faduwa sana diyar haduwar idanunsu dasauri ta sauke nata tana salamar me napap din cikin 1 sc yakare mata kallo tana sanye da abaya baka da farin hijjabi fuskar nn bbu kwaliya amman sirrin kyanta ya fito ajiyar hrt ya sauke, ta gabansa ta wuce kanshinta ko ya daki hancinsa yadda yakamata lumshe ido yayi ya budesu a karamin bayanta kokuwar cire abayarta takeyi,
cikin sanyinta wann hadaddun hips din nata suka baiyana. masha Allah yace sannan taxame dan karamin farin hijabinta wadda iya tsayinsa kafadarta
dede tashiga cikin scul din shima rufa mata baya yayi yana karewa uni4m din jikinta kallo bbu wata malama ko malami da uni4rm din yakarba kamar ita sekace dan ita akayi cikin jakarta tasa kayan data cire anty!! yafada da dankarfi dan tayi masa nisa juyowa tayi kirjinta ya kalla d sauri ya mayar da idonsa kan beauty pace dinta fuskar nn kamar kulum bbu walwala sede yau har damu ya hango tareda ita kana da matsala ne
eh yace
sann yayi shiru
uhm tace sann ta kalli agogan hannunta
kame kame yanfara yama rasa mexece
umm gud morning
seda tayi karamin tsaki sann tace morng
ammm Anty dama ni jiya ban gane topic dinn bane
cikin isa da nuna maganar tashifa ta gundure ta tace yanxu ya kake son ayi.
a taikaice yace mata sabon bayani
idonsa kar cikin nata yake maganar batayi mmkin shiba dan tasan wadda yafi hk ma xeyi to tace masa amman se drng brk ya shagala da kalon bakin nata da bbu komai se kilin mai
ko janbaki shi betava ganinta tasa ba kajji tace dashi ok yace sauri2 yabar gurin dan ze iya hug nata batare da ya shirya va.
labbansa da suka gama bushewa ya lasa sann yace (sexy Anty ) sunn dayake kiranta inshi kadae ne……….
by
Anty rukie muhammad Halima Auwal
[1/29, 11:51 AM] ‪+234 812 621 1372‬: [12/6, 8:05 PM] Haleema Awwal 👌: 🕯🕯 **DALIBI NA**
2
Itama juyawar tayi dan cigaba da tafiya office nasu na malamai mata taje.
aiko tana xama malamai suka fara shigowa kamar yadda tasaba gaisuwace kurum ke hadasu. daga mornng bata sake cewa komai
=====°°°°°°°°°^^^^^^^^^
Abdul ne ya hango kamal yana xuwa se murmushi yake xabgawa wata uwar ashar yayi na gefansa ne yace kai lafiya da sanyi safiyarnn kake narka xagi kalli cen Bash inji Abdul yana nuna mai Kamal da baki xabura yyi yamike yana mitsitsike ido kode ba dede yaganiba Abdul Kamal nefa shinede inji Abdul.
baki suka sake harseda ya karaso sarai ya kula da kallon mmkin da sukeyi amman ya share sema cewa yyi kurufe wa mutane wnn masan kafin kudoji sukacika bakin tare sukayi dariya Abdulne yace kace mana hk Bashi yace nifa tunda nake bantaba ganinka 10 kaxo skul ba murmushi kawae yayi ya janyomusu wata hirar daga nn suka wuce class
^°=^°=^°=^°=^°=^°=^°=^°

*ss 3A* haka akarubuta a gaban class din.
students ne aketa surutu kasan cewar boys & girls ne kowa da abokin surutunsa wasu grp mata xalla wasuko maza xallah wasu mix mata da maxa.

Kamal wae yau meke damunka ne ya juyo wlh Bash nima kaina bansani ba daga hk sukayi shuru basu sake mgn ba kowa da abinda yake sakawa a hrt dinshi
[12/6, 8:16 PM] Haleema Awwal 👌: ^°=^°=^°=^°=°^=°^°°=^=
turo kofar class dinne yaja hakalin stdnt din kowa yayi gurin zamanshi sann suka mike batare da$unyi mgn ba sema tsit dinda cls yyi ( hk suke gaishe da malamai a skl din) sit, kawae tace cikin muryarta me sanyi snn ta maida hklinta kan buk din hannunta tana kuma naxarin abunda xata karantar dasu.

