Books Reviews & FAQs

Nima “Ya Ce Hausa Novel Complete

*🅱RILLIANT WRITER’S ASSOCIATION*🖊
_{pens of freedom,home of exceptional and magnificent writer’s}_

🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🌷🌷🌷🌷🌷🌷
*NIMA ‘YA CE*
🌷🌷🌷🌷🌷🌷
🌸🌸🌸🌸🌸🌸

~sensational Heart touching story~

*WRITTEN BY*

*LEEMA*

_DEDICATED TO KANO STATE_

*The whole book is dedicated to KANO STATE for their heartfelt support and contribution towards president MUHAMMAD BUHARI by re-electing him to retain his seat as the president of Nigeria for the second time,KANO STATE with the highest number of vote”ONE MILLION,FOUR HUNDRED AND SIXTY FOUR THOUSAND,SEVEN HUNDRED AND SIXTY EIGHT{1,464,768} KUDUS TO KANO STATE CITIZEN’S👍🏻*

 

~Assallamu alaikum masoya LEEMA,masoya littafin LEEMA na sake dawo maku da wani sabon littafi Mai cike da tsantsan tausayi,wahala,q’uncin rayuwa,yaudara,soyayya,nadama,son zuciya da sauran su,duba da rayuwa ta yau da kullum yasa na zakulo wannan labari wldomin ya zama darasi ga al’umma NIMA’YA CE yasha banban da sauran littafan dana rubuta a baya da fatan zaku karbe shi kuma ku fahimce ni ,,naso fara littafin INDO A SOKOTO,Amma Allah bai nufa ba saboda wasu dalilai,Asha karatu lafiya~

LITTAFAN MARUBUCIYA

WATA RAYUWAR
QURUCIYAR JUMMAI
RIKICIN AURE NA
IYA KUƊIN KA..
HISHAM NAWA NE
NASREEN
NIMA ‘YA CE LOADING..

 

~🅿1-2~

 

Kyakkyawar yarinya ce wace ba zata wuce shekaru tara ba ke tafe cikin uniform d’in kwalli primary school dake cikin garin Kano,daga ganin yanayin tafiyar ta mai karatu zai san ta kwaso yunwa banda rana da ake kwala wa hanunta rike da jakar buhu wanda ke dauke da littafai biyu kacal sai pencil, ƙafan ta kuma silifas ne wanda ya cinye alamar ya sha wahala matuƙa a ƙafar wace ke sanye dashi,tafiya mai tsayi ya kai ta aunguwar tukuntawa ,da sallama ta shiga gidan nasu wanda aka fi sani da “GIDAN KAZO NAZO” ,amma babu wanda ya damu da amsa sallamar nata wanda idan da sabo ta saba,daga masu shan sigari,yan caca,Yan daudu sai d’an agunda mai gurmi yana nashi aikin a gefe wasu daga cikin mazauna gidan na cashewa yayin da abokan dadiron su na masu ruwan kuɗi, taja wani dogon tsaki wanda ya zame mata jiki a duk lokacin data dawo daga makaranta abinda take fara cin karo dashi kenan a cikin gidan nasu,haka ta rinka ratsa mutane har ta kai d’aki mai number goma sha huɗu wanda shine nasu,da sallama ta d’aga labulan d’akin amma sai me!

Wata farar mace mai matsakaiciyar jiki,kyakyawa zaune daram saman cinyar wani jibgegen mutum irin manyan alhazan nan ne”tsawa ta daka mata,don uban ki bana hana ki shigo wa d’akin nan idan ina tare da baƙi ba..?,don tsabar iskanci hadda wani sallama kamar abun kirki!

Alhajin ya shafo fuskar ta,habba babbar yarinya menene na b’ata ranki akan wanan,ita kuma yarinyar daga kika samo ta..?,cike da barikan ci take magana tare da ƙara lafe wa a jikin Alhaji Habu’uhmm alhaji na kada ka damu da ita nan makwabta take kayan wanki aka aiko ta ɗauka kada ka damu,washe baki yayi ahhh na fahimta.

Baby dake rak’ube jikin kofar d’akin ta shiga sharar kwalla jin an kira ta da ar aiki mai zuwa kwasar wanki,nan ta duke saboda yunwa dake barazanar tsinke mata hanji,magajiya ta fito daga banɗaki hankalin ta na kan waya da take dannawa da alama sak’o take karanta taci karo da ƙafar mutum,cike da masifa ta d’aga ido karaf cikin na baby’matsiya ciya haihuwar asara mai baƙin hali yau kuma mugunta naki a kaina ya sauka..?,banza baby tayi da ita,dama nasan ba zaki amsa ba ai miskilan banza kawai,dama ke nake jira yau baki kyara mun d’aki ba kika fita yana can yana jiran ki.

