Books Reviews & FAQs • Sirrin Rike Miji

Maganin Sanyi (Infection) Ne Sadidan

MAGANIN SANYI (INFECTION) NE SADIDAN.

 

Maganin kowane irin sanyi kamar:

1. Kaikayin gaba

2. Kuragen gaba

3. Zubar farin Ruwa

4. Warin gaba

5. Daukewar sha’awa

6. Jin zafi lokacin saduwa

Da sauran cutukan sanyi.

 

KAYAN HADIN SUNE KAMAR HAKA

 

1. Citta danya

2. Tafarnuwa

3. Gayen mangwaro

4. Lemon tsami

 

YANDA AKE HADAWA

 

A gyara su da kyau, a yayyan ka su, se a zuba a tukunya a dafa, a rika shan karamin kofi daya, sau 2 a rana.

 

Aturawa Sauran mutane.

Leave a Comment