alamar ido taji ajikinta kawae ta dago aiko idonsa fess cikin nata tabas ya shagala gurin kallon nata. duk da sun hada ido bebar kallon nata ba.
Kamal kenn nataba ( ya salam wnn wani irin yaro ne)
ta fada cikin hrt dinta a bayyane kuma tayi karamin tsaki se itace ta dauke tana idon, sann ta fara abunda ya kawo ta Allah Allah take tabar cls din har yanzu tanajin idanun sa akanta kuma duk da gowar da xatayi se sun hada ido.

kilinn!! kilin aka kada musu brk yyi dede da gamawarta tayi ficewar ta
^°=^°=^°==°^=°^=°^=°^=°
Kamal tashi muje brk no bazani ba Abdul kuje kawai meyasa banajin yuwa kuma koda xan fito banyi brkfs ba to kaxo muje mana no need kuje kawai.
^°=°^^°==°^°=°^°==°=°
*MADAM YUSRA OFFICE*
haka naga an rubuta saman ginin
a hakali yyi knocking door din yesss! yaji buryata me sasa kasala
kirjinshi ne yaketa patt patt!!! haka ya daure ya tura kofan kamar wani mutumin kirki harda sallama yau wata rana da mmki ta kallesa idonsa nakanta cikin idonta yake kalla da alama kukama tayi jiyayi bbu ddi da hannu tanuna mai kajerar dake kallon tata
by
Anty rukie
&
Halima Auwal
[1/29, 11:53 AM] ‪+234 812 621 1372‬: [12/6, 9:28 AM] Haleema Awwal 👌: DALIBINA
3
Zaman yyi amman har yanxu yana sana’ar tasa (kallon ta) meke tafe dakai tace sann ta dago itama tana kallonsa ido ya lumshe snn ya budesu akanta batare da yyi mgn ba ya tura mt exss buk din hannunsa cikin nutsuwa tace inane baka ganeba tana bude littafin d sauri ta dago tana kallinsa(gaskiya bata taba ganin gud hdwrt me kyau kamar nashiva) ya sunn ka tacemasa KAMAL SADIQ IMAM wann sunan tagani a bck din littafin taci gaba da kokanto d shaku anya wnn buk dinsane kuma sunn sane ( kureshi xanyi) buk din ta turomai to read janyowa yyi
bekaranta se sosa keya yake ina wani murmushi itama shurun tayi secen tace inajinka kanaci min lkc ankusa tashi dg brk fa (a xuciyar ta kuma cewa take dama nasan bbu abunda ya iya se iskanci…) fara karantawa yyi tundaga date ko wace harfa binta yake yana fada kamar a bakinsa aka haliceta mmkine yacika ta ( ashe ya iya hk wato shiyasa yake iskacinsa) yana gamawa ta fara masa bayani. saura na yau yace mata
[12/6, 11:56 PM] Haleema Awwal 👌: wann yaro so ya kuremata hakurin da akace sudungayi dasu
kasande ankusa komawa brk ko agogon hanunsa ya kallah yace saura 12mns yanayi mata wani kallo ok kawae tace sukaci gaba amman yaga se ya mutsa fuska take tana dafe kai ga yawan tsaki d takeyi hk lkc ya cika ya fita yana cewa thk u anty itafa mmki yake bata ba kadan ba

=°^=°^=°^=°^=°^=°^=°^=°
tuki yake cikin nishadi yanufi gida yanata murmushi gaskiya sexy anty tana burgeshi ba kadan ba sede yau kome yake damunta oho dede nn gtman ya bude masa kofar faking yyi sann ya fita yana jefa kafa yaji muryar dad nasa yanawa mom fada kamar xe cinyeta.

akan me xetafi scul batare da drvr va kinsan banason hk itade hakuri take basa.
falon ya karaso d salam mom da dad atare suke kallonsa snn suka amsa salamar mom murna fal xuciyarta.
dad ne yace my boy xonn baki ya xuburo gama cikin shagwaba yace dad nifa yanxu babbane
hmmm dadi yace kawae meysa baka nemi drvr ya kaika skul ba.
ba komai karka sake kaji ok kawae yace so yake kawae ya kebe…..
by
Anty rukie
&
Halima Auwal

mun gaesheku masoyanmu Allah yabar LUV
MUAHHH
VRY 1
[1/29, 11:55 AM] ‪+234 812 621 1372‬: 🕯🕯**DALIBI NA*🕯
5
by
anty rukie
&
Halima Auwal

juyowa tayi cike da jin haushi
what tace
yama rasa me xece amman dabara ta fado masa anty dama jiya na manta xobena a office dinki hannunsa ta kalla wadda yake murxawa.
xobe tagani sanye a yatsunsa har 2 sann ta mayar kan face dinsa
dake kallonta yake shiyasa yaga inda idanunta suka kalla
Aunty ba wann bane bafa (cikin wayan cewa karta gano karya yasharara mata) wance lkc da aka badani ne ( wae lkc da akayi masa engmet) shine grlfan dina tabani ya karashe d maraeraece fuka.