A wahalce ta d’aga dara darar idanun ta uwar masu gida(suna da kowa ke kiran magajiya dashi kenan a gidan)yanzu na dawo daga schol ko abinci ban ci ba bare nayi sallah kuma koda na fita kina tare da baƙo,wanan keta shafa haihuwar asara har wani sallah za kiyi idan banda kinibibi wa zai amshi sallar a gidan karuwai..!, Nayi gaba idan kinga dama kya biyo baya,jiki a sanyaya baby ta Mike said d’aki Mai number ɗaya wanda shine mallakin magajiya kuma shi ɗaya ne ciki da palour a cikin gidan malale da ties a hanzarce ta kya kamar yadda ta sama ta kunna turaren wuta tare da jawo d’akin,gefe ta koma ta dungule tana tunanin rayuwar ta,ita dai taso wa tayi taga kanta a gidan kullum da safe sai ta gyara dakin uwar masu gida,uban masu gida(shugaban y’an daudu),sai dakin da take kwana (watau d’akin ammie),kullum safe sai ta wanke toilet din gida wanda shine kwara guda ɗaya tal,snan ta kai ma uwar masu gida ruwan wanka,uban masu gida da ammie,duk wanda ya tashi ita yake aike sayan sigari,goro,cingam,da sauran kayan ciye ciye kullum safe mutanen gidan wanda kowa zaman kanshi yake zai ci gaba da harkokin shi babu ruwan wani da wani a hankali zuwa rana ko yamma gidan zai shiru kowa ya kama hanya zuwa neman abinda zai tallafi kanshi kuma ya biya uwar masu gida kudin haya.
Akwai ranar da ta samu ammie lokacin tana cikin farin ciki ta roke ta alfarma tana so a saka ta a Makarantar boko,ranar tasha ɗan banzan duka sai da wasu suka tausaya mata a gidan,daga baya kome ta gani da safe ta gefa mata Naira dubu wai taje ta shiga makarantar amma ta sani wallahi ko Naira ta ba zata sake bayarwa ba idan ta gaji da wahala ta bar zuwa,cike da zumudi ta fito amma bata san ta inda zata fara ba ta hadu da wasu yara da alamar makaranta zasu,tana ta binsu a baya har ɗan agunda primary school da tambaya aka nuna mata ofishin shugaban makaranta,ta sanar da ita abinda ya kawo ta dariya sosai shugaban makaranta tayi tana mamaki yarinya wacce ba zata wuce shekaru takwas ba wai tazo shiga makaranta ce maka tayi ta dawo tare da iyayenta,ai nan ta saka kuka tana faɗin bata san iyayenta ba taso wa tayi taga kanta a gidan kazo nazo dake hotoro,kome head mistress ta gani tace menene sunan ki..?,Baby..!,Baby ai ba suna bane,tace nima haka na taso naji ana kira na’ok sunan baban ki fa..?,nima ban sani ba sai in za’a saka baby ammie sunan wacce nake wurinta,ok yayi kyau yanzu zaki bada kudin PTA Naira dari biyar,sai ɗinkin kayan makaranta da takadu za’a saka ki aji ɗaya,ta ciro Naira duba ɗaya da ammie ta bata tare da miƙa ma head mistress rubuta sunanta akayi cikin wani register tare da cika wani da form,waya ta d’aga ta Kira wani mallami ba’a ɗauki lokaci ba ya shigo, cikin harshen turanci tace mall.sani ga sabuwar d’aliba ajin ka nake so a saka ta primary 1c,ga Form nan na cika komi sai a rubuta sunanta a cikin register,ta kalli baby ki tafi gida sai ki fara zuwa gobe idan ya nuna maki ajin yanzu,GODIA sosai baby tayi cikin harshen turanci head mistress ta umurci Mallam Sani da yabi baby a baya ya ga gidan da zata kuma ya samu mata information akanta kafin goben.

Baby bayan taga ajinta ta kamo hanyar gida cike da murna Mallam Sani na biye da ita har ta shiga,ya samu wurin mai shago ya tambaya nan ko aka faɗa masu komi a kanta tausayi sosai ta bashi tun a nan ya buga ma hajia Balki waya itama ta tausaya mata kuma ta kudiri niyar taimaka mata sosai.

Da safe bayan ta gama aikin da take yi a gidan ta kama hanyar makaranta uniform da takadu hajia Balki ta bata tare da mata alkawarin taimaka mata iya karfin ta,cikin nasara ta fara karatun tana gane wa sosai babban kalubalen data fara fuskanta shine yadda ɗalibai suka mayar da ita abun tsokana a cikin makarantar suna kyamar ta bata da halin zama inda suke sai an tashi a bar mata wurin,idan cikin aji ne bamai zama tare da ita,wata rana da abun ya dame ta take tambayar wata zainab ne tayi masu suka tsane ta a Makarantar sai cewa tayi ai an faɗa masu bata da Baba,Kuma mamanta karuwa ce,tana zama a gidan karuwai don haka itama karuwa ce idan suna magana da ita zasu zama karuwai,maimakon ranta ya ɓaci suka ga tsantsar farin ciki dauke a fuskarta tana faɗin da gaske ammie itace mamata..?,bata tsaya an tashi ba ta isa gida dai dai ammie tayi wani new catch young alaji ta Fado d’akin a guje ta rungume ammie tana hakki,da gaske ammie kece mama ta..?,cike da mamaki saurayin ammie ke kallon ammie da baby,ITA kuma ammie tsantsar tsoro ne a fuskarta,tsaki yaja ya fita daga d’akin,wawan mari ammie ta wanke baby dashi tare da haɗa kanta da bango tana bugawa da ƙarfi,tayi wurgi da ita wace tana kwallo da ita shegeya haihuwar asara yau sai kin bar gidan nan wallahi don na taimaka ina zama dake zaki yanke mun hanyar arziki a bariki!!!

