GYARA NONONKI DOMIN DAUKAR HANKALIN MIJINKI:
GYRAN NONO ( Only Female)
Nono (Breast) Yana daga cikin Ni’imar da Allah ya yiwa ‘ya’ya mata domin su shayar da ‘ya’yansu kuma Surarsu da kyawonsu ya kara bayyana.
.
Akwai tarin Abubuwa wayanda ke kwantar da Nonon ‘ya’ya mata amma kafin mukai ga wannan bayanin ya kamata mu san ko (Breast din) kala nawa ne.
.
Bincike Ya nuna Breast din mata ya kasu kashi 8 daga cikin kashi 8 bincike ya nuna kashi 3 ne basa faduwa kashi biyar su suka fi saurin faduwa saboda sunfi kashi na farko girma.
.
Idan Macce na kula da Breast dinta ko da yana cikin kashi 5 masu faduwa to wannan kular da take masa shi zai sanya ya ya cika cif-cif cif ba tare da an gane ya fadi ba.
.
MEKE KAWO ZUBEWAR NONO?:
Akwai Abubuwa masu yawan Gaske dake kawo Zubewar Breast zan kawo wasu in bar wasu, Daga Ciki akwai:
.
1. Kwanciya Jicce. 👙
2. Daurin Zane a Kirji.👙
3. Rashin cin abinci mai kyawo.👙
4. Rashin sanya Brr idan aka haihu.👙
5. Yawan Wasa dasu ba’a lokacin Jima’i ba. Dss.👙
.
WANE MATAKI ZA’A DAUKA DON GUDUN ZUBEWARSU?:
Da Farko yana da kyau a lokacin da Macce ta haihu ta rika sanya Breziya tana kwanciya da ita.
.
Na Biyu a guji Daura Zane a Kirji musamman Idan ba ana sanye da Breziya ba.
.
Daga karshe a guji Kwanciya a Jicce.
.
YA ZA’A GYARA WAYANDA SUKA KWANTA?:
Hanya ta Farko A nemi Man Hulba Cokali 2 Man Si’itir Cokali 2 Man Ridi Cokali 2 a rika shan Cokali 2 Sau 3 A yini. Sannan a Hada Man Hulbar dana Si’Itir a Rika shafawa a jikin Breast din ayi haka na tsawon Sati 4 In shaa Allahu za’a ga mamaki da Iznin Allah.
.
TSAYUWARSU: 👙
ki kwaba hulba da ruwan dumi,wato garin hulba yadanyi kauri kar yayi ruwa sosai,saikin tabbatar kin gama abunda zakiyi,kinzo kwanciya,saiki shafa,ki kawo brezia damammiya kisaka,da safe saiki wanke da ruw an dumii,zakisha mamaki.
GIRMANSU: 👙
kisamu yis ,shima ki kwaba da ruwa mai dan dumi,saikin tabbatar kin

Leave a Comment