dariyace ta kusan kufce mt (amman wann dan latsi da mannin hauka ne bama shi yase mt xoben ba ita tabashi kuma shi aka bayar ba bashi akyiba) da kyar ta matse amman seda murmushi yyi nasarar bayyana murmushin daya jefa *dalibin ta*wani hali.
juyawa tayi kawae ta fara tafiya batare da tace masa komaiba
seda yyi da gaske tukun yasamu kansa da kusa suma yyi da murmushin malamar tasa
shima bayanta yabi tafiya yake amman jiyake kamar bashiba

tana juyawa tafara dariyar mgnar *dalibin nata*

^°=^°=^°^°=^°=^°=^°=^°=
suna shiga office din yafara dubawa kamar gaske har dasu duba karkashi benci, cikin buk, kai ko ena seda ya duba amman bbu (ya xa’ayi bakiyi ajiyaba kuma ka nema
gajiya tayi da tsayuwa dan jiri takeji
seda ta xauna tunkun yace anty magani ba batare data kallesa ba tace to inna gani xan ajiye ma
to yace
harya kai bakin kofa ya juyo anty dagowa tayi batare da tace komai ba
bani no dinki xan kiraki ko kin gani banaso babana yaji ann xoben ya fadi dan xoben demon ne
har xatace baxa ta bayarba taji an ambaci demon 😳😳😳 sunn ta sake nanatawa tana rarraba ido ddine ya kamasa ganin cikin sauki xe samu
eh anty kuma yana da tsada sosae
to..to.. ga no din
baki na rawa ( makar halima ta samu xakkah lolzz) .
^°=^°=^°=^°=^°=^°=^°=^°
10: 30 am
akeyin brk kowa yafita banda Kamal, Abdul nd bash
Kamal ya kwann bana ganinka a online
aiko yau yaxama dole na hau kayi sabon kamu kenn murmushi yy bede ce komai ba
wayarsa ya jayo se what’s app
sexy anty sunn da yyi savng dashi kenn aiko tana online

 