Yan matan gidan,da yan daudu sai gulmar ammie suke suna dariya ƙasa ƙasa domin haushi take basu,Magaji da taga ammie na ƙoƙarin yin kisa ta janye ta zuwa dakin ta,haba ammie kin san fa kina da mahassada sosai a gidan nan menene na tara wa kanki jama’a akan wanan shegeyar yarinyar,kawai ki manta da ita shawara ɗaya zan baki daga yau ki hana ta zuwa makarantar shike nan an huta.

Tun daga ranar ammie ta hana baby zuwa makaranta kullum itace shara,wankin under Wears na ammie,gashi bata bata abinci isashe kamar lokacin farko,shiru shiru hajia Balki taga an share sati biyu baby bata zuwa makaranta ta tura Mallam Sani gidan ya gano ko lafia,nan magajiya da ammie suka ci mai mutunci,barazana ya masu akan zai kai karar su wurin hukumar kula da hakkin dan Adam shine fa suka tsorata ammie tace gobe zata ci gaba da zuwa,shine baby ta samu damar komawa schl yara kuma basu fasa zagi da hantarar ta ba saboda haka nema ta kama kanta kullum a ƙasa take zama sai mallami sun shigo ta hau benci har ta samu nasarar cin Jarabawar shiga primary 2,da yake tana da kokari sosai ta iya rubutu da karatu gwrgwado hajia Balki tace a maida ta primary 3 saboda shekarunta tara kenan,komi ya taso na makaranta hajia Balki ke mata har lokacin da ta haɗu da hatsari mota Allah ya karbi abun shi,rankwashi da aka zabga mata ne ya dawo da ita hayacin ta don ubanki shiga ciki kici abinci ki gyara d’akin cewar ammie,jiki a hanzarta ta dauki sauran take away na tuwon semo da miyar egusi ta tutura sanan ta gabatar da azahar da la’asar ga magrib ya gabato,babban katifar ta fara gyarawa sanan ta kwashe tarkacen kayan ammie data cire ta share carpet din ta goge kayan kallo dai dai an kira sallah ta gabatar duk da bata san kome ake faɗa cikin sallar ba amma bata bari ya wuce ta tun lokacin da mallama mai IRK ta faɗa masu wanda baya sallah makomar shi wutar jahannama ta rike sallah a kullum addu’a take Allah ya kawo masu sauyin rayuwa ya shiryi ammie duk da ƙarancin shekarunta tasan sakon Allah ake aikatawa agidan,mallama na faɗa masu caca haramun ne,shan giya ko taba haramun ne,keb’an cewa da namiji haramun ne,shiru shiru ammie bata dawo ba ta dawo kofar dakin ta zauna tana kallon yadda ko wace macce ta ɗan ɗasa kwalliya tana kai kawo sannu a hankali har gidan yayi tsit alamar masu kwanan gida sun tafi,sai yan tsiraru suka rage muryan uwar masu gida ya dawo da ita daga karatun wasikar jaki da take yi,ke ga wata ammie zata yi magana dake,da sallama ta amsa,tsawa ta daka mata ba na hana ki mun sallama ba..?,shegiya nayi tafiya ban san ranar dawowa ba idan gari ya waye duk aikin da kika san kina yi kici gaba,sanan ki rinka amso abinci take away ɗaya a rana wurin iya Bose har in dawo, kayan wanki na rabe zai zo ya amsa,kafin tayi magana uwar masu gida ta amshe wayarta yayi hajjaju farar mace alkabar mata kada a mata ayo mana tsaraban Dubai,baby kowa ganin irin kwalliya da ammie tayi da zata fita tasan bana dawowa yau bane ashe har wata ƙasa ta tafi,Allah kare mata ammie.

Kullum da safe zata tashi tayi aikin data saba sanan ta wuce schl,sai ta dawo take amso aminci taci rabi saura taci kafin ta kwanta,a ko wani lokaci bata da tunani da ya wuce su wanene iyayen ta..?,sun mutu ne ko suna raye..?,menene dalilin zan ta gidan karuwai..?,wacece ammie kuma me suka haɗa..?,wurin wa zata samu amsar wanan tambayoyi …?,tabbas wurin ammie amma ta ya zata tunkaro ta da wanan magana bata manta dukan da tasha a hannun ammie ba ranar data tsaya itace mahaifiyar ta!!!

~masu karatu ku kasance tare da LEEMA a sannu zata zakulo maku amsar wanan tambayoyi~

 

_Halimatus sadiya Muhammad_
*🅱RILLIANT WRITER’S ASSOCIATION*🖊
_{pens of freedom,home of exceptional and magnificent writer’s}_

🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🌷🌷🌷🌷🌷🌷
*NIMA ‘YA CE*
🌷🌷🌷🌷🌷🌷
🌸🌸🌸🌸🌸🌸

~sensational Heart touching story~

*BY*
*LEEMA*

_DEDICATED TO KANO STATE_

*The whole book is dedicated to KANO STATE for their heartfelt support and contribution towards president MUHAMMAD BUHARI by re-electing him to retain his seat as the president of Nigeria for the second time,KANO STATE with the highest number of vote”ONE MILLION,FOUR HUNDRED AND SIXTY FOUR THOUSAND,SEVEN HUNDRED AND SIXTY EIGHT{1,464,768} KUDUS TO KANO STATE CITIZEN’S👍🏻*

*LITTAFAN MARUBUCIYA*

WATA RAYUWAR
QURUCIYAR JUMMAI
RIKICIN AURE NA
IYA KUƊIN KA..
HISHAM NAWA NE
NASREEN
NIMA ‘YA CE LOADING..

 

~🅿3-4~

*DUBAI UNITED ARAB*

Rose hotel tower Dubai ammie sanye da Tommy hilifiger push up bra navy blue kwance cikin jacuzzi,idanunta rufe cikin cavalli sunglasses ta tufke gashin kanta kamar irin Black American’s d’in nan tayi zurfi cikin tunani,ji tayi an rungumota ta baya tare da bata light peack a neck nata,a sanyaye ta shafo fuskar alaji habu tana faɗin sugar boi nayi missing naka fa..!,miss U too my honey pot meeting din ne bamu samu kamalawa yau ba dole sai zuwa gobe za ayi concluding komi,murmushi ta sakar mashi wanda ke rikitar dashi tana kokarin fitowa daga jacuzzi d’in,kallonta yake sama da ƙasa cuz kayan sun bi jikinta komi nata a bayane,suman tsaye alaji yayi yana kallon ammie wace kullum kwanan duniya rikita mashi ƙwaƙwalwa take yi,iska ta hura mai a kunne tare da kashe ido ɗaya,shima ya cije lips nashi na ƙasa hanun ta daya ta sagala a wuyan shi, ɗaya kuma ta rike waist nashi tare da haɗe bakin su wuri ɗaya tana bashi hot french kissies.

Bayan komi ya lafa har sunyi wanka alaji na sanye da blue big and tall knee length drawstring waist band cargo shorts cotton,ammie sanye da red hoodie ,idanunta rufe cikin wayfarer black sunglasses,kafafunta Kuma sanye da Black aldo aleni heels ta rufe kanta da hat sai tashin kamshi take,murmushi mai kayatarwa alaji ya sakar mata ta sakala hanunta cikin nashi suna saukowa a hankali suka shiga taxi sai wokyo noodle bar suka yi lunch daga nan suka wuce ocean blue and pool bar basu jima ba suka wuce Jumeirah beach tana makale da alaji kamar za’a kwace mata shi suna shan soyayya sai zuwa dare suka biya fish hunt seafood ya mata take away suka dawo masauki,wanka suka yi tare aka ci gaba da sheke aya(Allah ya shirya babu sallah babu sallati).

*NIGERIA,KANO STATE,KANO TUKUNTAWA AREA*

Baby CE zaune bakin kofar d’akin su abun duniya ya isheta yau satin ammie ɗaya kenan da tafi ya zasu fara zana promotion exams na zuwa primary four har yanzu bata biya Naira ɗari biyar na exams fee ba tana da tabbacin babu wanda zai yadda ta rubuta jarabawar shiga sabon aji ba tare da ta biya kuɗin nan ba, tunda hajia Balki ta rasu aka canja head master mugu wanda babu abinda ya saka a gaba sai shegen son kuɗi..!;jiki a sanyaye ta nufi rumfar iya Bose amso abinci saboda karfe biyu ta wuce,wani irin harara iya bose ta bita dashi shegen yaro I will not give u anything today ba kai ne nazo yi ma abinci a arewa no food for u today until dat prostitute pay me my money; da yake baby na fahimtar turanci kaɗan kaɗan amma bata iya mayar wa kuma ta gane inda maganar iya Bose ya dosa,ta duka har ƙasa Madam kiyi hakuri Allah idan ammie ta dawo nasan zata biya ki kuɗin ki,,,tsaki taja taci gaba da attending customer’s nata,wani mutum dake zaune yana cin abinci ta bashi tausayi ya dauki sauran abincin da yake ci ya miƙa mata,tana ta godiya ta zube a wani leda data gani a ƙasa ta shek’a zuwa gida,da yamma ma nan taje ta zauna wanda yaji tausayin ta idan yaci ya rage ya miƙa mata ko idan an kai wurin wanke wanke ta kwashe daga haka har ta fara taya masu aikin wurin wanke wanke da miƙa abinci ana bata abinci kamar yadda ake basu.

Ranar da za’a fara exams office din head master ta nufa ko zai tausaya mata a bari ta rubuta exams din duk da ba yau bane karo na farko data fara zuwa rokon shi ya bari tayi jarabawar amma fafur yaƙi amince..!,tayi Sa’a shi ɗaya ne a office d’in,tayi sallama tare da gaisuwa, haɗe rai yayi yana faɗin menene kuma..?, Har ƙasa takai tana r rok’on daya ɗaga mata k’afa ta rubuta jarabawar idan ammie ta dawo zata kawo kuɗin, ya rik’o suman kanta yana lashe labe tare da faɗin mai zai hana ki biya mun buƙatar zan baki daman rubuta jarabawar kyauta,cikin zumudi tace Mallam ko menene buƙatar naka zan biya idan har zan samu rubuta jarabawar shiga aji hudu(abunka da yarinya ƙarama bata fahimci inda ya dosa ba),wandon shi ya tube yana kokarin fito da jijiyar shi(penis)”tace lahaulah menene haka mallam..?,yace kayan daɗi yarinya abu mai sauki zan saki domin nasan babu komi ta tatare da jikin ki,jijiyata zaki sha har sai na kawo!..,kuka ta fashe dashi tana faɗin mallama mai IRK tace haramun ne wasa da maza ko taɓa jikin maza..,tsaki yaja munafukar yarinya kada ki tara mun jama’a don Allah makira ina da labarin uwar ki k’aruwa ce tare kuke a gidan karuwai a hotoro menene baki sani ba idan har ba zaki yi yadda nace ba wallahi ba zaki rubuta jarabawar nan ba sai kin biya,sanan idan naji wanan magana ya fito sai na kashe ki har lahira..!,hannu biyu ta saka ta rufe bakin ta wallahi na tuba mallam bazan faɗa ma kowa ba.