tunani take tana adu’a Allah yasa yagani karya gayawa babansa
tadan kunna data ko xata rage mata fargaba tana budewa
taga new no.
slm
tace wslm
y kke
sherewa tayi taki bada amsa
yaga anduba amman bbu amsawa
sake cewa yyi wnn xoben fa… yatura
nn dann ta turo me da amsa
angani a ina
seda yyi dariya sann yace
ashe dama shine a hannuna ban kula ba
wann ta tura mai
😡😡😡😡😡😡
srry anty.
ajiyar xuciya tayi snn tyi hamdala ta kashe data taci gaba da aikin gabanta dama bayan fitarsa seda ta buncike ko ina shine yaxun take gyarawa
^°=^°=^°=^°=^°=^°=^°=^°
3 week’s ltr
*BATA SAUYA XANIBA*
tsakanin dalibin da malamar.
duk safiya tana zuwa skul dashi take fara cin karo
haka yakan zuwa yin extra lessn
yana yawan yi mata texts da what’s App aman bata kulasa shi kuma befasaba
mom kuma ta dage setaga meya sauya mata da dan kara karfafa gwuwarsa.
^°=^°=^°=^°=^°=^°=^°=^=
*S.O.S COLLAGE*
7:30 am turus ta tsaya sanadin rashin ganin *dalibin nata* a endda yasaba xama snn taci gaba da tafiya tashiga xancen xuci ko yau yyi latine wata xuciyar tace inkuma bashi da lafiya fa gabantane yyi mumunar faduwa wata xuciyar tace mata to me ruwanki inbashi da lafiyar.
a bayyane tace koba komai *DALIBI NA*ne kai tsaye class dinsu ta shiga tana baxa ido bbu kowa se wasu mata 2
office dinta ta shiga takasa komai jikinta na bata futinann *dalibin na* bbu lafiyane
^°=^^=°^°°=°^^°==°^==°=
2:00 pm
tofa hankalinta ne atashe anya lafiya
daxu data shiga clss dinsu bayann har fan dinsa bata ganiba (bash Abdul) yanxun ma seda dalibai suka gama wucewa bbu shi
sosae ta damu wae saboda shidin dalabinta ne injita fa ( muko mukace anya kuwa)
^°=^°=^°=^°=^°=^°=^°=^°
Kamal yana kadonsa akwance ga drf daure a hannusa baci yake mom ce gefansa se sintiri take dad kuma zaune gefan dan nasa ya kafesa da ido.
12 mnz ltr
ya fara bude eyes nasa a hankali harya budesu tar kan mom murmushi yyi mata dasauri ta karasa dad ma da sauri ya matsa gurin sa cike da tausaya wa.
yajiki sukayi masa duka ya amsa da yasami sauki abba ya mike ina xuwa to dukace.
mom kamal yace na’am ta amsashi da basa duk wani nutsuwarta menene
karfe nawa yace mata
3:00 ya salam yace yana kokarin mikewa kamashi tayi ta kwantar ina xaka
xanje naganta
wa!!!😳 mom tace
mom yau inban ganta ba mutuwa zanyi mom idanuna sun shaku da ganinta hanci yana muradin jin kanshinta dan Allah mom karki hanani
mmki ne yahana mom motsi. hanunta ya kama ya daura dede hrt dinsa mom duk buguwar xuciyata ita nakeji .
se lkcn tasamu bakin yin magana wacece hk Kamal.
Anty yusra yace batare da shaku ba ko darr!!!
👌 FASAHA WRITERS
4r cmt
08161594233

 

1/29, 11:59 AM] ‪+234 812 621 1372‬: 🕯🕯 **DALIBI NA*🕯
6
by
Anty rukie
&
Halima Auwal

Wace ita kuma a ena take.
antyn muce a skul ya shagwabe fuska, mom zatayi mgn kenn sukaji salamar dad.
gurin Kamal yyi yana daura hannunsa kan kumatunsa masha Allah xxxabin ya sauka yanxu meke damunka yafada yana kallon fuskar sa kamal mom yake kallo yana mata mgn da ido ( ya fadawa dad abinda ke damunsa ko a’a) kai ta girgixa mae alamar ah’ah
ya kamo hannun dad din yanacewa dad na warke jiki nane bbu kwari kawae
to Allah yakara sauki dr kabir yace bakayin ishashan bacci kuma kana yawan tunani ga rashin cin abinci
Kamal gayamin meke damunka nayi maka alkawarin da yardar Allah se yadda karfina ya kare.
sake kallon mom yyi ido ta kiftamai karaf suka hada ido da dad dariya ma tabasa seda ya gama dryar sann yace shere mom dinka gayamin kaji
bbu komai dad
harara dad a antayawa mom murshi kawae tayi ta juyar da kai gefe.
to ni xan leka office Allah ya kara sauki
amin suka hada baki.
har dad ya kai bakin kofa Kamal ya kirasa yajuyo Kamal yace dad ya mgnarmu ta rann
wace mgn kenn da yanemi karin haske seda Kamal ya kali mom wadda ta xuba mishi ido tanason ji me xece murmushin mugunta yayi sann yace yana shagwabe fuska gurin cukunka nn ( budurwa) dakace xamu 😳 dad yace ni Kamal mukayi hk da kai yafada yana kallon mom datayi cikin2 da fuska dariyar Kamal ce tasa mom ta gane tsokanarta yake dad kuma dariya yyi
sann yyi fucewarsa dan inya biyewa yaro tofa baxai fittan ba

mom kuma harar sa tayi wlh Kamal ka mae dani kakarka baka da lafiya se shegen jan mgn murmushi yyi
xe sake mgn mom ta katsesa da kayi bacci inka tashi xamuyi manar to yace amman shifa beso hk ba
mom kiyimin alluran abacci inba hk ba tunaninta xanyi tayi……
^°=°=^°=^°=^°=^°=^°=^°=
yana shigowa Office din kai tsaye gurinta ya nufa ya dugusa a gabanta snn ya rugo yatsunta yana murxawa ahankali wnn kallon nasa na gurulla yake mata baki ya turo yana yimata shagwaba snn yace anty bani da lafiya shine bakixo dubani ba……. xubur ta mike.
innalillahi wa’ena illaihirraju’un take ta maimaita wa seda taji ta nutsu tukun tace to ko da gaske bashi d lafiyar ne ko kuma dan ena tunaninsa ne bacci ya kamani ah’ah dama inkasa abu a ranka kana mafarkin sa
gefanta ta kallin samira daketa sharar bacci mukewa tayi lkc
2 :00 pm alwalla tayi sann tafara nafilfilli
^°=^°=^°=^°=^°=^°=^°=^°

dan Allah Kamal kaci ko kadanne.
mom daci yakeyimin baxan iya ciba to naji xakasha tea ah’ah mom ni kibarni kawai naje skul nayi hakurin daxan iya mom kiji tausayina wlh nufashina ji nake kamar wuta nake shaka ena futar da garwashi ninasan ina ganinta xan warke harma naci abinci
tunda ya fara mgn takeyi masa kallon tausayi tabbas dan nata yagamu da rudani to naji inkaci xan barka kaje ka ganta a sukwane yamike kawo abinci inyi sauri kinga sena dawo da wuri abinci tamika masa kwalla mom take gogewa dolle tanema masa mafita baxata jure ganinsa cikin wnn yanayi.
mom to ban tea dasauri ta sauke ganinta kan kwanun 😳😳 harka cinye kai ya daga mata sauri ai nake bani tea din mika masa tayi snn tace kaxaya ya huce kaji….. ai bata garasa ba taga harya kai baki yana kwankwada qut.. quttt kawai kakeji mom na shanye bakaji xafi bane tean fa da xafi ai mom bekai rabin yadda xuciyata takejiba (Allah sarki 😰) fadawa tayi duniyar tunani to yanxu inna barshi yatafi mexancewa abbansa kuma ma shi kanshi jikinsa bbu kwari… xantafi mom ya katse mt tunani to tsaya nayima alurar kara karfin jiki to mom kiyi sauri ji nake kamar kawae nagani a skul nayyi msng ma ganinta yafada yana lushe ido shashin jadda walin surarsa ake gani cikin hrt dinshi gadon mom ta hayowa tayi kan gadon to gyara a ena xanyima.
kiyimin ko a enane amman banda ido saboda karnaje kuma nakasa ganinta kinga ai ba kanta kenn ( cikin xolaya) ayya shi ko yana ciwo hkan be hanasa wasa da iyayen nasa
murmishin tausayi kawae a hannunsa tayi masa kafin tacire alluran harta fara aiki (allurar bacci) idonsa ne yake lumshewa harya rufe ruuf
m..o..m xan..tafi..naganta….. besake magana ba bacci yayi awan gaba dashi mom shuru tayi tana kallon sa da tausayi hawaye ne suka xubo mata snn tce ALLAH YANA TARE DAKAI. fallow ta sauko ta xauna jiki bbu kari ta raffka tagumi ko itama hk takeji ko shikadai ne gaskiya ma shika daine yakeyi ai da itama ta damu dashi da tuni taxo tun jiya.
Allah ka jadoranci al’aburanmu ya Allah kada ka barmu da wayonmu ko iyawarmu Allah ka iya mana da iyawarka sann tace amin (nima Amin)

^°=^°=^°=^°=^°=^°=^°=^°

*S.OS. COLLEGE*

6:49 am yau ta karaso amman taba shida cikiba daga grt ta tsa idanunta kamar su xaxxago dan duban hanya inkuwa motace harse taga ta wuce skul din take cire rai shine har 8:00 tana tsaye sede bbu alamarsa hankalinta ya kasa kwanciya tofa ta gasgata mafarkinta na jiya yaron nn bashi da lafya da gaske ta fada a fili tsaki taja toni yanxu yaxanyi naganshi kokuma abokann sa xata babbaya dan yau sunxo xucyarta tace a matsanyinki tawa malamarsa mana tabawa kanta amma cike da jin haushin shashin xuciyarta da tayi mata wnn silly question din snn ta karada ai ko bakomai shi *dalibi na*ne
Office ta wuce
^°=^°=^°=°°^=°^°=°^°=°^°