Mike wa yayi ya rufo Kofar yana fadin
Oyah zo nan yarinya yana jawo hanunta jiki a sanyaye ta matsa kusa dashi ya tura mata jijiyar shi(penis)cikin baki yana zungura mata sai nishi take sama sama kamar zata mutu cuz abun ya cika mata baki gashi bata san yadda za tayi ba da yaga wahalar banza yake ya haɗe cinyoyinta ya matse jijiyar yana zungurawa har yayi releasing sanan ya bata kyale ta goge cinyar ta daya b’ata da sperm Yana murmushin keta tare cika receipt ya bata shike nan dake za’a rubuta jarabawa yarinya yi sauri ki tafi aji dakin nuna wanan za’a bari ki rubuta,haka ta rubuta jarabawar jiki babu kwari ga ciwon kai da jiki daya addabe ta,bayan sun gama ta nufi gida saboda paper ɗaya zasu rubuta a kullum har kwana bakwai.

Yau ma kamar kullum gidan cike yake da jama’a sai dai na yau yasha ban ban da kullum cuz dambe ake sosai da bak’ar ashana da wata yar beuty wanda aka basu fili suna ta d’irkan dambe ɗan agunda na ƙada gurmi,uwar masu gida da sauran yan daudu na cashewa..!,tsaki taja ta rinka rab’awa cikin jama’a har ta isa dakin tare da ɗauko ɗan makuli wurin da suka ajewa ta buɗe tana ƙoƙarin cire yakusashen uniform d’in ta uwar masu gida ta shigo yar duniya ga kayan ammie can na wanki rabe ya kawo mazza ki kwaso ki shirya mata cikin akwatita ta kusa dawo wa, daɗi ne ya rufe ta sosai jin ammie zata dawo ta huta da rayuwar yunwa wanda idan ba wanke wanke tayiwa iya Bose ba ranar da yunwa zata kwana.

Bayan ta gama shirya kayan ta canja cikin wani ɗan riga iya guiwa da karamin hijab nata wanda ya kuɗe ta rufo d’akin zata rumfar iya Bose taji yar beuty na faɗin wallahi bak’ar ashana sai na nuna maki ke karamar yar bariki ce kwata kwata yaushe kika fito yawon barikin da har zaki mun snatching…!,baby cikin ranta tace shegu yan iska nan suka fi auki kullum basu da magana sai saurayi,idan kaga tonon asiri da cin mutunci akan saurayi ne har ta isa rumfar a Sa’a an tara jibgin wanke wanke halira na faman dambe da plate da manyan tukwane saboda tsabar yawan su ko ganinta ba kayi ta nume ciki,ahhh halira ina saudi. ..?,baby gwara da Allah ya kawo ki wallah saudi ba lafi tana fama da ciyon mara,gasu abigel suna kai abinci,Allah ya bata lafiya tace a takaice tare da kama mata wanke wanken har suka kamala sanan aka basu abinci tayi zaman ta anan tacinye bata son kuma wa cikin gidan saboda fitinar su tasan har yanzu wutan bata mutu ba.

*DUBAI AZURE BEACH*

Alaji na gani zaune saman steps din da ake takawa a shiga cikin swimming pool Yana amsa waya wanda daga gani important call me,ammie na kwance tsakanin cinyoyin shi sanye cikin swimsuit,idanunta rufe cikin carasie blue sunglasses tana seping shakemilk hankalin ta kwance,bayan yayi hanging call din ta ƙara shigewa jikin shi sugar boi ya kamata mu tafi shopping fa tunda ka kamala abinda ya kawo ka sai a waiwayi gida uwar gida da yara na kewar ka(onething da ammie a bariki bata son shiga hakkin kowa),shi yasa nake kara son ki wallahi honey pot anya ko mun koma Nigeria zan iya nisa dake koda na kwana ɗaya ne .?,ya zama dole alaji a sauke hakkin uwar gida da yara,thank u honey pot yanzu mu koma masauki mu shirya sai mu tafi shopping ɗin, swimsuit din t cire ta mayar da tank top ɗin ta tare da sakale hanunta a waist nashi suka nufi Ibn battuta mall ta jidi kayan sawa son ranta ya biya da credit card nashi,suka wuce Dubai outlet mall inda ta jidi shoes and bags,sai Dubai fountain and Burj khalifa dake down tower ta kwashi gwala gwalai daga Nan tace ya kamata su shiga festival city mall ayuwa uwar gida da yara sayayya,bai Mu’sa ba ya sakar mata kuɗi ta jiɗar wa matar shi kaya da yara sosai, shopping ɗin da suka yi ya kira waya masukin su aka turo motar rose hotel tower ta kwashe kayan zuwa masauki su,suka nufi arabian tea House cafe tayi order na black coffee daga nan suka nufi sunken Garden kasan cewa gobe zasu bar ƙasar basu suka dawo masauki ba sai around 11:30pm na dare dai dai an gama shirya masu kayan su a babban travelling bag biyu nata dana alaji,ranar wani irin mahaukacin soyayya ta gwada mashi mai tsayawa a rai bayan komi ya lafa sun yi wanka tana rungume a kirjin shi ya kira sunanta ammie a sanyaye,ta amsa,maganar gaskiya tunda nake yawon bariki ban taɓa cin karo da mace mai class wacce ta haɗa komi irin ki ba bana jin zan iya rabuwa dake idan har kin amince zan aure ki saboda ba zan iya rabuwa dake ba kuma inada matukar kishi bazan lamunci sharing baki da ko wane da namiji ba..!,murmushi tayi nagode sosai alaji na maganar gaskiya bani da niyyar aure kwata kwata yaushe na fara barikan cin,me na tara a bariki,banyi suna a bariki ba,bani da mota ko gidan kaina,bani da wani abu dana ajiye wanda zan kira nawa koda nabar bariki gaskiya alaji bazan iya aure ba.