11:3am
sauri take xabgawa burinta kawae taje ga class nasu.
da tayi niya takirashi kuma se ta fasa tayi hk yafi sau shirin masaki amman se takasa ta hau onlin ba tun shekaran jiya rabonsa da hawa.
bayan ta sun gaisa ta basu umarni su xauna ta kalli class din snn tace yan class dinn kuna da wasa da karatu
wata yarinya ta tasa ke meyasa jiya baki xoba Anty jiya naxo ( 😃😃😃 ohh su anty xa’ayi dabara ) to xauna kai tashi yaron ya mike cike da ladabi meyasa jiya naga bencin nn mutum 1 bayan 1 in 2 kuke xama waye bexoba eh to gaskiya jiya kowa yaxo a bencin nn sede wancen benci kike fada ya nuna nasu Kamal.
wayyo dadi taji ganin dabararta ta tayi ( dama ya xatayi tabya kai tsaye 😷) u tacewa Abdul ina wadda kuke xama tare dashi yaje Ayya bashi da lafiya ne dasss!! girjinta yyi snn tace meke damunsa cikin halin ko inkula axahiri amman a badini ita tasan yadda taji xxxabi yace
ayya Allah ya kara sauki amin sukace
wace inguwa yake
hotoro ah ashe nnne bbu nisa.
ai gidansun ma ba boyayye bane inkice gidan Alhj na Allah harcikin gidan xa’a kaiki cewar wata yarinya sosar taji dadin addrs din amma secewa tayi tabayyarki akayi srry anty inji dalibar bata tankataba ta mayarda hankali kan aikinta.
^°=^°=^°=^°=^°=^°=°=^°=
duk da kasancewarta bakuwa hk besa tasha wa hala wajen samun gidan ba.
kai kai wae!!! lallai nera tayi kuka yayi gina wann gidan
baki ta sake tana ganin kmar ba’a 9ja take ba.
sann tafara tantama anya bagidan yan mafiya bane kada a tsuken jinina.
sau 3 tana sake tabbayar gidan Alhj na Allah
kuma aka tabbatar mata nn ne
da bismillah ta tura karamin grt din saura kadan tasume saboda wani jimgegen kato mutum da suka hada ido dashi kamar ta koma sekuma ta maze ciki tashiga hy!! taji wata katuwar murya tace……..
MUNA KAISHE KU MASU KAUNARMU
4r cmet
08161594233
[1/29, 12:02 PM] ‪+234 812 621 1372‬: 🕯🕯** DALIBI NA*🕯
7
by
anty rukie
&
Halima Auwal

cak ta tsaya wani gumine ya karyomata tundaga saman goshinta har kan hancinta

katon mutumin yayo kanta wayyo Allah na take fade a hankali duk adu’ar data xo mata baki yi take
ena xaki kuma gunwa kika xo
in..ni..ni.. gun yaron gidan naxo wakenn wae.. seda tayi jimmm snn ta tuno sunn Kamal
kafin yasake mgn ta rigasa da nuna I.Dcrt dinta snn ta dora da cewa ni malamar makarantasu kuma naxo dubashine se wani kif2ta ido take I.Dcrt din yakarba yagama dubawa snn yabata.
karbatayi snn tace ta ina xan shiga muje yace da wnn big voice dinn nasa me sata karkarwa
aiko seda ta firgitan snn tamara masa baya

^°=°^°=^°=^°=^°=^°=^°=^
mom ta lekasa be tashiba sann ta sako fallow ta xauna tayi tagumi tana tuna inya tashi rikicin daxasu sha.
salama kafin ta ammasa har anshigo
cike da kunya ta karaso fallow wani sanyi da kamshine suka kaiwa bular hancin ta shawagi kai jama’a kudi na enda suka ji fallow kamar a gidan shugaban kasa kake.

mom ce ta katse mt yabon irin magudan miliyoyin da suka tafi wajen gyara wann bban fallow me kama da wata karamar unguwar tsabar girman fallon.
shigo mana taji muryar matar tana cewa cikin kunya ta karasa akan cft ta xauna snn ta gaida mom cikin ladabi ( tabbas yarinyar ta burge mom kuma taji tana sonta) mom ta amsa gaisuwar tare dayi mata tayin kujera ( kunyar mtar ne ya dada kamata sosae) a’a ki barshi ma nn yyi.
kowa yyi shuru mom na jiran tafara gabatar da kanta ita kuma batasan me xataceba.

mom ce tace yan mt daga ena ??
seda ta sake sunkuyar dakai snn tace ni malamar su Kamal ne shidin *dalibi na*ne ayya sannu da xuwa bari a kawo miki ruwa saurin cewa tayi ah’ah da kin barshi yanxun xan tafi daman hanya tace kuma shine nace bari nayi masa yajiki.
mom tace a’a yan mata ai baxa’ayi hk ba kiran sunn yar aikin take HALEMEE!! munyi bakuwa aiko nnda dann aka cika mata gabanta d su kayan ci dana sha amman bbu abinda ta iya tabawa se wani noke kai take kamar wace taje gidan surukanta.
bismillah mom tace to tace cikin kunya snn dakar ta iya shan ruwa shima kurba 1 tayi.
mikewa mom tayi bari na dubosa koya tashi daga bacci to tace
^°=^°=^°=^°=°^=^°=^°=°^
aiko mom na shugowa suka hada ido ka tashi tace
eh kawae yace shi ala dole fushi yake
kayi bakuwafa daga skul dinku mom kice bacci nake ya fada yana hade rai kallonsa tayi aikon baka isah ba ni bana karya kuma vaxan fara dan kai ba wuce muje mom jiki na fa bbu kwari to bari nace ta shigo bata jira mgnarsa ba tayi ficewar ta kwanciya ya gyara yana tunano antyn su a bayyane yace tunaninki yagama ilatani dan Allah kixo gareni ko kwanyata xata huta.
da murmushi mom ta sauko sann ta tako har gabanta tashi mushiga yata yatashi ah’ah ki barshi kawai
kin taba gani anxo dubiya kuma bakaga maralafiya ba tashi muje ki karasa ladanki batason yawan musu bare da manya dama gata da sanyin hali.

to kawai tace mom ta riko hannunta suka hau sa dakin da yake suka tura.
da sallamar su suka shiga itade kanta a kasa da sauri ya xabura jin muryarda meyi tsanmani ba.
hada ido sukayi da sauri tayi kasa dakai aifa ya hau sana’ar tashi (kallonta) cikin shauki da shiki ga mmkin da yake ashe xata xo dubasa nnda nn farin ciki ya mamaye sa
a dan kallon da tayi mai taga ramar da yyi Allah sarki tace aranta Allah ya vashi sauki
mom ta shigowa tace tunda ka tashi bari na kawoma abbinci ta fice.
shuru yyi itama hk kanta de na kasa sabanin shi da yake xuba mata idanun sa ji yake kamar…..

👌👌👌
MUNA KAUNARKU MUMA ALLAH YABARMU TARE
08161594233
[1/29, 12:05 PM] ‪+234 812 621 1372‬: [12/10, 8:51 AM] Haleema Awwal 👌: 🕯🕯**DALIBI NA*🕯
8 to 10
by
Anty rukie
&
Halima Auwal

ji yake kamar ya curo idanun ya manna jikinta koya samin sauki yadda ya ke ji.
lips tana yakai gani seda ya lumshe ido snn ya budesu ka fuskarta gaskiya yyi missng ma ganinta sosae ba kadan ba., amma mmkin sa shine beta tunni xata xo.