Uhmmn kina da masaniyar cewa rayuwar da muke aikatawa ba rayuwa bace mai ɓulle wa,musamman ma ke a matsayin ki na d’iya mace,idan har zaki aure Ni zan saya maki mota na alfarma,gida na alfarma zan baki ko million NAWA kike so ki fara business idan sune damuwar ki,alaji mubar maganar bata da amfani saboda baka san asali na ba, baka san kowa nawa ba haka baka san komi akai na ba aure ba zai yiwo tsakanin mu ba!

Ammie kenan wanan ba matsala bace domin nasan KEMA Y’ACE KAMAR KOWA,ba daga sama kika fado ba,walau iyayen ki sun rasu ne ko halin rayuwa ya fito dake daga gida;kuka ta fashe dashi alaji na tabbata idan har kaji labari na ba zaka iya aure na ba domin yana da muni sosai..!,ammie babu abinda yafi muni a wurin Ya mace kamar tabar gaban iyayenta ta shiga bariki wanda a nan zata yi zina,sata,caca,shaye shaye da kuma cikin shege a karshe ta kwaso cututukan zamani,kinga kuwa U Are at risk domin cikin duka bayansa na lissafa maybe biyu zuwa uku ne baki aikatawa kuma nace naji na gani!!

Ita dai kukanta take sosai saboda ya tuno mata da abubuwa da dama da suka faru da ita a rayuwarta,pls no more tears honey pot mu kwanta zan baki lokaci koyi shawara zuwa nan da 1week,haka suka kwanta bata yi bacci kirki ba.

*WANENE ALAJI HABU*?

Alhaji Abubakar maka(alaji Habu)wanda ba zai wuce shekaru sittin a duniya(60yrs) Dogo ne sosai baƙi mai girman jiki ga uban tumbi wanda Turawa kewa lakabi da (irin su ake kira da gient),amma fa yana da kyau’n fuska sosai wanda hakan ya boye shekarun shi,saboda huta da kuɗi idan ka ganshi zaka yi tunanin bai wuce shekaru arba’in ba Cikakken bakane ne gaba da baya iyayen shi yan asalin Dala L.G ne, yayi karatu tun daga matakin primary har master degree Wanda ya riƙe muƙamai iri iri na gwamnati kuma yana kasuwan ci sosai a nan Nigeria har kasashen ketare yanzu haka ma harkan kasuwan cin nashi ya kai shi dubai,Yana zaune a lamid’o crescent tare da matar shi ɗaya wacce auren soyayya suka yi hajia mariya wayayar mace cikakkiyar yar boko likitar mata ce (gynecology)tana aiki a teaching hospital kano,Allah ya albarkaci auren su da yara uku”Faiza dake Bayero University kano UG2,saratu tana Kano capital secondary School ss3,sai auta Usman dake first Grade secondary School jss2..!,Babu abinda hajia mariya ta raga mijinta dashi fannin kyautatwa amma idanun shi na wurin matan waje,ko wane ƙasa zashi sai an mashi special order na Yar rakiya daga wurin Uwar masu gida wanan tafiyar ne uwar masu gida ta haɗa shi da ammie kuma yaji daɗin kasan cewa da ita sosai har yana tunanin auren ta.

Misalin ƙarfe biyar na yamma jirgin su ya sauko Nigeria Murtala Muhammad international airport Kano dama yawa driver waya already ado da motoci biyu wurin wani dankareren Benz E550 formatic taga sun nufa yaba first dama ya amshi travelling bag din ya saka a buth rada mata yayi a kunne ga tukuici ki nan yana nuna mata motar,ai tsalle ta daka ta rungume shi a wurin da yake dan duniya ne bai damu da wani driver ba,alaji zan baka tukuici wannan kyauta in a special way,driver ya umurta daya kai ta gida shima ya shiga dayar motar zuwa gida.

Tun a hanya ta tsegunta ma uwar masu gida,suna isowa ya bude mata motar tare da fitar da bag nata,ai sauran matan suka yi chaaa ana kallon ikon Allah ammie cikin daleliyar mota tayi fresh da ita sanye cikin long coat,wani ɗan daudu da suke mugun shiri ya shiga mata kirari yana Jan bag nata zuwa ciki nan take sauran matan suka fito tare da uwar masu gida wace ke rangada gud’a tana sanar da ɗan agunda a ba ammie taken ta,nan ya fara rero waka yana wasa ammie suna taka rawa,sauran matan na dariyar yake amma na ciki na ciki, uban masu gida ya fito yana fadin gaskiya uwar masu gida ba’a kyauta mana ba ko wane lokaci alaji habu ya nemi order sai a rinka haɗa shi irin su ammie bayan gani da mutane na baki taɓa samu cikin order ba..!, take kai uban masu gida ka fiya azarbabi alaji habu baya harka da jinsin ka,kasan idan an samu naku ina bada order sai in baƙin ciki kake wa ammie,”dariya ya sheke ahayeee ras ammie ai tamu ce rainon mu bama yan haka da ita,kowa yaga mota aka sanya albarka tace da driver ya tafi da motar idan zata fita zata neme shi don babu wurin parking inda suke.