dagowa tayi aiko suka hada ido wnn wani irin *dalibi* Allah ya hadata dashi kallo kamar yasamu sabon abu karamin xaki tayi snn tace ya jikin naka wayyo ji yayi kamar ya sume dan yadda muryarta ta doki dodon kunnen sa.
wann karon ba ruwan kasane ya kone ba hata kwanyarsa tsotsuwa take
hankalisa dayake shirin xuwa shawagi ya damko snn ya samu bakin mgn.
Alhamdulillah yace to Allah kara sauki amin yace har yanxu idanunsa na kanta (wani irin kallo ne wnn 🙄🙄 mlm)sema gyara kwanciya dyyi Anty yace ciki wata murya me nunin da galaubaituwa, azamtuwa idanuta da dago wnn buskarde ita wato mara walwala girrrr… mom ta turo kofa yau Kamal ga abincin nn maxa jekayi brush tukun to yace
hira kadan suke tabawa da mom cikin hirar ne mom ta tabbayeta sunn ta hakan yasa ta gane wnn anyn sune haryaga cin abinci be saniba saboda sauraro hadaddun duk wata kalma da takecewa.
mikewa tayi cikin sanyinta xan wuce jiyayi kamar ya riketa yace bbu inda xata to harxaki wuce eh tace snn ta dubi kamal wadda tun xuwanta yaki yabama idonsa hutu. Allah kara sauki tace shima Amin yace. hannunta mom takama suka sauka kasa kamal dake biye dasu bayanta kawai yake kallo lada mom ta mika mt saida ta rusun tkarba na gode Allah kara arxiki.
hr sukayi mt rakiya se da ta juyo xata shiga gida taga kamal batayi mmki ba.
^°=^°=^°=^°=^°=^°=^°=^°
[12/10, 10:49 AM] Haleema Awwal 👌: da dan wakar sa yahau dnng mornn dad ah kamal lallai jiki yyi kwari wann waka ai semuje stdm a buka mana nasan ba karamin suna xamuyi ba dad yana fada yana kallon dan nasa dake ta murmushi hhhhhh sukaji dariya mom ai wlh kafin kufara wakar mutann gunma guduwa xasuyi dariya dukansu sukayi
kamal bade makaranta xaka ba eh mom cen na nufa harara ta antaya masa snn ta bbu inda xaka kamal kallon dad yake yaji mexe ce yawani shagwabe fuska
mmn kamal ki barshi yaje mn waima da dabaya son xuwa bake kike tada hankaliki kan seyaje ba shine yanxu kuma yana so ke xaki hanasa xuwa.
bbn kamal bafa hanasa nayiba baka ganin bashi da lafiya ne kuma befa gama warware wa ba
hakane to yanxu ka barshi xuwa gobe ko jibi base kajev duk da besoba amman ya daure da cewa to Allah ya kaimu mom da kali dad shima ya kalleta Kamal na basu mmki sabon halin da yake kwann Allah yasa ka daure da hk inji mom murmushi yyi dad kuma yace amin.
yana gama brkfs yyi dakinsa wayarsa yakunna kwannta biyu a kashe (maxa anji jiki wa yake ta waya 😀)
no din sexy anty xe kira yaji muryarta da kuma yataje gida jiya Allah yasa ta dauka yake fata
°=°^°=
tana office dinta axaune ta kasa komai ko yanxu ya jikin nasa ko ya samin sauki oh kai ko kiransa xatayi tsaki taja me sauti
wayarta ce tafara kuka tana neman agaji cikin gaggawa ganinta ta sauke kan wayar *DALIBI NA* tagani rubuce kan fuskar wayar seda takusa katsawa tukun ta daga
yanaji andaga yyi ajiyar xuciyar harda su gyara kwanciya ya jayo fillo ya daura kan cikinsa….
sallama tayi seda ya lumshe ido snn ya amsa mata ya jikin naka dasauki kinje gida lafiya lafiya kalau tace
shuru yayi yana yaki da kwayonin mutuwar jikin da muryarta tasa masa.
xanje class se anjima bata jira cewar komai nasaba ta katse wayar
^°=^°=^°=^°=^°=^°=^°=^°
*ya dora daga inda ya tsaya*
Alhamdulillah kamal jiki yyi sauki amman seda yyi sati tukun mom ta barshi ya fara fita skul yadda yasaba yajirata a bakin grt hk yakeyi taxo ya jero da ita inka gansu zakayi tunani tare suke xuwa bata kulasa daga gaisuwa shikenn waya kuwa tun ranar nn basu kumayi ba sede chrt shima iya kaci tace masa yajiki bata sake kulasa acewarta kar *dalibin na*ta ya rainata dan taga bata idone dashiba.
kamar yadda ya saba hk yyi buk dinsa ya dauka yyi fucewarsa daga clss kai tsaye yyi Office dinta yyi da alama yau yan iskane agaban goshinsa rigimar da ba’a taba ba kwana 2 yau ta motsa dan kuwa wandon nn an wani xxxogo dashi har rabin duwawu qawani katon eyegls dayasa amfa bakaramin kyau yyi masaba yawani sa hannun ya tattaro kasan wando ya rike se wani shegen tafiya yake.

yana shiga ofc din nata ya tura kallo daya tayi masa ta juyar dakai taci gaba da abunda takeyi ( yau sun waiwayo sa kenn tafada a ranta) saman benci inda take rubutu ya dare yadda yake wani ya mitsa fuska yasata murmushi da abin yyi masa kyau.
tasake kalkonsa ta kasa taga wando yawani xxxago.
me makon abin yabata haushi dariya ma yabata sosae take kyalkyala dariya baki yaske yana kallonta…..

Leave a Comment