Baby na gefe rak’ube jikin gina tana jin duk abinda ke faruwa,ammie ta murde mata kunne da karfi muguwa yar baƙin ciki kina ganina amma ba ko sannu da zuwa bare murna,baki ji dadin dawo wana bane..?,naji ammie ya hanya..?,ban sani ba haɗa mun ruwan wanka yanzu.

Bayan tayi wanka ta canja cikin sheath dress ɗaya daga cikin kayan data dawo dasu,Baby tace akwai abinda kike so ammie..?,No tace,ammie mun gama jarabawar shiga aji hudu kuma nayi kokari sosai tana murmushi…,tsaki taja tare da daka mata tsawa keee bana son iskanci daga dawo wana zaki tasa Ni gaba da surutan banza tashi ki bani wuri!

Rabe ya ja mata akwatin zuwa palour’n uwar masu gida,nan ta baje palour’n uwar masu suka kulle kofa, aka buɗe jakka uwar masu gida tashiga zaro idanu ganin kaya masu kyau da tsada,ammie ta ware mata nata tsarabar,ta cire ma sauran yan gidan kowa da kowa amma banda Baby wacce ko suturar kwarai bata dasu.

Ammie gaskiya alaji na sonki tunda nake haɗa shi da yan mata ban taɓa samun Wacce ta dawo da abun arziki kamar ki ba hadda tsaraban mota yar nan..!,kedai bari uwar masu gida wai aure na yake so,me kika ce mai..?,cewa nayi ban shirya aure ba..!,amma baki da wayau ammie shekara da shekaru kina cikin bariki kina wahala Allah ya kawo lokacin da zaki huta amma kina shirme kawia ki amince idan kunyi aure da kwana biyu kin wawuri dukiya ki kashe banza kawai., Tafasa kawai suka yi,Uwar masu gida shi yasa nake mugun sunyi uwanta baya goya marayu,yanzu ya zanyi da Baby kin San ba zan iya zaman aure da ita ba ko..?,itama ki sheke shegiya ta mutu har lahira babu mai tuhumar ki cikin dare ki damka masu Baushe gawanta a salwantar!!!

 

~KU CI GABA DA KASAN CEWA TARE DA LEEMA~

_Halimatus Sadiya Muhammad_
*LEEMA*
*🅱RILLIANT WRITER’S ASSOCIATION*🖊
_{pens of freedom,home of exceptional and magnificent writer’s}_

🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🌷🌷🌷🌷🌷🌷
*NIMA ‘YA CE*
🌷🌷🌷🌷🌷🌷
🌸🌸🌸🌸🌸🌸

~sensational Heart touching story~

*BY*
*LEEMA*

_DEDICATED TO KANO STATE_

*The whole book is dedicated to KANO STATE for their heartfelt support and contribution towards president MUHAMMAD BUHARI by re-electing him to retain his seat as the president of Nigeria for the second time,KANO STATE with the highest number of vote”ONE MILLION,FOUR HUNDRED AND SIXTY FOUR THOUSAND,SEVEN HUNDRED AND SIXTY EIGHT{1,464,768} KUDUS TO KANO STATE CITIZEN’S👍🏻*

 

 

*LITTAFAN MARUBUCIYA*

WATA RAYUWAR
QURUCIYAR JUMMAI
RIKICIN AURE NA
IYA KUƊIN KA..
HISHAM NAWA NE
NASREEN
NIMA ‘YA CE LOADING..

 

~🅿5-6~

 

Wayan alaji habu ya tadda ammie daga dogon baccin da take yi;Hy sugar boy ya gajiyar jiya..?,tabi jiki honey pot da alama baki tashi bacci ba ko..?,gyara kwanciya tayi tare da rungume trow pillow da kyau ta daga idanunta tana kallon agogo dake manne a bango har 12:30pm tayi,uhmmn yanzu ai ta tayar dani hankalin ka ya kwanta;murmushi ya saki kamar tana wurin ki shirya zan turo driver ya ɗauko ki…an gama ranka ya dad’e,yace i love U “ta amsa love U too muah💋.

Bedcover ta yaye tana faɗin wash baccin Nan bai isheni ba ta mike tsaye daga ita sai net half gown sleeping dress Wanda babu komi ciki kana iya ganin halittar jikin ta kitson data sha na attachment Marron ne Ya zuba har bayanta ta tatare shi gefe ɗaya Baby…!,Baby..!!,Ba….by!!!

Yes ma’am ta rugoa guje Dama tana zaune bakin dakin nasu kamar yadda ta saba,ina kwana ammie;lafiya haɗa mun ruwan wanka yanzu,a hanzarce ta dauko babban flask din su na ruwan zafi ta juye a bucket ta nufi bathroom din gidan tare da kunna pampo ta tara bucket din gefe guda kuma ta zuwa hypo da hapic ta wanke floor d’in sosai dai dai ruwan yayi yadda ammie ke so ta koma daki a hanzarce ta dauko kayan wankan ammie ta shiga mata,ammie sanye da towel yellow iya guiwa tace ki fitar mun da kaya marasa nauyi yanzu;tank top fari da skin tight black ta fitar mata sai fashion earring da wrist watch duka ta aje saman bag din cuz tasan ammie na kusan 30mnt a toilet wurin wanka,rigar bacci data cire ta saka cikin backet na tara kayan wanki ta fara gyara matrass d’in tsaf sanan ta share babban dakin dake malale da rug carpet blue ta goge electronics din sai turaruka na ruwa dana wuta data kunna.

Koda ammie ta fito komi nata is ready samar matras ta fara tsane jikin ta sosai sanan ta shafe jikinta da clear difference body lotion lungu da sako na jikinta sai daya sha turaruka kala kala aka shiga heavy make up kamar mai zuwa party ta ƙara kyara kitson ta na attachment duk da tana da suma amma kanta baya rabuwa da kitson kari,tayi fixing lashes sanan ta saka kayan tare da kara feshe jikinta da turaruka kai bako dankwali ta dauki side bag karami ta zuba credit cards nata sai kayan make up,Kiran alaji habu ya shigo wayarta a karo na uku kenan,yadai alaji… ?,driver yakai 30mnt waje yana jiran ki,na gama yanzu zan fito ta katse kiran dakin uwar masu gida ta shiga suka gaisa ta shaida mata zata fita tayi mata a dawo lafia baby ta hanga duke cikin rana tana gyangyadi’ke tashi ki shiga daki ki kwanta idan kin ji yunwa akwai sauran kaza dana ci jiya ki dauka,Nagode ammie bata ko saurareta b ta fice abunta.

Basu zame ko inaba sai wani hadaden gida a Shagari Quarters,da hanzari driver ya bude mata gidan baya ta fito yana directing bata har palour’n gidan,alaji habu zaune saman 3seater daga shi sai three quater Babu ko riga sai uban tumbi yana murmushi irin nasu na gogaggun yan bariki welcome my honey pot..!,a yangance ta ke taku har inda yake ta haye saman cinyar shi tare da bashi deap kiss a baki na kusan 2mnt tana shan tongue nashi kafin nan ta zare harshen ta kanta kwance saman chest nashi alaji na nayi kewar ka da yawa fa,rungumo ta ya ƙara yi da kyau me too honey pot nan take ta rikita Mai lissafi suka shiga aikata shashancin su har zuwa wani lokaci suka yi wanka tare,kwance suke saman family size bed ya shafo fuskarta ammie..!

Dama da ya kyara ainihin sunanta magana mai muhimmanci zai mata;jiya da taimakon Allah na samu bacci saboda so da kaunar ki sun adabi zuciyata har uwar gida bata gane kai ne ba saboda halin kewar ki da nake ciki,na yanke shawarar mallaka Maki wanan gida nawa a matsayin nayi har abada takadu na palour zan kara lauyana ki saka hannu a gaban shi ayi komi;bata san lokacin data ƙara kankame shi tana kissing nashi ta ko ina ba GODIA nike alaji wanan makeken gida Ni ɗaya dama kuwa nazo maka da babban albishir cewa na amince zan aure ka!

Sake baki yayi kamar dolo yana kallo ta farin ciki fal ranshi sai hawaye,honey pot kin gama mun komi a duniya nayi alkawarin kome kike so zan maki a duniya daga Naira ɗaya har million Zan iya kashe maki;shiiiii ta daura ɗan yatsan ta a lips nashi,bana son komi naka alaji ka gama mun komi da ka amince zaka aure Ni bayan kasan irin rayuwar da nake ciki!

Ya kamata ki koma gaban iyayen ki a sanar dasu bayan kin kamala istibra’i a daura mana aure.

Kuka ta fashe dashi domin kwata kwata bata son tunowa da rayuwar ta na baya shekaru goma kenan rabonta da iyayenta..!,ki bar kuka komi yayi tsanani maganin shi Allah ina so muyi tsaftataciyar rayuwar aure ne kuma hakan bazai samu ba har sai kin daure kin sanar dani labarin ki!

Share hawaye tayi haka ne alaji ya zama dole na sanar dakai abinda na haka rami na binne shekaru goma da suka wuce wanda ban fatan tunawa dashi har karshen rayuwata amma kullum na wayi gari na haɗa idanu da baby komi sabo yake dawo mun kamar Film nake kallo….

Katse ta yayi wacece baby Kuma?

BABY itace kaddarar data raboni da iyayena!

BABY itace kaddarar data rabani da kauye na!!

BABY itace kaddarar data ruguza duk wani buri nawa a rayuwa!!!

BABY itace kaddarar data sani cikin wanan kazamtaciyar rayuwa alaji!!!

A razane ya mike tsaye yana nuna ta da ɗan yatsa tare da girgiza kai kada kice mun baby diyar cikin ki ce..?

kada kice mun wanan yarinyar dana gani mai yanayi dake itace baby..?

Kin taba aure ne ammie..?

Idanunta da suka canja launi saboda tsabar kuka ta dago tana kallon alaji habu dasu!!!

 

~K’ak’a k’ara k’ak’a masu Karatu kunji wanan chakwakiya kuwa nikam nace wani labari ne wanan ammie ke boye wa shekara da shekaru wanda bata son kowa ya sani,,shin zata sanar da alaji habu gaskiyar labarinta???,,,ku dai ku kasan ce tare da LEEMA domin jin yadda wanan chakwakiya zata kasance~

Leave a Comment